Sashe 311
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fannin shema Rayuwarta gabaki daya yasauya ta dawo bata da wata babban kawa a duniya face mahaifyarta, dake ma bauchi garin addini ne bai musu wuya wajen bude islamiyar matan aure ba. Kai kanka me karatu Zaka sha dumbin mamakin tarin ilimin addini dake kan shema
datake karantarwa matan aure, kafin kace wani abu cikin shekara mahaifinta ya fara sauka daga fushin dayakey da ita, har yafara sake mata fuska suka fara saka ma rayuwanta albarka.
Yanzu duk wani abinda zai sakasu suyi farinciki shi takeyi babu ruwanta da abun duniya zaka rantse ba ita bace wata ce daban.
Akarshen shekaran ne mahmud da ahalinsa sukazo bauchin dubasu aikuwa bataji kunya ba ta nemi gafarar kowa har da na hafsa jininta yazo ya hadu sosai da dansu Ameer yaron ma yana sonta bana wasa ba har suke mata alkwarin inya girma zaina zuwa mata hutu.
Yanzu tsakaninta da kawayenta saidai gaisuwa dan bayan haihuwar halisa ne ma sukazosu dukansu uku garin bauchin suka gaisheta da iyayenta, ita dakanta tace musu ita yanxu bazata iya wani rayuwa inba karkashin iyayenta ba, kowa ta masa murnan sabuwar rayuwarsa snn kuma duk wani abu na zumunci da mutunci suna kan gudanarwa tsakaninsu ta waya saidai ba kamar dacan ba. Sede dukansu basu taba kyaleta ta nemi ko asi ba, hadiza ta nema mata aiki a kotun sharia a bauchi, halisa da vicky sun bata isasshen kudadade sedai duk aikin neman lada kawai takeyi dasu yanxu tana kuma kulawa da iyayenta sosai shemau tay hankli.
Shudewar shekara guda dinnan ne Labari ya zo ma halisa cewa meenal ma zaa fito da ita izuwa asibiti sabida sanyi ga chronic depression dinta yanason ya zamo mata kamar terminal tabon hankli, akace in dare yay sanyi ya buga mata brain ihu takeyi tana buge buge tana maganganu tana wasu abubuwn da ba aganewa
Tunda aka fito da meenal asibiti jinya halisa tay ruwa tay tsaki tare da taimakon Allah ta samu jajitacun lawyers harta samu nasara aka rufe case din meenal da sunan tana da tabin hankali.
Tun Daga wann lokcin halisa tasaka aka kaita Kasar waje jinya kusan wata uku kenan kafin meenal ta dawo cikin hayyacinta ta dawo shiru shiru bata son magana
Kawunta alhj suleiman ne ya gaya mata duk abunda ya afku da yadda halisa ta kubutar da ita tay Allah Allah su hadu da halisan amma hakan baiyu ba har kawun nata
ya dauketa ya dawo da ita gidansa tana zama acikin ahalinsa tankar yar cikinsa.
Duk fargaba da tsoron datakeji amma sai taga abun ba haka bane sam.
kawai mamanta ne ta cuceta ta rabata dasu amma bakaramin son jininsu suke yi ba, dan kamar su suka haifeta Haka suka dauketa agidan komi ana mata cikin aminci. Bata da wani abokin hira face doguwar wasikan mummyntan datake yawan karantawa har
Saida tay fiye da watanni hudu acikin wani yanayi kafin ta fara tunanin rayuwanta itama, babu laifi kawunta ya dorata akan hanya musmmn daya sakata a makrntar islamiya, tana zuwa babban dansa Ashraf dake da mata shine yake kaita yana dawowa da ita
sosai tazo ga saba da matarsa me suna halima kyakkwar mace me ilimi da sanin yakamata Wasa wasa tafara sakewa dasu tana humbling kanta dan rayuwa yay mata sauki. Abune me wuya Awajenta amma with time sai taga hakan ma yafi sauki, ahankli tazo ta saba da kowa da kowa tana gudanar da rayuwanta tare da kkri wajen gane asalin meyake mata ciwo yanxu. Kullum tana tunanin yaushe zataga halisa amma sai shiru danko kawu yaki bata lambar wayarta bare.
Kwata kwata watanta takwas da zuwa gabansu wasu yan uwan suka matsa har saida aka ce za'a aurar da ita ma ashraf din tana ta jin nauyin matarsa halima sai taga abun be dame haliman bama ita ta kara mata karfin giwa itade Batasan ma ko zata iya zaman auren ba amma haka ta Amince.
Ana daf bikin auren nata ranar ta dawo daga islamiya kenan tazo ta tarar da Uztaz a kofar gidansu yana tsaye agaban mota yana latsa wayarsa, tunda tagansa gabanta ya dinga faduwa
tana zuwa ta wajensa ya gaisheta idonta cike da ruwa ta amsa tace mishi ina halisa, tunda yace mata tana ciki tay sauri ta shigo ciki halisa na dan fama da lauyinta taji an rungumeta ta baya kamar za'a ballata .
Tana juyowa taga meenal suka rungume juna kowaccensu tana hawaye, ranar sunfi awa uku a dakin meenal din suna magana, meenal ta gode ma halisa akan neman mata freedom tare da ingataccen jinyar da aka mata ajikinta dan harta warke tana period dinta normally kamar kowacce ya mace yanxu
Hakama depression dinta ji take kamr ma ta rabu dashi kwata kwata
Babu irin labarin canzawar datay da bata ma halisa ba, cikinsu duk halisan tafi yin kuka saboda yadda taga meenal kamar ba meenal ba. Anan ne ma meenal tasan cewa halisa ta gamu da familynta kawunta na benue kuma ya rasu.
Tace zata maida mata kamfanin amma meenal tace sam bata so, ita iyakan abinda take so shine gidan mahaifinta
da suka siyar ma yan caca da mummynta, tanason ta kara siyenshi dan shikadaine abunda bataso ta rasashi ba amma kamfani gani take kamar inta koma harkan neman kudi da wann kamfanin zata dawo kamar wacan meenal din ne da bata da hankli.
atake Halisa tay mata alkwarin siye mata gidan mahaifin nata tare da mata nasiha sosai, suka yafe juna,..Meenal bata damu sosai da jin cewa khaleel baison ganinsu atare ba dan tasan ko yaya zatay khaleel bazai taba aminta da ita ba.
A wani bangaren kuma taji matsanancin dadin jin cewa da akayi wai shemau is back tare da nata iyayen.
koma miye ya faru itade Taji farin ciki sosai cos since they cant be best friends with halisa anymore but they can promise to be each others sisters keeper and thats enuf for her.
Halisa ta dau duka wasu abubuwan ta data amso matasu awajen hukuma including credits cards da sauran 75million naira dake acct dinsu ta bata abubuwanta.
Lokcin bikin aurenta haka tamata komi kamar yadda dan uwanka na jini zai maka ga mota ga kudi And she also try her best to invite all her friends dan su kara mata karfin gwiwa sukuma mata ta'aziyar mumynta.
a Karo na farko da shema tazo garin lagos da kwarin gwiwa kenan
ranar meenal batay tsammani ba tagansu dukansu kama daga kan vicky, halisa, hadiza, da shema, kowa ya hallci bikinta sun mata goma na arziki an mata jajen mutuwar mummynta haduwar tasu was very emotional dan akallo daya kamasu zaka san kowa ya sauya.
Vicky da halisa kowa yazo da yaransa duk da ma halisa na fama da cikin na biyu yanzu.
They talked abt thier life yadda kowa zai kama abubuwanda ke gabansa but still keeping in touch in terms of needs, sisters spirit, and empathy.
When best freinds become foes evrything bcm like burn castle dan cikinsu babu wanda bai canza ataciki ba cos nothing can ever be the same anymore.
cuta, rashin gaskiya, Hassada, kishi, kyashi, jahilci, cin amana duk sun gani atare amma bashine ya hana hakuri, juriya tausayi imani da tuna alheri ya dawo da su cikin yan uwansu ba.
Daga nan wajen meenal taronsu na kawaye biyar din nan ya tsaya na har Abada kowa ya cigaba da rayuwarsa da wanda yaga zai iyayin hulda dashi...
******
sabon Rayuwar Auren baizo ma meenal da sauki ba sabida karancin ilimin addini da na rayuwa, amma dake Allah ya hadata da kishiya me imani within no time suke gudanar da rayuwarsu cikin sanyi tana koya mata abubuwa kamar girki da aikin gida duk dama suna da masuyi amma she do help meenal with the knwlge alots.
Tana ganin halima tana soyayya da mijinsu ashraf amma Ita bata taba sakawa aranta cewa ma zatay soyayya da ashraf din ba dan yanzu soyayyar ma tsoro yake bata duk dama duk wani hakkinsa na aure tana kkrin bashi, amma kuma data fara sallah tafara gudanar da addini bisa qaida saitaga deirs more to married life dan sadness and fears.
tun Suna zuwa islamiya ita da kishyrta halima, hartazo ta samu ciki dake haliman Ita bata taba haihuwa ba sai kuma cikin yay sanadyar da kusanci ya shiga tsakanin meenal din da ashraf sosai suka fara gudanar da soyayyarsu me sanyi.
Iyaka dan abunda baza a rasa daga kishi na mata be ke giftawa tskaninta da haliman amma dake tana samun ilimin addini da nasiha sai kwata kwata bata haukar kishi da halima, yanxu ko sun dan samu sabani zakaga ita zata fara bada hakuri
Har Allah ya sauketa ta haife da namiji aka samai sunan mahaifinta Aliyu..halisa bata samu zuwa sunan ba sabida wann karon a saudi ta haihu kuma bata wani jima da haihuwar ba itama ta ta haifi namiji
me suna _Sa'ood_ ..
Rayuwa ta cigaba musu ahaka saida aka dan jima sann shema ta auri wani gangariyar alhaj a bauchi yana da mata uku amma kuma yana da kudi sosai, dan gidanta ma daban ne irin ryuwar daula dataso adacan din ayanxu da bata damu dashi ba sai gashinan yazo ya sameta a sama haka kowa ya mata murna, as time goes on Meenal ta fara daga business din kayan gona da babanta yakeyi tun dacan, da kudaden da halisa take turo mata ta dingayi har Allah ya bata saa business din ya fara flourishing ahnkli ahankli
After 4 years
***********
abubuwa da yawa sun faru harda kammala karatun kayden a US tare da bude babban private asibiti me sunan hafsa agarin lagos mahmud da matarsa suna da yaransu uku, zumunci tskaninsu da familyn shema yay karfi dan Babban dansu muhammad kowani hutu awajen shema yake zama a garin bauchi..
..meenal kuwa saida ta sake haihuwa kafin nan kishiyartan itama ta haihu, duk dama yanxu ashraf yafi kaunar meenal amma kuma suna zamnsu lumui tana agro business dinta data sake maida masa suna talba enterprises daga ita har halisan sun gina sadaqatul jariya ma iyayensu da suka rasu.
jifa jifa suna ziyartan junansu amma meenal bata iya zuwa gidan halisa sabida khaleel