Sashe 18
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
muryanta cike da tension mai tafe da takurarren sheshekar baqin ciki daya tokarate a kirji ta fadi tana hawaye at same time fuskrta a murde.
Sai kallonta khaleel yake aransa banda tsaki babu abunda yakeja dan yasani sarai zai sha fama da ita dama.
He sees her as a crazy stubborn freak ita kuma kallon marar hankli mai girman kai take masa.
Kkri take zata cire canulan ta sauko yanata kallonta bai hanata ba dan yasan dama bazata taɓa amincewa ta zauna a inda yake ba.
Kamr wanda yake karantar zciyartan dan ko a cikin rantana masifa takeyi dan bataga dalilin da zata farka da fuskokin mutanen da ta tsana da wanda take jin haushinsu aynxu azagaye da ita..
Tana kammala cire canular tay yunkuri zata sauko kasa wani irin jiri me karfine ya tashi zai kadata kasa tay luuuu zata rikito saidai kafin nan uztaz ya karaso,har khaleel ya tarota jikinshi
Ya riketa sosai.
...suna hade ido wani irin sarkafewa sukayi cikin kallon idanun juna, a Cikin firgici tafara kkrin kwace kanta ya riketa dam dam wanda shikasan baisan meyasa yay mata irin wann rikon ba.
A mugun fusace tace malam ka sakeni mana wai wayace maka bazan iya tsayawa dakaina ba.
Sautin Masifar dataa hantaresa dashi yasa yaji kamar ya saketan ta fado kasan kawai amma ya daure har saida ya daukota ya dangwalata akan gado yabi ya hade ransa snn ya karkakde tafin hannun sa.
Duk abunda sukeyi su meenal sunajikin windon sunata kallonsu hjya nadiya kamar zata fashe dan haushi.
Tambayar meenal take Kode ciwon haukane ya kama halisar?
Lkcin bam jinta Meenal takeyi ba, shiru tay sosai tanata kallon kalar rikici tareda fushin dake wanzuwa acikin yanayin halisa wanda tunda can da suke tare bata taba ganin irinsa atattare da ita ba. Its seem halisa is frustrated and angry abt sumting har abun yana nunawa akan fuskarta.
Itade Tasan Yawanci a nitse halisan take farkawa, bata fushi bata hantarar kowa yau kuma sai taga kmr abun ya sauya gabaki daya Koda khaleel ne???
Gani tay Banda masifa babu abunda take saukewa khaleel din duk da dukansu sunsan ba acikin hayyacinta sosai take ba amma dukkan wani zafin fushinta akansa kawai taketa saukewa .
Tana hawaye cikin mita tanacewa "Dont save me anymore..."Banaso, ni bance maka inason wani temakonka ba..let me die mana ina ruwan ka dani.
Dik yabi Ya rasa metake nufi da borin nata.
Dont save me din nan dan ya tarotane ko dan ya risking din rayuwarsa ya cireta daga cikin ruwa??? Idanunsa duka na akanta aransa yace
....This girl is purely insane amma zanyi maganinta,..Ya raya hakan aransa yabi ya harde ransa sosai.
Kusan A dame uztaz ya karaso kusa da ita ya dan tsaya yanamai cewa
Kiyi hakuri ...ure not strong boss...Dr khaleel is going to inject u and i promise zan kaiki gida bayan nan,. Ya dada sassauto da muryansa kasa kasa sigr lallashi
Hawaye mai sanyi ya kufce mata ahankli tace nooo nooo nooo. Nan din ne kawai banaso i wanna leave. Am already fine. Banajin ciwo a ko ina..
Karamin Tsakin da Khaleel yaja ne ya katseta ta juyo ta kallesa ganin fuskrsa babu wani alaman rahama ..yace mata Ure not the one to decide that just relax..tun bata amsa ba ya dauke kansa tareda kamo hannunta da karfi izuwa nashi snn ya rikeshi gently tay tay ta kwace hannun amma ina karfinsu ba daya ba, jin bata iyayin ko motsi yasaka ta saki hawaye.
Dada harde ransa yy bai saketa ba har saida ya kammala dukan alluran da zai zuba awajen snn yabi yay mata dukkan abunda yaga ya dace yayi kafin ma ya gama harta fara sanyi tasoma dawowa cikin hayyacinta dan already ya zuba mata antidepressant masu karfi aciki.
Wann anti depressant din ne ya sakata ta nitsu tay shiru kamar ba itace take mitan nan ba, ta nitsu da hawaye abisa fuskrta tanata kallon uxtaz daya zauna agefenta batare da sunce ma junansu komi ba..
Suna hade ido da khaleel yace masa malam pls inganka a office dina mana..
Tun uztaz bai amsa ba Halisa tace no babu inda zaije gida kawai zamu tafi.
Karar Wayarsa ne ya dan dauke kansa akanta yaga security ne ke kiransa saiya dan ja daga gefe
Dan Tun bai tankata ba saiga nan su meenal din sun shigo ciki kawai sai ya dauke wayar ya kara a kunnensa yana magana da security.
Daga can Security ya sanar dashi cewa sunyi baki da suke son ganin marar lafiyar
Khaleel Yace One person at a time...sabida bama bukatar hayaniya.
As usual da wani irin sauri mai tattare da kukan makirci Meenal ta taho cikin rauni zata rungume halisa domin ta gabatar da qudirinta
Lkcin kirjin halisan na bugawa da tsananin karfi tun meenal batakai ga taɓa jkinta ba tay firgit tamaida kanta can baya saman gado ta dauke kanta adan fixge batare da ta sake musu fuskarta ba.
Kusan a rikice meenal din kecewa halisa its me meenal what happen?
Meyafaru kiketa fushi baki gane mu bane nida mummy ne fa..we r here for u as a family.
Ahankli halisan tabita da wani irin bakuwar kallon rashin sani dan dukkan maganganun nata sai dawowa mata akanta suke yuuuu tanajin kamr ta wanka mata mari ahalin yanxu...
Bama abunda tay matan ne yake mugun bata haushi ba, iya wann fuska biyun datake sakawa agabanta tanamai nuna cewa tafi kowa kaunarta a duniya yafi komi cimata ranta ayanxu bana wasa ba.
Ganin halisar tay banza da ita yasaka Ta wani fashe da kuka hartana ragwabewa hajy nadiya tabi ta rirriketa...
Mummy banajin Halisa is okay..kamar fa...
Batare da ta karasa ba ta dawo daf jikin gadon snn tace ..halisa are u okay??Sam sam halisa taki tace mata komi kuma tabi ta hanata taɓa mata jikinta
A ragwabe Tace Halisa ..i am here for you...
ahankli halisan tace okay..Kaina na ciwo i cant talk now.
Cike da sigar masifa hajya nadiya tace halisa kinban mamaki Akan me zaka yanke ma kanki wann hukunci akan ɗa namiji???? mtssss Ko shine autar mazane da bazaki iya kyalesa kiyi rayuwarki ba. Kiga irin halin dakika saka kanki aciki ganan yar uwarki amina ma kwana tay tana kuka akanki duk ta galabaita ko abinci bata saka acikinta tun jiya ba kidai dingayi wakanki fada wann soyayya dakika cusa aranki ta banza da wofi kina mutuwa dik ya zama tarihi awajen kowa bama wanda kike shhirin kashe kanki akansa ba.
Masifar takeyi kodama halisa zata hatsala ta gaya musu abunda yake cikin cikinta amma sai ta kalle hjy nadiyan kawai tayi batace musu komi ba.
Cikin kifta mata ido Meenal tace haba mummy calm down nasan kin damu da rayuwar halisa amma meyasa zakice mata hakan bayan ninasan ba akan zach bane ko halisa ??? Cikin lallami ta zauna kusa da halisan tanamai mata magiya
Halisa Pls tell me is not bcos of him.
Hawaye taf idanun halisa danko sunan meebal din kasa furtawa tay ahakli tace pls i need to be alone for now.
Meenal tace I cant leave you alone bayan kinsan ko duk duniya basu bukatarki ni bazan taba iya rayuwa batare dake ba. Pls ki gayamin menene matsalar halisa nayi maki alkwari koma miyene shi zan tsaya maki akansa sai munga bayansa.
Nan da nan tafara wasu iriyar maganganu masu saka tausayi tanamai kawo wasu ire iren nata salon makircin ackiin furucinta.
Harta kammala zancenta halisa bata yarda ta taɓata ba kuma batace mata komi ba.
Khaleel yana tsaye yanata shan mamakin abunda meenal din take ta faɗa gameda alakarta da zach. Shikansa saida makircin meenal din ya soma tabamasa zucya yaji kwakwarlsa ya rude yafara tunanin ko is all about zach din dagaske if not meyasa halisa taki amsawa.
Shikansa so yake yaji ta amsa wann tambayar
Dan haka kawai aransa yakeji kamr yana bukatar jin hakan sedei baida tabbacin kunnuwansa suna son jin cewa akan zach ne halisan ta shiga wann halin datake ciki
Sosai draman meenal din yadan cusamai son shima yaji wann amsar daga bakin halisa aransa
Sedei irin kallon da halisan take mata ne duk yasaka duk ta kasa samun cikakken nitsuwa
Ganin halisa taki kukata yasata Ta juyo kan khaleel din tace masa yanaga tana rejecting din kowa khaleeel???pls do sumting bana son ciwon nan yay tsananin da zai saka a jerata acikin masu bukatar ganin likitar mahaukata.
Shide Baice mata komi ba, Daga cikin ran hjy nadiya ma so take hakan ya faru koda wani abun zai sauya dan harga Allah ita bawai ta damu da rayuwar halisan bane barema ya dameta...
Kin musu magana da halisan tay ya dada saka su acikin tashin hankli.
Khaleel na ficewa awajen uztaz yabishi sukaje office dinsa suka soma magana akan further treatements dinta inda ya yanke hukunci cewa harsai ta samu sauki kafinnan su iyacewa komi.
Dan haka dukkan wasu harkokinta dolene ta dan sauka akai harsai ta samu cikkaken lafiyar kwakwala
Daga can dakin halisan kuwa kusan suke kidansu suna rawansu agabanta, meenal tay iya bakin kkrinta wajen kawo mata zancen qudirinsu hadiza tanamai kushe plans dinsu, halisa dai batace musu uffan ba saidai ta zuba musu idanunwanta dukansu basusan abunda take rayawa aranta game dasu.
Jim kadan saiga nan shemau da vicky sun shigo ciki suma, nan kusan kowaccen su tazo ta dan rungumeta suka mata jaje halisa bata dai tarbe kowa acikinsu da sakin jiki sosa ba
Sudinma haka suka yi iyayinsu suna masu tambayarta ko zach ne matsalar dansu dau mataki amma halisa batace musu komi ba wanda hakan ya matukar daurewa meenal kai bana wasa ba.
Hajya nadiya tace inhar bazatay magana ba kawai ku kyaleta nide na gaya maki halisa wann salon da kika daukar wakanki bamai billewa bane dan bake kadai wann abun zai shafa ba harda mu. Haka ta gama bambaminta tay waje halisan batace mata uffan ba.
Yau haka sukayi zaman diris a asbitin tare da ita amma Gabaki dayansu basu gane kanta ba..
Gashi meenal tay babakere a asibitin duk ta hana kowacce acikin kawayen kebewa da ita duk dama halisan taki ta kulata itama.....
#SURAYYAHMS
Is not a free book.
1️⃣2️⃣
#SURAYYAHMS
_PAID BOOK 500# VIA 0152983148 MOHD SURAYA SULE GTB._