Sashe 263
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
idanuwanta a lumshe suke kirif tanamai kuma sauke ajiyar xuciya ahnkli bayan kowani saukar nunfashi datake fetsar wa ahnkli Gabaki daya bayan gidan a dim light yake baka ganin komi face all this huge white candle lights dake haske a gefe da gefen tube din creating a serene feeling na samun cikakken nitsuwa babu abunda ke tashi awajen face sai qamshin sabulan wanka da turirin ruwan wankan data lume aciki.
Tafi awa guda tana cikin wnn ruwan badon komi ba sai dan tunanin abunda ya rage mata tayi da rayuwarta dan babu karya mutuwar uztaz yasaka taji she is feeling alone bayan tasn baxata iya cigaba ahaka ba.
tunanin yadda abubuwa xasu kasance mata tayi kafin nan ta fito daga gidan wankan ta tsantsane jikinta ta kimtsa kanta within 1 hour ta gama komi ta shirya kanta cikin wata cooperate turkish wear me double chested court da dogun hannu baki kirin dashi me tattare da hijabinsa dan karami fari irin mini dinnan snn ta saka wani hadadden white boot na Amina muadi da karamin side bag ta shafa turare sama sama snn ta fita...
kai tsaye Direct offishin baban khaleel din taje inda yake gudanar da a wajen sectarynsa tayi booking appoitnment
Tana xama baifi da min biyar ba ya sallame bakinsa snn ya bada ixini aka shigo ciki da ita...
Xaune yake akan lallausar kujerarsa ta leather yasha manyan kaya bugaggiyar shadda fari kal da golden brown turban marar nauyi jikin shi na qamshin turare me sanyi, tun da akace mai itace yaji abun ya masa bambamkwai duk dama bai saka komi aransa ba
Sallama tayi mishi da sanyin murya ya amsata da sakin fuska sosai kanta na kallon kasa
ta shigo ciki ya mata nuni da chair, tana xama akai ta dan rusuna tafara gaishesa Ya amsa tare da sake mata ta'aziyan ustaz kafin ta xauna tayi shiru.
dan mikewa yay yana dawowa taga yaxo mata da Ruwan sha a gora da cup ya xuba mata aciki snn ya mika mata ta karba ahnkli tace nagode sir, murmushi yy yanamai kallonta, Hannunta na dan rawa rawa takai ruwan baki ganin irin takaitaccen kallon damuwar dayayi mata tasani sarai yasan ba kalau yasaka tazo office dinsa ita kadai ba..
bayan ta sha ruwan wani Shiru tayi ta kasa cewa komi sai kanta data dan saukeshi can kasa kadan tanajin bugun xuciya da kuma nauyin furta masa komei. Lura da hakan yasaka yy gyaran murya suka sake gaisawa snn yace mata malama Halisa Ina dai fata babu wata matsala ko..kina shan magani, kina cin abinci? Did u have any prblem? Cike da dattako
da kulawa ya tambaya.
Kanta na kasa ahnkli tace ehhh, sirr. Ena sha
Babu wata matsala da hakan..
yy murmushi yace Alhamdullh barakhallah pls dont call me sir Feel free when ever u want to talk to me..ya karasa da dan muryan raha yana murmushi.
...Hawaye taji ya taru a idonta tana dan murmushi saida ta dan dauki lokci snn tace
"okay, thank you father.
I really apreciate this..
Sai ta danyi shiru snn ta dago kai cikin sauke ajiyan xuciya ta kalleshi muryanta na rawa rawa snn tace Dama inaso ne na sanar dakai wani abu
i ii want u to guide me tru
Sabida bansan kowa ba
Ranar da xamuxo nan sai wann abun ya faru..
tsillin Hawayen daya fara sauka mata yasaka ta sauke ido kasa muryanta
Na rawa rawa cikin rauni tace bbba pls i want to ask u for a help..or a favor.
ajyr xcya yay Da tausayinta sosai a idonsa snn yace go on and speak, Menene yake damunki in sha Allah baxai gagareni ba.
Hawayen ta share snn ta dago kai ta fara bashi bayanin abunda take ciki gamda karban addinin musulunci datayi including wat inspire her duk ta gaya masa daga uxtax sai kawarta jasmine ne kawai suka sani,she told him how they supported her snn jasmine ba musulma bace gashi uxtaz kuma Allah yy masa rasuwa.
tana maganan da rawan murya shikuma sai murmushi yakeyi yana cewa Allahu akbar on and on looking very proud and happy at this moment da Allah yasaka shi ya gani Dan yasha mata addua Allah yasaka ta amshi musulunci sabida kyaun xuciyarta koda ta sanadiyar auren dansa ne saigashi ma ita dakanta tayi raayin.
bayan matsanancin tausayin ta na halin kadaici da take ciki Sosai kalamanta masu cike da nitsuwa da hankli ya burgeshi yaudin bana kadan ba.
Hankynsa sabo ya ciro daga aljihunsa ya bata ta share hawayenta da shi snn ya kara bata ruwa me sanyi tasha....he started by calming her down with calm words, saida yaga ta samu nitsuwa sosai snn ya fara mata maraba da amsar musulunci datayi ya mata waaxuka masu shiga jiki sosai da sosai.
Ya kuma nuna mata jin dadinsa na xuwa wajensa datayi da wann maganar, itakanta bata san hakan xai faranta masa ransa sosai ba.
He is emotional and serious at the same time sabida shi irin mutanne wanda addinin ya shigesu sosai bai fiye xan dogon xance ba amma he assure her dat Shi xai jagorance ta har iyakar bakin rayuwansa inde ilimin addinin take so he wll make sure she gets d best witou paying any peen or facing any huddles, ya tabbatar mata da cewa shi uba ne agareta, snn sun xama yan uwa a musulunci karta ji shakkar komi duk abunda take so yanason ta nemeshi ko a waya ne kai tsaye kamar yadda ƴa xata neme abu a wajen mahaifinta. Sosai ya bata karfin gwiwar cigaba da rayuwanta da cewa ba'a maraya sai rago, snn yace mata ahnkli xata xo ta iya komi he let her knw how very proud of her he is, tun tana hawaye harta fara murmushi, dan duk wnn tunanin datazo nan dashi najin cewa abun xe mata wuya cos she is alone in her world saida yasaka taji ta mance shi.
Yan kananan tambaya datake dashi akan musulunci duk ta masa snn ya fayyace mata su dalla dalla. she was happy dan Bata taba jin shi yana crcking joke ba sai yau acikin bayaninsa hartay dariya sosai.
Tafi awa biyu a office din and it worth every scnds dan kuwa Ya mata nasiha, ya mata jan kunne, ya amsheta a matsayin yarsa kuma dalibarsa snn ya saka mata albarka bana kadan ba.
Dama kulawa da reverts wato sabbin shigowa addinin musulunci yana daya daga cikin babban manufar kungiyarsu dan kusan koina a fadin duniya ana fama da wnn matsalar na rashin samun kulawa da bada isashen support ga sabbin shiga addinin musulunci musmn ma ga mata wanda shine yasaka wasunsu suke sake komawa ruwa tare da ɓatawa musulunci suna.
..he feel honored dataxo gareshi da wann maganar yace xai gaya ma matarsa inyaje gida.
After a while suka fara maganan akan karatu he suggested both online and physical class agida
bayan ishai haka ko a wkends sabida aikinta da sauran harkokinta data saba dasu, da akwai littafai dayawa daya rubuta matasu yace ya kamata tafara da su amma kuma tauhidi da fighu da sira shine dakansa xai koya mata qur'ani da hadisi kuma yace mata xata koya awajen su aliyu, da maryam agida, amma sauran duk yanada jajirtacun malaman dayake son ya hadata dasu wanda hrda khaleel da matarsa aciki but everything had to be on her time tunda kowa yasan yanayin aikinta ba lalla bane ta saba da hakan akan lokci.
Tace masa duk xata iya squeexing amma tanaso taje garinsu gobe sabida kawunta ya bace amma anga wani kamarsa xataje ta dubashi.....
Yace mata babu damuwa
Inta shirya He will go along with her to meet her uncle and discuss with him, sosai taji mamaki da dadin dayace xai bita garinsu bata taba kawo hakan ba.
ahaka suka rabu ta dawo gidanta feeling so relieve and happy, da matar uztaz suka yiyyi waya kafin nan jasmine ta kirata sukasha hira akan date night dinta da khaleel na anjima as usual jasmine was super excited tana mai bata karfin gwiwa abubuwan da sako agaba.
Rayuwa ata fannin shema'u dakadan ne ya rage akirasa na me tabon hankli, dan akoyaushe xaka tsince ta ba acikin hayyacinta ba. Dan Tun bayan data bar asibiti tabar garin lagos dan ta tsira da ranta dan labari ya riga ya baxu na cewa tayi xina da aurenta she cant even stay in lagos due to fear sai ta wuce wani kauye dake can cikin porthcout ta xauna aciki bata waya da kowa bata jin labarin kowa. Ever since ta je garin xaxxabi da wahala da baqin cikin rayuwa sune suka sakota agaba, ga wani irin ciwon axaba da cikinta yake yawan mata kowani dare har fargaban ganin daren takeyi yanxu.
hakaxalika tun bayan faruwar hatsarin nan khaleel ya tattara inashi inashi yabar gidan meenal gabki daya yanamai xama agidansu tare da familynsa yanxu
Da yamma can bayan ishai maryam ba xaune tana waya da kakarsu dake meiduguri sai ga nan khaleel shima yana saukowa, daga ido tayi tana kallonsa ayayin da yake kkrin karasa makale agogonsa dake daure a tsintsiyr hannunsa yau kusan sati kenan tun bayan abunda ya faru bai sake samun cikakken nitsuwar tsantsara wanka kmr haka ba.
kananan kaya yasaka amma bakaramin kyau suka masa ba sai wani sassanyar qamshin dake tafe dashi yana sauri
Kai tsaye yaxo xai wuce ta babban falonsu maryam ta katse wayar cikin sauri tace hey mr man where to?? girarsa na sama dage yace magulmaciya ina ruwanki da inda xanje
ahnkli Cikin kyabe baki tace "kaji dashi acan dama mama ce take son ganinka amma kaje din saika dawo dan already baba ya kirata can sama suna magana a dakinsa and am sure kuma akan rlshp dinka da halisa ce..
atake ya sake fuskanshi ya juyo dakyau ya kalleta snn yace "are u serious??
Ta hararesa tace " i dnt knw.. bbu abunda xaka ji abakina bani ce magulmaciyarka ba?
Dawowa yy ya xauna daf da ita sigar lallami Yace haba mimin mama maryama diana Me gadon xinare ke da Allah ki gayamun mana wajen halisan dai xanje ynx