Sashe 178
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shikam ƙasa runtsa idanunsa yay sabida wani sabuwar feeling dayaji tana shigarshi a hnkli cikin tsumayi ya lumshe lumtsatun idanunsa yana tuno jarabbben dadin dayaji ajikin ta wanda babu tantama zai iya cewa bai taba sanin ana samun dadi mai tsanani haka ajikin mace ba evrythyn sound natural ajikinta like dumi da taste din vagina ta ya masa mugun daban dana shema'u nesa ba kusa ba.
Atake yaji kamar an dawo masa da wani nitsuwa akansa sai Ya rasa da wani kalma zai fassara kalar banbacin dayaji, Ga wani ruwan dadi mai tsantsi da saka zugi,har dan vibration din nan da akeji a brain bcos of shock yau saida yajishi atsakr kansa
...lumshe idanunsa yay yanata tunaninta lokcin ruwan sama ne zalla keta sauka bawani tsawa ko walkiya ahaka shima har wani baccin me nauyi yay awon gaba dashi.
Bacci me kyau suka sha sei can wajajen karfe 11 na safe lkcin waje yay shiru soo calm nd chill dake ana dan sanyi sanyi ajikinshin yaji kamr hafsat din tafara motsi ahnkli ya bude lumsasun idanunsa dan Sai daya yayi boyayyan nishi snn ya juyo yakalleta sama sama yaga alaman kmr ta farka wani irin kureta da idanun baccinsa yay cikin sanyin kallo me tarin ma'anoni harta kammala bude idanunta da suke cike tam da ruwa
Taushin Hannunshi data ji akan suman kanta yasa ta dan sinne kadan Cike da alkunya mai tafe da yauqi gameda shagwaba tadan sauke kanta kasa agefenshi, ahnkl ta juya kanta gefe tana dan jan jan jan ajiya zuciya kasa kasa taji muryansa yana cewa good morning wify
Bata iya amsa ba dan kuwa Abunda ya faru tsakaninsu cikin daren ne ya dinga kwaroro mata akanta wani irin rikicewa taji kanta da tunaninta yay zuciyarta na tsananin bugawa dik tama rasa why and how meyasa nan kuma sai ganan hawaye zirrrrr na biyowa kuncinta suna sauka.
sassanyar Kuka ta dingayi cikin ranta a rikice dan bata taba kawowa ko tsammnin wann abun zaizo ya shiga tsakaninsu yanzu ba jitake kmr komi a bazata yazo mata dan ko a mafarkinta bata kawo tunanin hakan bama.
Daya lura kamar kukan kawai takeyi sai ya dan mirgino yatashi zaune nan ya shiga lallamarta yanamai tambayar ta "ko "jikin tan ne?..kin amsa shi tay, sai nokewa take tana turo baki cikin rasa confidence din furta masa komi, karshe kuka ta sakar masa tanacewa itakam xata koma gida ta gaji, dik yadda tay ta fadin masa hakan amma haka yaki mata firr, yasan sosai ta rude amma baice mata komi ba ya cigaba da lallashinta yace mata bazai iya zuwa turkey da ita ahaka.
Duk dai bata so tayi zamanta nayau agefen sa amma hakan dai ya faru da kyar ta iya sake ranta ta amince Ta zauna
Tana zaune a bakin gadon ya shiga bayi ya hada mata ruwan zafi yataho ya umarceta suka shiga bayin tare, tunda suka shiga rawa rawa jikinta ya dingayi dan ji take kamar wata daban ne anan din ba ita ba.
Dan kuwa bakaramin abun me wahala ya kasance mata ta fallasa tsiraicinta agabansa ba seidan daya zamo mata dole babu yadda ta iya ganinshi abun ma be damesa ba saima nuna mata kalar alfahari da ita dayakeyi a bayyane.
Cikin bath din ruwan zafin daya hadan ya saka ta jin wani irin zafi a kasarta yasaka taruntse ido tanaa nishi me karfi karfi jin uban zafin datakeji yanxun ma ya ruba wanda taji jiyan sau biyu, hakanan ya taimaka mata cikin kulawa yay mata gashi snn suka dawo dakin wanda tun da take a aryuwarta bata taɓa ganin ɓare baren namiji akan mace ba sai yanxu, hatta nishi in tay yaji sai mahmud ya juya yace mata sannu cikin tausayawa da nuna kulawa tunda suka fito a wankan ya makalkaleta ajikinshi dan babu wani abunda tay da hannunta komi shi yake mata, ya gyara mata hair dinta ya saka mata kayan sawa har abinci abaki ya zauna ya bata taci duk dama bata iyaci dayawa sosai ba ta koma bacci daga nan Wani mahaukacin zazzabi ne ya rufeta dan banda sallah babu abunda ke yawan tadata.
gabaki daya ranar bata yadda ta amince ta hade ido dashi ba bare tay summoning caurage da zata bayyana masa kalar rudewa da rikicewar da zuciyarta yake ciki ba.
Shikuma yaudin gabaki daya baiyi aikin komi ba face kulawa da yanayin datakeciki dan sosai ya tausaya mata duk dama shidin ma ba dadin yakeji aransa ba, wasu munann kalaman shema'u ma gorin arziki duk suna kan affecting mood dinsa da zciarsa, gashi ya gama barranta zucyarsa daga yin tunaninta amma gabaki daya sai yaji program din ma gabaki daya yana nemn ya fice masa aransa, yau bai kunna wayarsa bare ya kira yaji ya aka kare duk wani karfin gwiwarsa da yawn zumudinsa dik kalaman shemau ya durkusar masa dasu baiya ma dokin jin komi, kusan lap top dinsa ne yay keeping dinsa busy kwata kwata bai kula ya bude wayarsa ba har yamma.
Wajajen bayan isha bayan hafsa ta dan mike suka sake shiga wani wankan nanma de duk bataji wani sauki ba.
Kafin nan ta kammala cin abincin daya kawo doc din daya kira mata yazo yadan mata gwaje gwaje snn yadan mata alluran zazzabi dana pain killers tun bayan nan ta kwanta amma baccin baizo ba sama sama takejin shi yana shera karatun qur'ani da wani irin daddaar muryan da tunda take bata taɓajin irinsa ba sei in suna kallon limaman larabawa a tv. Tun daga suratul ibrahim ya dauko karatunsa har izuwa suratul yusuf, Ta jima idanunta a lumshe tana sauraron karatunsa dake taɓa mata har cikin kokon zuciya batare da ta bude idonta ba har saida ya kammala sann ta juyo ta kalle yadda Allah ya bashi kamala da siffa me daukar ido gashi nan nitsatsasten namiji wanda duk macen da ta same makamacinsa sai ta ji kamar dik duniya ita kadai taci saar mijin nuna wa sa'a. Bai lura da ita ba ya mike tsaye ya cire white shirt dinsa yabar kansa da singlet da doguwar wando, ata gefen faffadar kirjinsa taga karamin qwarzanin data masa jiya ba acikin hayyacinta ba, azaban dataji jiyan shiya sake fado mata aranta, kirjinta na bugawa da matsancin sauri duk sai ta rasa farin ciki ko baqin ciki zataji da hakan ya faru jiya a tsakanin su dan tasan de hala ba soyayya ne ya kawo hakan ba sede sauke haqqi yasha gaya mata cewa bazai cutar da ita ba amma matar sa shemau yake so aransa wani zazzafaar hawaye me karsashi da kuma yawa suka fara sauka mata uuuuu kamar ana tunduso da karfin tsiya.
Zafi me yawa tasoma ji a saman kirjinta irin wnda bata taba tsammanin jinshi ba har cikin zuciyarta cewa take inama da ace itace shema'un agaresa cikin wann tunanin ta lume har ya shiga wanka taci kukanta silently har saida taji motsinsa yana fitowa snn ta share hawayenta tay lumui kamar tana bacci.
Har sanda ya gama shafa mai snn ya zo gefen gadon yadan leka, Kallonta yay yadan saki murmushi me sanyi wani abu aransa na gayamai ba bacci takeyi ba duba da yadda long eye lashes dinta ke rawa rawa.
Sabida wani abu dayakeji aransa na guilt yasa yay deciding ya kyaleta ta samu isashen bacci da kuma hutu. Turarensa me dadin gamshi ya fetsa akan blue pyjams me laushi daya ciro ya saka ajikinshi ta masa kyau.
Sama sama takejinshi ya kunna karamar waya sabuwa daya sayo daxu dayaje nemo musu likita ko amfani da ita baiyi ba ya bude ya saka sabuwar line snn ya rubuta tex mum dinsa dan hanklnta ya kwanta yasan duk tsiya itace zatafi kowa damuwa da jin layinsa kashe, yana tura mata ya rubuta ma hajy binta sakon itama yanamai sanar da ita cewa hafsan ta iso wajensa lafya amma sai gobe inta farka a bacci zai hadosu su gaisa da safe daga tura sakon ko minti biyu baiyi ba ya kashe wayar ya aje akan table dan baison ya kirasu ko ya kira can gida duk dan baisan besan me zai gaya musu akan hidiman ba yabari kawai sai yanacikin cikakken nitsuwarsa izuwa gobe da safe hala yasan zai iya kira yaji sakamakon daya samu acan.
Dagata dayan bangaren kuwa officials da Team mates nasa sun nemesa tun a daren amma basu same shi a waya ba wasu tsabar zumudi har sunzosu cikin hotel din dayake nemansa da murnansu domin gayamai sakamakon project dinsa amma haka receptionist ta tsaresu ta gaya musu cewa he is out of reach, ma'ana bazai ga kowa yau ba, dan tun safe dayazo oder masu abinci a restaurant yace baison bako duk wanda yazo kawai abar masa sako Aikuwa kafin nan rana ya fadi sakonin da aka ajemai wajen sunkai ashirin da wani abu, yawanci na tayasa murna ne da wanda suke son ganawa dashi akan wasu harkokin su na daban.
Ata fannin shema'u ranar
daya kamata ya zamo mata ma farinciki ya zamo mata ranar kwana cikin rudani, duk ta kasa gane komi tun jiya da alhaj shafiu yasaka aka dawo da ita UK layinsa bai sake shiga ba. Dik dama ranta na gaya nata wani abu amma tsabar kudinsa ya rufe mata idonta yasaka Ko sau daya bata kawo cewa zai iya samun matsala da project din nan ba.
Gashi tana tsoron yin yawo sabida tana tsoron mummunan gamu daga attack din hjay turai ture kaga tsiya. Haka taci zama a hotel da tunani masu yawa aranta na inda alhaj shafi zai kasanace da kyar ta kwantar makanta hankli
Dacewar hala har ya tsunduma aikin ne dan tasan shi cewa baiyya wasa da harkan kudi.
hanklinta a mugun kwance take rayuwarta da dumbin tunanin cewa gabaki daya wahalarta na duniya ya kare daga yanxu, dan iya abunda take boye ma alhajn ma yau gashi taci nasaran yaface jikinta dashi zaka mugun shan mamkin cewa ko sau daya bata ji wani abu aranta game da abunda tay ma mahmud ba sema gani da take kamar adalci kawai tay ma rayuwarsa data rabu dashi.