Sashe 35
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin kasar ranta bawani ganin khaleel yana bada cikakken attention dinsa akan wata ƴa macen takeyi ba sede tunawa da cewa shemau tace mata ta kwantar da hanklinta tunda halisa da khaleel din basa shiri wanda hakan ne kawai yasaka takanji dama dama.
Motsi bakinta yahauyi da alaman tana son ta furta masa wasu abubuwan sai ta kuma fasa Sanin cewa Dazun da yazo dubata halisa bata wani kula daga ita har shi din ba.
Son jin mezaiyi ynxun yasaka ta kallesa sigar makirci tace did u need my help?? kasan halsy batason Allura zan iya binka ciki na tayaka convncing dinta, khaleel ya girgiza kai yace thanks, Am just gonna make sure taci wani abu sai Abata magani dats all babu wani abu dan Wann satin gabaki daya na hutu ne agareta And i am here to make sure of it..
Muryanshi a nitse take fidda maganan with no string or attachemnt, meenal najin dirar nitsutsayr sautin nashi har cikin kwakwarta. gashi de very simple amma haduwar tasa yasaka damuwa da kishi yake cakkarta bana wasa ba. Tafiso koda ma ace khaleel dinta ne zai kula da lfyar kwakwalr halisa yazamto cewa cikakkiyar Amincewarta shine ya basa izinin yin hakan, ba doka daga wajen ogansa ba.
Hakan ne yasaka sam Abun bai wani kwanta mata aranta sosai ba but she can't show it sabida kowa yasan tafi kowa zakewa akan lamuran halisa mansa.
Har ranta Tanason zama tare da halisar amma ba awann yanayin datake ganin kamr tana fushi da ita ba dan gani take hala bazata iya controling din tunaninta ahakan ba.
Cikin dakikanin lkci ta kalle hanyar kofar dakin halisan snn ta kalle khaleel atakaice, aranta tanamai jin tsoron what if halisa ta gane cewa khaleel mutunin kirkine sanadiyar kusancin da zasu samu ta jinyar nan kenan duk abunda take zayyanawa akansa karyane.??
Gaskiya dolen ta nemi wani hanya da zata sakasu su cigaba da gaba da junansu agidan sosai dan bazai taɓa yuwa tabar khaleel ya wanke kansa agaban halisa atacikin sauki ba gani take kamr hakan zai lalata kusan kashi tamanin acikin yardan dake tsakaninta da halisa tuna cewa tajima tana mata karya akansa tin ma bai aureta ba .
Wani irin kallon mai cike da mutsamutsan kishin ne ya chakketa ko iya daga idonta bata karayi akansa ba..
Daga tsayen Tagama ayyana abubuwan da zatay aranta Muryanta kasa kasa tace okay. Bye. Snn tafara tafiya kamr bakomi aranta alhali Allah Allah take taga ta isa wajen mummynta dansu tattauna.
Daga ta dayan bangaren
Uxtaz ya samu halisa akwance gabaki daya idanuwanta sunyi luhu luhu sun nuna alaman galabaicewa. Yunwar datakeji alkcin ya kazanta dan har amai amai takeji zuciyarta na kuma tashi.
Uztaz ya zauna abakin gadonta ahankli ta miƙe zaune dakyar tanata kallonsa nishi na kufce mata ahankli.
Cikin sanyin murya yace mata sannu da sigar tausayawa sosai Sanda ta kare ma ledojin Abincin daya shigo dasun har guda biyu kallo snn Ta gyada masa kai muryanta a sanyaye tace "Am farmished ka siya min regular burger dina?Kar kace baka siya min ba kasan shikadai nake sha'awar ci ayanzu ko.
Uxtaz yy murmushi yace how can i forget. sai yay shiru baice komi dan baisan ya za'ayi ya mata bayanin cewa khaleel ne ya zaba mata kuma yasiya mata Abincin ba.
Hannu ta miƙa masa alaman zata miƙe tsaye a firgit ya rikota ahnkli cikin kulawa harta sauka kasa ta tsaya batare da ta motsa jikinta ba sabida jiri.
Acikin sauri uztaz ya dauko wata bedroom sleepers mai laushi ya aje mata akasa sanda tadan dafa kafadunshi kafin ta iya daga kafarta ta zurasu aciki jikinta babu karfi sam tana takawa ahnkli hartakai kanta cikin bathrum.
Bibbiyu take gani amma haka ta daddafa ta rike kan sink din ta kunna ruwa yahau tsiyaya akan hannunta atake kuma sai tafara tuna fadawarta acikin tekun, ajiyan zuciya me matukar karfi ne ya kwace mata tabi ta fixge kanta da karfi daga cikin wnn tunanin snn ta deba ruwan ta watsa bisa fuskrta sanyin ruwan na ratsata har ta cikin gangan jiki, snn ta hau wanke bakinta dashi tana fetsarwa.
Sam sam taki ta dago kanta bare ta kalle kanta a madubi, dan wnn karon sosai tay makanta alkwarin daurewa, ahaka harta kammala ta jawo karamin towel ta goge fuskarta after like 3 min ta bude kofr ahankli fito.
Ganin khaleel a tsakiyar dakin yasaka ta tsaya Turus ta zuba musu ido daga inda taken tanata kallonsa ayayinda shi kuma ya juyamata baya..
#SURAYYAHMS.
****Bayani kawai yake shararowa uztaz akan abubuwan dayakamata tanaci da muryansa mai cike da slangs wanda ko harshen hausa yakeyi dolene zakaji accent din kwarewarsa a turanci aciki"...Her diet is very important sabida tana bukatar isasshen lafia ajikinta, inbamu bada hakan muhimmnci ba kwakwaltata bazai samu cikakken lafya ba.
Cikin lumshe ido da budewa taja tsaki aranta tanamai cewa kajishi sai kace shidin kwakwalrsa cikakken lafya yake dashi.
Da yanayin damuwa Uztaz yace na fahimta Doctor. Amma ina bukatar lkcin da zan dan fahimtar da ita akan sauyin da aka samu. Ta riga ta saba da cin Abunda take so kuma yanxu haka ma shidin takeso taci bazan iya ce mata kartaci ba...
Khaleel na shirin amsawa kenan suka hade idanunsu waje guda da halisan Wani irin harara tabi ta watsa masa tabi ta dauke kanta.
Sunfi minti biyu ahaka snn ya sauƙe wata sassanyar ajiyar zciya gamida wata kyakkwar murmushin data wakana akan kyakkywan fasalin fuskarshi mai tsananin sanyi da ɗarsa wani muhimmyar yanayi najin karfin qwiwa atattare dashi.
kirjintane ya buga damm zuciyanta na daka tsalle kamar zai ballo ya fito waje batare da tasan cikakken dalili ba.
a hnkli ta juyo cikin sauri sauri tana kuwa juyowar kuwa ta tsinci kwayar idanun ta acikin nashi.
atake idanun su yay mummunan sarkafewa acikin na juna..
Cikin wani irin maraitaccen yanayin datayi masa bazata ya sauƙe ajiyar zuciyarsa acikin wani siga boyayya
Da sauri ta dauke kanta ta mayar gefe ayayinda shima ya sassauto da nashi kallon ƙasa .
a hnkli ya dago ya kalleta magana yake shirin mata sai yaga ta firgita ta matsa can nesa dashi cikin wata sassanyar muryanta mai tsananin taushi da sanyi tace".
"Uztaz where is my food pls.
Adame Uztaz ya daga kai ya kalle khaleel da yanayin dar dar aransa ganin khaleel ya gyada masa kai yasakashi ya sauke ajiyar zcy snn ya mike tsaye cikin sauri ya tattara Kayan Abincin ya wuce kitchen ya zubasu akan plate yadda ya saba snn ya taho mata dashi.
Shiru dakin ya dauka dashi dan tun fitarsa cikinsu babu wanda yacewa dan uwansa cikanka hasalima shine kawai yake kallonta da ynyin jin mamakin jiji dakai irin nata.
Itakuwa harɗe fuskanta tayi ta bashi baya kamar batasan da wani halitta acikin dakin ba.
Sallamar uztaz yasaka khaleel yadan dauke kanta akansa ya kallesa
Riki riki da tray din Abincin a hannu.
Kada kansa yay kawai ganin uztaz ya saka mata cheese burger dinta agefe duk dama yace masa karyana bata irin wayannan junks din da safe kawai gani yake kamr tsoronta uztaz yakeji shikuwa uztaz baison kokadan yaga ya bata mata ranta ne dan kamr jininshi hakanan yakejinta aransa.
Uztaz Yana aje abincin agabanta khaleel ya karaso ya gyara mata zaman canula pin din a hannunta snn Ya tsaya agefe Yana kallon yadda ta kure abincin da wasu irin kallon kallo alaman bata gane kan Abincin ba.
Mita take aranta tana cewa "Kowa yace ma uztaz ya siyo mata wayyann omalete da ganyeykin oho.
Ahnkli Ta kyabe baki Batare da ta damu ba Ta miƙa hannu zata dauki burger dinta dake sakale agefe danta faraci tanamika hannu kusan atare suka kai hannayensu kan burger din tare dana khaleel jin balain taushin hannunsa ya gogi nata tay saurin sake mashi burgen ya dauke cak tanata kallonshi har yakai bakinsa ya gutsira batare da yacire kwayar idanunsa anata ba ahnkli ya lumshe ido ya bude tare da bada sautin mmmmmmmmmm.
Lokacin ji take kamar ta shakureshi tsabar ruwan takaici..
kamar zatay kuka ta kalle sa snn ta kalle uztaz a yanayinta hatsale kmr na yarinyar da aka kwace mata Abincinta.
Shagwababben muryanta mai cike da takaici ya ratsa dodon kunnensa har wani yarr yakeji ajikin sa.
Ta nunashi ma uztaz da yatsa.. "why did he take my food?
Uztaz ya rasa me zaice ya fara kame kame.
Cikin katsesa khaleel din ya nuna mata omalate da greek salad dake gabanta snn yace mata
"Dat is ur food. Kiyi kkri ki cinye sabida na baki maganinki. ya fada mata hakan ko ajikinshi hanklinsa kwance majestically ya fita da favrite burger din nata a hannun sa Abunda ya dada bata haushin ma cin dayakeyi yana kada kai da alaman burgern tay masa dadi.
Takaicinshi taji ya gumeta har wuyarta,
Yanaficewa adakin tasauke hawaye mai zafi, snn ta dawo kan uztaz da wata balaieyar masifa. "Kana kallo yana dauka min Abincina bazaka kwace min ba. duk dama yasan masifar da frustration aciki amma ganin tana hawaye sai yaji hanklinsa ya tashi sosai, bakin shi harna rawa ya fara lallabata yanamai mata bayanin yadda sukayi da khaleel akan sauyawar diet routine dinta.
Kowani safiya 30 min bayan ta farka daga barci zatana cin Abincin safe kuma bazai wuce 7-8am na safe ba. Hakama lunch 12:30-2pm, bazata kuma ci abinci karfe 4 na yamma ba sann da dare zata ci abinci atleast awa uku kafin nan tay bacci.
Yace Ure going to avoid hot, acidic, spicy, fried, cold and sugary foods.
Tun kafun ya kammala bayanin halisa ta dada fashewa da kuka mai sanyi aranta Tana mugun regreting Abunda ya sakata ta Amince wa Dr Aseem zatay jinyan nan.
Duk bayanin nan da uztaz yake mata wayarta na hannunta tana kirar layinsa amma baya shiga sam.
Ta rike wayar ta cigaba da hawaye sosai danko ta kirashin itakanta batasan me zata gayamai takamamme dan ya yarda ba, koda ce masa tay tatsane khaleel tasan sedei yace mata ta daure tay hakuri.
This One week is going to feel like the worst week of her entire life.