Sashe 153
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin sanyi nitsuwa da aji ta karaso tagabansa ta aje tray din akan table cikin ranta tana shan mmkin kalar rudewar dataga yayi, she can't really tell why, amma daga ganin yadda yake famar browsing jikinta da idanunsa zakasan cewa kayan data sakan ne ya tafi dashi wani duniyar na daban. Tana dago kai suka kara hade ido cikin kashe masa ido tace "gud morning Doc.. Kan girarsa ya sosa kadan cikin jin nauyi, yana yar murmushi yace ohh the morning is good..i mean u look..sooo, the dress is so..pretty,..dariya tay me sanyi ganin yadda yay kokawa da nitsuwarsa snn tace i know, Sit down ta fada gently and calmy chanelling her feminine energy to him yadda zaiji kansa so relax shide duk yakasa iya dauke idanun sa akanta da sanyin nitsuwarta Tace ka tashi lafya ko? Shima da sanyin muryan Yace mata lfya, how u feeling "ya hakuri ? Ajiyar zuciya ta sauke snn tace its all gone now... i made breakfst, bari na xuba maka muci sai mu tafi.
Baice komi ba ya gyada mata kai yana mamakin yadda tay serving abincin for two kamar tasan zaizo tanan din, satar kallonta ya dingayi har ta kammala sakamai tea, kafin nan tay serving dinsa simple brown coucous da mashed patotoes me boiled eggs akai ta mika masa ya gyara zamansa yaci abun sa hankli akwance, it felt really really difernt for him sabida bai saba karyawa da abincin gidan sa haka ba, Lkci zuwa lkci Yakan sakata taci ko ma ya bata abaki abazata.
cikin wata boyayyar so da shakuwa datake neman hanyar sarkafe zuciyoyinsu Ahaka har suka gama cin abincin kafin nan ya gama kimtsawa har takai tarkacen kitchen ta ajesu ta dawo. Daga nan basu jima ba suka fice a cikin motarsa izuwa gidan iyayen nasa wanda rabonsa yaje gidan da safe haka har ya manta, tun a hanya ransa bai wani kwanta da visit din ba amma sabida ita yasan baida yadda zaiyi.
Wajajen 10am dedei suka iso gaban katafaren gate dinsu yay horn me gadi ya taho da sauri ya bude masa suka shigo.
Suna kammala parking ya juyo ya kalleta da narkakkun idanuwansa da sukayi luf luf dan har yanxu he is mesmerised da yadda abayan ya mata mugun kyau a cikin lumshe ido da budewa yace "we got only 10 min here, gaskiya Bazamu jima anan ba"..murmushi tay tace " ba matsala, kai kayi minti gomanka ni zanyi talatin. yace hmm toh muje muga ko zaki iya. Saukowa yay snn ya bude mata kofar ta sauka snn suka nufi cikin babban sashen gidan atare. wani irin shiru gidan ya dauka lkcin Sun iso daf an kammala yin breakfast kenan gidan ya dau qamshin turaren wuta..a falonsu yay mata iso ta zauna snn shi ya haura sama jim kadan saigashi nan ya dawo,
Jakarta da wayarta ya dauka ya rike snn yace mata "lets go upstairs"
Tashi tay ta bishi suka nufi har sashen mum dinsa yana gaba tana biye dashi abaya har suka isa. Da sallama abakinsa ya shiga, itama tay sallaman da sanyin murya snn suka kai ga falon mum dinsan dake tashen qamshin turaren wuta na meduguri, zaune take akan chair tamkar ba safiya ba yadda taci adonta da dark blue atamfa an mata dinkin riga da zani da aka bi jikinshi da aiki sosai.
Kirjin halisa na dan bugawa suka zauna akan chair din snn matar ta dago kai ta kalleta in admiration suna hade ido ahankli halisa ta zame kasa da sanyin murya tace Ina kwana hajiya mummy good morning maaa. murmushi matar tay tace finally, ure highly welcome doter. Kiris ya rage khaleel yay dariya ganin irin muryan ladabin da halisan ta sako. "Don't kneel my dear. Zauna pls. Matar ta fada mata da sakin fuska da kuma jin dadin ganin shigar datay dan hakan ya burgeta bana kadan ba dan har halisa ta koma wajen zamanta bata dauke ido akanta ba, tana zama suka fara gaisawa cikin mutunta junansu sosai, nan ta hau yi mata jaje na musamman taname Dada bata labarin yadda lamarin jinyar grace din ya kasance acan kasar da suka kaita.
matar nata janta acikin hira amma kunya da nauyin idonta akanta ya hanata yin hirar sosai..
bata wani sake sosai awajen ba saida maryam da Aliyu suka karaso ciki da fara'arsu duk suka tarbeta, maryam din ta fara cakalar khaleel akan meyasa bai gaya musu zai kawo halisa da safe haka ba dan itama ta shirya mata abinci me dadi ba. Da yaren su Aliyu yake dan bawa mum dinsu labarin abincin da halisa ta basu ranar sallah, yana mixing zancen da english dan halisan ta gane me yake fada. Itade murmushi kawai take ta kasa daga idonta sama, Mum din nasu Tana murmushi ta daga ido ta kalle khaleel tace u still owe me an explanation to how... bakinsa ya subuce yace definatly, amma dai zamuje asibiti ne ynxu sai munzo wani tym..
dukansu suka kallesa kusan atare sukace waye baida lafya ko aiki zaka?
Kallon halisa yay yaga kanta na kallon kasa yace "no babu komi"
We r just..."Mum dinsa ta dafa kafadun halisa vry gently cikin katsesa tace "Halisa my dear ko kece bakiji dadin jikinki ba? Da murmushi me dan sanyi halisan ta dago snn tace "no ma'am, uhmm, amm. Kallon khaleel din tay suna hade ido kusan Atare sukace mata "we are going to see a doctor
.." dikansu a dakin suka tsura musu ido ganin yadda suka hada baki a kalma guda..
mum dinsa tace hmmm
and Who is sick among u?? Dukansu basuce komi ba kowa na tunanin me xaice, sai can khaleel yace mama Dama itace ba lfiya,sai kuma ya dafe goshi yace uhmm, i mean she is totally fine, kawai de likitan ne yace muje tare and its very important dat we go together. kallon shi take da alamar rashin fahinta ayanyinta..shikuma baison ya fayyace musu matsalar halisan ne dan kamar sirrin ta ne.
cike da son jin kwakwaf cikin sauri Maryam tace masa 'why why..ya harareta ahnkli yace dats none of ur business….
...cikin turo baki ta kalle halisa tace my sis haliisa kinji meyace ko, ko shikenan zaki barshi ya shiga tsakaninmu????
Sassanyar murmushi halisan tay snn tace maybe He is just doing his job..dont wory abt dat, dama nazo na ma hajya mummy godiya ne for grace sake.
Dede nan khaleel ya zauna daf da mum dinsa cikin gyaran murya yana murmushi snn yace mama this is halisa Robert mansa and i am her personal doctor and therapist...Maryam da Aliyu suka kalle juna suna mamakin jin hakan sosai. Cikin katsesa da murmushi mum din nasa tace she is ur friend, ryt halisa? kirjinshi yaji ya harba yana jiran jin me halisan zata furta wa mum dinsa, dagowa tay tanadan murmushi snn tace of course ma'am". Tace ahh ure welcome to the family, Aliyu yana murmushi yace we wll take the friends part, har Maryam ta zauna kusa da ita sann tace ure more than welcome here.
Kallon su duka tay cikin jin Matsanancin dadi aranta tace thank u so much hjy mummy, ta rike hannun maryam da aliyu snn tace thank u. After a while Ita da maryam da Aliyun suka sauko kasa
Mum din nasa tace masa suje su gaisa da babansa kafin nan su wuce amma haka yaki fir ya zauna tare da ita a dakin da cewa yana da magana da ita.
Bayan ficewarsu halisan a dakin nan tafara masa yar masifar data saba mai "ibrahim kaidai ban isa nasaka abu kayi ba kenan Yanxu kodan darajar patient friend din naka sai bazaka je ku tare ku gaishesa ba?
Cikin katseta da taushin murya Yace mama nayi maki alkwari zanje na gaishesa kafin mu wuce kawai dai banason naje tare da su ne. Tace hmmm to meyasa? Ko bakason yay maka tambayoyi akanta ne, kansa na kasa baice komi ba, tace ibrahim pls babanka fa ya damu da kaine shiyasa ya damu da irin mutanen da ke yawo tare dakai..if he asks kawai kagaya masa she is ur patient ba wani abu.. ahnkli yace a'ah kema kinsan koda ya tambayeni badon yanuna damuwarsa akaina bane saidai dan ya samu hujjar da zai nuna ma duniya ina yawo da macen da ba musulma ba kema aikinga abunda yay mata jiya is not nice at all.
Cikin lumshe ido da budewa tace ibrahim he just asked her to wear her scarf shikenan, gashi kuma yau tasaka and she looks even more prettier, tana murmushi tace dana ganta a farkon shigowarku ma na dauka ko sabuwar surkuwar tawace ta iso. Baice komi ba yay murmushi,
So for how long has she been under ur care? Cikin sauke ajyar zuciya yace
kamar 3months...da mamaki tace Ayya Allah sarki, Health is private i ques, dan haka Allah ya bata lafya..gashi naga har kun dan saba. Yace yeah..Cikin kaucar da maganan yace maa ina wayanncn jeweries din da nace miki inason su a ranan,... tace ohhh ka ga kuwa harna manta gashi nan tun kafin sallah aka kawomin daga Riyahd mikewa tsaye tay ta isa gaban wani hadaddden jewrie display show glass tana cewa bari na dauko maka. Tana budewa ta zakulo wasu set din abun wuya ajikin box dinsu iya box din ma kawai abun kallo ne ta hado harda wani dan madaidaici snn ta dawo.
Nan ta karaso Ta aje su agabansa tanacewa kasan original ruby pendants irin wayan sun farayin wuya sabida copy din stones din sunyi yawa a kasuwa da customized design kawai ake saurin bambamce.
Tace Shud i open? Ya girgiza kai yace no, na riga nasan abunda ke ciki i saw the samples on ur websites "tace hm okay, tun cikin azumi yay odernsu itade bata tambayesa na waye bane danma batason jin sunan meenal din kwata kwata