Sashe 260
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bata tashi jin matsancin tashin hankli baa har saida ta nemi wayarta ta rasashi batama san ko a motarsun ta bari ba ko ya fadi ahanya, tsabar kanta ya dau cagi jeka ka dawo kawai takeyi duk ta rasa abunda yake mata dadi jikinta yadau wani irin zafu yana rawa rawa gashi anan din kusan kowannensu takanshi kawai yakeyi bamai kulata tana musu ihu cewa bomb dinsu baiyi aikin daya dace akan lokci ba suma suna mata ihun cewa ita ta jawo musu aka ganesu data dauka tana harbe harbe.
Awani boyayyen uncompleted building suka zauna kamar yan gudun hijira ga ruwa fa sauro ga azaban tsoron sanin cewa halisa ta ganta ido da ido daya gama gigita mata hankli
Bayan wasu awani khaleel ya farfado lkcin an riga an bashi sedative baijin karfi ajikinshi an yi dressing masa head wound dinsa da white bandages. Yana bude idonsa dake kallon ta window nan ya hango mahaifinsa yana magana da police da alama security aka sa awajen sosai, juyowa yay ahankli yana kallon cikin room dindishi dishi dan ɗan uwanshi Aliyu baya gari dan haka mahaifyarsa da yar uwarsa maryam kawai ya gani zaune kusa dashi. Kare musu kallo yay ganin bakinsu na motsi amma baijin komi da suke fada, tun da aka masa alluran cikin ruwan da aka lankaaya masa sai kawai yaji ya birkce gabaki daya,
sama sama yakejin yadda mahaifyarsa taie jera masa sannu sannu
shidai banda tuna abubuwanda ya faru bai iyayin komi ba ahnkki ya dan rike kansa hayaniya da ihun halisa shine yafara cika masa brain dinsa...kkri yake dan ya kwace kansa acikin tunanin amma ina, the more yana tuna abubuwan da ya faru sai yanajin kamar mafarki yayi,amon kukan Halisa dayaketaji na yawo a brain dinsa yasashi yin yunkuri me karfi cikin sakin nishi me tattare da sunanta aciki.
kkrin mikewa yake zai balle drip din muryansa kasa kasa yana fruta halisa ..mum dinsa ne ta rikesa sosai with care snn tace Ibrahim kayi ahnkli jikinka babu karfi
dago idonsa dake kkrin rurrufewa dakansa yay ya kalleta yace maa?
maa ina halisa take
Maryam ta dafa kafadun shi gently yanajin saukat hannunta ya lunshe ido
Cikin sanyin murya tace khaleel pls calm down doc yace ka dan buga kanka..and halisa is safe yanxu baba suka wuce wajenta da security. nan takeya juyo ya daga idonsa ahankli snn ya kalleta ya jima yana kallonta harsaida taji gabanta na faduwa
Tana shirin budan baki zatay maganan cikin katseta da dan karfin hali yace "Maryam,.tana daga kai suka hade ido cikin na juna" ajiyar zcuya ce ta kufce masa snn yace
"Ashe daama kinsan gaskiya kema kika boyemin? Kanta a daure tace gaskiya?? Wani gaskiya...kallonsu mahaifiyarsu tay duka
Sai kuma khaleel ya sake nunfasawa ya riko hannun maryam dake dafe akafadunsa muryansa na fita cikin zafin ciwon kai yace i tot ure ny sistrr, amma wai abu zaina faruwa kina boyemin, tell me what happen in paris wani labari halisa ta gaya muku akan Amina ni gaskiya kawai zaki gayamin yanxu i just cundt belive she is this cruel. Gaban maryam ya dada faduwa tay shiru for a while ..snn ta dawo gefensa ta dan zauna kadan muryanta kasa kasa tace "i am sorry khaleel dan Allah karka dauki hakan da wtaa manufa amma koma miye ya faru a ranar dats her personal life kuma ta rokeni karna gayawa kowa.
Batare da ya kalleta ba hawaye masu dumi suka ciko idanunsa sosai muryansa karsashe yace "her life is in danger now, pls just tell me, im begging u..ta riga ta gayamin komi, i just want to confirm sumting dan i knw halisa will not tell me everyting...
dede nan mum dinsu ta katsesu da wani irin kallo snn tace bangane me kuke cewa Maryam menene yafaru Is it linked to this accident?
jikin maryam a sanyaye tace mama nifa ban sani ba..kuma ai ban boye masa komi ba. Kawai dai
Ranar a paris....nan ta fara basu labarin abunda jasmine ta mayar musu
Duka bata rage ko daya ba. Bayan ta gama ne khaleel ya basu labarin cewa "meenal was the one that attacked them
Kuma yanaganin kamar ta kashe uztaz..
Sunji tausayin Halisa bana kadan ba dan Itakanta mahaifiyar tasa saida taji ta mugun tsorota da lamarin meenal Dakyar suka convincing dinsa cewa she wll be fine ahakama saida ta daddafa sukaje dashi ya hangota tana kwance dake ita bata farka ba tukuna.
Ansaka musu tight security dan haka babu masu shigowa wajen sosai. Acikin yanayin rudani da tunani me yawa khaleel ya kasance musammn akan lamarin meenal, now dat his family knw how she is yasan bazai yu yay wani doguwar zama da ita ba
Amma baison ya yanke mata hukunci har sai ta fito ta amsa lefinta dan gudun karyaya mata rashin adalci.
awajen da abun ya faru kuwa all they cud find is uztaz's blood and ashes duk bincikensu ba a iya samo gawarsa a motar ba sabida konewar da motar yay kurmus..
Kusan kwana uku kenan da faruwar abun Fadila tuni ta farka a kwana na biyun duk hanklinta ya mugun tashi banda kuka bata komi duk Ta rasa meke mata dadi dan gani take kamr itace ta jawowa halisa faruwar komi musmmn data karbe kamfanin Amina,
Dama can saida mamanta ta gaya mata cewa revenge has a price. But she cant belueve uztaz was the price she can only inaginr how hakisa will feel dan tasan dolene Mutuwar uztaz ya girgiza mata duniyarta gabaki daya
Bincike ake akan Ameenal talba babu kakkautawa, dan a statemt din data bawa polisawa masu bincike ta gaya musu cewa karshen magananta da meenal ce mata tay zata kasheta
All evidences an samu cewa meenal was der yanxu halisa kawai ake jira ta farka, khaleel da familynsa are alwys arond them to support
Duk dama ransa acike yake da son yaga an kama Amina talba an hukuntata ynxu dan iyakar wann lkcin kadai baisan yawan tsanarta dayaji aransa ba
sumtime he even feels ashame to be call her husband tunda aka fara case din ake masa tambayoyi kala kala akanta, fadila ce asalin target dan haka bincike yafi tsauri akan fadila akan alakarta da meenal domin agane gaskiya da manufar meenal, ita kuwa fadila bata boye musu komi akan meenal talba ba face cutar HIV datay mata sanadiyar samun shi.
anan ne ma khaleel yafara gane cewa matsalar da meenal ta samu a kamfanintan babba ne and its connected to a third a party, kuma yana jin fadila daa masu binciken suna zancen caca tayi da kudin mutane da ta kwashe and its just down to him dat babu abunda hakan yake kara masa face nadamar saninta a rayuwarsa gabaki daya.
After 3 days yafarajin kamar he cant wait anymore haka ya soma fita yana neman meenal din shima dan ji yake kamar inhar baa hukuntata ba hanklinsu bazai kwanta ba..
Ranar asabar da yamma lokcin wajen babu hayaniyar masu binicke sosai cikin kawayen halisa jasmine ce ta fara zuwa dubata duk dama vicky tana kan kiran khaleel akai akai yace musu basai sunzo ba shi zai iya bakin kkrnsa yaga ya kareta dakanshi.
She try to reach Hadiza amma bata sameta ba sabida jinyar da sukeyi and probably abunda shema ta musu yasaka sunason sudan samu hutu da kuma lkcin juna
Bayan farkawan Halisa babu abunda take sai hawaye, kallo daya zaka mata kasan cewa Ta riga ta fara sakawaa aranta cewa she can neva have a family, na jinin sun mutu wanda tay creating makanta ma gashi ya xo ya mutu yabarta itakadai
she already tot she is alone godiyar Allah tana bude ido taga mahaifiyar khaleel da maryam da jasmine duk suna zagaye da ita duk jikinsu yay sanyi. Ganinsun kadai shi ya dan rage ma zuciyarta rauni da damuwa, amma kukan ne bazata iya denawa ba ta jima da idanunta dake zubda ruwan hawaye na kallon kofa so fixed da tunanin cewa ko uztaz zai leko amma sai shiru.
Babu kalar rarrashin da basu mata ba amma bata iya cewa komi ba sai kuka,sosai ta basu tausayi. musmn ma mahaifyr khaleel da yanxu ne labarin lamarin halisa da meenal din yake nan fresh a mind inta hausawa sukace da mugun aboki gara zama da maqiyi. Tunda ta farka they keep assuring her that she is not alone, da kyar har hanklinta ya dan kwanta tafara amsa su.
Koda akazo mata questions da yamma tana amsawa bakaramin hawayen baqin ciki da rudani tay ba, bata san cewa kamfanin meenal din fadila ta saya ba sai abakin yan sanda and she can't believe meenal can Do dis this har yanxu
babban ciwon datake ji aranta baifi mutuwar uztaz ba. Each time she rembers he is not here anymore sai taji inama ace mafarki kawai takeyi.
Kowani lkci ta tuna kalamansa da last moment dinsu sai tay hawaye masu yawa duk dama bata iya yawan magana yanxu
..condtion din datake ciki na matsanacin damuwa da kuka yasaka khaleel kasa samun kwanciyar hankli anashi rayuwar.
Dan In kowa yana tunanin cewa meenal fadila kadai ta biyo, shi a lissafinsa shine tunda ba akamata ba Zata iya biyo Halisa and he knws he cant wait for that to happen dolene shima ya fita yaga abunda zai iya dan ganin ankamo meenal din akan lkci duk dama duk bincike duk tsanantawa ba asameta ba bare uwarta haryanxu
it was not easy for her to stand firm duk dama tanata kkrin ganin ta tsaya akan addua da yin sallah kamr yadda taga hadiza tay alkcin datake cikin damuwa duk dama agaban jasmine kawai takeyi bata nuna masu maryam ba dake tunda jasmine taxo itace tafi su kasancewa tare da ita sosai 247 tana gefenta.
After few days kamar sati aka sallamesu suka koma gida, jasmine ne kawai ta komo tare da ita,sai maryam datake zuwa akai akai tana dubasu, Tunda mahaifin khaleel ya dan mata nasiha a asibiti ta dan samu nitsuwar zuci saita dena kukan saidai gabaki daya ta zama shiru shiru
Ta rasa wani irin hukunci zata yanke akan meenal dan haryau fadila ta kasa zuwa ta fuskance ta