← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 227 OF 312

Sashe 227

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Duk yadda akayi tana son yau lallai ta tadamai bori dan kawai ya bta abunda take so tunda ta bi shawaran mummynta ta masa na lallami dana hanklin baiji ta ba gara ta fito masa a meenal dinta hala ko zaiji. Unfornatelt yau din kuwa bai jima awaje ba, amma kafin ya shigo gidan 10:30 ya zo ya samu meenal tay bacci akan cushion ba irin tashinta da baiyi baa karshe daukarta yay cak da papern nata ya ajesu akan gado ya ja mata kofa ya wuce dakinsa ya kwanta baijima shima bacci ya kwasheshi.

Washe gari ya dawo daga masallaci kenan yana zaune akan kujera a room dinsa yana karatun qur'ani tun daga suratul tauba ya dauko yay kasa
Yana tsaka da cikin karatu wayarsa ya fara kara ya dauka yaga halisa ce, daukawa yay yana murmushi suka gaisa for some time sukayi hira kadan tana mai gode masa Dan jiya maryam tazo mata ta kawo mata kayan ready made na atampa da lace da suka siya wanda duk boye masa da sukayi saida ya gane sann ya siya kayan duka ya biya for all her atampa skirts and gowns da sukayi picking da maryam a collection din hudayya fashion house dake can abuja..Kala biyar kawai taso dingawa dan tasan bata taba sawa ba, she just want to try, and he make it ten to add some few bright and cool colours dayake ganin wll fit her much more, tare da na maryam guda hudu aka kawo, dinkunan ma kadai abun kallo ne, bare kuma aje ga kudin kayan da aka musu dinkin xamanin akai. Suna hiransu ahaka ta tura masa few designs din ya gani. Sun yi awa guda suna waya kafin nan uztaz yazo sukayi sallama, yana katse wayar baiko sauke numfashin ba sai yaji an bude masa kofa yau sassaafe meenal ta fito sanye da riga da wndon bacci fuskanta ba asake ba tana turo kofar suka hade ido ya dau qur'anin sa ya aje akan table akan qur'anin tazo ta aje masa list batare da tace masa komi ba ta dora hannu akan kugunta,cak ya daga qur'aninsa ya rike sai papernta nata ya fadi kasa.

Tay saurin bi ta daga tana kallonsa tana yatsina fuska tace Khaleel waime haka ne zakana walakanta ni for over what reason kodan kaga ina binka ina rokonka akan kudin ka? cikin kyabe baki tace Hmm Dama abun haka yake ai Mu munsani shisa akace kabada bawa gadon sarki na kwana daya kace masa ya kwanta toh wallh bazai ki ya kashe sarki a karon farko dan ya maye gadon ba.

Ya daga idonsa sama yace "ke??..wann wani irin magana kikeyi haka wai shin bakida hankli ne.

adan masife tace Toh ai
naga kanason kayi wasa da hanklina ne, dan kawai kayi kudi?? Akan me..eh toh anji kayi kudi yanxu naxo ina neman abu awajenka amma fah bashine zai sa ka walakantani ba, I am ur wife, i am not even suppose to beg u
Kawai bani zakayi. But tun ranan monday nake bibiyarka, infact tun last week nake yawo ina nemanka Ai dacan da baka da kudin kamar haka ba haka halinka yake ba. Meke ajiye ka awaje ina kuma kake zuwa haka???

Hanklinsa kwance kmr beiima ji metace ba Yace kudi, walakanci, canza hali?..Explain ur self.

A hatsale ta juyo snn tafara masa bayanin komi kamar agabanta akayi shi, ai naji ance ka samu kaza kaza, saudi arabia.. kaf abunda ta sani saida ta zazago masa a bugu daya tana cewa dacan ka dauka bansani bane?? Kawai malam in zaka bani kudi kabani i dont get why ure even stingy..lkcin danake da yadda zanyi ai banzo ina rokonka ba, beside its my right..ka samu kudi kabani kasona i need to use them tomorw.

Tana kaiwa aya ta aje masa takardan akan table bamm tabi ta nade hannu tana karkada kafafu.

Zuba mata ido yay yanata kallonta tsabar kallon debar albarkan dayay mata har saida taji ta tsargu sosai, sai can snn yasaka Hannu ya dauki takardan ya dan karanta yace hmmm
And why did u think u owe me all this again???

cikin rolling eyes ta juyo snn Tace bcos i am ur wife..dat money u got was suppose to be spent on ur family and i am ur only family.

wata shakiyar Dariya yay da yasakata tay looking very stupid agabansa atake tafarajin kirjinta na harbawa yanayinta kamr xatay kuka.

saida yay me isarsa Cikin sauke ajiyan zuciya snn ya kalleta up and down yace "Ahh ahnn Amina Ali talba is that u??? So What happen to the great feminist industriast that doenst need a man for anything?? Ya dauki ppr ya sake damka mata a hannu yace haba kekuwa wann ai ba ajinki bane kinsha gayamin kinfi karfin kudina And mind you ni bani da lokacinki dan haka abu daya zan gaya maki i cannot give you all these espicially out of this entilled, rude and pathetic behaviour.

Zatay maganan cikin katseta yace "If u think my money is urs, then u have to put ur self down To my level, be a wife to me and my family, take care of my home, cook, clean, serve, warm my bed, give me kids, take ur place as a wife befor asking for a wifes right.

Amma Haka kawai zakije yawon duniyarki kidawo bakisan ci na da sha na, da lafyata ba, baki damu da hakkina dake kanki ba, yan uwana da iyayena duk kin rainasu. Duk abinda na miki a matsayi na mijinki na kyautawa dana sauke hakki baki daukarsa da mutunci ko daraja snn baki taba godewa ba sede ki raina ko ki zagi arziki na. And suddenly out of a blue now u want to claim wife right??? Wani right. Ke waye..? Yafara dariya.

...cikin dariyan yace As per what kinmin shiru?

Lokcin wani turo baki tay kamar hanyar jirgin kasa

yace ko Kin manta koda kika tafi kikay wata biyu awani waje baki nemi izina ba ? Ahaka inna kira dannaji lafyarki inaji zakice ma uwarki ace min baki nan.. did u even call urself a wife ke baki da kunya ne are u fucking serious right now..

hawaye taji na yana sauka mata ta juyo da borin kunyar ta kallesa
Aahh Toh saime..ba a kuskure ne kaima ai kana kuskure ai tunda nazo gidanka komi nina ke ma kaina, gidan ma ai nawa ne..ko gidan ka ne..

Tunda tafara maganan dariya me kufalarwa yake mata itakuwa sai kara bulbulan kukan takeyi tsabar takaici muryanta harna dishewa...

yace 'Toh anji gida naki ne, u have told me dat for like billions times, dadin abun ina da gidana tun bayau ba kuma kowa yasani kawai kin raina gidan ne yasaka kikace lallai anakin zamu zauna
kuma bansan mesa duk sanda zan barmiki gidanki kike xanza baki ba...kuma Kince wai tunda kikazo gidana komi ke kikeyi makanki me dame kikeyi daban sani ba? Kudin wuta, ruwa, abinci, sutura, even ur cars i do include money every month for u to fuel it. Babu watan da bana tura maki kudi Amina Kuma each time na tura kina budewa kigani ko innuna maki recepits din ne?

Ganin ya kamata ata ko ina a mugun kufule taja tsaki tace Those small small money that u send evrymonth shine har kake magana akai kudin da where neve enuf aiko agogon danake sawa bazasu siya ba.

..yace toh wann kuma ai damuwarkice tunda baki taba cemin kudin yana kasa maki ba..u just ignore to nikuma ina ruwa na? Hakkinki kam babu wanda bansauke miki shi ba. Snn haryanxu akwai abinci agidan nan inkina son ci..tunda aka auroki baki zo da abinci, nina ke siya, baki taba siyan ko ruwan sha agidan nan ba..so why are u even bragging abt expanses???

Ranta a mugun dagule tace nidai kawai abar wann maganan ka bani abunda nake so in zaka bani eeh anji kaine me gaskiya amma ai saika bani abunda nace ko dama fa haka talaka yake in yasamu kudi sai ya tuno kowani abu daya faru ko kunya bakkaji.

Yay dariya yace kunya awajen talaka asarar kunya, Kuma awajen talakan yanxu kike diri zaki amshi kudi ko???

Wata driyar ta kufce masa yace Amina kenan, yarinya da sauranki.

I am not giving u a dime
Espicially inji kike cewa gadara da Isarki ne zai baki Wani abu awajena
..pls ki fita kije kiy amfani da gadarar taki kizo ki kwata da karfi kigani inban kakkaryaki ba hajiya Amina me hawayen naira..if ure done fuming u get of my face.

wani irin rushewa da kuka tay ta juya tana kallonsa kame wacce zata hadiyeshi dan haushi ganin ya harde rai da alama yana jira ne ta tabashi ta kwashi kashinta a hannu hakan yasaka ta fita a guje tana kuka hartakai dakin ta bata dena kukan ba Ita batasan me zatay ba kuma har ya mutu bazata lallameshi dan ya bata kudinsa ba ai kudinsa nasu ne. Kawai baqin hali da matsalonci ne yasaka yakeson ya hanata komi..

Hakan tasaka wnn raayin aranta tay kuka ta gode ma Allah tace sam mammako da rowa kawai khaleel yakeji dashi inba haka meye ne zaice saita zama mata kafin ya bata right dinta

Khaleel ya tattara ina sa inasa bayan nam ya wuce gidansu ya barta agidan ita daya karshe a falo tazo tarar da papern list dinta data barmai a daki

Tunda hakan yafaru tafara fushi dashi sosai dan ta tsani a gaya mata gaskiya, kawai gani take itace a daidai, dole ne tay gadara ta kuma nuna isa akan kudinsa sabida ita matarsa ce kowani namiji akan matarsa yake karar da kudinsa.

and Each time she rmber his conditons akan claiming right of wife sai taji ranta ya sake baci matuka.

Ranar monday aka kira media meeting A talba grp of companies da bugun zuciya ta tashi taje room dinsa ma bata sameshi ba da wuri ya fice abunsa.
Chapter 227 · 0% Book details