← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 143 OF 312

Sashe 143

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dada rikota jikinshi yay harsaida ta dago teary eyes dinta ta kalleshi da tsananin tashin hankli cikin kwayar idanunsa yace "Dats is not true, wann magangnu ne da Amina ta shiryasu, kuma ranar danaji tana gaya maki i asked her sai tace min tana gaya makine dan kar kiji aranki kamar ke kadaice acikin damuwa she claim dat she is doing this to save ur mental health a
nd to keep the bonds and i ave warned her abt it,..so, u seriously think she wud let me rape her?

Zuciyarta taji ya buga da wani irin karfi musmnn ma da bataga alaman karya ko wasa acikin yanayinsa, iyakar yanayin bacin rai tasan yau kam tasakashi aciki.

muryanta na rawa rawa tace eh, amma ai karya kake min ynxu. ita ai Tana son ka ne komi zata iya maka, toh Akan mema zatace maka sharri inba gaskiya bane..

muryansa wai iri yace okay, lets Call her up now zan tambayeta agabanki dan ta sake memata miki kiji...

Girgiza kanta tay tace naki na yarda, kawai yaudarata kake sonyi, dan kasan amina tana sonka dayawa kuma tanajin tsoronka, duk abunda ka fada amincewa zatay just to keep you in her life koda hakan zai cutar da ita..

Zuciyarsa yaji ta rikesa tanamai zafi ya rasa yadda zaiy Toh me zance miki ki yarda dani?

Kallonshi tay cikin borin kuka tace inkanson na yarda dakai Just tell me the truth.. ahnkli kmr zai mata kuka yace what truth, juyowa tay ta kalleshi suna hade ido tace "why are u like this, dacan abunda kake ma amina yasaka ban taba jin kamin ba but few days ago u helpd me and my sister har dauka kai din mutumin kirki ne..
..amma to meyasa baka da adalci wajen mutanen da suke sonka, u cant be good and bad at same time, why cant u be real for once in ur life???

Cikin wani irin borin da bai taba gani arayuwarsa ba tadan tureshi a fusace snn tace kabani haushi , Ive neva expected u to be this voilent, wai meye ta maka da zafi da sai ka bugeta haka,..i am sooo dissapointed in u. Tana gama fadin hakan ta kara fashe mishi da kuka.

Wani sabuwar matsayin dayajiyo karsashinsa a muryantan wanda baisan yana dashi acikin zuciyarta ba shiya daskarar dashi batare da ya iya motsi ko cewa komi ba.

hannunta datake kai mai duka dashi kan kirji ya rike kansa na kallon kasa
Cikin jin tsananin tashin hankli aransa dan bai taba tsammanin halisa ta damu dashi snn har zata iya rike dukan da yay ma meenal din har haka aranta ba..

Jikinsa a sanyaye ya tallafota suka mike tsaye suna fuskantar juna.

Hawaye take mishi har tana jan shesheheka shi kuma idonsa ya ciko da ruwa tam sunyi jaa cikin jan nunfashi me nauyi da karsashi,cikin lunshe ido da budewa yace "Dani dake ba abu daya bane halisa, if am violent dakece mace na farko da zan fara dora hannuna akanta da sunan duka a rayuwata sabida kece mace nafarko datay tsaurin idon dora hannunta akan fuskata.

Nasan rayuwa be maki adalci ba, amma bazaki fahimce me akeji na zafin rashin iyaye, dana yan uwa ayayinda da duka suna raye amma kuma wani abu daya fi karfin tunaninki ya nesanta ki dasu ba.

ahankli take sauke hawaye kaanta na kallon can kasa jin sassanyar takaici dake tafe cikin muryansa.

Cikin lumshe ido da budewa, muryansa na dan rawa rawa yace Wata qaddarace ta saka nasamu sabanin fahimta da mahaifina tun ban gama mallakar hanklin kaina ba, ina dawowa kasar nan nasamu mahaifina har yaje gidan macen danake son na aura ya datse maganan aurena, da irin tunanin da kikeyi na cewa banida cikakken tarbiya bazan iya rike mace ta gari ba.

As if is not enuf Saiga kawarki Amina ta sakoni agaba da zancen soyayyarta, i wasnt even healed daga jin zafin asarar mutunci dayay min, dan Bansan ya zakiji aranki ranar da mahaifin ki zai kasance me bada mumnuan sheda akanki ba. Yarinyar nan ta jirani for good 6 to 7yrs har nagama karatuna amma haka nazo naga aurenta da wani nadaban bani ba

Ina neman na nitsu cikin matsatsin son na dedeta kaina da family na gabaki daya amma Amina saida ta saka mahaifina ya dada sawa aransa cewa bandau hanyar hakan ba akan rayuwata, Duk yadda nay da ita ta rabu dani ta ki ina da tabbacin kin san haka, is not asif na yaudareta ne so why are u angry at me why are u blaming me?

she tried to kill her self nine times a kaina, sede nata damuwar kawai kika sani, ni bakinsan abunda hakan ya jawo min ba.

Shigar mahaifina goma fitarsa goma sai ya kirani yace min yay nadamar kasancewa danayi a
Matsayin babban dansa

sabida case din Amina yana dada zubar masa da kimansa da mutuncin sa abokanansa duk sun sakoshi agaba suna cewa bai tarbiyantar dani yadda ya dace ba Narasa menene laefi na dan nace bana son na auri Amina. am not saying Is wrong for her to love me dat way, but i wasnt even ready, lkcin damuwa yamin yawa all i wanted was to fix my life.

kowani lkci aka baza labarin Suicide attempt dn Amina akaina gidan mu haka zan dinga ganin mahaifyata acikin kunci da damuwa sabida duk abunda ya faru aknta ake daura rabi, baba na, yan uwansa, makwabta da kowa ma.

Harmukazo matsayin da taji aranta gara na aure Amina sabida hanklin baba ya kwanta.

Mama kullum zata rokeni akan na sadaukar da nawa rayuwar sabida na ceto rayuwar Amina.

Inacikin damuwa amma sabida na lura i just have to secrifice my ego to save my mothers tears yasaka na Amince da auren.

tunda na amince Amina saita fara creating scene akan batun gidan da zamu zauna, nakasa daurewa nace kawai na fasa auren, then u came to my office and slapped me am sure u will never forget dat day. niyyata akan fasa auren sai yay karfi,but my mum begged me dat day, while on her knees harta gaya min wata maganan da bazan taba iya mancewa dashi arayuwata ba.

dan Shiru yay cikin shanye hawayensa da suka cike mai ido snn yace, halisa, dont let anyone deceive you that Love is enuf to stay in married, nima nay tunanin hakan, nace idan na kwantar da hanklina hala komi zai tafi dede, Amina tazo gidana bata san duk wani abu daya danganci zaman aure ba, bata kaunar yan uwana amma duk wann be dameni ba sabida sune suka ajeta a matsayin Da yay sama da nawa.

Mahaifyata data sha zubda hawaye akanta danta kawo ma nata rayuwar farinciki at the expense of her own childs happiness, amma itace ta zama ma AMINA abar zagi da cin a mutunci. But u knw what happen after that? My mum is still rooting for her, duk da abunda ta mata ranar batace min na saketa ko tabi bayana dan na daketa ba.

so, What did u want halisa? How did You think i am feeling? Kina tunanin kmr ina daukar kaina kamar i am soo perfect..but no. It is only u that think ur friend is perfect!

Hawayen dasuka taru a idonsa da sukaki zubowa kasa take kalla jikinta yay matukar sanyi..

Muryanta a sanyaye cikin sauke hawaye tace"I am not judging u...

Cikin katseta Yace yes u're..

riko hannunta cikin nashi yay ahnkli ya kalleta suka hade ido hawaye masu sanyi na sauka a idonta

Wata nakasashiyar murmushi ya kufce masa cikin wata kasaliyar numfashi, "hey, next time dont try to help me wen i'am sick. Ko mutuwa zanyi ki kyaleni, I want u to knw dat i Deeply regret making u feel that Wat eva happen dat night was me in my senses tryng to take advantage of ur body or even raped u.

Ranar bana cikin hayyacina ne, maybe Bansan me nakeyi sosai ba amma ai ke kinsan me kikeyi, ya kyabe baki toh tunda nine me lefin shikenan, I will try my best to talk to my boss abt all ur complains maybe ur wish will be granted.

Ko ki amince dani ko karki amince dani bazan damu ba sabida kin riga kin gaya min abunda ke ranki akaina ryt? Okay, "think wat eva u want. It is ur life, u shud knw better!!.

Yana kaiwa nan taji ya sake mata hannunta ya kama hanyarsa ya sauka daga stairs din cikin sauri kafin ta gama share hawayenta ta tattaro nitsuwarta tagansa acan kasa har yakai kofa da alama kofa zai nufa.

ajiyan zuciya me nauyi ya kufce mata Cikin sauri tabiyoshi abaya hawaye me yawa na sauka a idonta zuciyarta na wani irin bugawa sosai da ganin yanayin fushi da fusata data jefashi a ciki.

kafarta babu takalmi ta iso kofar tana kiran sunan sa, khaleel, Khaleel, khaleel.

da wani irin Sauri ya fice aransa ji yake kawia yanason ya bar mata gidan bema jiyota ba,
Yana kaiwa gaban motarsa yabude ya shiga kafinma ta iso tawajen tazo ta tarar har ya fixge motar da uban karfi yay waje.

Tsaye cak tay a harabar gidan tana bin bayan motarsa da wasu nakasasun ruwan hawaye.

cikin tsananin damuwa ta lunshe idonta da karfi tace" I dint knw,...oh my god.. what have i done he is so angry. Wayyo ALLAH na, Na shiga uku.

Takusa awa guda a tsaye awajen tana dan da nasanin sakashi acikin wann yanayin dataga ya fita dashi.

Jikinta a sanyaye sosai ta dawo cikin gida, tana shiga room dinta ta kwanta akan gado tanata kuka me cike da damuwa.

Duk abunda ya farun shike dawo mata akai daya bayan daya. She just feel in her heart dat she was too hard on him.
meyasa ma ta gaggaya masa hakan?

Babu kalar nadamar da batay ba amma hakan be saka ta kira kowa ta gaya masa abunda take ciki ba. Saican yamma data gaji snn ta tashi jiki ba kwari tashiga batrum ta wanke fuskanta agaban sink snn ta fito ta zauna ta rafka wata uban tagumi .
Chapter 143 · 0% Book details