← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 114 OF 312

Sashe 114

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ita kuma mama g kishin halisa ya gama cikata a tunaninta tunda gracy tazo lagos ai itama zatay kudine kawai kamar halisa bawai suzo su sameta cikin ciwon mutuwa haka ba

bakaramin haushinta sukaji ba sunata danasanin zuwansu aransu kusan Kowannen su damuwarshi kawai ya saka agaba..

grace tana kkrin nuna musu hanya duk sukayi banza da ita, kawun halisan cewa yake Halisa ai tsinanniya ce jininta grace ta debo shiyasa she doent desvr anything frm them sabida tay kudi ne sai tay abandoning dinsu

Hawaye masu yawa suka fara zubowa acikin kwayar idanun halisan daga waje tanajin tsananin karayar zuciya da matsanancin fushi yau da ace sun rusuna sunji maganan grace da zata ji karfin gwaiwar yafe musu wani abun amma kuma sai taji kamr babu alaman nadama ayanayinsu kwata kwata

Shin wani irin tsana ne suke mata haka da even after 20yrs suna kan bakansu basu sauya ba

Meyasa aka kirata why is she even here da fushi ayanayinta ta juya zata bar wajen khaleel ya rike mata hannu halisa halisa wait, zatay magana cikn katseta yace 'what are u doing ina zakije kuma bayan mun iso...?

Wani irin jaa idanun ta sukayi kusan dakyar tay catching breath dinta snn tace masa i cant go in.. i..i cant..i want to get out of here. Dada matso hannunta yay jikin nashi snn yace "why? Idonshi daya darsa a acikin nata take kallo tahade rai snn tace "babu ruwanka aciki pls just leave me alone.

baice mata komi ba ya saketa calmy yace
Okay jeki, i wll go in myself

Da sauri ta juyo ta kama hannunsan data sake da wani irin yanayin magiya A muryanta tace what?

Juyowa yay Suna hade ido yace tsoron me kikeyi ne? tace nothing..
But pls..lets just go..babu wani amfanin zuwa nan waje...Dan Allah doctor
..pls

Kafin ya amsa aka bude kofar halisa tay saurin komawa bayan khaleel ta boye fuskanta abayan nasa, wani irin cak ta rike nunfashinta ta kankame jikinta anashi sosai dan tasan nata ya kare yau kawunta bazai fasa cin mutuncinta da zaginta agaban khaleel ba.

ido hudu khaleel sukayi da Kawun nata daya wangale kofar Dakin sunfi minti uku ahakan sunata kallon juna kamaninsa da grace din ne ya saka khaleel ya ganeshi batare da angaya masa ba.

kawu ya kalle khaleel ba yabo ba fallasa Snn yace who are u young man or are u the doctor???

Tun khaleel bai amsa shi ba ya fara lekawa ta bayanshi yana cewa "ahhhh ahann kamar naji muryan halisa mansa anan ko kunne na ne kam...

cikin katseshi khaleel yace she is here..gaban halisa yay mummunan faduwa tanaji kamar tabace awaje bat aga bata nan...

da hannu daya khaleel ya cirota abayansa snn ya jawota gabansa ta tsaya cak hawayenta take suka watso tanajin tsinannen rauni da kyar ta nitsar dakanta ta kalle kawun nata ido cikin ido..

Wani irin ihu yay yace haaaaaa Halisa mansa..
wani gundumammen zagi yay mata da yarensu saida ta runtse idanunta abazata.

Sai ganan mama G ta fito
A hujajan tana ganin halisan itama jonashi..

Tuhumarta sukeyi akan ciwon yarsu tamkar ma itace ta saka mata ciwon

saukin kanta da girman su datake gani yasaka suke kan ji aransu cewa They have no respct for her dan haka anyhow kawai suke mata tsawa , shikansa khaleel ya lura da hakan..

Yasan da ace halisa na son walakansu ko ma ta shafesu a doron kasa zata iyayi cikin kankanin lokaci..

Amma dake tana da tsarkakken ruhi da kuma tarbiya yasaka duk abunda suka mata agabansan batayi yunkurin kunyatasu ko ta amsu ba shiru tay tana kan kallonsu a matsayinsu na iyaye.

yadda tay shiru bata haura musu da izza da masifa ba yasaka yaji ta kara burgeshi aransa bana wasa ba..

Dats why he Cudnt do anything to help her..

Shiruntan awajen tamkar wani daraja ta basu a idonsa amma basu gane hakan ba shikuma sosai ya fahimce hakan...

..ya cire wayarsa a aljihu sunakan tuhumar halisa cewa bata tura musu kudi ba snn yarsu inta mutu zasuje kauye suce ma mutane halisa ne ta kashe musu ita.

Khaleel na jinsu suna maganan dake mixing yaren sukeyi da english duk ya gane me suke cewa.

yi Yay kamar baiya wajen yanata latsa wayarsa harya gama abunda yake snn ya ja hannun halisan yace mata su shiga daga ciki su duba cikin grace din atare.

Mama gracy ta dinga kallon khaleel sama da kasa tana cema halisa wann din ma wani sabon dan iska ne ta samu zata cucesa ta auresa bayan ta musu cikin shege a gida?

Khaleel Baice musu komi ba but he make sure to record evryrhing da suke yi kuma suke cewa awayarsa.

Halisa bata kulasu yauba hawayenta na zuba tana sharewa kanta na spinning sabida tsabar nauyi da kunyar khaleel datake ji ga kuma tsananin mamakin ganin yanayin grace datayi.

Grace na kkrin gaya musu abunda yasaka ta tarasu amma haka suka turje, mama g na gaggasa ma halisa magana agaban khaleel waidon ta tunzirashi duk atunaninta ai in saurayinta ne zai rufe musu baki da kudi..

Shikuma kawunta bakomi yakey ba face kkrin yana hana grace magana akan fyaden dan kar asirinsa ya tonu agaban kowa.

In the midst of hot argument bayan kamar minti talatin wani security yazo ya kira khaleel, ficewarsa a dakin ne yabawa halisa daman fuskantarsu tay musu magana cikin nuna musu bacin ranta

Sun fara kenan sai gashi nan ya dawo tare da wasu mutane su biyu sun saka suit..

Khaleel yace ma maman grace da kawun halisa subiyoshi sunata jijin kansu sun dauka kudi zai je ya basu a rararrashe su, cikin wata mota aka durasu, Tafiya yaki karewa har saida aka kaisu wani babban dakin interogation na offishin international human right snn aka ajesu aciki

Dayan macen da sukazo da itan ne aka barta tare da su halisa da grace a dakin halisa sosai tay kuka dan babu abunda yanayin grace ya tunata mata face mutuwar mamanta da ciwon cancer..

Ta dinga bata hakuri grace din kuma na nemanta yafiya, saidai
Wann abunda ya faru anan din shine yasaka grace din ta juya akalar manufarta bata iya rokon halisa akan data yafewa iyayentan ba kuma.

Gani take they dont desrvt it amymore tunda har ita ma datake yarsu basuji tausyinta ahalin datake ciki na gabar mutuwa ba....
10:am on the dot khaleel ya dawo cikin asibitin da su halisa suke yana tuka motarsa ahankli jin wayarsa na ringing ya saka yay saurin leke saman screen yaga mum dinshi ke kirarsa, bai iya daukawa ba har saida ya kammala parking din snn ya danna receive da wireless earpice a kunnenshi cikin girmamawa kamar tana gabansa ya rusuna kai yace salam alaikum ammi fatan kin tashi lafiya. dagata dayan bangaren cikin sanyin murmushi tace lafya kalau ibrahim, its been a long time i hear ur voice "ya aikin?..kansa ya sosa kadan cikin jin nauyinta ahnkli yace Alhamdullh ammi. "I'm so sorry i haven't been able to call u these days. Cikin sauke ajiyan zuciya me nauyin gaske tace hmmm ni dama calls dinka be dameni ba u knw all i wnt is kazo gida nima naga fuskarka kaima kadan dubamu nida mahaifin ka..oh don't u miss seeing us,haba ibrahim yau watan ka nawa?? Da wata iriyar kakkaryar sanyin murya ta karashe maganan sanda sigar jikinshi yatashi, Cikin lumshe ido da budewa kirjinshi na bugu yace

"Ammi kinsani nafi kowa son kasancewa tare dake kuma kinfi kowa sanin dalilin da yasaka banason nazo gidan.. banason nazo ne wani magana ya tashi tsakanina dashi, kinsani i don't like seeing u get hurt bcos of me. I can't stand that.

cikin katseshi da sanyin jiki "tace Toh naji, i knw ure doing it for me shikenan..ai rikicin ma dama kaine bakaso ya kare, kai kayi zuciya dashi, shima yay zuciya dakai,dole ne fa dayanku yay hakuri wata rana...

hummmm anyways ba abinda yasaka na kiraka ba kenan..da sauri kuma cikim nitsuwa yace menene, did u need anything? Koma miye i' am ready to do it for u.

Ajiyar zuciya me nauyi ta sauke cikin jin dadin hakan dayace snn tace dama Barister Asad abdlshakur da matarsa barrister Nadra mahmud ne sukazo suka gaishe mu dazu. Duk na saka rai na dauka zan ganku tare musmm da nadra tace min wajenka zasuje akan batun wani case daya shafesu a babban asibiti ashe sunzo nigeria duba iyayensu ni ai ban sani ba.

Yace "ohh, eh sunzo last week but kinsan yanayin abun ammi, sama sama suke samun fitowa sabida yanayin aikinsu a states amma ai basu gayamin zasuje gidan mu ba"..

tace Zasu zo mana ibrahim ai kasan mahaifinka da mahaifin Asad din abokan juna ne tun a law schl babu yadda zaiyi ace yazo nigeria da iyalansa ace baizo ya gaishe shi ba.

..sounding proud and hopefull tace "u shud see them soo masha Allah, can't belive nadra is a mother of 4.. duk taurin kan Asad din nan gashi nan ya nitsu ya zama babban mutum yanxu, bansan sun hayyafa har haka ba. Rukayya must be soo proud of them.
..hmm,. U knw what son?naji dadin ganinsu sosai har cikin raina...sunsaka naji karfin gwiwa da hope na cewa wata rana kaima zaka kawo ma dad dinka ziyara da matarka da yaranka haka..it feels soo amazing to watch.

tunda tafara maganan idanunshi a lumshe suke harsaida ta kammala sann ya iya bude idanun nasa ahankli Dan yanayin datay maganan da boyayyar damuwa aranta na damunshi sosai..

sihirtacciyar ajiyan zuciya ya sauke baice mata komi ba aransa kawai yace "I will definately make u proud sumday in sha Allah.

jin yay shiru yasaka tafara ambatar sunansa

'ibrahim, ibrahim, ya naji kayimin shiru kodai bakaji dadin abunda na ce bane ?? Hmm, see, I am not tryn to force anything on u, inde har matarka ta na saka cikin farin cki ai shikenan, komi lkci ne "god's time is the best!
Chapter 114 · 0% Book details