Sashe 32
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shide yafi bari aransa cewa duk wani hawayen da halisa take saukewa na soyayyar zach din ce snn kalaman data gayawa meenal akan rabuwa da masoyi a inda ya fassarasu shine iya damuwarta na duniya kenan soyayyar zach data rasa a rayuwarta.
Haushi yaji take bashi amma ya qudirta aransa saiya fincike mata wann obsession din karfi da yaji so that he wll humble her ta dena ma mutane girman kai da reni.
Sihirtacciyar ajiyan zuciya ya sauke yanamai shirin budan baki zai mata magana cikin katseshi da rigimammyar basarwa tace Uztaz what are we still doing here.
Uztaz yace Ma'am this is is ur official doctor...
Tace and so what, just ask Him to get out of my way.
Kafin uztaz yay magana cikin wata dakakkiyar murya mai tafe da aji khaleel yace hey, can i have your Attention Miss Halisa Roberts. .
Tace I beg ur pardon??
Yace "five minutes, bani da lokci sosai.
Wani irin rolling masa idanuwa tay sternly tace..im giving u 2 minutes. So What do u want...?
Wani irin kallo yabita dashi snn yace mata
A Formal introduction..
I am khaleel hasheem.
ur doctor and ur private therapist.
Kasar wuyarta tace uhhhhun?? Is dat all
Yace nop, ur mental state is severe. Binciken mu ya tabbatar mana da cewa kina bukatar kulawa na musammn. For the record ure now under my care and suiveillence.
Tace Dat is bullshit. Cos
I will be the one to decide on who takes care of me mr doctor.
Yace"..No you can't. At this state ure not allowd to make any decisions
You will stay here for a couple of time. Untill i decide dat ure fit to move out.
Wani irin kallon sama da kasa tabishi dashi irin wanda tunda uwarsa ta haifesa ba ataba mai irin wann kallon rainin ba.
Tace 'So, how can u treat me...when u also need a therapist for ur mental health... infact u need a pschytrist,...And don't you ever comand me.. i am not under whatever u call it.. malam ka matsa min na wuce inba haka ba aikasan abunda zan iya maka a fuskarka.
Dariya mai sanyi yay wanda yasaka tay shiru saboda batasan dalilin daya sakashi yay dariyar ba.
shanye dukkan kalamn data fada masan yayi atake Cikin aje wata makalliyar smirks can ya ciro hadaddeyar wayarsa daga aljihunsa cikin nitsuwa yay dialling wata lamba snn ya mikawa uzatz yace mishi give her the phone its her call...
#SURAYYAHMS
SHARE UR VIEWS I LOVE THE COMENTS...
AMMA DAN ALLAH ADENA FITARWA KODAN SABIDA SANIN DARAJAR KUDINKU..DUK WANDA YA KARANTA A SANADIYARKI BAWAI NI YA CUTAR BA KE DA KIKA SIYA KECE YA CUTA TUNDA ISKAR KUDINKI YAKE SHAQA ABANZA SHIKUMA NASHI NA LALITARSA😁.
*ZAMU YI FRIDAY PAGE WANDA SHINE LAST PAGE BFR RAMADAN BREAK* ZAIZO ANJIMA CIKIN DARE KO GOBE DA SAFE IN SHA ALLAH.
Nagode sosai da gaisuwa am now fit sakallahu khairan
DO NOT SHARE NA KUDINE 08060712446
#FRIDAY POST
▶️1️⃣7️⃣
SURAYYAHMS.
Hannu uztaz ya mika domin ya amshi wayar da khaleel yamiƙa masa tareda yin kifi kifi da idanunsa akan halinsan ganin har ta dauke kanta tay dashi can gefene wanda hakan ne ya sakashi samin karfin gwiwar amsar wayar daga hannun Dr khaleel din snn ya juyo dashi yana kallonta cikin rasa na cewa...
Ahnkli yay mata magana yace Mm..a...mm its ur call. shiru tay kamar bata wajen ta sharesa. Aka bar uztaz da waya a hannunsa yana satar kallonta ahankli can cikin yanayin magiya yace...
"ma'am pls.. nan ya matso daf da kunnenta kome ya gaya mata oho.
"Fuskarta a mugun dore
Ta juyo ta kallesa tace wae meye wann din ne kake damuna akai ehhh?
"Yace ma'am pls you need to take the call.
Cikin kyabe baki tace
"Is dis even my phone.
"Yace no ma'am.
Taja tsaki ahnkli tace
"Then its not my call,
End it...and lets move.
Cikin sauke ajiyar zuciya khaleel ya amshi wayar sa kai tsaye ya sakashi a handsfree da muryansa mai dadi da taushi yace salam alaikum sir..
Daga dayan bangaren Muryan Dr asim ne ya bayyana yace wa alaika- ssalam Khaleel.
Khaleel bai barsa ya dora da wata kalma ba cikin harshen indiyanci yace:
" Sir, _Main yahaan rogi ke saath hoon, Kya aap use se baat kar sakte hain? ._
(Sir, ina tare da marar lafyar yanxu ko zaka iya mata magana dakanka?
Atake Dr asim yace sure sure.. _Haan, mujhe ummeed hai koi samasya nahi hai_ (eh, ina fatan ba wata matsala bace.)
Yace _no koi samasya nahi hai sar, lekin mujhe nahi pata kya aap use samjha pa rahe hain ki use upchar ke liye nazarband rahna chahiye....._( a'a, babu wata matsala sir, sedei bansani ba ko kaidin zaka iya mata magana domin ta amince ta zauna under watch sabida jinyarta yay kyau).
Dr asim Yace _Haan, vahaan hai kahan, kripya mujhse baat karne dijiye_
(Eh, tana ina ne ? Ka hadani da ita inason nayi magana da ita ynxu.
Khaleel yace okay sir..she can hear u.....
Halisa was dump founded for a moment musmmn ma datajishi yana tuka harshen indiyancin sosai babu wata gargada, aduk tunaninta ma hala zagin ta yakeyi koyana kulla mata wani sharrin awajen Dr asim.
Gyaran muryan Dr Asim din ne ya katse mata tunani..a tausashe sosai da tsufaffen muryansa na dattijan dasuka kwan biyu a duniya yace Hello beautiful Dear? Kina jina kuwa.
Cikin lumshe ido da budewa Badon taso ba tay calming kanta cikin sauke ajiyar zcya ta karbe wayar a hannunsa ta cire a handsfree din snn tace Hello sir..gud morning i can hear u.
Kyakkyawar gaisuwa sukayi ma junansu cikin mutuntawa da girmamawa khaleel na gefe yanata kallonta babu kiftawa ganin kamr ba itace ta kammala masa tsiwa ba.
kafin kace wani abu har Dr asim yajawo ta acikin hira,acikin dabararsa na kwararren likita kuma wanda yake da ilimin karanto emotions da kuma halayyar dan Adam acikin sauki, gashi jininsu ya mugun haduwa da halisa dan tamkar shiya haifeta hakanan yake biye mata cikin lallami da kwantar da murya kasa kasa yanamai tambayarta abubuwan datake so anata tsarin.
Kallon da khaleel yake mata yasakata ta Dan ja gefe kadan.
Duk wani bayanin da uztaz da khaleel suka mata gameda jinyar nata bai shige kunnenta kamar yadda Dr aseem ya fahintar da ita sosai kuma acikin saukakken kalamai ba.
Itàkanta ta fahimce shi yanason ayi mata jinyane wanda zai rabata da cutar a brain dinta gabaki daya..sede gani take kamar bazata iya samun warkewa agidan da meenal da mijinta suke tare da ita kullum ba.
Gashi batasan taya zata soma gaya masa cewa bata kaunar zama da wayannn mutane biyun ba musmmn ma da khaleel ya riga ya gaya masa cewa ai itadin ma aminiyar matarsa ce snn relship dinsu kamar na yan uwan jinine bana kawaye ba.
Dr Asim ya riga da yasaka aransa cewa zamanta tare da meenal din ai tamkar zamanta a gida ne inda zatafi samun nitsuwa da kwancyar hankli sosai fiye da zamanta acan ita kadai.
Tun halisa tana masa bayani harta dawo rokonsa, sir, I promise u sir... zan yi duk wani abunda kace nayi amma karkace na zauna anan cos i don't even like the atmospher of the house it annoys me it makes me sad. Tafada mashi hakan acikin tsananin matsi da sanyin jiki.
Acikin lallami Yace mata calm down na fahimceki my dear. Iya abunda kike so din shi zamuyi... amma kafin nan Abinda zamuyi yanxu shine zan doraki akan wani karamin kwaji,kimin alkwari zaki receiving treatment dinki na wann satin under khaleel supervision zanxo lagos next week zan duba jikin naki dakaina idan naga dagaske zaki iya zama ke kadai toh shikenan we will send u to ur home..is that okay with u????
Ta runtse ido alaman bataso jin hakan ba amma kuma aranta tasan ta hakan ne kawai zatay ta rabu da hidimar khaleel da meenal din cikin sauki dan haka sai kawai ta amince masa cikin ladabi da girmamawa. After all is just a week hala zata iya daurewa, besides what doesnt kill u will even make u stronger.
Sunayin sallama ta taho ta gabansu fuskrta a mugun dore ta mika masa wayar tun kafin ya karba tabita sake masa wayarsa kiris ya rage ya fadi kasa yay saurin taro abunsa yana murmushin ganin plan dinsa yaci a saukake.
Wani tukikin tsaki taja tabi ta kalle uztaz idanunta sun yi ja da bacin rai a muryanta tace
"U can go to the office i need to sleep.
Yace okay ma'am
Bari na shigo da kayanki toh.
Tace we wll soon leave me zanyi da kayana anan wajen.
A nitse ya matso kusa da ita daf cikin sauke murya kasa kasa yace what about some toiletries?
Batare da ta kallesa ba tace zan tura maka iya abunda nake bukata anja saika kawomin. Ya gyada kansa baice komi ba yay ma khaleel din sallama snn ya kama hanya ya fita. Yana barin wajen itama ta juya zata koma dakin nata,acikin sauke ajiyar zcy khaleel ya fara binta abaya basucewa junansu komi ba suna kaiwa dede bakin kofar taja tayi wani irin baba kere sigar hanashi shigowa ciki....
Suna hade ido yace time for ur morning check up..
Shiru tay Bata ansashi ba dan aranta zantawa take tana cewa wann gayen fa gani yake kamar zai yi amfani da dr Asim ne yasakata tay masa biyayya yay mulki akanta kmr yadda yake baza mulkinsa akan matarsa but she won't just allow that.
Girarta na sama a dage tace "Ohhh..check up?
Yace uhum.
Tace okay I want to sleep, kaje ka dawo anjima in na tashi sai kazo.
Zai magana kenan cikin katseshi da tsawa tace you're not deaf are u???
Karar Tsawar yasaka meenal dirowa akan gadonta cikin sauri ta fito tayota wajensun dan bawani nisa suke dashi ba.
Ganin khaleel din datayi atsaye yasaka ta kara sauri kusan Agaggauce tayo kan halisa tana mai nuna alaman bin biyanta
Cikin nuna kulawa tace" what is going on here halisa meke faruwa why are shouting?
Halisa batay niyyar amsata ba amma sai taji kmar bazata iya ba ta dauke kanta a dan fixge