Sashe 31
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Numfashin meenal na sama sama cikin daga murya da ihu tace halisa don't talk about my husband like that....what the hell?
Cikin katseta Halisa ta bushe idonta tace like How??? dama me kikeso nace akansa mmm, arent u the one that just told me he raped u yestanyt?
Cmon Amina ki rabu dashi kawai.. he is the villain in ur life ryt? Ko rabuwa da masoyi babu dadi ne?
Rashin fahimtar inda halisan ta dosa yasaka ta rudewa gabaki daya
Bakinta harna rawa Tace Halisa this conversartion is not okay with me at all
...my husband loves me. Ta ya ma zaki ce min na rabu da khaleel. Why you wud u say that to me...
Sounding very hurt ta fadi hakan kamar zatay kuka..
Halisa tace Then why are u complaining about ur him to me...u shud leave happly with the villain in ur life ryt, Arent u the lucky girl??? Hamshakiya Amina Aliyu talba me tallafawa rayuwar kaskantattu, snn babu wata wanda tay yunkurin rabaki da wanda kikeso yake sonki...ayanxu ma duk da bakijin dadin aurenkin bakison jin kalman rabuwa sabida ke kanki kinsan zama da masoyi da dadi, kinaso kizauna dashi da flaws dinsa dan kinsan dake dashi kunason junanku.
U canr even stand The sound of loosing the person u love soo much cos it scares u, kiga yadda jikinki yake bari dan nace ki rabu da mijinki, toh kiyi tunani, ya zakiji aranki idan yau wata ta rabaka ki dashi a zahiri..ace kika bude idonki wata rana kikaga dake dashi kun zama tarihi...did u think u can handle this kind of pain forever?
Tanakaiwa nan hawaye masu tsananin zafi suka sauko a cikin idanunta tay saurin shayesu.
Inhr bazaki iya ba jura wann azaban ba toh ki kula da mijinki ki kawai rabu da hidimata. Ders no inbetween. And This is the last time we wll talk about this Amina pls let me be..
tana fadin hakan ta dauke kanta izuwa gefe ahankli ta lumshe idanunta hawayenta na saukowa kasa ahankli dankoma yayane atleast yau din wani abun ya dan ragu mata aranta data gaya ma meenal wayann maganganun wanda inda ace tana da hankali da tuni zatayi nazari akai ta kuma gane inda ta dosa.
But life must goes on, ji yake kamr bazata kuma bata lkcin ta akan hidimar meenal da karyanta ba, she need to create a new life for herself wanda zatay alfahari dashi anan gaba.
Cos The best revenge is no revenge at alll.
Just work and keep moving, take urself to a higher level that will make u forget about those who hurts u.
Sede A wann karon bata jin zata iyayin wani sassauci aranta wajen saurin yadda da mutane musammn ma nakusa da ita sosai....
Tunda ta bada meenal baya bata sake lura da halin datake ciki ba.
Sautin taku taji abayanta
Bata juyo ba har saida ta nitsar da kanta ta hanyar sauke ajiyan zuciya sau uku ajere, ahnkli tabi ta share hawayen dake kan fuskarta tana juyowa kuwa suka hade ido da uztaz sei kuma bataga meenal din awajen ba.
Kallo tabishi dashi ganin kamar jikinsa a sanyaye ya shigo yana kallonta awani irin yanayi dan besan meya faru ba amma kuma yasan dolene da akwai wani abunda halisa ta gayawa meenal da yayi mata ciwo bana wasa ba.
Dan A hanyar shigowarsa ya hangota ayayin data fixge jiki tabar dakin kamar kububuwa dan a duniya inkanaso ka haukata meenal to ka fito mata a salo na daban wanda bazata taba ganeshi ba
Tun da ta zame jiki tabar dakin take sauke zafafan huci, numfashinta na hawa sama sama kamar me ciwon asthma, dan Ji take kamar zata mutu.
cos she have no idea meyasa halisa ta furta mata wayann kalaman meyasa halisa ta tsaurara harshenta akanta yau babu wani lallami ba tausasawa, meyasa yau halisa bata rungumeta tanuna taji tausayinta ba, mesa yau makircinta be jefa halisa acikin rauni ba..meke faruwa acikin zucyar halisa...why did halisa change soo quickly.
Yanxu fa kenan ta toshe mata duk wani hanyar makirci bata da bakin kawo mata wani maganan khaleel anan gaba tunda har ta gaya mata hakan a matsayin final solution dinta data bata. Hakan yana nufin baxata kuma sauraran xancen khaleel bakenan na har Abada.
Kusan idanunta a rufe ta shigo room dinta batama ganin gabanta a rikice ta jawo wayarta tay dilliang
Numbar mummyta ko daukawa batay ba ta fadi akan gadonta ta wani irin fashe da kuka dan har iyanzu bata san mema zatace ma maman nata akan halisa ba tukuna.
Ganin uztaz yasaka Halisa ta sauke ajiyar zuciya mai sanyi.
Yana kallonta cikin yanayin kulawa Ahankli yace Boss are u alright?
Cikin bude ido da lumshewa Tace
"what took u soo long..
Baice komi ba ya ciro wani envelope daga aljihunsa ya mika mata
Ta amsa taga sakon fadilane. Karamin murmushi ya kufce mata tace "she came?
Yace "Yes boss. Tace inmiki ya jiki.. I dropped her off shiyasa ban iso nan akan lkci ba.
Tace "Neva mind..just take me Home. I wanna rest im feeling dizzy.
Yace yes boss..
Yanayinsa adar dar yace but ma'am...can i call your Doctor?dazu munyi magana dshi and your treatment hasnt even start yet.
Batare da ta kallesa ba tace "..no' forget that i am fine.
Cikin nuna kulawarsa akanta yace" Ure dizzy.
Ma'am, u need ur health.
Batare da ta juyo ba ta harareshi. Ba alaman wasa ayanayinta tace
'Dont tell me what i need
Just do what i said
Kansa akasa cikin girmamawa yace yes maam. i am after you.
Kai tsaye ta fice a dakin yana binta abaya, ajiyar zuciya take aranta tana ta tunanin me zata soma yi da rayuwanta inta koma gida dan wann karon ji take kmr bazata bar kanta acikin ciwon baqin cikin kowa ba iyakar abunda yake gabanta kawai zata fuskanta.
Sede ko karasa saukowa daga kan matakalan basuyi ba saiga nan khaleel din yana tahowa cikin wata sanyin taku mai aji daya tursasa zcyarta bugawa sau uku ajere...
sanye yake da wata slim fit cool royal blue suit na french designer me taken zegner, irin classy suit din nan ne me guntun hannu da fara kal din yar ciki data masa azaban kyau sai kace danshi kawai akayi suturar, ga farar fuskan nan tasa tay haske rass tana zuba uban sheqi sede babu dandanin rahama akai bare sauki.
Acikin tattalin kai da wata iriyar kasaitacciyar kamiya yake takowa hannunsa daya dayaji rolex submariner acikin aljihun wandonsa.
Dedetuwar nitsuwar da hanklin dake tafe dashi zai saka ka iya rantsewa cewa ba akunnensa sukayi duk wata draman su da meenal ba.
Sede aYadda halisa tay handling din meenal din shine kadai abun daya saka zucyarsa ta samu nitsuwa bai zauce akan abunda ta furta akansa agaban halisan ba..
But the word of evil, Abuser, rapist is still banging in his brain.
Yarasa ya akayi har meenal ta iya furta hakan da bakinta wanda aganinsa ko maqiyinsa ne ai bazai fassara da wayan kalaman abayan idonsa ba..was she even joking..dan kwakwalsa da zcyarrsa gabaki daya sun rikice sun kuma kasa amincewa, duk dama yaga yanayin data furta din baiyi masa kama da na wanda take fadansu awasa ba...toh kode tana da wani miji khaleel din ne awani waje wanda shi bai sani ba..
Hadadden Qamshin designer pef dinsa daya saka na sweet notes of neroli tareda zebra rasasi atake ya dauke qamshin duk wani turaren dayake wajen ya zamo nashin kawai ake shaqa.
Dede ta setin halisan yake tahowa dan haka yay blocking way down a hanyar da zata bi ta wuce kasa dan yasan zata iya aikatawa ba lallaine ta tsaya awajen dan taganshi ya taho ba.
A Dede marabar sama da kasa suka tsaya dukansu
Halisa ta hada gabar da yamma judu da arewa ko kallanshi bata daga kanta sama tay ba barema presence dinsa ya shalleta.
Salama alaikum doctor
Uztaz ya masa sallaman snn mika masa hannu cikin girmamawa.
Karamin murmushi khaleel yay snn ya amsa yanamai cewa malam edrees gud morning.
Uztaz yace Good morning doctor
Yay kamar baisan me suke ciki ba, ya dan dubesa fuska ba yabo ba fallasa yace yamai jiki??
Uztaz yace Alhamdullah
Yace Zaka kaita wani wajene cos we have alot to do on her routine for the week, treatment shud start immidierly dan we have limited time.
Ya fada masa clearly ko ajikinshi yana sakin wata sassnyr murmushi me aji akan fuskrsan ahankli
A fakaice uztaz ya dan sace kallon halisa sede ganin Yadda ta hade rai kamar zata fashe yasaka bai ce mata uffan ba.
Cikin sanyin murya ya kalle khaleel yace Umm doctor, you seee... my boss odered to go home ryt now..toh Bansan ko zaka iya mata bayanin lamarin dakanta ba.
Khaleel baice masa komi ba ya dago kansa ahnkli kuma akasaitance yadan kalleta, suna hade ido wani irin yanayi me karfine ya debesu mai wuyar fassarawa.
Cikin dakikanin lokci Kowa ya fada acikin tunanin kowa, sede dukansu da irin abunda suke rayawa aransu game da junansu mabambata.
ji tay kirjinta na tafarfasa gabobin jikinta na wani irin ragwabewa cos how can dis guy be dis low and mean, a rapist, and abuser, is that all his Super powers da har yake ji dakansa haka?
Aranta cikin jin haushi tace what is she even doing here with him, tabi ta karashe da kufulallen tsaki taciki
Shima kallon wata weak And promiscious girl yake mata aransa, me karamin kwakwalwa irin wacce ta kasa iya controling din emotions dintan nan, mai kuma son abun duniya, cos inba dan son abin duniyan ba shi aganinsa bega wani dalili da zatana making kowani conversation dinta akan zach ba...
Zach din shi meyene?
Daya furta hakan aransa Sai ya tuna ashe harma ya bata lkcinsa ya duba profile dinsa yy bincike akansa sosai, aganinsa ders nothing special about him except the money and the influence he got.
Why is she even obsessed with sumone that send her some stupid hospital flowers and love letter after shading her on social media with another ugly woman. The guys doesnt even have a good taste of women. Cikin sekanni Ya gama kushe zach din kaf kaffff aransa kamar matarsa ya kwace masa daga hannunsa azihiri