← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 294 OF 312

Sashe 294

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bakinta ya cabe cikin nashi Yace i wll babyna
Aint going anywhere.
Hannunta yakama ya saka abakinshi tanata kallon idanunshi kamar na wanda zai mata kuka ynzun nan Ajiyar zuciya ya sauke yace i know is gonna be hard for u but i promise u i wll be with u alwys, kissing bakinsa tay batace mai komi ba tay murmushii me sanyi

Tana shirin zamewa ajikinshi ya dada jawota suka kwanta akan gadon ya rungumeta Tare da hade bakinsu waje guda har Sanda wayarsa ya damesu da ringing snn ya hakura ya kyaleta ya dauƙa Mannuwa tayi a gadon bayanshi tayi lamo Tanajinshi har ya gama amsa wayar cikin sanyin murya tace is evrthing alright?

Girgiza mata kanshi yay alamn bakomi snn yace its our lawyer amma koma miyeni ne u have to promise me dat u will take good care of urself kafin na dawo, Kanta ta gyada mishi a hankali cikin sanyin murya tace I promise u. Yace toh daga na dawo zamuje cikin gida sai ki shirya sai muyi breakfast acan.

Bata masa musu ba ta amsa Daga nan suka sauka akan gadon ita tayashi shiryawa ya saka wani dark brown jumpa da hula ya masa kyau sosai.

Killace jikinta tay da kimono suka fito Har bakin mota ta rakashi snn ta dawo cikin gida da tunaninsa aranta tasan koma yayane bazai jima ba dan haka a falo ta cire kimonon ta aje akan kujera ya rage daga ita sai wani crop top iya cibi tare guntun wandon boxers dinsa data saka a jikinta kafin nan ta kama hanyarta direct ta wuce sashen meenal...
LITTAFIN NA NA KUDI NE 08060712446 TO PAY

COMPLETE NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN

*_"MUFTARIQ"_*
BY SURAYYAHMS.
®Edited seriies.

_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare da banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_

*the book is ready* amma Will be out only...on *30th August*
Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...

*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*

Labari ne me cike da darusan rayuwa...

Dont miss it❤️❤️
ta shigo sashen dede lokacin meenal ta farka dakyar kenan mummynta ta kirata suka yi magana tana gaya mata cewa da safen nan ta sake kiran lawyernsu yace mata bashi ya kama mata hotel ba takuma bincika ance mata khaleel ne

Bakaramin mamaki hakan ya basu ba but as usual meenal tace ma mummynta saidai ta fita acikin hotel din ta nemi wani waje dan kawai sununa masa sun isa Kar ya maida su marasa zuciya. Hjya nadiya kuwa ko kulata akan hakan batay ba dan tasan inta fita batasan uban kowa a meduguri ba.

Sun kammala wayar kenan Meenal ta shiga wanka da tunanin irin fitinar da xata tayar a gidan dake duk abunda ya faru jiyan na dawo mata kanta dan kamar wata wacce tasha giya ta bugu haka zakaga yanayinta a layi layi tana huci.

Ruwa me dumi ta hada a bahon wanka ta shiga tabi ta lumshe idonta tana ta tunanin kalar munafurcin da zata saukar a gidan kafin wata gudan nan da aka basu ya kare.

tana tunanin hawayenta na zuba yadda zakasan bakaramin damuwa yake cinta aranta ba gashi mummynta ta jadadda mata cewa lawyer yace inta sake taba halisa bazasuyi nasara a kotu ba.

tana cikin wnn yanayin halisan ta shigo dakin ganin duk da jiya sukazo amma kayansu ne abarbaje akasa kamar mahaukata da bata ganta a dakin ba kai tsaye ta bude bathrum a karon farko ta hango meenal cikin ruwa tay lumui idanunta a lumshe

Da alaman ko motsin bude kofartan ma batayi ba Lokacin meenal tay nisa acikin tunanin irin abubuwn da zata gaya ma khaleel ta hatsalashi yana dukanta since dats wat the lawyers ask her to do.

Cikin wann tunani ta dauke nunfashinta cakk kafin nan ta sakeshi taji an wani cafko wuyarta a mugun razane ta bude ido suka hade ido da halisa kafin ta bude baki tay ihu halisa ta danna wuyarta acikin ruwa ta matseta aciki da wani salon azaba har sai da taji kamar zata mutu kafin can ta dagota ta zuba mata mari hade da shakure mata wuyarta wanda ko motsi meenal bata iyayi ba.

muryan halisan ashake Tace now this is for what u did to me jiya.

Atake take meenal tafara kuka tana wutsil wutsil da kafarta acikin ruwa da alaman tsorata tare da neman takemako

sake tura kanta halisa tay acikin ruwan ta danna shi sosai har sanda Meenal tafara jin kmr mutuwar dagaske zatayi snn tace this is
for the tears i shed for uztaz, u started this am going to take u to the finishi bitch ta kuma dannata a ruwan.

Meenal tafara dirkan ruwan wankanta tana kaiwa cikinta dan tunda aka haifeta bata taba jin tsoron mutuwa kamr nayanzu ba she have neva been drowned before kirjinta na bugawa da matsanancin karfi bakaramin hawayen firgita da tsoro ke fita a idanunta ba saida halisa ta mata kamar sau uku ta tabbata ta mugun galabaita snn ta saketa

a mugun ragwabe Meenal ta rikito daga cikin ruwan tafado kasan toilet din timmmm rike da wuyanta tana wani irin tari me gigirtarwa

Halisa na tsaye akanta tana huci batace mata komi ba.

a raunane meenal ta mike zata kamata da kokowa halisa ta hadeta da bango taja suman kanta saida ta ficcekeshi,
meenal dataji azaba tasaka kururuwa tafara cewa wayoo Allah zaata kashe ni, mummy mummy, wayoo Allah na , dataga haikan halisa tafi karfinta sai tafara ihu tana cewa..kill me kill me kill me...ki kashe ni...ki kasheni kawai kihuta mana...after U took everything away frm me wayoo Allah na.. i regreted the day i met u
Nayi nadamar kawoki cikin rayuwata i helped u but u ruined my life, tun sanda kikazo rayuwata its alwys u u u and you.
..everybody is abt you..
u have Best body best boyfriends And now my husband?? Wat more did u want..my life?

A zafafe Halisa tace i dont fucking need ur miserable life... u dare to kill the only person dat ever care abt me...didnt i tell u we r even?

kuka Meenal ta fara yi me zafi tana cewa na kashe shi, na kashe shi din saime.. me zaki iyamin. Wani irin buga mata baki halisa tay tasa ihu wayooo Allah na Baki da imani halisa muguwa kawai,.. i pick u wen u have nothing and dirty ashe abunda xaki xo ki sakamin dashi kenan u took the only man i ever loved how very cruel ca u be...baki da imani wallhi
I shud hve kill u instead
wallh danasan kece kike wasa da hanklin miji da saina kashe ki,munafuka ure sly, Me fuska biyu kawai azzaluma.

cikin idonta halisa take kallo cikin daka mata tsawa tace me fuska biyu??? Amina look at ure self..duk abinda ya faru tsakanina dake da khaleel is the result of ur own Wicked and selfish interests. U created this destiny for all of us sabida kin zabi ki zama munufuka muguwa me fuska biyu Ko a tunanin ki zaki kare ahaka ne cikin samun nasara akan muguntarki har abada?

a zafafe meenal tace karya kike min wani mugun hali?bantaba miki komi ba sai alheri dana miki na ciroki acikin talauci da kunci na baki rayuwa me kyau wallh kece dai kika sakamin da mugunta..arniyan banza kafura.

cikin katseta Halisa tace ohhh shut ur trap i hate hypocrisies Dama ai mugun Mutum baya cika asalin mugu har sai yay makansa mugunta.

Amina na daukeki tmkr yar uwata ta jini amma sabida mugun hassada da mugunta haka kika dauki sirrina kika kara masa karya aciki dan yay muni snn kika datse yuwar aurena da zach despite knwing i wll be shattered..u hide it, u pretended, u act like u did nothing..u fool me.And u fucking lie to keep us as enemies with khaleel for ur own personal intrest
And u knw what???
I heard every god damn of ur secrets and ur intensions akaina badaga bakin kowa na sai daga bakinki keda uwarki ayayinda kuke kullawa.

A mugun raxane meenal take kallon halisan jin wasu magangun da bata tsammanin jinsu ynxu ba.

Dede nan Halisa ta sake ta hawaye ya fara zuba a idonta tafara bata labarin komi data sani in details bata boye mata komi ba

wanda tunda tafara maganan meenal ta kangare kamar wacce aka gina qunkinta da kankanra jikinta na rawa rawa har bata san sanda ta ragwabe kan gwiwarta izuwa kasa a raunace ba

Halisa na hawaye tace The day i knew u wer not the Amina i use to knw i wanted to die bcos i tot ur e my only family and not just a friend, Amina ure sumone i cud die for
i loved u soo much
...but then are not..
ure far frm being not..

Shiyasa da zan zaure khaleel ban boye miki ba
Ban munafarcki ba i send u and invited u by myself snn na baki kudaden da kike tunanin kin kashesu akaina Lokcin da kika kawoni gidanku. Babu amfanin yima junan mu karya Amina...

Shin taya'a zaa kice kin taimaka ma rayuwata bayan kinsan naira biyar dinki bai taba shiga cikin arzikin dana tara ba?? All u did was to bring me to ur home, amma kina sane da cewa hatta abincin gidanku ma uwarki bata amince min inaci ba sai inkece kika dauka kika ban naki da hannunki naci.

Taya za'ayi kice kina sona bayan duk wani abunda zai kawo min damuwa koma baya da kuma baqin ciki shine yake saki farinciki????

uve painted me red, kinyi amfani da sirrika na, kin tona min asiri, kin gaya ma mutane dayawa cewa ni karuwa ce abayan ido na bayan kinsan karya kikemin
"Is this wat u call friendship? Nasha mamaki wai Sabida dan kar infiki arxiki kika hana aurena da zach..but Alhamdullh..shi dakansa yazo ya gayamin yadda kukayi dashi and all wat u said abt me to him
Chapter 294 · 0% Book details