← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 155 OF 312

Sashe 155

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Har saida cikinsa ya dan dauka snn ya soma mata hirar project dinsa ryt frm the beginning yana bata labarin yadda ma akayi ya shiga progm din bada wani son ranshi ba, kallonshi kawai takeyi tanata murmushi ganin yadda yake mata hirar da zuciyarsa daya, wani abun in ya furta tay masa dariya sosai, wani abun har tausayi yake bata dan yana da wani irin innocent heart aransa dan bata taba tsammanin cewa zai kasance yanada saukin kai da sanyin xuciya kamar haka ba, har cikin ranta tajimasa dadin kasancewarsa aciki Sounding so impressed da bayaninsa tahau masa yan tambayoyi game da financial stake din program din shikuma yanamai fayyace mata komi, tun suna kitchen har suka dangana da room dinsa nan ya bude drawa yadau wata preminaly files na progrm din ya nuna mata ta zauna ta bude masa bayanin yawan kudaden da zai samu din dalla dalla wasu abubuwan ma saiyaune yagane su sosai cos he is not unto business ko kadan bai taba zama wai yana calculating monetary value akan abunda zai samu ba he is just planning to work and make impact sai yaga halisa na neman tabude mai ido akan manufar zantukan da Dr Aseem ke gaya masa akan makiyansa. Dan bakaramin arziki ke cikin harkan ba. Sun jima suna hira akan maganan project din With much fun and excitement yana tsokananta yana cewa
"Hmm mind din business women kenan Wato ke kudin kawai kike gani
Tana dariya,tace money is the real motivation amma tunda bakason harkan kudi just hire me i wll look unto that for u, yana dariya sosai yace "why can't u teach me ?tace kaidin? Karatu kawai kasani, Sounding quiete unserious tace toh i wll think abt that..Daga haka suka bar maganan suka barshi a wasa wasa

After some hours

Khaleel ya fice masjid yay sallah asr snn ya dawo yay wanka ya shiga cikin gari, halisa kuwa tundaa ta koma room dinta bacci kawai tay ta huta dan zuwa daren tanason tayi brief meeting da su uztaz game da komawarta bakin aikinta dan wnn karon dolene tabi qaidar jinyarta sosai dan haka batason mutane da yawa suna sanin lkcin da zata koma din har sai ta dan samu cikakken nitsuwa.

Da yamma lis ta farka a baccin tay wanka taci kwalliyarta tay kyau snn ta saka purple and black floral gown marar nauyi ta kama gashinta da clip
Ta zauna daga jikin windonta tana shan hot chocolate coffe tana kuma tsammanin dawowar khaleel gidan ganin yamma yay sosai.

Tana daga zaunen bata yi cikakken minti talatin ba saiga meenal ta dawo gidan quiet unusual of her da wuri yay tagama hdimarta meeting inta a office ta fito, ana tukata cikin wata hadaddyar landcruiser, ta fito tana yatsinawa ta saka wani irin expensive dress kamar wacce zataje gasar sarauniyar kyau tana taku cikin shan qamshi da giggiwa da wayarta manna kunneta

Halisa na kurban coffe dinta ahankli tanakan kallonta daga nan.

Kusan ihu take awayar tana daka huci Mumy dont tell me to calm down, mutanen nan suna da renin hankl zan cuce su ne, suban kudi ayi harkan nan amma sun tsaya sunata wani kame kame im sooo tired of convincing them mummy arrrrrrrgggh.

Duk da ihun datake bai hana hjy nadiyar mata masifa ba Amina did u think is easy mutane sama da ashirin su tattara arzikinsu me uban yawa su baki farat daya...you need patience dolene kiyi hakuri kibasu wani colateral su gani akasa kinsan harkan nan is clean duk kin gani ..

Sunakan wayar ta shigo cikin gidan kai tsaye ta wuce room dinta suka karasa atanan snn ta cire kayan jikin nata ta fada wajen wanka tsabar ranta ya baci saidai taci awa biyu a ruwan tana danne zucyarta game da maganan da mummynta tay mata akan cewa dolene sai tay hakuri kafin ta samu daman amsar kudaden mutanen dataci burin sakawa a game din nasu dan tunda taga tay na farko abun ya kawo mata riba sai ya zamto bakaramin saka rai tay akan abun yanxu ba.

Bata fito a wankan ba sai can wajajen karfe takwas saura na dare lkcin hanklnta yadan kwanta duk dama kirjinta cike yake da girman kai da jiji dakai me yawa Tana jin kanta wata aba, gaban madubi ta tsaya tana shirya kanta duk da dare ne saida taci kwalliya,its already 8:30pm dan haka ta bude closet dinta ta dau wani nitynta dan dogo dashi me hannun shimi da jacket dinsa tasaka gashin kanta ta kamasa duka baya tana zama akan wargajajjen gadonta tajawo mac book dinta tana famar daddanawa assets dinta take assessing tana ganin wani muhimmin dukiyarta yakamata ta saka musu a matsayin collateral wanda insuka gani zasu amince mata da wuri, babban kamfaninta talba grp of companies, kudadenta na bankin switzerland da gidajen mahaifinta guda uku da ta gada akasar waje sune sukafi komi daraja acikin dukiyarta dan haka ta aje kamfanin agefe, ta fara tunanin sako gidajen dukansu uku aganinta duk tsiya in sukaga zata sakasu zasu yarda da ita da wuri ahaka har bacci ya dauketa.

Khaleel bai dawo gidan sai wajajen karfe 12 na dare lkcin meenal din ta jima da bacci ya turo kofar dakin hannunsa dauke da pack na abun wuyar da ice creams da favrte chokolate dinta, ganin tana bacci ya rufe mata kofar ya koma room dinsa dashi ya aje akan table dinsa saida yay wanka ya sauya Dressing dinsa izuwa sumtin light sann ya kwanta akan gadonsa dan baison ya dame halisa tana face time meetings dinta.

Washe gari yana dawowa daga sallahn subh ya nufi dakin meenal nanma yaji shi a kargame taciki yau da wuri ta tashi ta kulle kofar taciki dan karyazo ya tasheta sallah har sai tasha baccinta ya isheta.

Dakinsa ya koma ya dan kwnta after 8 ya tashi yay wanka ya saka kananan kaya plain white shirt me guntun hannu da grey trouser data sha guga ya fito so smart and neat yana qamshi sosai, yasan dik yadda akayi meenal din ta farka domin kuwa duk izgilin datake mai akan dukiya bai gazawa wajen tura mata kudi evrymonth, da siya mata sallah gift ba wnn kusan al'adarsa ce da meenal bata taɓa gode masa akai infact bata taba gayawa kowa cewa khleel na bata kudadensa duk wata ba tsabar ta gama raina wayon yawan dukiyar kowa, duk dama she is aware in zai sai mata abu he wll look for a rare design me kuma tsada sosai amma kawai gani taje tafi karfin saka abun hannunshi.

Daf zai karyo kwanan dakin meenal din halisa ta hangosa acan yana tafiya lkcin ta fito daga kitchen kenan da cup din coffe, ta daga mai hannu amma dake bai ganta ba sai bata damu ba ta sauko falon ta zauna da coffe din tana jiran sa ya fito.

meenal na zaune gaban madubi tana zana dark red eye liner acikin idanunta sai gashi nn ya shigo, ta madubin ta hangosa dauke da box din jewerie din dawani irin sauri ta hade rai fuskartan nan kamar bata taba murmushi ba.

har wajen ta ya karaso yana mata magana tana amsa shi ciki ciki yace mata jiya yazo dubata tana bacci, cikin shan kamshi tacemai tagaji ne kuma batason surutu yanxun ma sauri take ta fice masa a gidan dan tanada wani muhmmyr multi million naira meeting a office dinta yanxu. Baija zancen ba ya bude box din jewerie din ya aje mata nata agabanta yace mata its her gift, sai da ta dau lkci kafin ta ma jewri din kallo daya a walaknce ganin hadadden rubby pendant ce sosai kuma zaai dace da jan kayan da zata saka yau din, tay yatsine batace mai thanks ba tana daddana powder a fuskrta tace "anythng else? ina fatan bawai kana tsammanin zan saka wann abun a wuyana bane, Yana kan kallonta da yanayin ko in kula yace do wat eva u wish with it ..and gud luck with ur meetings.

yadda ya fada ya saukaa a lkci guda ya bar mata dakin taji hakan bai mata ba, dan bayan sangarta dake damunta, she is a complte spoilt brat yima mutum gori akan arziki is almost her favourite moment a duniya, yau din taso ace khaleel ya matsa mata tasaka abun wuyar danta zazzageshi akai tunda ma mummyn ta tace mata ta dinga frustrating dinsa ai yanxu babu abunda zai iya mata tunda suna da cikkaken evidence da zasu iya hadashi da mum dinsa cikin sauki.

yana ficewa a room din ya samu halisa tana zaune a falon ita kadai da kirkiraren murmushi akan fuskansa ya tunkaro ta suna hade ido yace "hey, gud morning"
Ajiye cup din shayin tay akan table tana kallonsa ayayinda yake karasowa wajenta, cikin kyabe baki tace but the mrn doesnt look good on u. kawani hade rai"karamar smirks yay Yace "agreed, only u can make it look good on me. tace hmm tell me how. ahnkli Yace okay
Can u wait for me here?
batare da tasan me zaiyi ba Tace sure, ajyat zuciya ya sauke ya haura sama room dinsa ya bude box din ya dauki last pieces na pendant din iri dayane zak da wanda ya kai ma meenal
Rings din kuma ya barshi akan table dinsa bai rufe su ba yanakam tunanin lkcin da ya dace ya bayar ma meshi. Abun wuyan ne kawai ya siya musu subiyu, na meenal gift din sallah, ba halisa as means of gode mata da kulawa dashi datay dayake ciwon nan its a very very special desing shiyasa ma yakeson itama ya bata irinsa ro show how grateful he was. Daadai zai fito kenan sai ya tuna da ice creams da cokolate din daya kawo jiya bai basu ba, na halisan kawai ya kwashe ya bar na meenal akan table dinsa snn ya sauko kasa dasu.
Chapter 155 · 0% Book details