Sashe 190
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Beside khaleel is taking care of her gashi kuma aikinta is flourishing bata wani bukatar temako sosai. Bayanai masu yawa kuma masu dadi taji game da perfomnce din fadila a spain, dan already yanxu ana ta harsashen cewa next week kamfaninsu zai iya samun first global construction contract wadda zai jefa su a top companies in that country, fadila already tafara amfani da dual nationalityn spain duk wutar da wasu manyan kamfanonin suke hurawa amma hakanan take kukkusawa da shige da fice harta kawo kansu matakin manya.
Halisa is more than impress shima dayaga yadda take moving anan abun ya basa mamaki gashi ya jima baiji ta kawo masa complain din khaleel ba and he alwys wonder ya suke coping da junansu.
Tace masa sujira next week din, inhar fadila ta samu abunda aketa tsammanin zata samu awajen gwamnati zasu kira board meeting zasu siya wasu kamfanoni kamar guda biyu ,snn zatay upgrading komi nata kamarsu wokers salary,benefits, insurance
, and evryrhing ma duka workers dinta dan kowa yasan ansamu babban cigaba. Ahaka suka kare wayar tanajin wani irin matsanancin dadi aranta.
Bayan ta gama wayar ta shafa mai snn taje room dinsa ta kimtsa ta fito dik tan lura da time itade fatarta Allah ya saka yaci nasara haka har taje kitchen da wann tunanin, tuna cewa ya fice baiko karya ba yasaka tay flour meat bags da brown yam balls me fish flakes ta jerasu akan french fries da plain sauce, da wani irin green fruit salad tay packagng rabi acikin wani hadadden royal lunch box.
Taci kadan tasha tea, Na box din ta wuce da shi room dinta bayan tahuta kadan tazauna ta tsantsara ma fuskanta kwalliya me daukar numfashi duk dama bamai yawa takeyi ba.
Ganin bata da lokcin styling kanta sosai yasaka ta parking dinsa aciki snn ta dauko wani expensive brazillian hair na xamani ta sakashi tay styling gaban da gels ya mata kyau sosai. Kayan da zata saka irin falazo din nan mai shape da fadi peach colour da rigarsa me kamar net
Ta gaban adan bude ta saka wata tsiririyar abun wuya me daukar hankli
Takalminta da jakarta golden tana kammala shrinta ta fetsa turare sann ta dau ki jakarta da Lunch box din ta nufo waje dashi. 7.am ta iso gaban motarta, suka gaisa da me gadi ta bashi kudin karyawa tanamai gaya mai cewa sauri take nan da nan ya bude mata gate 40 min drive ya kaita har gate din Nisa premier hospital by now tasan angama test din tuntuni tunda time ya tafi sosai duk yadda akayi tasan yanajin yunwa.
Tana kammala parking classic RR dinta ta fito kai tsaye ta wuce ciki lkcin takwas saura ne mutane basu wani fara yawa ba duk da haka kusan kowani early bird dake wajen kallonta yakeyi sabida tsabar kyau da Allah ya xuba mata da kuma yanayin aji da haduwarta me saka kai juyawa.
Already yan gulma suna tunanin ko khaleel yana dating inta ne dake kowani lkci tare ake ganinsu even outside work dake har wajen aski in xaiyi sukanje private baber shop din tare,.. wasu sam sunki yarda cewa patient nasa ne sabida yanayin shakuwar su, gashi Daga gefe gefe dr khalid ma bawai barin su yayi da yada gulma ce gulmace ba. Yau ma tana isowa aka gayamai awaya cewa tazo haka ya katse meeting dinsa ya fito lekenta domin gulma.
Halisa ta isa office din khaleel ahankli ta bude kofar ta shigo jacket din cambrige grey suit dinsa ne kawai ashimfide akan wajen zamansa bata gansa ba, kwafa tay dan tasan babu inda zai kasance inba can sama wajen dr Aseem ba, nan ta aje Lunch box din a office din snn ta fito da zimman dubasa tana bude kofa kusan ana suka ci karo da dr khalid da wani mutum da akallo daya data masa kai tsaye ta ganesa.
Kallon kallon sukayi ma junansu da gayen sai taga kamar shi bema ganeta ba, a matsayinta na mace me aji kawai saita fuske itama share ta shashantar suka gaisa da dr khalid din tace ma guy din hi. Ya amsa ta.
Fuska ba yabo ba fallasa tace ma Dr khalid din What are u doing here?
Yana dariya yace mata am i not allow to see u here..i mean it was my office first, bfr u knw him innaganki dolene nazo na dubaki i dont trust khaleel one bit.
Cikon katsesa tace c'mon doctor kaidai kullum saika kawo maganan khaleel while u knw he is my doctor.
Yace Halisa i am not blind, ina ganin abunda yake kkrin yi..Ta kyabe baki Cikin katsesa Tace and whats dat?..Yace he is just tryng to take u and our friendshp, Haba halisa, ure too beatufil to be around with such an incomptent doctor... Well ..anyways i want to assure cewa i wll take back what is mine very soon, yana maganan yana dafa kafadar gayen dake gefensa, itade ta zuba musu ido sosai tana muumurshi me aji me kuma sanyi.
brain dinta take ya zakalo mata sunan gayen he is Ademide abolarin, expert tech guy ne daya kwarance a harkan cyber security and also cyber crime for his own personal gains, yana aikin sirri so perfectly.
awajen zach tasan shi sosai dan shike zakalo musu wasu abubuwa daga web din gwamnati batare da an taba kamashi ba, toh ina kenan Dr khalid yasan shi and why is he even here cos tasan a sirrince yake rayuwarsa cos he is kind of wanted by the police.
Tana cikin wnn tunanin taji Dr khalid na famar cewa I miss our friendshp angel and i can deny dat i am jelous of seeing khaleel arnd u.
Dagaske yake furtawa amma kallon datake masa irin na shshantar da maganan ne but deep within his heart dagske yakeyi in all ramification.
ita kuma already so take tasan me hadinsa da wann dangerous guy din
yana gama babatun nasa cikin rolling idanu tace dr khalid relax, ders is nothing to talk abt this much.. all of u are my doctors..ure my ex, and khaleel is my current.. and nothing more okay..
Yana kkrin budan bakin cikin shuting dinsa da hannu tace i am in a haste..i will catch u later.
Tana fadin hakan tay xcusing dinsu calmlu snn tawuce dukansu suka bi bayanta da wani irin kallo har wani rike kansa yay yana ciza labba ya juyo yana gaya ma guy din da zumudi a muryansa
Hey hey see see kaga wann yarinyar danake gaya maka, dis bastard hausa guy have charm her sumhow, gabaki daya bata son kulani and she was my babe bfr, damn she is soo hot and wealthy, her acct balance is heavy i must get her..
, .you got to Just run this thing fast fast bcos she is part of the price.. kai bakaga wnn hot body awajen ba..i cant miss it.
yana maganan har mammatse kafafunsa yana dada leken bayanta yana lashe baki kamar tsohon maye harta mule musu basuga ta inda tay ba zagayawa tay ta bayan stairs din tana jin su tay tsam ta dauke numfashinta tana jin me suke cewa.
Guy din yace boss calm down naaaa, ur body too dey shake, wann ai aiki me sauki ne..if we got the money.. he has nothing.. mace ne fa..tuni zata juya masa ta dawo wajenka zaka iya duk abunda kake so da ita..and many many more irinta ma u feel me?
Da wani irin murna dr khalid yace Yes my guy ashe ka gane abunda nake nufi..oya let go and confirm our price..oga na zai tura maka kudin aikin, kasan work din fifty fifty ne, he go take half of the money, the half still aciki zan cire maka kudin aikinka kai kawai ana tura package din nan yau just work on it sharply make sure suna ne zaije musu..Kasa kasa ya fadi hakan yana dube dube kamr munafuki..
Ahnkli guy din yace lets go boss nan ba wajen magana bane..wani zai iya jinmu.
Halisa najin last word dinsa a hujajan tabar wajen gabanta na wani irin faduwa cikin matsanancin sauri tabar wajen ta haura sama izuwa office din dr aseem agaggauce...na kudine to subcro chat 08060712446
DONT ShareSURAYYAHMS
Tafiya take gabanta na wani irin faduwa dan maganganun nasu ne kawai ke dawo mata akanta, Da kyar ta iya kakalo makanta cikakken nitsuwa cikin sauke watar yar ajiyan xuciya ta kai hannu zata kncking akan kofar office din tana tabawa taji yadan budu kadan sai kuma taji muryan doc Aseem acikin matsanancin tashin hankli yana magana cikin bacin rai sosai muryansa harna rawa rawa yace This is unpatriotic, a very shameful act. I'm beginning to regret evrything, wann abun kunya har yaushe???
muryan khaleel kasa kasa yace sir pls calm Down. Karka daga hanklinka da yawa, in dis country corruption kamar ruwan sha ne, wasu fa in basu sha shi ba bazasu taba rayuwa ba..
muryansa wani iri yace khaleel But this particular one bawai su kawai zai taba ba harda mu, my reputation is at stake here we need to do sumtin fast. Wancan karon haka sukayi suka samu shiga, i will not just sit down and let my honour get degraded by some lazy hedgogs inba dan Allah ma yaso an dan kara time din abun in few hrs forms din nan zai sauko ba da ya zamuyi kenan??
Cikin matsanancin damuwa da tashin hankli yake maganan khaleel ya zuba ruwa a cup ya mika masa yasha snn ya zaunar dashi muryansa a nitse yake cewa sir Dan Allah ka kwantar da hanklinka bafa yau aka saba irin wnn draman da khalid ba. Shide kota halin kaka in zai yi gaba dani shikenan gashi ya samu teimakon Dr emeka. .Sir i think mu ci gaba da addua kawai i will think of wat to do now.
ahnkli cikin karayar zuciya ya dafa khaleel din yace Okay think, ya lumshe idonsa ya bude cikin rashin jin dadi yace "i knw wat to do, kaga dauko min wayata acan i am going to write to them.. lets see how that can help..Yana magann ne amma gabaki daya ransa baiya masa dadi