Sashe 158
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
har saida suka bar gidan kafin nan meenal ta fito tana doka sauri zataje room dinsa tay abunda mum dinta tace nata na karbo rings din tunda yaki ya kawo mata ai kuwa tana tura kofar taga babu kowa aciki
Wani irin hatsalallen tsaki taja tana hararar dakin like how dare he leave so early haka ita da takeson ya saka mata ring din a haannu shide khaleel he is not romantic to her taste at all tsaki ta dingayi tana hura hanci kamar wacce zata haifi tsaka a dakin.
Akan table ta hango box din ring din ko budewa batay ba kawai ta safce shi tayo waje dashi ta dawo dakinta da sauri sauri..tana zama ta dauko wayarta ta bude camera jikinta na bari zata dau hutun ribg dib ta tura grp din kawaye dan tay burga dashi tace mijinta ya siya mata special expensive twin ring na soyayya dan itama akafa caftarsu dan halisa taji kalar abunda taji ranan akan pendant din nan.
ta gama shirya manya manya kalamai aranta masu zafi da zata furta a grp din ma halisa na huce haushi, dan tsabar zumudin hakan tun bata bude box din ba taje tay tagging dinsu duka tace musu suzo suga wani abu da mijinta ya siya mata she was sooo hapy irin freaking out innan.
Shemau ce ta fara amsawa kafin nan vicky kusan lkci daya halisa da hadiza suka duba sakon meenal din, lkcin halisan ta aje khaleel a asibiti kenan sunyi sallama ta tada motar zata wuce Kamfaminta dataga sakon sai kanta yay hiting nan da nan ta gane cewa zai iya yuwa akan xoben nan take magana
To dake taga ranar ya basu kyautar abun wuya iri daya she tot ko zobem ma iri daya ya siya musu shine meenal zatay burgashi dashi. Abun be wani darata ba, ta basar ta wuce office abunta.
Aikuwa meenal tana bude box din rings taga wayam, wani duhu duhu taga ya mamayeta, bata san sanda ta jefar da wayar agado tahau karkada box din jewerie din ba.
Where is it where is it jikinta na bari bari saida tay daddaya da box din bataga komi ba.
Da mugun sauri ta koma room dinsa tafara birkitawa gadonsa ta janye bedsheet din har kasa ta watsar, ta duba cikin pilow one by one tana yi tana jifa dasu bayan nan ta bude closet dinsa tay masa kaca kaca da kayansa ta zubar da rabinsu akasa, babu wani drawa a dakin da bata bude shi ta wargaza kayan ciki tabarsa abude ba. Tamkar gidan bori haka ta dawo mai da room dinsa har kukan fushi da takaici ta zauna tay dam bataga zobunan ba, ahaka ta koma room dinta a mugun fusace tana daukar wayar taga miss call din shemau uwar son jin gurmi
Bata kula ba tahau wasap taga chat din su hadiza kala kala kowa na jiranta kunya da haushi ya rufeta ta kama wayar ta kashe haka ta sake fashewa da wani irin kuka tana jan ma khaleel Allah ya isa.
Ranar a wani yanayi ta shirya tabar gidan, bata kawo aranta cewa ma halisa zai bayar ba tace ko hala tay sabuwar budurwa ce. Sai kuma ta korar da tunani tace ko ya boye abunsa ne kawai dan yay purnishing dinta danta masa gorin arziki dan tasan khaleel yana da irin wann tsinannen zuciyar baiya daukan wakalanci bare raini ita da kudintan yakan iya rufe idonsa ya zageta tasssss tassss idan ta nemi ta rainashi
tunaani ta faray ko ta bi na halisa ne kawai ta bashi hakuri dan ya bata zobben nan if not to me zatace ma kawayenta dataje grop tay musu fafa da soyayyar miji.
Yau kwata kwata har ta fice agidan bata wani samu nitsuwa me kyau aranta ba. Paid book, to pay chat 08060712446 chat only no calls.20 minute after 4 na yamma halisa tazo asibitin ta dauke khaleel
tana lura sau biyu kenan tazo daukarsa amma wani mutum dake aiki a office din Dr khalid haka zai fito yayita kallonta yauma khaleel na fitowa mutumin ya biyo bayansa yanayi kamr yana waya Yana satar kallonsu itade jikinta yana bata wani abu akansa amma batace komi ba. Kallon khaleel din tay cos he look too tired jikinshi a muce yanamai tambayarta yadda aikinta ya kaya tana gaya masa har suka je gida snn tace masa me zaici yace mata abu me nauyi yake so amma sai yay wanka zai sauko yaci. Daga nan itama ta haura sama tayi wankan, tay kwalliyarta dan dede snn ta saka denim jean da dark blue crop ta sake sumanta duka baya Sann tazo kitchen din nasu ta shirya musu hadadden green vegetable soup da zallan kifi fresh da dried snn tay tuwon semo me laushi tay serving dinsa da coconut juice shine ma yadan ja mata lkci sabida kominta me kyau takeyinshi saida coconut juice din yaji vanilla Flavour da madara snn ta zuba ice cups aciki ganin haryanzu be leko ba ta kawo masa kan dinning table ta aje masa.
Lkcin daya sauko ana daf da kiran sallahn magrib ransa a mugun tafashe dayaga yadda meenal ta masa da dakinsa haka ya basar bai gaya ma halisa komi ba dan jira yake meenal din ta dawo gidan bazaima barta ta huta ba zai sakota agaba ta gyaramai dakinsa tun suna shaida juna, hakan yasaka yace ma halisa saiya dawo daga sallah snn zai nitsu yaci abincin dan yanajin yunwa sosai baison inyaci ya motsa izuwa waje saidai kuma yay bacci.
yauma kananan kayan ne ajikinsa yana fita halisa ta koma room dinta domin amsa wayarta dake ringing.
khaleel bai dawo gidan ba sai wajen karfe 8 ma dare bayan anyi isha'i,
Direct ya haura sama dakin halisa suka sauko tare duk ta lura da yanayin bacin ransan amma batace mai komi ba tanakan serving dinsa saiganan meenal ta faso
ko sallama bata musu ba tabi kan abincin da wani irin boyayyar walakanctn kallo duk kishin mijinta na neman ya tsitsiyaeta awajen a tsaye da can har zata kirkiro wani makircin sai ta tuna ashe itace ma ta kawo wann shawarar nacewa halisa tana girki agidan.
Yadda bata sallama, bata gaida kowa suma haka suka yi banza da ita.
tsakin kasar wuya taja zata haura sama Neman son jin baki yasaka Halisa murmushi tace Amina come and join us..
Da wani irin mugun kallo khaleel din ya juyo ya kalle meenal Dan amsar da zata bawa halisan ma atake ta hadiyeshi
Zai magana da dauraren fuska yaji an dafa shi ahankli yana juyowa suka hade ido da halisa wani irin narkakken kallo take masa muryan ta kasa kasa yadda daga ita sai shi zasuji tace 'pls, kayi hakuri kaci abincin nan, koma meyene zaka fadeshi but wen u re less angry... besides akwai abunda nakeso muyi magana akai..kaji? cikin lumshe ido da budewa yace fine naji..
Meenal na tsaye na kallon ikon Allah gashi ta tsani taga sunyi magana kasa kasa da bataji ba, halisa ta debi tuwon ta kai masa baki ya karba yaci..
Karasowa meenal tay wajen jikinta na rawa rawa ta ciki koinanta akwakkwabe dan kwata kwata bata gane me take gani ba halisa kuwa dagngan din gangan take mata haka Tay kamar maa batasan me takey ba yana cinye na bakinsa zata sake bashi wani yaci.
Iya dauriya meenal tay amma abun na mugun cinta arai cos she trust halisas innocence with her life gani take tafi kowa sanin wacece halisa ita ko agadonta taganta tare da khaleel suna kwance bazata yarda da komi ba, iya wann dalilin kadai yasaka ta daure ta matse muryanta dake rawa rawa tsabar baqar kishi tace "Halsy..wai khaleel din baida lafya ne? Da murmushi me cin rai halisa ta kalleta tace me kika gani? Zatay magana da zafin kishi caraf khaleel ya katseta da cewa "jeki kawo min ruwan sha"..a sadade ta juya ta nufi kitchen jin yadda yay maganan a mugun dake., tana kaiwa kitchen din ta fashe da kuka mai kara snn ta kira mumynta awaya sede duk ta kasa gaya mata abunda take gani sabida gani take kamar karya idonta yake mata har yanxu halisa is not herself with khaleel saidan wani mugunta take shirya masa ahaka
Wani karyan ta giggima ma mum dinta ta bar wann kafin nan tagama wayarta ta dawo tazo ta samu basu wajen cin abincin dukansu.
Dangwala goran ruwan tay akan table din snn ta wuce room dinta kamar zautacciya daga nan bata sake lekowa waje ba daren ranar da tunaninsu tay bacci a ranta.
Daga ta fanninsun kuwa tun wucewarta kitchen halisa ta shawo kan
Khaleel ya gaya mata matsalar na yadda ta wargaza masa room dinsa, ta lallabeshi da wasa da dariya tacemai ai hakuri kawai zaiyi karyay ma meenal din fada sabida shine agaba da ita dolene sai yay hakuri. Hakan ne yasaka Suna gama cin abincin suka je room din
nasa tare, suna dan maganan business din tana gyara masa room dinsa, kai tsaye ta fara koyamai basics, dats abunda ya dace yay da wanda bai dace ba, snn tana mai dada sakamai raayin son abun sosai.
acewarta he can still be a doctor and a business man is not a big deal bazai hanashi komi ba. They just have to plan it well, yadda zai zamo successful. Nan ta fara tambayarsa abunda yake son yi, yana gaya mata su daya bayan daya wasuma sai yay tunani, a haka har ta kammala gyaramai room dinsa ya zamo fess fess kamar ba alalatashi ba arnd 12 na dare ya rakata room dinta bai bar wajen ba saida ya tabbata tay bacci, shima yana dawowa dakinsa yasaka kansa bacci.
da sassafen Allah aka kira meenal daga kamfaninta na talba grp of compnies seven thirty sharp ta shirya kanta ta fito tana kukkuni still tagansu a dinning su biyu suna kan karyawa da wani irin greenish intercontinental dish me dan iskan qamshin dadi
yauma ji tay kamar kirjinta zai kama da wuta da kyar tace ma halisa hi suka gaisa sama sama