Sashe 312
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Yawanci saidai su hadu a office shidinma baifi sau daya ko biyu a shkra ba but still suna kula junnsu like true blood sisters no matter what u cannot separate the natural bond..meenal haryau tana kaunar halisa sosai.
Halisa ne ta dan dauki hutun haihuwa bayan ta haifi saood kusan saida tay 2 gud years kafin nan ta sake daukar wani cikin
Hadiza da shema kusan alkci guda suka haihu shema ta samu ƴa mace hadiza ɗa namiji duk dama dakyar hadizan ta sha wajen haihuwa sabida tanada hawan jini me tsanani.
Kawaye biyar dinnan basu kara hadewa da juna ba saida mijin hadiza ya tsaya takarar zabe dake awann shkran ne za'ayi zaben Dukansu they contributed in their own ways har Allah ya bashi nasara.
Wajen waliman ne kowa
tazo da ahalinta, wasu da mazajensu aka yi taro aka watse. All these year
saiyau meenal ta ga khaleel da idonta dayazo daukar halisa suka gaisa
And he wish he well with her new life harya bawa yaranta kyautar kudi.
Daga nan tunda aka rabu da juna sai haduwa kuma ya dawo da kyar dan kowaccensu ta shiga tsbgr sabuwar rayuwrta ne cikin kwanciyar hankli da aminci tare da kyautatawa.......
Dukkan godiya ya tabbata ga Allah madaukakin tsarki daya bani ikon kawo wann karamin labarin domin in nuna illar maraici ga ƴa mace, illar bacin zuciya, "fuska biyu, hassada, illar rashin ilimin addini, da yadda Amana, hakuri, juriya da yafiye ke yin alfanu ga rayuwar alumma gabaki daya.
Babu wata Qaddarar da badaga ubangiji take zuwa ba, dan adam yasani addua ce kawai maganin qaddara ba wani boka ko malami ba
Iyaye nagari sune tushen al'umma, idan zaka gina ramin mugunta Kagina shi da dede dan wata rana kai zaka rufta aciki, acikin labarina na kawo concept of Generational trauma iyayen da ke tsaurara hukunci akan yayansu misali akan khaleel da mahaifinsa, homosexulity lesbianism da sodomy wato harkan gay, da kuma feminism da kuma fornication and adultery, samari, yan mata da matan aure masu buri da kwadayi dake fadawa acikin munannan qaddara hattara dai duniya budurwan wawa...
Dis book is also for Thos of u that think age and religioun is a barrier to marriage, humanity and kindness, sann akarshe muddin bawa bai fidda ransa da niimar ubangji ba toh tabbas tsira bazai nesa da shi ba.
ALHAMDULLHI RABHIL ALMEEN THIS COMES TO THE END OF THE *"CHEATERS CLUB" BY SURAYYAHMS* COMPLETE BOOK DOCUMENT *#800* CHAT ME AT 08060712446
DUK WACCE TA KARANTA BATA BIYA BA BANAJAN ALLAH YA ISA AMMA DAI KUSAN HAKKIN WANI YANNA HANA WANI KWANCIYAR KABARI KO??
Toh bissalam..
#Surayyahms/2024
.