Sashe 307
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari sassafe karfe shida ta tazo gidan ta samu meenal adaki da tunanin meenal yartace she wll pacify her acikin damuwar data shiga ciki amma da mamakinta sai taga meenal ce mutum na farko data fara gudunta tanamai kyamarta mummy dan Allah ni karki tabani karki shafamin wann cutar aikece baki aje gindinki waje guda yau kina tare da wnn gobe wnan nide wallh kidena zuwa kusa dani karki shafa min cuta
Hjya nadiya sam bataji dadin yadda meenal ta nuna mata babu amana ba. Abun nan ya mata ciwo da zafi fiye da komi jin meenal nace mata bata da amfani yanxu
tunda mutuwa zatayi.
Haka ta bar gidan da tulin baqin ciki aranta sabida ko cup ta taba haka menal zata saka likitan ta jefar da cup din a dustbin.
Tun da tabar gidan da wann baqin cikin sai zazzabi me yawa ya rufeta tay tunanin duniyan nan harta gaji
saidai duk dama meenal din ta gujeta akan ciwo amma bai hanata bada mutumin Kudaden aikin ba tace masa inya samu kawai yakai ma meenal din dakansa ita tay zuciya bazata sake zuwa wajenta ba.
tunda mutumim ya amshe kudi basu kara jinsa ba har yau Ana saura kwana hudu a shiga court jikin hjy nadiya ya zamo babu kanta gashi babu lbrin mutumin da suka bawa aiki babu labarin inda yaje ga dan banzan mafarkai datakeyi masu tsoratarwa...
haka ta danne zucyarta ta dinga kiran meenal awaya amma har ana saura kwana biyu shiga kotu haryau meenal bata daga wayarta ko sau daya ba.
Abunda meenal tamata bakaramim girgizata tay ba, da baqin ciki me yawa aranta ta zauna, wani Doguwar wasika tay ma meenal din ta aje akasar pillonta ta gaggaya mata duk wani abunda zata gaya mata incase in har rai yay halinsa dan ita kadai tasan metakeji ajiknta na ciwo da baqin cikin meenal din yanxu .
Dagata fanninsu khaleel ranar daya isa lagos ya gamu da kawun halisa suka kama hanya suka wuce wani kauye inda aka basu lambar wani informat kusan kwanansu biyu awajen kafin nan ya kaisu wani gida da aka samu wani matukin jirgin ruwa tare da uztaz da fasasshen wayar meenal Da suka tsinta sun dauka wayar uztax dinne ma, anata jinyarsa da maganin gargajiya for like gud 2 months amma kamar baya raye kuma shi be mutu ba...
Duk yadda khaleel yaso ya gayama halisa abunda yake tafe amma haka kawunta yahanasa cewa komi, they spend another 1 day awajen kafin nan suka fito dashi a emergency truck aka kaisa asibiti discretely aka dorasa a icu snn aka mika ma laywr wayar meenal din aka bada police suka bude aka fara printing concrete evidences out of it harda call recordings...
hatta fadila basu san da ansamo uztaz ba amma samun wayar meenal yasaka aka karfafa mata reinforcement akan bincikenta ana saura kwana biyu shiga court aka kamo gayun da meenal tay aikin tare dasu dukansu biyu.
Ana saura kwana biyu shiga kotu daga can meduguri hanklin meenal ya makurar tashi bataga gaye me kawo kayan aikin sihiri ba bataji wani labari ba sabida bata harka da mummynta yanxu.
Tana zaune agidan akazo ranar da sassafe aka tafi da halisa da aliyu can lagos aka barta agidan daga ita sai security...
har saida taga waje yay waje snn tay ta kiran lawyernsu shima bai daga ba ta kira sauran baristers din da suka biya akan case din suma duk basu daga ba.
Da yamma lisss tana zaune a daki sai ga mai gadi yazo Yace mata ana nemanta awaje, kusan ma dirowa tay akaan gadon harda bangajeshi ta fito da tunanin me kawo musu aika ne yazo tana fita taci karo da polisawan meduguri mota guda sunxo
arazane take kallonsu tafara tambaya ko lfya, ana bude mata kofar gaban motar Gabanta ya mugun fadi ganin an kama mutumin alfah da danyen jinin jariri da kuma fresh mahaifa dumu dumu..
Kafin kace wani abu aka danna mata handcuffs a hannu lefi akan lefi na batun satar placenta.
nan idonta ya fara raina fata ganin bakowa atare da ita, Case me zafi aka bude akanta a meduguri tanaji tana gani aka registern lefinsu da lefin satar mahaifa gashi masu mahaifa sunce basu yarda ba sabida a zamanin yanxu ana blood money ne da destynn jarirai wasu kuma daka mahaifan suke suyi sabulun tsafi bayan kwana biyu aga jariri ya mutu anyi blood money dashi, wasu kuma dafawa suke suci dan wani bukatarsu ta duniya depending on bukatar mutum, shiyasa yana da matukar alfanu ga mace ta tabbata da cewa bayan ta haihu yan uwanta ne ko ita dakanta suka binne mahaifarta batare da ta barshi ya shiga hannun bata gari ba dan hatta maikatan lafiya acikinsu akwai bata garin da zasu iya sayarwa.
Tana cikin wann tashin hanklin daga can lagos kuwa harsaida halisa ta isa kafin nan aka sanar da ita cewa an samo utz bata yarda bama saida aka kaita icu ta shiga Dakin tagansa da idonta his vitals are soo lowww amma yana numfashi
Ranar sai da taji kamar wani bangaren rayuwan ta daya rushe ne ya sake dawowa har wani karamin zazzabin murna saida tayi.
Washe gari da sassafe ranar sharia aka kwaso familyn uztaz din aka zo dasu tare da Duk wani eviidence aka zo dasu.
dake shariar da yamma za'ayi kusan duka kawayen halisa sun hallara cikinsu vicky ne kawai bata samu zuwa ba amma hadiza da jasmine duk sunzo ganin karshen Amina talba.
Dagaata daya bangaren kuwa lawyrnsu meenal tunda safe ya kira hjya nadiya, acikin ciwon yagayamata Labarin abunda ake ciki, yace mata yanxu fa komi babu kanta..
Hanklinta ya tashi matuka ahaka acikin ciwon ta daddafa ta yi amfani da canjin kudin dake wajentta taje police station na maiduguri ta tsaya ma meenal duk uban kyamatarta datay amma ji tay bazata iya barinta ita daya a wann ranan ba.
Meenal duk ta rikice ta zauce hanklimta ya fice ajikinta tunma batasan me zai faru da ita fully ba.
Tana ganin hjya nadiya tazo wajen tafara jin dama dama, saidai bata taba ganin ta tana kiraye kirayen yan uwan ubanta tana kuka duk ta rikice tana rokonsu akan suzo su tsaya ma meenal ba sai yau..
Duk kiraye kirayenta haka kowa ya juya musu baya hatta kawu tjay da suke morar junansu wann karon dayaji bayanin halin da suke ciki tunda ya kashe wayarsa bai sake kunnawa ba.
Daga ita har yarta sun bala'in rudewa, ranar sharian sassafe aka sakasu a mota aka kaisu airpot frm der aka sauke su awani police station dats two hours away frm lagos anan aka kammala wasu abubuwan daga nan ne aka sasu a motar convoy na polisawa har izuwa lagos gabaki daya sun galabaita barin ma hjya ndiya datake fama da mummunn zafin ciwo dan tun tasowarsu daga maiduguri ta dinga gaya ma meenal maganganu masu tsuma tana ce mata nasu ne ya kare kuma tasan ta cuceta da bata dorata akan hanyar gaskiya ba tun tana karama, ta yafe mata akan irin rayuwr karya dana gurbatccyar gata data dorata akai, duk wani gaskiya da dacan bata gaya mata akan rayuwa sai yau ta bude zucyarta take gaya matasu bata boye mata komi ba game da asirin datay ta raba mahaifinta da yan uwansa harya mutu yan uwansa basuzo kan gawarsa ba..
Babu kalar tone tone da nasihe nasihe da batama meenal ba, meenal tay kuka tay borin tay zage zage harta gaji daga bisani tsorone me girma ya rufeta musammn ma dataga ankawosu babban kotun lagos Kotu ya cika da jama'a makil.
koda aka shigo da ita kusan Rudewa tay Ganin ga kawayenta da mijinta da matarsa ga yan uwa kowani bangare, haka aka dinga tono asirin lefukanta one after the other ana fedesu agaban kotu dan lawyern fadila ma kadai bakaramin tonon silili ya musu awajen ba, dukkan lefikanta da aka tono su wanda kashi 90% ta aikatasu ne akan son zuciya, hassada, da danyen rashin tarbiya da kuma girman kai da mugunta....
Kusan awa uku akayi ana case dake ko wani irin sheda yana hannu nan da anan aka zayyano lefukan meenal datayi dat are purnishable by law banda ma da Allah ya saka uztx din bai mutu ba da hukincin rai da rai amma dake yana raye yasa aka bata 8yrs imprisoment a duka duka abunda aka lissafo harda wanda bazata iya biyan fine akansu ba. Dan lefin ta tsakaninta da hukuma kadai anci tararta na 500million, banda fine na damages da murder attempts datayi su ga lefin kazafi ma miji ga lefin satar mahaifa komi akamata jam'insu a shekara takwas a gidan yari aka bi aka basu takardan sakinta saki uku me gabaki daya.
Tunda aka haife meenal bata taba shiga hanklinta tagane cewa tay wani abu me muni da girma a rayuwnta ba saiyau dan banda firgici da ihunta babu abunda yake tashi a kutun tana daka tsalle tana rike mumynta ana janta tana riketa tana cewa mummy mummy mummy karki barsu su tafi dani mutuwa zanyi mummy mummy ihun tadingayi Har aka wuce da ita...
Mummyn nata kuma aka bata 1yr 8months for being a culprits of crime and for obstruction of justice.
Cikin daren labarinta ne ya baza koina a media sabida abubuwan data aikata itada uwarta ya zame ma wasu abun al'ajabi wasu kuma suna ganin lamarin kamar abune wanda ya zama ruwan dare yanxu.
sati guda kenan da Shemau ta haihu da kyar cikin rai da mutuwa ta samu ɗa namiji a asibtin datake zuwa kai yaron jinya taga labarin meenal a tv sabida tunda ta haife yarontan baiyi lafyar numfashi ba, ahakama wani mutum ne nebonta shima dan arewa ne dayazo aiki awajen dayaga wahalar datake sha ya taimaka mata ta
ta samu kanta hartake dan fafatawa tana fitowa