← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 234 OF 312

Sashe 234

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Suna tsaka da tafiya sai ga kirar babban cikinsu ya kira, police din dake wajen ya saka musu a handsfree nan yace musu ai kayden ya riga ya kamo femi suna dawowa..amma they need more back up sabida aje akama mutanen femi dake jiransu abakin ruwa

Nan da nan polisawan hadiza suka bazama jejin
Wasu ta gaba wasu ta baya aka musu no way out..

wani irin rungumar halisa Vicky tay tana murnan jin cewa an samo nile and nothing has happen to kayden dan bakramin tsoron saka rayuwansa a wann hidmar takeji aranta ba.

Sauran polisawa guda hudu da suka tsaya gadinsu awajen suna jiran isowarsu vicky har gani take kamar baza su iso ba suna kan jira can saiga wani babban jeep ya doso ta wajen da security Hilimi guda mahaifyar kayden ce aciki tana Allah Allah kawota nan kusa dasu.

Suna kkrin shigowa sai gasu kayden din sun fito
Tare da su femi, nile ya rike hannun kayden din yana dan dindigishi, da wani irin gudu vicky tazo ta rungumesu duka kuka ya dan kufce mata. Nile ya kankameta sosai sede hanklinta da idonta duk nakan kayden tana kallon
yadda gefen bakinsa da kansa yake jini jini..

Femi ya fara zage zage yana cewa victoria victoria i am going to kill u victoria..Is not over.

Vicky bata san sandaa ta sake nile ajikin kayden ba da gudu ta isa waje kafin atare ta ta zuba ma femi wani irin gigitaccen maruka uku masu kyau akan fuskansa saida yay kamr zai fadi kasa zagin duniyan nan babu wanda bata kare masa ba tass polisawan suka kasa kwacceshi a hannunta she beat beat him and insult his generation haka ta sauke dukkan takaicin shi daya cunkushe mata kirji

Kayden ne yaxo ya rriiketa snn taja baya.

Femi was soo pained to see her holding back with kayden musmmn yadda yaron ya saka hannunsa akan waist dinta.

Femi yay wani irin kukan kura tunda ya fara rayuwarsa bai taba sanin ma tanason vickyn ba sai yanxu dayaga wani namiji yana calming inta agabnsa. A lkcin ji yay kamr ana zuba masa ruwan wuta a zciya.

Ihun ya farayi yana cewa "U bitch..ure fucking dis little boy ..u bastard.. ur brother betray me and ure sleeping with my wife? Kayden na shirin amsashi a zafafe vicky tace yes..So what? Is it not better to sleep with a boy than a dog like u who is sleeping with a man, u re nothing but a disgusting creature femi.

yes din data fadan kadai shine ya saka femi kukan kura yafara mimmikewa kamr me aljanu a hannun polisawan da suka rikeshi

Kirjin kayden na bugawa ya kamo hannun vicky yace lets go. Yana juyawa da ita ya kalle mum dinsa tana kan karasowa wajen.

tsananin kishi yasaka Femi yay wani irin mikar aljanu tare da tsinka chain din hannunsa ya jawo bindigan police din ana tare tare dashi ya dallara setin vicky sai tau tau yay harbi Har sau biyu direct bullet din ya kai gefen cikin kayden daya tsaya kareta.

kowa saida yay kasa tsabar tsoro femi ya haukace ya fara harbe harbe kamr wanda kansa ya kunce kowa na neman tsira Gashi rabin polisawa sun je kwmuso sauran dan kadan dn da suka rage anan din suka hau kakkre mutanen dake wajen dan kar bullet din ya samesu.

Ana cikin wnn firgicin nn
Amma a kangare vicky ta tsaya rike da kayden a hannunta batare da taji tsoron mutuwa ba,a cikin tsala ihun ganin jinin kayden din na tsiyaya a hannunta tana kiran sunan kayden cikin tsananin tashin hankli.

Dan in yaron nan ya mutu batasan me zatay da nata ryuwr ba wani irin ihu tay me gigitarwa kan kace wani abu zuciyar daukar fansa ya debeta nan ta zare gun da ke gefe aljihunta ko wani jira batay ba acikin ruwan bullet din da femi keyi ta tsaya itama ta setashi ta harba bullet sau hudu direct wajensa.

A dede gefen cikinsa shima ta samesa cikin ihun, tace go to hell you bastard, yana fadi kasa ya yarda gun din a mugn ragwabe yana ihu victoria victoria da sunanta ya karasa daukewa.

Nan da nan police suka zo suka daukesa, vicky ta rike gefen cikin kayden din tanata kuka tana kiran sunansa tana rokonsa karya mutu,

A rikice mum dinsa tazo wajen itama suka rikeshi da vickyn tare lokacin numfashinsa na fita ahankli kuma da kyar yanata kallonsu yana murmushi kana kallonsa zakasan he is more than happy musmmn dayaga yadda vicky ta dau fansa akansa ta harbe femi har saida ta kaishe kasa and This is even enuf for him.

Knan akazo da sauran goons din aka kakkama aka daukesu duka aka kaisu asibiti cikin gaggawa.

femi da kayden duka aka wuce dasu operation room, after few hrs aka dorasu a icu aka saka su on life support systems nile kuma aka kaishi emergncy nan aka fara dubashi acan cikin gaggawa.

hanklin vicky ya makurar tashi sai kuka takeyi taji tashin hankli da tsoro akan rayuwar kayden makura, duk A tunaninta mahaiyar kayden din will shout and blame her for putting her son in this position amma sai taga matar ba haka take ba sam. Tun da suka zo take kuka, dan Ita kunya ma taji sosai da bata yi yunkurin ceto rayuwar danta ba ta buya abayan polisawa amma kuma vicky ta tsaya har saida ta dau masa fansa.

tun a kofar operation room vicky tadawo musu kamar wata prayer warrior tana tsaye tana zuba adduoi akan Allah ya ceto ryuwar kayden ya kuma ninka ma femi azabansa tana jeka ka dawo tun halisa da mum din suna lallashinta har suka zo suka kasa cewa komi.

She cudnt bring her self down to think straight nan aka bude babban case da hukuma Likita
Yace musu it will take time kafin femi da kayden su iya farkawa.

a asibitin vicky ta tare daga mum din kayden din sai Halisa ce atare da ita sai itace take waya da iyayen vicky akai akai har sann suka iso suma.

Mahafiyarta duk ta fi kowa jijjiguwa data ga condition din nile.

har sai Washe gari da safe snn nile ya farka
Yaga vicky da maman su da babansa akansa snn ya dawo hayyacinsa sosai. Shiya basu labarin waye ne femi yanata kuka dan duk abinda ya faru komi ce musu yakeyi lefinsu ne da suka ki su saurare victoria lkcin datake kawo musu kukanta akan femi.

duk dama acikin zafin ciwo yake fada musu hakan amma They felt immense guilt na daura farincikin femi akan na yarsu wanda sukansu sunsan kudin femi ne ya rinjayesu suka ki kulawa da victoria sosai.

After a while, iyayen vickyn suka amshi jinyar nile a hannunta gabaki daya tare da bama vicky daman ta tsaya awajen kayden tare da mum din sa tunda shine yay jarmtr taimakonta kuma ya ceto rayuwar nile din.

Haka suka rakota har wajen snn suka bada mahaifyr kayden din hakuri sosai. She is such a simple educated woman, ita harga Allah ma tausayin su takeji aranta. Zaman vicky anan din Tare da ita means alot to her more than anything.

Shema da meenal duk sun kirasu a asibitin, hadiza kuma tun jiyan she was out of reach Halisan ce take taya vickyn zama time to time haka zaka vickyn tana kuka sosai daan baata san dame zataji aranta ba. Suna zaune awajen har wajen karfe uku na rana, vicky ta fara amai saboda zazbi aka mata allura kafin nan halisa takaita washroom ta tayata wanke fuskanta
Sukadan zauna awaje suna shan fresh air tare.

hawaye masu zafi na sauka a idonta aNan ne take gayawa halisa waye kayden and what is btwn them komi saida vicky ta gaya ma halisa out of fear of loosing him.

Duka suka taru suna kuka tanata lallashin vicky at same time tana gaya mata cewa ders is nothing wrong in being in love with sumone who is younger sabida rayuwr dan adam has no idea manual or rules kowa da yadda Allah ya tsara masa nasa qaddarar.

suna cikin tattauna hakan sai ga khaleel nan yazo asbitin dan tun dayaji labarin abunda ya farun sai hanklinsa bai wani kwanta da lafyar halisa awajen ba. Duk dama tun jiya suke waya da ita tana assuring dinsa cewa she is fine amma yaki ya nitsar da zuciyarsa waje guda bare kuma ya amince da hakan upon all the security da aka saka a asibitin he had to come.

suna hade ido taje wajen sa yadan rungumeta in a comforting way snn ya tambaye lafyarta untill he got convinced snn suka karasa gaban vicky.

Yaji tausayin vicky sosai yay mata jaje ya kuma tattabar mata cewa kwararun likitotin da iyayen kayden suka kawo wajen will do they best babu abinda zai samesa da izinin Allah.

Khaleel ya zauna tare da su for a while kafin nan suka kaisa can ciki ya gaishar da iyayen vicky da nile snn yaje ya gaishar da mum din kayden suna kan gaiswar sai ga baban kayden din shima ya iso..

Daga gani babu tambaya bakaramin kama suke da juna ba, vicky dataga yanayin mutumin she was crying again musmn ma data tuna cewa Kayden ya gaya mata cewa his father was the first to knw and support him. haka Ta tsuguna ta dinga ba ma mutumin hakuri akan kayden tana kuka..dukkansu saida suka ji tausayinta sosai bana wasa ba. They understood and console her like she was der own doter. ita kanta Bata taba tsammnin akwai mutane irinsu a duniya ba..

Ta tuna iyayen femi dansu kawai suka sani basu taɓa ragar mata ba bare matsalarta ya dame su..infact according to maman femi ma komi lefin victoria ne.

vicky tana tare da iyayen kayden Halisa ta fito waje tare da khaleel domin ta takashi ya koma gida.
Chapter 234 · 0% Book details