← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 312

Sashe 71

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Karewa wajen kallo tay ganin babu me kallonta kowa na harkan gabansa wasu matan tamkar tsirara haka suturarsu yake suna rausaya jikin maza ana tattabasu

Wasu na shan cocaine wasu na shan weed wasu na busa shisha da aka tulamai kayan maye
Almost all of them basu cikin hayyacinsu sosai

Ko dar dar bataji aranta ba ganin cewa babu wanda ma zai iya gane fuskarta gobe in suka hadu. She felt relax tabi gayen har izuwa wajen zamansa dake can can dungu, duk dama har ransa yaji vickyn ta masa amma bata bashi fuskar hakan ba, ko sanin shi bata kama ba ya dorata akan cinyarsa suna hira sama sama suna shan wine har saida suka dan fice a hayyacinsu ya fara kissing dinta sosai yana shafa mata jiki tana maida masa martani

Kafin kace wani abu har abun ya zafafa tsakanin su tun daga nan ya jawota har cikin wani room suna kissing junan su azauce kamar dama can sun san juna..

Yadda tay handling dinsa yaji ta daban daa sauran matan dayay harka dasu
Tun basu hau gado ba yay releasing yakai sau uku sabida yadda ta iya murza namijii.

Tun daga tsayen Ya daga kafafunta sama ya kai bakinsa kasarta ya bata wani irin heavenly head yanamai sukcing dukkn wani liguid dake fitowa daga wajen, banda zufa babu abunda vickyn take tana sauke nannauyar numfashi jin kanta na neman kucewa dan ta mugun jimawa bata samu irin wann suck din a rayuwarta ba shokuwa gayen duk jikin shi rawa yake ganin yadda vjay dinta yake nan neat and intact bakamar na sauran karuwan da suka saba ci anan din ba da already vjay dinsu ya zama kamar bakin rijiya

kusan kominta akimtse yake kamar bata taba sex da namiji arayuwanta ba Hakan yasaka babu irin shan mata wajen da baiyi ba har saida tay squirting sumting she tot she will neva do in her life..

...suna tsaka da zazzafar romance taji abun ya fara fita mata akai but to avoid rape frm a strnger yasaka ta masa wayo ta jawoshi kan gado tay romancing dinsa ta rikitashi snn tace masa ya jirata taje cikin club din ta dauko giya tanajin kishir ruwa sosai.

Hakanan ta masa tsirara
Tabarsa akan gadon yana jiran dawowarta...

Luckly enuf ta fito ta samu lokcin wajen ya danyi shiru dedekun da sukayi saura awajen sex kawai sukeyi atsaye wasu a zaune akan kujera basu ma lura da shigowarta ba...

Purse dinta kawai ta dauka tabar takalminta awajen dake ya mata nisa a cikin sanɗa ta sauka sharp sharp ta fice a sashen bata bi cikin main club ta fita ta hanyar baya kafi kace wani abu harta bullo gaban elavator tana dannawa kuwa ya sauketa izuwa floor din da dakinta yake.

Wanka ta fada ta tsaftace jikinta ta fito ta saka wata doguwar maternity gown ta sauya wig din kanta gabaki daya zuwa blonde short bone straight cap, snn ta dau wayarta da jakunan ta duka lokacin ana neman karfe uku da rabi na dare nan ta sauko gaggauce ta bi ta reception tay check out snn ta fice a hotel din ta nufi gari zuwa gidan wata cousin sistern ta mai suna Samantha.

Acikin anguwar gwarimpa gidan samantha yake

Bata da aure kawai aiki takeyi anan abuja tun xuwanta suke chat da vicky tun ranar datazo tayita matsa mata akan tazo amma tunanin yadda zataje mata da damuwa ya hanata zuwa dan batason kowa a danginsu ya fahimce matsalar datake fuskanta da aurenta da mijinta femi ayanxu.

Almost to 4am na dare ta isa gidan samantha me gadi ya bude mata gate, sam tay murnan ganinta duk dama asuba ne, hira kadan sukayi dan already vicky ta gaya mata aiki ne ya kawota abuja dan haka bata wani cikata da tambayoyi ba.

Da asubahi sam ta hau shiryawa dan zuwa wajen aiki daga nan vicky kuma ta kwanta akan gadonta ta barbaje ac na hurata tanajin kanta daban musammn da tarin shaawar datakeji cunkushe a mararta ya ragu mata yau sosai kan kace wani abu wani irin niimataccen bacci data jima batay irinsa bane ya dauketa har da minshari..

Lagos state: 6:50 am
Morning.

Buzz din alarm din gefen gadonsa ne ya sake tadashi da kyar ya bude lumsashun idanunsa ahankli yanamai mika hannunsa kan alarm din dan ya kashe sai ji yay wayar sa ya dauka da kara acan kan table inda ya gama lissafinsa da dare kafin yaje bacci

Hadadden fararen sawun sa dake sheki ya sauke kasa snn ya rufe smooth ginannen jikinshi da wata white sleeping robe da
Wani irin tsuka akan lips dinsa ya dau wayar baiko duba sunan waye bane akan screen din ya jefa wayar a kunnensa da muryan baccin yace hello

Wani murya yaji kasa kasa ance "Helo Nile..

Haryanzu Nile bai dago muryan ba yace yess who is dis?

"It is me femi..victoria's husband i need ur help..

Wani gatsau nile yaji saukar maganan acikin kunnensa kmr a mafarki me kuma zaisaka femi ya kirasa da sassafe haka yace ooh brother femi is everything alryt?

Cikin wata murya me kamar ciwone duk jikinshi zai suma yace Yess yess can i come in?

Nile baice komi ba ya karasa jikin windonsa ya bude daga can ya hango sa sa abokinsa henry ya dan rirrikesa..

Aje wayar yay akan gadon sa ya saka bedroom sleeper dinsa da sauri ya taho wajen agagauce yazo ya samesu suna daga tsaye henryn ya rirrike femi da matsancin mamaki akan fuskar nile ya kallesu..

Brother femi are u okay..

Femi ya fara nishi nishi nile baiyi kasa agwiwa ba yazo ya saka hannu suka rikeshi tare.

Sake tambayarsu yay yanamai cewa Meya faru?

Henryn ne yace masa
Wai femi was attacked by armed robbers jiya har sun kwace wallet dinsa sun faffasa masa motarsa shima dakyr ya tsira.....to be continued.
Mamaki ya cika idanun nile sai baice musu komi ba yay masa jaje femin sai nishi nishi yakeyi kamar zai mutu harma baicewa komi haka suka kaisa cikin gidan atare kusan adaddafe

Tunda suka shiga gidan femi yake dada narkewa wa nile ajikinsa kamar dan karamin yaro abu kadan my back my leg sai sannu sannu suke ce masa kowa najin tausayin yanayin femi.

Suna cikin hakan sai ga abokin nile da suke zama tare din ya fito shima..
..cike da jajantawa abokinsa leo ya kalle yanayin jikin femin snn ya kalle nile yanamai cewa bro what happen to ur brother inlw haka?

Atakaice Nile yace masa he was attacked..

Da yanayin tausayi leon ya dubi femi yace thank god for your life sir..

Femi ya amsashi da kyar
Kowa awajen na jajanta musu kamar dagaske.

To avoid further questions frm nile henry ya zauna yahau giggila musu karya yana basu labarin yadda komi ya afku..

Acewarsa barayin basu samu sun kama femi bane shiyasa sukayi tsere dashi hakan yasaka yaci gudu shiyasa ma kafafunsa da bayansa ke masa matsanancin ciwo sunje asibiti ma har an dubashi an basa magani gashi likita yace musu femi yadan tsorata bazai iya zama shikadai ba toh vicky batanan ta tafi abuja shiyasa kawai yace akawosa nan wajen nile din yadan zauna tunda duk sudin family ne he wll be more comfortable here.

Abokinsa leo ne kawai ke amsa shi nile din kuma baice komi ba har henry ya gama karyansa yay shiru.

Tashi nile din yay zai hada musu coffe, henry ya miƙe buut kamr an tsikare shi wai zai tafi zaije police station akan case din yanata burga tare da musu barazanan cewa zasu saka akama barayin acikin gaggawa.

Anan ya tafi ya barsu da femin, yana ficewa Nile ya barsu a falo tare da leo suna dan hira sama sama yaje kitchen ya hada masa tea me kauri hade da toasted bread me sardine tuffings haka suka lallaba femi Ya zauna yaci kadan sann yay bacci...

Nile baisaka komi aransa ba haryay wanka ya kimtsa kansa ya fito ya kyaleshi da leo agidan dan yana kulawa dashi

by 7.30am ya shirya kansa tsaf cikin wata casual dress riga da wando na marks and spencer yay pairing da balenciaga booth kalqr face cap dinsa snn ya fice wajen project dinsa saidai yau Tunda ya fara aikinsa a field yanayin jikin femin ne kawai aransa dan tunani yake ko ya kira vicky ne kai tsaye dan ya sanar da ita komi ko kawai yay shiru su kula dashi harsai vickyn ta kammala aikinta ta dawo...

Daga bisani Aikinsa kawai ya cigaba da yi batare da ya yanke wani hukunci akan haka ba.

5:30am morning

Yadda khaleel ya kwana da matsanancin ciwon sha'awa ajikinsa haka ya farka dashi, kusan a kunnen shi aka kira sallahr asubh har aka shiga sallah bai iya yin motsi akan gadon ba sabida daure shi da mararsa tayi gam gam..

Juyi yake from one end to another idanunshi da sukayi jaaaa ya tamkesu gam yana sauke wasu kananan nishi nishi masu dan karfi hanun sa damke da erection dinsa dataki hakura tay sanyi dan tun jiya da meenal din ta tsokanota tabarshi a hakan jikinshi baiyi sanyi ya warware ba da ciwon marar yay bacci still ciwon marar ce ta farkar da shi, Har saida yayta murkususu na tsawon mintina cikin azabar radadin ciwon mara snn ahnkli ya iya bude rikitattun idanunsa.

Daga nan sauka yay akan gadon yana tafiya ahnkli hannunshi tamke da cikin da datake mai kananan ciwo har yakai kansa cikin bathrum..

Yana shiga ko kulle kofar baiyi ba ya nufa toilet tare da rike manhood dinsa da hannunsa ya lumshe ido yana girgizawa da dan sauri kafin nan wata fitsari me zafi ta zillo waje daga ciki..tun da fitsarin ta fara fita yasoma jin dama dama. Yana gamawa yay sarki sann ya kunna cold shower akan sa yadda kasan an masa duka haka jikinshi tay lagwas baijin karfin yin komi face da ya jingina gadon bayansa a shower wall din yay shiru yanamai sauke ajiyan zuciya masu matsanan cin nauyi....

Idanuwanshi a lumshe baijin saukar komi a sulbabben fatar jikin shi face saukar Ruwan sanyi datake sanyayashi....
Chapter 71 · 0% Book details