Sashe 255
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya share hawayensa yy murmushi yanamai gyada kansa ahankli muryansa a dishe yace "nagode. Allah ya saka da alheri.
Tace no dont thank me yet. Come lets sit down ove der please..saika ban labarin karuwar da muka samu. Fadila told me we got a boy..wani kasa zakuje kudan huta ur wife need to rest well kuma yakamata ace kana tare dasu.
Bai mata musu ba yabita suka zauna akan chair tare kamar yan uwan juna na gaske baice mata komo akan abunda tace masa kawai yay murmushi. Yace ' banyi tunanin komi ba tukuna Amma zan tambaye matata Amina sai inji me ra'ayinta akan choices dinki..
Nannauyar ajiyar zuciyar data saukene yasaka shi kureta da idanunsa.
Batare da ta kalleshi tace 'ba damuwa".Duk yadda kukace , atleast our family is getting bigger and i hope yaron nan bazaizo yace min aunty ya tsufar dani ba.
Uztaz yay dariya me sanyi yace we are thinking of naming him Muhammad, maman tace ahada da inkiya Ameer.
Cikin kyabe baki Tace wowww..Ameerul muumeeen. I love it.
ahnkli Yace Kigayamin dik abunda kike bukata zan miki shi.
Saida tadan jaaa snn ta kalleshi cikin sauke ajiyan zuciya tace"uztaz bana bukatar wani Abu agareka face Abu daya.
Bakinsa harna ɓari yace menene shi..kifadamin komiyene ashirye nake zan miki.
Murmushi mai sanyi wanda bai taba ganin tay ba ta sakar masa kafin nan ta juyo suna masu kallon junansu sosai.
Muryanta na fita a hankli Tace najima inason na gaya maka wani Abu danake so araina, toh sai yau gashi Allah ya kawo mu lkcin da kasani na furta maka matsayinka awajena. Uztaz i think only my family need to hear abt this now.
Hanklinsa ya rabu gashi dayawa bai gane inda ta Dosa.
Tana murmushi sosai tace uhmmm uztaz
"ina son nayi Addinin Musulunci. And I want my brother to guide me. Inaga duk duniya Iya Abunda kawai zaka iya biyana dashi kenan.
Ganin Shock din daya shiga ciki yasaka ta riko hannunshi tadan girgiza shi, tace Pls Teach me how to become a muslim girl, ive fallen in love with it for a very long time..i tot abt it..i am convinced data abunda ya kamata nayi ma rayuwata kenan dan na bashi ma'ana, nasan inhar inason naga haske ko rahama acikin duniyata da lahirata toh hanyar kenan kawai, so i do not want to waste any more time.
uztaz Yama kasa kwace kansa da ga shock din muryansa a rarrabe ya kuma tambayarta yace u ..yu...u...want to accept islam?
Tana murmushi sosai tace yesss please.
Kusan Atare sukayi wani irin dariyar farinciki mai sanyi, Yarasa mema yake ji aransa Hawayensa zurrrrrr suka fara zubowa kamar ruwa dan kuwa baisan sanda ya sulale kasa yay sujudushhkur ma ubangijinsa ba, tanata kallon yadda yanayinsa ya sauya gabaki daya da tsananin farinciki dan ji yay kamar a mafarki tay maganan ba a reality ba.
Sai kabbara yake yana ta furta Allahu Akbar...
Halisa kuma dadi takeji aranta data iya ta furta babban bukatarta ma makusancinta a fili.
Babu wani tantama ko shakku yau din yana daya daga cikin ranakun da uztaz yakejin kmr har ya mutu bazai taba mancewa da shi ba...
duk ayau din Matarsa ta haifa masa ɗa namiji, ya bude wayarsa yaga cewa halisa ta bashi qaddara me karfi, gashi kuma shine zai samu damar musuluntar da ita.
yana murmushi at same time idanunsa sun sauya kala sabida tsabar hawayen tsananin farin ciki dayake zubdawa.
Suna mikewa tsaye ta dan rungumeshi ahnkli takuma ce mishi ta gode masa daya zamo dan uwa agareta. In an effort to make him laugh tay masa barkwanci tanamai cewa this might be the last time i hug you kafin na zama musulma Abuna..
Nan take ya musuluntar da itan kowa they left the house both smilling at each oda suna masu jin kansu kamar yan uwan dagske Babu bata lkci ya dauketa suka fita wajen manyan malamai dan duk wani abunda ya dace Suyi domin shigowarta musulunci saida sukayi kafin ta dawo gida.
Sede abune wanda ya kasance a tsakaninsu
Tare da babban malamin daya taimakesu da wasu daga cikin ladubban shiga musukunci kamar wankar tsarki, salla da sauransu mafi akasari masu muhimmanci da take bukatar sauyasu agaggauce.
She made it clear to uztaz dat batason ta gayawa kowa cewa ta amshi Addinin musuluci yanxu har sai imanin ta yafi haka karfi.
Uztaz Bai mata musu akan hakan ba, duk dama yasha mamakin da bataje ga khaleel dinta da wann maganar ba duba da yadda yake sonta sosai toh ya rasa mesa tace karda ko acikin wasa ya gaya masa cewa ta amshi musulunci.
Yarasa dalilinta amma Wani zucyar kuma ji yake kamar yasan babban dalilinta na boyewa,hala kwaji take ma intentions dinta,da halamma bata son zucyarta ya rudeta ne tay addinin sabida influence din wani, wanin ma musammn khaleel hasheem dan aranta tasan yanada wann mtsayi a rayuwarta sosai
Itadai harga Allah tasan mahaifin khaleel yana daya daga cikin wanda suka kwadaita mata addinim sosai amma batason tay Addinin sabida shi saidan sabida Ta samu cikakken tsira daga halaka da kuma samun rayuwarda take ganin shine kawai mata mai bullewa,iya rayuwwr hadixa data kalla ya dada zame mata babban izina.
Yau kusan rana ne me matukar muhimmnci agaresu uztaz had to write it down acikin diaryn dinsa dan ma karya taba mancewa, bayan yakaita ta koyo wasu abubuwan nn sukaje asibiti ta ga yaron nasa yana kama da shi zak zak, abubuwa na more rayuwa kala lala saida ta saka fadila ta siya ta kawo musu asibitin snn ta bawa matar tasa tukuici gashi dai sunanta amina aliyu itama amma halnta sam baizo daya da meenal ba
She is kind and down to earth, kalmomin bakintaa masu cike da nitsuwa da ilimin, ga tausayi ga azama ga kaifin tunani.
Suna asibitin Halisa ta koma gida, While she start to focus on learning how to pray And do sum oda islamic things, tunda ta amshe addinin sai taji zuciyarta yay wani sakayau, yau din Wa jasmine kawai ta fara fada, as usual jasmine ta kara mata karfiin gwiwa har dace mata toh mesa bata jira ta sun shiga musuluncin tare ba.
But she knws kawai wasa take mata sabida zai iya daukar jasmine lkcin kafin ta iya sauya rayuwarta gabaki daya.
suna gama wayan atake jasmine ta tura mata kudade masu yawa tace mata gudumarta kenan ta sauya wardrob dinta duka dasu. She is a doter of a multi billionare it was not hard for her to give some billions to her best friend. Bare ma bazata iya kirga kalar asirin da halisa ta rufa mata a rayuwa da sukayi na harkan fashion a london ba. Halisa tasha ceto rayuwarta babu adadi shiyasa duk abunda halisa tace zatay inde me kyaune kai tsaye take kara mata karfin gwiwa akai babu ruwanta da shirme ko wani aqida ita anata bokon she alwys belive evryone has his own life and choices.
She was wholehertdly and seriously suggesting exotic and chic brand na islamic designers msmn ire iren kayayayakin da hamshakann matan larabawa ke sakawa Irinsu gucci, Dar, bouchra jararr, safiya Abdallah, ellie saab, Amina muadi, huda kattan, nadine njeim zuhair murad, mariya xakir.
murmushi kawai Halisa tay dataga ni kafin nan Ta tura mata sakon godiya.
She oder few cloths right away, like 50 pieces musmmn wanda zatana sallah da wanda fita aiki dasu.
gashi Yau din vicky tana kiranta akai akai tana warning dinta akan karta saka damuwar shema u aranta, cos what ever happen to shema is her own karma.
da yamma lis Khaleel ya dawo shida babansa dan haka basu hadu ba, har sai washe gari, ta fara gwada yin sallah kenan ta idar saigashi Nan yazo wajenta suka gaisa shidakansa yau din ma yakaita office.
Bayan kwana daya da musuluntar ta aka sallamo uztaz da matarsa suka koma gida.
Bata son ta takura masa wann yanayin and she want to learn alot of things sai kawai tafara tunanin taje ta samu mahaifin khaleel din a office dinsa ta gaya masa komi dan shi ya koyar da ita koya daurata akan hanya me kyau. She just need sumone she can trust sosai..
Sassafe sukayi waya da khaleel yace mata zai kai mum dinsa cargo ports zasuyi clearing wasu kaya daga na zai je ya same fadila dan ta hada masa slide zata nuna masa a office dinta anjima kadan.
Yaune rana na karshe daya rage ma meenal, jiya ko bacci basuyi ba sabida kaf abubuwan da suka saka akasuwa na gidaje da filaye duk tayin walakanci kawai aka musu. Basu samu sun iya saida ko daya ba.
Daga ita har uwarta basu samu bacci ba, tarasa me zatay gabaki daya,
Tana cikin wnm zulumim sai ga kira awayarta da kamar bazata dauka ba
Amma daga baya sai ta dauka a firgit ta mike ganin lambar datake jiran ne, tana daukawa tafara sauke masa buhun masifa da balai, shikam bai damu ba, yace mata inhar tana son ta samu aikinta tazo lagos din nan da awa uku zata sameshi yana jiranta. Bataso xuwan ba amma she have no oda choice haka ta shirya sukazo tare da hajya nadiya,
Sun iso kenan suka samu security akofar gidan hajya nadiya sun yi babakere, da jakarsu da komi aka juya dasu cikin talba grp of companies, suna isa aka dinga binsu da kallo ana tura baki, lawyern meenal din kuwa ta inda yake shiga batanan yake fita ba.
Saice mata yake ta san abunda takeyi kuwa?She cud go to jail sabida dumbin kudaden mutane data rike bashi, gashi she have no legal case, kawai dolene ta saka hannu ta mika kamfani inyaso dik wani dramar da zatay na kwatowa tay shi daga baya.
ana maganan nan but Meenal was busy feeling arrogant tana famar daga kafada tana musu kallon wawaye, atunanin ta nan da awa uku masu kyau zata iya samun hanyar da zai warware maata dukkan wani matsalar datake fama dashi tunda dai pribate investigator nata ya fito..