Sashe 91
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Adakinsa ya shimfida sallaya ya hau sauke wasu dogayen nafilfilu raka'a sha biyu kamilallu yayi acikin kowani raka'a saiya karanta full surah mai tsayi daga farko har karshe cikin kyakywar nitsuwa, bayan nan zama yay kawai akan sallayar sa yahau bitar karatun qur'ani tun daga suratl nass danya dade baiyi karatun qur'ani mai tsaho da dadi kamar nayau ba,gaba daya shauqin karatun ta maimaiye fuskar sa da gangan jikin sa, shikadai ma kawai saikaga yana dan murmushi, sosai idanun sa suka cikke da ruwan hawaye saika rasa meke guduna acikin zuciyarsa
,yau tun beyi wani nisa ba yahau jin fayau acikin zuciyarsa duk wani nauyin dayakeji aransa dayake saka masa yawan tunani da fushi sai yaji yadan ragu masa sosai...
..,bayan ya kammala karatun zama yay yana studyng tafser din wasu ayoyi daga cikin suratul ali imran kamar yadda da can mahaifinsu ya dorasu akai.
Bayan ya gama hakan a nitse sosai ya maida qur'anin ya ajeshi a gefen gadonsa sannan ya zauna yana mai daga hannunsa duka biyu sama addu'oi yahau yi kala kala yaname neman gafara akan tulin lokacin dayake daukawa awani wajen wanda yasan su suke datse masa saka himma akan harkokin addininsa dana rayuwar sa, yay addua ma iyayensa da shikansa yaname rokon Allah daya basa y'ay'a na gari dan Harga Allah acikin ransa yana mutuwar jin sha'awar haihuwa abun na cikin ransa fiye da yadda ake tsammani
yana kammala adduar ya mike izuwa kan gadonsa bayan ya shirya kansa bai wani dade ba bacci yay awon gaba dashi.
Fannin vicky yau bata wani samu sukuni ba tunda ta dawo gida hutu kadan ta dauka ta jawo computerta tana dakon ganin sakon kayden dan duk sanda taje shops dinta ta dawo sai taji hanklinta ya tashi sosai musmmn ganin yadda makiyanta suka sakota agaba sunason suyi kasa kasa da kamfaninta na kwalliya gabaki daya.
She spend her nyt writing and composing beautiful emails ma kayden yanadaga kan gadonsa me laushi yana kwance yana karantawa hankli kwance yake amsata daddaya suna chating din sama sama..
Ahaka har bacci yay awon gaba dasu...
Washe gari.
Sassafe bayan khaleel ya dawo daga masjid bai wuce dakinsa ba ya nufi dakin meenal straight ya hau kwankwasa mata kofa amma sai shiru komawa yay ya zauna a babban sitting room dinsu ya kunna tv yana shan coffe yanadan hadawa da karance karancen littafai musamman na project exams dn dake gabansa
Yaja lokci anan baiji motsin kowa ba hakan yasa shi barin wajen ya koma sama direct dakin meenal ya kara nufa yana buga kofar yana lura da agogonsa dake nuna 7:30am Kwata kwata baison yau ransa ya baci amma saiyaga kamar duk sanda yy kkrin danne fushinsa dmin yin hakqri to sai annemi a tunzura shi
Murda kofar yay da qarfi ji yay haryanzu a kulle yake da alama ma bata farka ba,kuma yasa muddin bata farka ba dawuyane inma ta farka tayi sallahn fajr,what d hell is this ya fadacikin jan tsaki,bai kara buga mata kofar ba ya bar wajen a kufule dakin sa kawai ya nufa yahau yin abubuwan da suke gabansa batare da yakarayin tunanin ta ba.
8am dot meenal ta farka daga bacci ta zauna turus akan gadon ta tana wani irin hamman gajiya dan jiya bakaramin gajiya tayi awajen aiki ba ko ayanzu bata ki ace mata ta koma bacci ba dan tamkar wacce tayi dambe a baccin haka bacin rai ya nuna boro boro ayanayinta ko salati bata yi ba ta sauko kasa ta rinka sheka tsaki ita kadai tana ball da duk abunda ya zo gabanta.
As usual Wanka ta fada within 10 min ta fito ta zauna agaban madubi dan yau by 9 takeso ta wuce office sanda ta gama kwalliyarta tsaf ta kyafu kafin ta tuno da cewa batayi sallah ba
Dogon abaya data saba amfani dashi in zatayi sallahn ta bude wardrobe ta jawo ta kwama within 2mint ta idar without knowing what she did sabida tun farawarta take tunanin abubuwa dayawa aranta ciki harda rabuwarsu da mumynta dan jiya aiki ya sha mata kai basu hadu ba.
Sharp sharp ta kimtsa kanta cikin wata dan ubansun holland atamfa, red nd white colour mai bala'in tsada an mata dikin riga da skirt fitted wanda ya balain yin mata kyau ya haska tsayayyen dirinta,kwalliyar ma yau batayi wani na hauka ba Ahaka ta futo tana ta kunta kwaras kwaras direct ta Wuce dakin halisa ta turo kofar jin abude yasata shigo da san fargaba saidai abunda ta hango halisan tanayi ne yaso ya katse mata hanzarinta.
Cikin sauri ta karaso ciki tana cewa"halsy ure up?
Shine bazaki huta ba zaki hau share sharen daki.
Babu yabo babu fallasa halisa tace mata she is tired of sleeping tana son ta dingayin abubuwa dakanta.
Da Wani irin munafikin muryan marairacewa ta nemi waje ta zauna halisa i knw ure not happy with me but i just want to apologise to u akan abunda mummy ta miki jiya...she is just tryng to be a good mother to you...
Halisa tana kan goge gogenta cikin dauriya da koyama kanta hakri, ta kirkiri murmushi snn tace Amina babu damuwa. Ur mum and i have been like this since..no need to apologise.
Cikin sauke ajiyar zucya meenal tace its okay..
Ta mike tsaye ta dafa kafadunta da sanyin murya snn tace "I hope ure not angry with me anymore..halisa ta dago ta dube suna hade ido tace i missed u..narasa menene ya kawo wann tazarar dake tsakanin mu..is it bcos of khaleel?
Forget him babe, jiya kingan yadda yay ma mummyna tsawa kmr bata haifesa ba, he is just a very hard to deal with person...i am soo sory u have to deal with him. A tunani inkin zo gidana muna xama tare it wll be all fun.. but...
Cikin katseta Halisa ta juyo ta kalleta da kyau suka hade ido cikin fahimtar inda ta dosa nason su dawo kamar dacan tace "I just want to be alone Amina. Karki damu dani..Live ur life..i wan to focus on getting better when am ready to talk to u deeply basai kin nemeni ba zan zo nagaya maki abunda ke raina
Meenal tay murmushi cikin sauke ajiyar zuciya batare da tunanin komi ba ta dauka halisa tana fadin hakan ne kawai dan ta tsani zama a inda khaleel yake dan haryau a tunaninta shine tafi halisa wayo, tace Toh shiknn halisa nayi miki alkwari bazan dameki ba..and hey..pls feel free to do anything u want agidan nan kinji..my house is ur house too.
Takaitaccen Murmusshi
Halisa tay batace mata uffan ba harta gama babbata labari cewa tana da new business da zata fara kwanan nan ba lallaine tana samun zama agidan sosai ba..
Halisa bata mata wani doguwar tambaya akan harkokintan ba dake sama sama take amsa ta. Kallo daya zakama Meenal kasan zucyarta yay nisa akan maganan game dinsu da mummyn ta tagama saka rai akan abun sosai.
Bayan nan sukayi hira akan kawayensu sama sama, Meenal tana yawan waya da shema'u dan haka tasan abubuwa dayawa dake tafe da ita acan Abuja..
Sai labari take bawa halisa na yadda Surkuwan shemaun ta saka mata ido a Abuja
halisa ta danne zucyarta tanata kulata ita kuwa dadi taji sosai ganin halisa ta dan sake mata fuska yau har sunyi hira me dan tsayi sama dana kowani lokci batasan da cewa presence dinta abune wanda take son ta iya controling dinsa aranta ba..Daga Abuja wani irin yanayine me wuyar fassarawa take gudana acikin gidansu mahmud din tun ranar da shemau ta iso wanda zan iya cewa shikansa bai taɓa shigewa irin wnn yanayin ba... yanayin iyayensa akan hafsat ya saka Sam baida kwancyar duba da Mahaifyarsa ta zuba masa idanu akan lamarin shemau bana wasa ba.
Duk wani abunda shemau takeyi agidan sai mahaifyarsa ta masa gori akai ko kai tsaye ko ba kai tsaye ba abubuwa suka taru suka masa yawa kullum cikin rikici suke da shemau duk dama ba kula maganan sa takeyi ba.
Yanxu hanklinta gabaki daya nakan sabon saurayinta alhaj shafiu ne, kusan ma akansa take cinye rabin lokcinta kowani rana bata damu da korafin kowa ba. Tun mahmd baiya ce mata koki har suka fara samun sabani akan yawan chating din tsakar da dare da wayar datake ficewa can waje tanayi ita kadai. Daga ya tambayeta sai tace mai aiki ne ya mata yawa.
Hakama washe gari bata tabuka musu komi hafsa ne zatay komi na aikin gidan itakuma tana kwace, yarinyar kuwa ganin hakan sai feelung din yana dada sata tanajin kamar ita ba komi bace face auren qaddara agaresa, duba da matarsa yar gata ce awajensa, saidai ta kawo musu abinci daki tare taci tay kwalliya ta fice, gashi tun da tazo gidan itace me kwana da shi kowani lokaci. Haka xata kammala sex chating dinta tsakar dare da alhaji bayan ya motsa mata sha'awarta tazo ta rage zafi da mahmud din
Wanda hakan yake daure masa kansa bana wasa ba, dan wani bin intana aikata masa wani abun saiyaga kamar aurensan ne bata so amma kuma ya kasa fahimtar dalilin datake yawan neman jikinshi.
Hajiyarsa tay bambami har ta gaji ta fara zuba masa idanu, Har wani yar fadawa hafsa tayi dan kusan komi dake afkuwa agidan a idonta yake faruwa, musmmn yadda mahmud yake daure ma shemau gindi yanamai kareta tanayi musu abunda taga dama kuma kullum yana tare da ita.
Tun yana kwatanta adalci haryazo ya maida hanklinsa akan shemaun ita kadai duba da yadda iyayensa suka dau abun da zafi, hafsat kuwa Ahankli ahnkli ta fara cire ranta akanshi duk dama abu me wuyane agareta musmmn ma da batasan yaushe karshen auren nasu zaizo ba..
A karancin shekarunta Wannn lokutan kusan yafi komi mata wuya a rayuwarta, arayuwa tasha walakntuwa da kaskantuwa amma bata tabacin karo da yadda akeji in mijinka ya nuna kamar kai bakomi bane a duniyarsa gabaki daya.
Abun na damunta sosai amma hakanan tayi dannewa, yau sassafe
Aka kammala kawo musu sauran tarkacen su na zuwa kasar turkey.