Sashe 161
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun acikin azumi aka ware mata hadadden motarta guda tafara jigilar zuwa makarantar su dake hade da islamiya kullum driver ya fita da ita bata dawowa gidan sai wajajen karfe 5 na yamma, tun ranar data fara zuwa schl din nasu taci karo da kawayenta guda biyu yasmine da azrah wanda suka kasance mata tamkar madubin rayuwa, yan matan irin elite din nan ne wanda suka kwarance wajen iya daukar wanka duk yayan masu kudine a instanbul,wanda hakan yasaka bata wani sha wahala sosai wajen samun kanta a matakin wayewar datake son ganin kantan aciki ba.
Kalar rayuwar yan gayu datagani sunayi shine itama din takeyi dake kullum tare suke yawo a makarantar,snn tsakanin anguwanin su duk babu wani nisa, ita tana cikin yalilar ne, jasmine tana etiler, ita kuma azra din tana zaune ne acikin anguwar tarabya dukkn su manyan anguwowi na masu kudi acikin birnin istanbul.
bitan Karatun islamiya da bokon duk a tare sukeyin shi amma dake hafsat Tana matukar kaunar layin nursing yasaka take maida hankli akan lab work dinta sosai, sede dake bata da wani cikkaken foundation na secndry schl yasaka makrntar tasu suka dan meidata can baya tanayin college degree snn tana hadawa da extra summer classes dinta a online snn kowani ranar hutunta a wknds haka zasuje asalin wajen gyaran jiki na yan gayu tareda hajiya binta Domin hutawa da gyaran fatar jiki.
atakaice dai kafin watan azumi yazo karshe bazaka ma iya tantance kalar fatar hafsa ba, ita din black fulani beauty ce amma da fatar ya samu cikakken gyara saida ya zamo kamar na wata hamshakiyar black American chic duk wani mutsamutsan kyaunta da talauci ya boye duk sun bayyana lkci guda
Kawayen nata har basu san suga tay kwalliya dan kuwa fuskar tata irin na wanda basu bukatar make up din nan ne kwata kwata gashi dama kafin tazo aiki lagos an koya kusu turanci anan din kawai dada mikewa harshenta yayi akai sosai.
******
Dagata bangaren su hjiya badi'atu kuwa kusan ince dukansu da yan uwanta nan nan turkey sun saka rai cewa mahmud zai bar Abuja snn ya taho turkey a lkcin sallah domin duba lafyar hafsa dake zaune acan. Tun ana saura kwana uku sallah yabar Abujan duk sun dauka nan zai taho sai gashi har aka kammala hidimar sallahn basuji duriyarsa ba anan ba.
Yau watanni kusan biyu kenan rabuwarsa da saka shema'u a idonsa, iya daurewa yay da bai nemeta ko a waya ba sedei yakanji kishin kishin cewa tana kasar waje bata dawo nigeria ba tukuna. Duk sanda yay tunaninta sai yaji babu dadi aransa, adduar uwa da kuma hakkinsa dake binta yasaka dan wann tazarar da suka samu basu ga juna ba yasaka shi yin nazarin dole akanta ata wani sigan da bai tabayi arayuwarsa ba.
Musmmn ma dayaga babu abunda ya rage ta dashi,duk wani rayuwar jin dadi dana karya yakan providing matashi yadda take so, haryau dai baisan meyasa ta tsiro masa competiton da mijin hadiza ba, aganin shi wutsiyar rakumi ai yay nesa da kasa, cos how can she compare his earnings as an engineer with the country's petroleum minister?? yasan hala koda ya samu project din nan ma ba lallaine shema'u ta shiga taitaiyinta tay zaman lumana dashi ba.
Mostly yakan zauna yay tunani irin haka, but he feels he still love her, ji yake kamar zai sake gwadawa amma inhar abun beyi ba wnn karon kawai zai hakura yaga ko zata zauna dashi a haka ko bazata zauna dashi ba. Tunanin hakan yasaka aransa shiyasa ya cigaba da abunda yakeyi na neman ganin ya samu abunda yake nema ayanxu cikin nitsuwa da barwa Allah komi. Shiyasa tun barinsa abuja baije koina ba sai wajen wani ogan sa a china domin ya kara fayyace masa wasu abubuwan da ya shafi advanced technology a design dinsa da zai gabatar. Wann yar tafiyar tasa bai sanar ma kowa ba hatta mahaifyrsa bata san ina yaje ba, har saida akayi hidimar sallah aka gama tasss snn ya fara tunanin zuwa turkey dan yasan inbei leka wajen ba bazasu kare ta dadi da mahaifyarsa A Abuja ba.
Ita kuwa hafsa dataga rashin zuwan nasa lkcin sallah yaso ya daga ma tsoffin hankli sai duk ta debi kashin lamarinsa ta watsar ta cigaba da yi rayuwarta cikin nitsuwa da koyan sabbin abubuwa na rayuwa.
Bayan sallah da suka koma schl uniform na lab work kawai suke sawa dan haka basu wani jimawa a aji sosai, dataga tana da sauran time Haka kawai ta soma jin ta bi su yasmine su tafi gidan su.
Ranar kamar zasu tashi sama dan murna haka suka shiga motar gidan su azra dukan su uku aciki.
Sai surutu suke ita kam idan suna tare mancewa ma take da tana da wani abu wai shi aure jin kanfa take dai dai da mates din ta yan mata.
Haka suka isa gidan su yasmine ,its a simple water side mansion me 7 bedroom flat da babban gate na zamani.
Fadin dadin data ji babu misali musamman yadda taga an karbe ta da fara'a agidan ,its seems like
Kowa ya santa agidan so haka su yasmine suke hirar ta har agidan su ita kam ba bata iya kawo maganan familyn ta sosai ba bare tayi musu irin hakan.
suna zaune anan suka ci karfe biyu rana bata ko damu da bata gaya Ma driver sun tafi wani waje ba dan tasan zai jira ta..
Haka suka sha shayi suka danyi hira cike da jin dadi suka bar gidan zuwa gidan su azrah
har Karfe hudu ya gauce suna dakinta suna hirar su ta makaranta ita kam azrah suna da kudi sosai dan yar gidan politician ce so its almost same atmospher but with tite security.
Saidai tun shigowar su gida babban yayan azrahn yakasa dauke idanunsa akan hafsa
bakomi ya ja hanklin sa akanta cikin sauri ba face wann captivating natural beauty din nata dake haske idon kowa
Gashinan He's very cheeful yana da son wasa don haka shida kanwar sa tamkar sa'oin juna suke..
Shidin ma kyakkwa ne sunan sa Omer, irin young navy captains din nan ne bazai wuce 26 yrs ba, yana da saurin sabo dan haka baiji wani wahalan kure yanayin hafsat din da kallo ta white googles din dake manne a idanun sa ba
Haka kawai yaji ta masa kyau, not enouhg komin ta ya burgesa..tsaban zumudin Har yasa su yasmine suka fara ganewa yana ciki..ita kam hafsa the more yana shiga hidamn hirar su the more she bcome uncomptable don haka bata wani dade agidan sun ba tace zata koma schll ta san driver na jiran ta.
Haka omer din yanace shi zai mayar da ita duk dama ta ki amma haka suka nace mata samm har ta amince zai maida ta schl wajen drivern ta.
Tun da suka shiga motar yake satan kallon ta daga gani kasn he's is just obessed with her calmness and beauty suna daf da schl din Yace Finest baki fada min number ki ba,Tayi kamar bata ji shi, ba zai da yace hello? Nan ta dago yayi mata murmhsi yace dake nake yi ko bakiji ba " tace ohh i to u said somthing else yace yes i said finest. Ahnkli tace "hafsat"nafi son suna na.
Yayi yar dariya sosai ta burge sa, Ok, fine hafsa, tayi rau da idanun ta tace why that name pls ?yace
Kina da kyau sosai ne, da sauri ta sauke kanta kasa batace mai komi ba dan bata taba kawo wani najimi zai bibiyeta bama.
ganin tana da kunya sei abun ya masa dadi yace
So can i have ur number wata rana zamu gaisa gashi mun iso schl din naku.
Batace komai ba ta girgiza kai Ta sauka kasa da Ido yake bin ta da shi ya kasa motsawa what a beautifl creature shikam gani yake yayi gamo da love at first site..
yadda take tafiya yadda laboratory uniform din ya karbe dirin jikinta yasa ya kafe ta da ido yana jinta tana neman driver ta anan bata gansa ba karshe ma akace mata yazo ya tafi..
Tadan ji tsoro amma sai ta fuske..haka omer ya sake daukar wnn daman yace zai sauke ta a kofar gidan su bazai kyaleta anan ba. Sede tunda suka kama hanyar gidan hankalin ta na gida ne yanzu shiyasa baya samun magana daga bakin ta sosai kamar da zun but he dint mind.
Anan kuma isowar mahmud din kenan bai jima ba da ya dawo ba Yana zaune akan chair a waje yana amsa waya akan presentation dinsa tarin ilimi da fasahan sa ya baje anan shikan sa yasan farat daya zai iya samun aproval. Tun a china ya gama komi yayi saving sunan file din a pcn sa komai yayi dai dai yadda yake so yana waje da coffe yana sha yana wayarsa cikin nitsuwa
Anan ne yake jiwo yadda driver yakawo korafinsa akan rashin ganin hafsa a makanrta dan duk tsoronsa ma dayaga bata dawo ba har yanzu ga yamma yayi sai kawai yake so ya sake komawa makarantar tun kafin su hajya binta su kira schl susan cewa an tashi da wuri yau amma hafsa bata dawo gidan ba.
Katse Wayar mahmud yay ya taso izuwa gate da niyyar tambyarsa akan abunda yaji yana fada sede kafin ya iso har ya doshi hanyar waje
biyosa yay waje da sauri Just in time omer ya sauketa abakin mansion dinsu Tana sauri sauri ta shige Gashi Ya dameta ta basa numberta tace masa "bata yi "za ta shige gida kenan ya sauko kasa Cikin tsareta da kalaman soyayyarshi me snyi yanayi yana dan sosa kansa Yana kallon fuskrta Cos he think She's his type..yar gidan masu shi ga natural kyau ga jan aji duk ya dauka bazata bashi number bane don jan aji irin na kyawawan mata..
Har ta hakura zata bashi lambartan kenan dan ya kyaleta ta shiga tana kuwa dagokanta caraf suka hade idanunsu waje guda dana mahmud.