← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 210 OF 312

Sashe 210

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

lumshe ido tay ahankli jin yadda dukkn wasu abubuwan da suka faru a daren yau din suke kan dawowa mata cikin ranta kamar ana zubosu hawaye masu tsananin sanyi suka fara zubo mata kamar ruwa, kanta taji ya dau cagi ta rasa da wanne zata fara Shin da cewa da khaleel yay yana sonta ne ko ko da matsalarsa da mahaifin sa? Dan tasani sarai she must have to solve all in har tana son ta kasance dashi acikin nitsuwa da kwanciyar hankli.

ji take kamar Inhar xata amince ma khaleel da batun soyayyarsa toh lallai ne sai tay nazarin abunda hakan zai jawo musu anan gaba musmn a tsakaninsu da matarsa amina talba snn albarkan mahaifinsan dolene ya zamo yana ciki.

Acikin wnn yanayi na lumshe idon ta kasance Bata kuma bude idonta ba har saida taji car din ya tsaya cak acikin harabar gidan.

ahnkli ta bude idon takalle agogon dake hannunta lkcin Wajajen karfe daya saura na dare ake nema Suka iso gidan su jasmine, Driver na bude mata kofa ta fita tana tafiya ahnkli harta shiga daga ciki. Duk da dare ne but still gidan is bubbling with few family visitors noise kusan kowani kusurwan gidan already yana na zagaye da decoration na biki.

ahnkli take tafiya harta iso cikin babban sashen Jasmine din, few close friends dinsu da suka zo dagaa kasashen waje already suna dayan dakin har sun kwanta, nan din ta fara lekawa tagansu amma da bataga jasmine acikinsu ba yasata ta wuce direct izuwa hanyar private bedroom dinta.

kai tsaye ahnkli ta turo kofar dakin hoping to see her on bed tana bacci since tmrw is her big day tana lekawa kuwa ta ganta acan a zaune akan window pavements da wani fancy wine glass of martini tana sha ahnkl dayan hannunta rike da karar cigarettes datake busashi izuwa Windon waje.

Daga ganinta zaka san cewa Ta jima awajen tana zaune, dan izuwa ynxun tay harsashe kala kala a zcyarta, Sosai da sosai ta saka lamarin halisa aranta shiyasa bata iya ko runtsawa ba.

Gashi ta tsani Amina talba ranta a dagule yake dan har gani take kamar halisan zata ki amincewa da soyayyan khaleel ne sabida Aminan, she feel she can't allow that, duk da dama sanin datay ma halayyar halisa yasaka take yawan tunanin cewa halisa zata iya kawo wnn lamarin a matsayin bbn dalilinta na kin amincewa da soyayyarta da khaleel

..Itade Abun na mugun damunta hade da ci mata rai sosai. batace ma lallai sai halisa tay hakan ma Meenal a matsayin daukar fansa ba, amma kwata kwata bata sone ace halisa is once again trying to secrifice her love life for Amina talba dan bataga dalili nayin hakan ba

aganinta koma yaya ne Aminan bata cancanci samun wani sadaukarwa soyayya daga wajen halisa ba tunda itace ta ta raba ta danata rayuwr

Da mamaki halisa ta sake kofar tashigo ciki suna hade idonsu jasmine din ta firgita ta diro kasa cikin sauri ta taho suka rungume junansu sosai..

Halisa tace Why are u up jasmine? Waike bakisan gobe ranar aurenki bane u shud be sleeping by now kin tsaye kinata shaye shaye kuma kince musulmi zaki aura, jas u shud quiet or reduce this habit by now.

Agajiya jasmine ta zame jikinta ana halisan tana cewa i'm smoking my last bcos i can't sleep.

Halisa taja kunnenta tace 'uhum, kedin? wato jira na kikeyi ko, toh gashi na dawo...

jasmine tafara dariya ta mika mata cigarate halisa ta kalla snn ta girgiza kai tace no thanks i dont smoke anymore.. jasmine tace okay, lets sit,..Nan suka karasa kan gadon suka zauna halisa ta fara cire takalminta tana jefarwa.

Banda kallon yanayinta babu abunda jasmine takeyi dan kukan datayi dazun bawani saketa yay ba, each time ta sauke numfashi sai ya taho mata da nannauyr ajiyan zuciya,..Kana kallonta zaka san tayi kuka sosai

cikin sanyin jiki hade da sanyin murya jasmine ta dafata tace "Babe how did it go? Did u say yes..

Wata ragwabbiyar murmushi dayazo mata a bazata shi ya kufce mata tun bata dago kanta ba taji zucyarta ya sake cunkushewa da tunanin ko zata amshi soyayyar khaleel din ne ko a'a, she dont even knw what to do or say at the moment, nan da nan Hawaye ya fara sauka mata cikin jin tsananin tashin hankli da sanyin zuciya.

ahankli jasmine ta dago fuskarta suka hade ido ganin idon halisan da ruwa kanta ya kulle yanayinta cike da fargaba tace Halisa is eveything olryt?

Gyada mata kai halisa tayi snn ta saka hannu a fuskanta tana kkrin tare kukan dake kkrin kwace mata ahnkli cikin yanayin damuwa sosai Jasmine ta jawota jikinta ta dan rungumeta ajikintan sigar lallashina tana cewa its okays halsy evrything is going to be fine..

cikin kukan ahnkli tace i knw jasmine, i am just confused, wallh ban san me zanyi ba.

Jasmine tace why? What happen, yace kuyi aure ne??

Tashi zaune halisa tay tadan share hawayenta snn tace no baice na aure sa ba tukuna..

Cikin gyara zama jasmine tace then wat causes the confusion karkuma kice min Amina talba..

Cikin lumshe ido da budewa halisa tace ohhhh jasmine kibar wann maganan agefe, Khaleel just ask me out.. amma nace masa zanyi nazari akai.. jasmine zatay magana cikin katseta da saurii tace jasmine pls listen to me. Bayan Amina talba da Akwai matsaloli dayawa acikin wann lamarin nasan damuwarki duk amina ce .

Mikewa tsaye tay ta dan tsaya cikin tunanin me zatace jasmine na ta kallonta, har sanda ta sauke ajiyan zuciya snn
tace babe Akwai family issure and banajin zamu iya cigaba da wani abu tsakanina dashi inhar ba'a solving wnn issure din ba.

a nitse Jasmine tace wani irin family problem kenan i tot his family like u..kai tsaye tace yes i think so, but khaleel yana da wata yar matsala da mahaifin sa in particular, dan kadan ta tsakura ma jasmine summary na abunda ake ciki, snn tace ..it happens dat duk abunda ya kawo masa yace yana so baban Nasa baya goya masa baya haka Ya hanasa auren budurwansa na farko, wacce zai aura kafin amina snn bai saka albarkansa a aurensan da meenal dinba..And I think..its part of wat is affecting his marriad life, and his peace of mind nide bana son wani abu irin haka na lifetime rlshp yazo kuma ya shiga tsakanina dashi batare da cikakken yarda ko albarkan iyayensa akanmu ba.

Cikin sauke ajiyan zuciya jasmine tace ure ryt haka ne, amma Kuma kikace baban nasa yana garin nan?..

halisa tace eh the same hotel da muke zaune

..jasmine ta danyi shiru cikin wani tunani sai can snn tace Shikenan we wll figure out wat to do.

batare da tasaka komi aranta ba tace Toh Allah yasa.

cikin sauke ajiyan zuciya jasmine tace naji dadi da hakan ya faru na jima ina ji ajikina cewa ure meant for each oda dake da khaleel, sabida kun dace da junanku sosai, but Halisa, i did not like the fact that kince sai kinyi tunani akan soyayyarsa akanki amma bakomi hakan ma yayi but please dan Allah karki ja ma kanki lokci, hapiness wait for no one, sumtime u have to be selfish, only Selfish ppl live longer wani abin dole saika rife idonka Wani lokci kanki kawai zakina zaɓa kinji

..Karamin murmushi halisa ta yi tace yes ma'am i am also glad he open up to me sumhow
Dan wani lkci bana gane ma bhvrs dinsa musm in borin kishin sa ya tashi akaina.

daga nan sai batace komi ba, dan tasan inta kawo maganan meenal Talba zasu iya batawa da jasmine adaren nan gashi sam sam batason tabata mata mood dinta musmn ma awann dare na bikin aurenta.

Jawo ta jasmine din tay kan gado tana yar dariya cikin gyaran murya tace uhmm um saura the main gist Tanata kallo lips din halisan cikeda tsokana tace so meya faru btwn d two love birds in that romantic yatch..

..cikin rolling idanun Halisa tay dariya tace kai tacha ke bani son gulma fa.. a shagwbe sosai jasmine ta fado mata ajiki tana dariya tace cmn Halisa pls give me some tip for my honey moon nasan he makes it romantic..

cikin Lumshe ido da budewa halisa na murmushi Ahnkli tace "yess, he did...infact its the Most romantic candle nite dinner ive ever seen tunda kuka kawai muka dingayi awajen. Tana furta hakan sukayi dariya. jasmine ta mike zaune tace Toh bani sugarn musha..

idonta kusan a lumshe tafara bayyanawa jasmine din yanayin wajen harda yadda taji aranta data kalleshi..

Lkcin zuciyar jasmine din kamar zai fashe dan tsananin murnan ganin halisa in love, tanata kallon halisan tana baza murmushi har ta gama bata labarin lovey duvey part din, tace uhumm so what happen to ur lips stick...da sauri halisa ta bude ido suna hade ido suka kwashe da dariya

haka halisa ta rike lips din nata tana dan shafawa ahnkli Cikin lullumshe ido tace i just can't believe i kissed him

cikin gwalo ido jasmine tace wooow what?Oh my god ta wani rungume halisan tace Urgghhh halisa to meya sa kikace masa saikinyi tunani akai, kawai da yes din kikace aka baki ring muka sha biki me zaku jira?..halisa na Dariya tace ure not serious are you..is not dat simple.

Jasmine tace it is, kina sonshi yana sonki Shina babban abun.

tace to isnt it enuf dat i kissed him ai, yanzu ko bance masa inason shi ba yasan ina son shi.

jasmine ta rungumeta Tana dariya tace toh shikenan hakan ma kawai ya saka ni cikin farin ciki. Finally..u have sumone special..daga haka suka cigaba da shan hira har bacci yazo ya kwashesu anan tare.
Chapter 210 · 0% Book details