Sashe 172
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani hadadden hall aka shirya domin yin tarun kusan manyan bakin duk sun hallara kafin nan su shema'un suka shigo daga baya shikam ma mahmud yana can gaba tare da team dinsu be san me ake ciki ata ba
Baya ba, kusan idon kowa nakan alaji shaf da budurwarsa shema sabida irin wankan karyan da sukaci, amma dake kaf nan babu wanda yasan kamanin matar mahmud hakan yasa sai bai gane gulman waye akeyi tay agefensa ba yadai ji anata zancen shigowar su wajen, alot of ppl are talking abt dis shafiu guy duk an dauka wani mayen me kudi ne basu san kudin matarsa bane, he is talented womanizer and fraudstar kawai, kudin biyan bashi yake nema ruwa a jallo cos his life is at stake.
Shidai Tsabar yadda yake burga da kudi da iya fafa da karya yasaka Mutane suketa tunanin he is all about that boss life. Ga nan Shema'u tana jin kanta tana cika tana batsewa a gefensa .
Bayan waje ya gama haduwa aka gabatar da shiri snn aka soma presenting manyan mutanen da ke wajen frm china, dubai, france, italy nigeria, u.s.a, south africa, mexico, ethopia, chile and japan waje ya hadu da fasihan mutane
Ganan panel of judges asama kowa na zaune ana kus kus can snn aka fara kiran engineers crew by crew domin suyi presenting work proposal dinsu kanayi ana jefo maka tambaya frm all angles har yamma yay suna abu daya.
Shema'u tagaji tana ficewa taje gyara make up dinta a wash room daganan ta tsaya awani pub tana dan shan hot chokolate coffe sabida yaukam sai taga abunda ya turewa buzu nadi, nan ta dawo ta samu duk hall din an mike tsaye ana tafawa Tarasa me yafaru tana daga ido daga can taga complte sunan mahmud at end of the presentation board lkcin har ya sauka ya koma wajen zamansa amma ba abar masa tafi ba.
Gabanta taji ya fadi she was like waye wann me irin sunan mijinta zak zak haka, ta dafe goshi, ohhh gosh" taso ace tana nan yay nasa presntation da taga ya nashi kaman nin yake, tana zama kusa da alhaj shaf tace masa darling waye ya gama yanxu naga duk an tashi ana masa tafi, ransa a turmushe yace wani dan kiriniyane wallh amma nothing to worry abt sarauniyata saura mutane biyu kafin na mune ai a karshe.
Agogonta ta duba snn tace Honey na its almost six na yamma amma de sede mu kwana a london yau ko?
Baima amsata ba sabida tunda mahmd yay sai yaji kansa ya kama da wuta wayarsa ya dinga laluma yana neman wasu info akan mahmud, can yagane cewa mahmd first class engineer ne dayay karatunsa a china kuma yay handling gvnt project dayawa infact he live in lagos sai kuma ya tuna ashe ashe yafa ji labarin cewa shema is married to one mahmud haka.. Sai yabi ya matse baidai ce komi ba har aka gama na mutane biyun snn ya tashi yaje stage saiga nan shema'u uwar zumudi ta riko arms dinsa ta rakosa har sama
suka haura ana masa tafi ana refring dinta da wife din alaji shafiu tana wani murmushi tana dada kwanciyamai ajiki.
Tunda mahmud ya daga kai ya hangota yaji kansa da xuciyarsa sun buga alkci guda, A mugun daskare ya mike tsaye kamar an tsikareshe da bakin wuta, bakinsa na rawa rawa ahnkli yace shema'u? Yadda yake kifta idonsa akai akai zaka gane cewa he cudnt bring himself down ya yarda da abunda idonsa yake gani, take yaji wani abu kamar wuta nabin jijiyoyin jikinsa.
zasuyi intoduction kenan sunan alhaj shafiun ya fadomai aransa sai ya tuna ranan da tabar gidansu cikin fushi yabiyota har gate sunan dayagani kenan a jikin deck din jeep din daya dauketa ranan...
yana tsaye a daskare Yanaji mutumin ya fadi sunansa, snn ya nuna shema'u as his lady kuma ya kira sunanta boro boro.
Ahankli kuma a ragwabe mahmud ya zame kan kujerarsa nakusa dashi saida ya juyo arazane ya kallesa yace 'guy are u okay??" babu abunda ke fita abakinsa sai inna lillahi wa inna ilaihi rajiun, baima iya amsashi ba dan yana runtse idonsa yaji hawaye na shirin sauko masa da wani irin sauri ya tashi akan seat din ya nufi hanyar wash room, caraf kuwa sai ta hango bayansa daga can aranta tace "mahmud?
Tana sauka akan step tabishi dan ta tabbatar ma idonta, daga shigarsa wash room din zubewa yay kasa kan gwiwarsa cikin wani irin yanayin jin zafi marar misaltuwa na tsaga mai zuciya ga azumi abakinsa duk sai yaji jikinsa ba karfi bai iya mikewa tsaye ba saida yajiyo takunta ata waje yana kuwa lekawa yaga itace tazo duba side din maza tanata lekawa ko zataga ko shine bata hankara ba taji an fincikota cikin wajen
Dukansu suna huci suke kallon juna da mamaki a muryanta tace mahmud me kake yi anan wajen??
tsabar ransa ya baci har bari bari yake Muryansa har na fidda amo yace ke zan tambaya shemau me kikeyi anan wajen i need you to explain to me ryt now..me yake tsakaninki da wacan mutumin. Why is he calling u his wife
and why are dress like dis da hanklinki kuwa waime kike tunani ne eeeeh? for good two months ure not back home sai nazo nan ma sameki tare da wani ɗa namiji kina wani irin kwanciya ajikinsa..
Cikin tsaresa da wani irin ihu tace ya isa haka mahmud, pls dont shout at me ya isa haka just spare me the horror of ur Horrible noise.
Fincikota yay ransa ya mugun baci beyond control yace Noise noise fa kikace shemau, da karfi ta turesa gefe snn ta bushe idonta tace yes noise, is all u ever make, karka sake tabamin jikina i don't want u to stain my 1.2 million us dollars gown with ur useless sweat and tears mahmud Inka sake min ihu akaina kuma ko ka rikeni saina maka ihun barawo anan wallah.
cak ya tsaya yana kallonta Kirjinsa kawai ya rike yana numfashi da kyar, wani irin zazzafar hawaye na zubowa a idonsa yana kallonta da tsananin ciwo aransa xuciyarsa kamar zata faso waje dan radadi.
Yanayinsa ya isa ya saka duk me imani hawaye amma banda shema datakeji wann ne mata lokcin daya dace ta gayamai gaskiya kawai su rabu, yo inbanda buri da sakarci irin na mahmud inashi ina zuwa nan wajen ai nan wajen manyan mutane kamar alhaj shafiunta da sauran gaggan masu juya kasa.
Mahmud ka saurareni da kyau..i have all ur answrs with me. kadauka abunda zan gaya maka ynxu daga zuciyata yake fitowa, ni baka min lefin komi ba amma kasani bazan iya rayuwa dakai ba ne sabida bakakai matsayin irin mazajen danake mafarkin in yi rayuwana dasu ba.
zai magana a firgice cikin tsaresa tace i knw u have tried for me..thank u.
But i cant be with You.
na jima ina danne zuciyata zama na taredakai. But Life is too short to live soo small like this..lets just end it here, Ka sakeni mahmd, pls na rokeka ka sakeni, saki uku, let be done and dusted...as u can see na riga na samu rayuwar daya dace dani.
alhaj shafiu is evrthing i wanted u to be but ure clearly not and wil neva be, inma danni kaxo nan neman kudi ka koma gida na yafe maka wallh dan nasan lkcinka kake batawa, my man already got the contract, he is very influential and ure just an engineer, ire irenku masu ilimi kune ke masa aiki a kamfanonin sa. He loves me alot.. .
Mahmud ina daraja son dakake min kaima kasani shi yasaka ban neme sakin nan tun dacan ba bana son hanklin iyayen mu ya tashi suce sai na zauna dakai bayan nasan bazan taba iya zama dakai ba, Dan Allah karka gaya musu dalilina just kawai ka sawwaka min dama can kowa yasan mahaifyarka bata kaunata kaga kenan bamai ganin lefinka case close ryt??? Pls mahmud say sumtin, karkamin shiru...all wat i am saying is for ur own good, pls ka sakeni ka huta da wann wahalar dakakeyi Allah zai baka wacce zata zauna dakai ahaka amma nikam nasan ba gida bane gidanka.
Tunda take maganan kuka yake atsaye awajen kamar dan karamin yaro yana jin maganganun nata na sauka ajikinsa kamar ruwan harsashen dutsuna da wuta tun da aka haifesa bai taba gamuwa da cin fuska da rashin mutunci irinna yau ba. Zuciyarsa takai makura wajen raunata dan har wani jan zucyarsa yakeyi.
Dukkan wani abunda takecewar ke dawo masa akansa kamar ana dada zubosu daga sama harta gama tukun nan ya iya control kansa ya dena kukan ahankli ya share hawayensa snn yace
Shema'u i need you to clear one thing for me, shin da aure na akanki kika taho nan all this while kike zaune da wani ɗa namiji for good two months???
Rolling idanunta tay ak sa snn tace "Yes and so what?? Auren naka ai suna ne kawai..
Tun Batagama rufe baki ba taji saukar wata muguwar mari akan fuskarta tana dagowa ya kara mata sanda ya mata sau uku masu gigitarwa sann yaji sanyi ita kanta bata san sanda ta zube kasar bathrum din a ragwabe ba.
Stars kawai take gani yuuuu suna mata yawo dan duk karfin maruka talatin da wani abu da hjy turai ta mata baikai zafin hannun mahmud daya ba
da kuwa jin zafin marin tay har brain dinta wani irin galabaitcen Ihu ta budi baki zata saka ya fixgota tsaye tare da hadeta da bango jajayen idonsa masu cike da tsanarta ya darsa mata yace "kimin shiru, ure done talking to me, now its my turn. A mugun razane take kallon idon shi, ganin yanayin da bata taba gani aciki ba.
Yana sake ta ta zame kasa rike da kuncinta tana kuka sosai badon komi ba saidan yaune karo na farko dataga mahmud ya kalleta da tsana me yawa kwayar idanunsa.