← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 160 OF 312

Sashe 160

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Muryan ta na rawa rawa tace halisa can i talk to u

fuska ba yabo ba fallasa Halisa tace yess sure.

riko hannun halisan tay snn tace babe, i don't understd what is going on..wai meke faruwa ne, u and khaleel, ko kin manta shi wayene?

Halisa tace kamar ya?

Wani muryan makirci tasaka tafara xuba kamar an kunnata, He is a monster.. why are u close with him, i tot u despise him, toh ina fatan dai ba brain washing dinki yay akaina ba..Look halsy, duk duniya kinsan babu wata me kaunarki kamar ni, khaleel is my husband but he is not a good man kin san komi akansa fa, kuma kina gani har yamin duka agidan nan he do raped me everynite ive told u all that, dede nan ta fara kukan makirci..halisa meyesa kike kulashi, im afraid He wll manipulate u, ina tsoron kar wata rana ma yay raping dinki he doenst have control.

Cikin katseta da rolling idanu halisa tace Amina pls cut the crap, Did i look a child to u?? Duk wnn abun da kike fada yanxu kawai dan baki yarda dani bane.

da sauri ta katse kukan snn tace haba halsy no noo noo wallh ba haka bane. Na yarda dake mana 1000% i trust u kefa kamar yar uwatace

halisa ta hade rai tace ban gani ba, dan kema kinsan Nasan abunda nakeyi, inhar kin amince dani toh ki yarda dani kawai mana...amma tunda kinason sanin dalili shikenan, it is my doctor dat ask us to be nice to each oda dats just wat ure seeing, zatay magana cikin katseta tace AMINA banyi tsammanin zaki matsaa nazo jinya gidanki snn kizo kina zargina akan mijinki ba. Inhar da gaske kikey kin yarda dani kuma he is a monster then meyasa kikejin kishin abunki akaina?..taja tsaki ta duba wayarta da yay kara alaman sako ya shigo.

Sakon khaleel din ne asking her ta kawo masa jakarsa su tafi dan kar yay latti ga traffic a hanya..

Meenal ta rasa me zatace sabida makircinta baiyi aiki ba ganin duk halisa ta juya kan maganan ya dawo na wani abu daban.

duk ta rasa me zata gayawa halisa ta jawo hanklinta izuwa inda ta dosa halisa kuwa dagangan tay gaslighing dinta dan bata da wani hanyar da zata azabtar da zuciyar munafiki in bata hakan ba.

Tana daukar jakarsan ta hade rai tay kamar ranta ya mugun baci snn ta barta a tsakiyar dakin a tsaye cikin matsancin zullumi da tunani duk dama hanklinta yadan kwanta dataji cewa wai likitane yace musu su zamto nice to each oda ba ra'ayin kansu ba. Khaleel yay da halisa ta gayamai abunda meenal ta gaya mata a dakin amma haka taki tace masa komi ar yaje yay test dinsa successfully yau tun karfe 3 suka dawo gidan dan haka suka shirya suka dan fita shan iska da yammaci tare da kaninsa a aliyu A can wani beach har saida waje ya rufa sosai snn ya suka dunguma suka dawo gidan dukansu uku atare..

Halisa ce tay convincing aliyun ya biyosu gidan acewarta zata bashi wasu cup cakes da banana dates crumps yakai ma maryam da mummynsu agida.

ayayinda sukje sallahn magrib da isha ita kuma ta shiga kitchen tay cup cakes dinta me kai sha shabiyu, ta jika dabino masu kyau a ruwan dumi
Ya jiku sann ta saka shi a blander tare da isashen banana da madara me kauri ta markada ta zuba mai flavour dan kadan me qamshi snn ta zuba flour da baking powdr da egg ta moulding dinsu into crump tay baking din abunta suka fito bul bul dasu suna qamshi.

roll din sa guda takwas tasakamai a wrpping box
Kafin nan tay packaging masa Cup cakes guda 8
Tabar musu four piece each ita da khaleel.

Brown spaghtti jollof me meat balls sukeci for dinner suna dan hira khaleel ya kira maryam a video call yana ce mata zai cinye rabin abuntan kafin akawo mata, lkcin wajen 9pm na dare sai ganan meenal ta dawo.

tun daga kofa dataji muryan bako a gidan tafara huci tanajan tsaki
Da mugun bacin rai ta shigo ciki tana shan qamshi ta iso har wajen ta samesu halisa kawai tacewa hi, suka gaisa sama sama, Aliyu na gaisheta ta amsa shi ciki ciki, nan da nan tafara masa habaici tana cewa anzo mata kwadayi gida.
shikuwa dama ya tsane ta, tana farawa kawai ya tashi snn yace ma khaleel shi zai wuce gida
yana fita Halisa tabiyosa waje da boxes din chops din suka dan tsaya daga gaban motarsa cikin wayo da dabara ta lallamashi anan ma takejin wasu unblivble abubuwan da meenal din take musu idan sunzo.

itade bata cemai komi ko ta bi bayan kowa ba amma sosai ta masa nasiha akan dan uwansu da suke gudunsa sabida halin matarsa, yadda take gayamai halin da khaleel din yake shiga na kadaici har saida jikin shi yay sanyi, tace musu koma yaya halin meenal din yake karsu ce zasu na rabuwa da inuwar dan uwansu sabida ita msmn ba da bashine yake daure mata gindi take musu haka. Ta mammasa nasiha sosai. Tace masa no matter what he shud not abandon his brother.

Sunfi awa daya abakin motarsa suna magana
Daga cikin gidan kuwa dama kofa meenal take nema ta tuhumesa akan kusancinsa da halisa da bata gane ba. Seidei duk maganganun banza da ta zauna ta gaggaya masa akan haleesan bai wani darashi ba kuma bai biye mata ya mata bayanin komi ba, sedei ma gorin dayay mata masu tsananin cin rai yace mata ta kasa kulawa dashine da kuma yan uwansa da hakkin aurensa shiyasa kawai take haukar nan badon komi ba.

Kusan haukane kawai a daren meenal batay masa ba, kanta yabi ya daure yay zafi dazu halisa tace mata "zargi', gashi nan shima yace mata bata iya bane shiyasa take jin haushin komi, yace mata bakin ciki da dan abincin dayake samu takeyi masa sabida itadin muguwace bata masa ba sann bata kaunar ya samu ata wani waje.

Zagewa yay ya tsige ta tass akan girkin da halisa take agidan wadda aganinta itace yakamata tayi masa wann borin.

Duk Abubuwa suka taru suka mata yawa aranta tun dataje room din ta take kuka tana jan masa Allah ya isa ji take kamar wann karon gabaki daya sunyi outsmating dinta ne daga ta kawo musu korafi sai sun kawo mata wanda yafi nata zafi sei lefin ya dawo kanta kuma.

Aliyu kuwa yana zuwa gida yaje ya babba maryam da mahaifyarsu labarin abunda halisa ta gaggaya masa akan khaleel sunacin abunda ta aiko musun sunata hirarta har suka rabu..

Tunda hakan ya faru abubuwa suka dan fara sauya salo gabaki daya..

Time to time haka yan uwansa zasu zo gidan ko meenal naso ko bataso
Tun tana daurewa har ta soma daukar abun kamar ciwo intagansu saidai ita tay fushi taje ta kulle kanta a daki tay ta habaice habaice. Rayuwa na tafiya musu cikin tsari saida Halisa ta tabbata cewa khaleel is ready snn tafara inviting dinsa izuwa next level of business connection, iyakar wajajen da wealthy business men suke zuwa irinsu racket clubs, Golf courses, horse shows, da rotary club event, art auctions, da charity events kala kala suke yawan zuwa tare wata rana as his friend wani bin as his patner. Inkaga rayuwarsu tare gwanin ban sha'awa.

Sabida ita ya koyo abubuwa dayawa dat is outside his medical field saidai shidin jajirtaccen namiji ne duk dadewarta a harkan kasuwanci wani abun yafita fahimtarsa cikin sauri. Meenal is nearly hypertensive da yadda take ganinsu tare sunayin elite dressing suna barin mata gidan musmn ma da bata san ina suke zuwa ko me sukeyi ba.

hakazalika intaga halisa da familyn khaleel sunje wani charity events takan ji kamar zata mutu, babu kalar makircin da batayi ba amma duk abanza har tazo tafara barine kawai akan Likes din halisa da na mahaifyar khaleel din yazo daya ne shiyasa suke damuwa da hakan sosai. Aranar da khaleel ya gama test dinsa na biyar lkcin itama meenal din tagama harhada kan kudaden investors dinta milliyoyin dala datake tsammanin zata juyashi into billions of naira.

Khaleel ya samu new business connections dats keeping him busy aprt frm his work, ga nan halisa tafi spending time dinta da su aliyu da maryam fiye da ita..

Ganin bazata gane kan komi ba yasaka kawai ta tattara nata inata ko wani sallama cikakke batama halisan ba ta cikawa rigarta iska izuwa las vegas anan ne zasuyi gasarsu ta tsawon wata biyu kafin nan ta dawo gida...tafiyartar bai sauya komei a rayuwar halisa da khaleel ba seidei ma daya kara musu samun wata sabuwar kwanciyar hanklin yin ababen dake gabansu cikin mutunta junansu sosai.
SHIN YA RAYUWA TAKE TAFIYA ATA FANNIN MAHMUD, SHEMAU DA KUMA HAFSA?????????BARI MU LEKO..............❤️❤️❤️❤️Turkey:istanbul
_Yalilar 6:am._

gogewa Kamar yau da gobe ne a fannin hafsa domin kuwa kwakwalar mace babu abunda yakaishi naciya da ƙarfi musmn inyayi niyyar cimma wani abu daya sako agaba na cikar burin rayuwa, samun sauyin yanayin muhalli da kuma karbuwar fuska awajen uwayen rikon nata ya cireta a dukkan wani damuwa da kuncin data saba dasu.

Izuwa yanzu babu wani abu data sako agaba face samun cikakken wayewa, musammn ma da inna hjiya ke yawan tuna mata da batun rayuwar aurenta dake yawo akanta wanda ko da tazo kasar turkey tay tsammanin labarinta da mahmud ya kare kenan duba da yadda ya ke daukaka soyayyar matarsa shemau sama da komi.

but with each day datake zama cikin uwayen rikon nata saita Samu wani dalilina na son zama acikin auren koda kuwa zai kasnce mata babu dadi, badon komi ba saidan sabida halaccinsu agareta da bazata iya mancewa ba musmmn ma iyayen mahmud din da suke kulawa da rayuwarta sosai tamkar su suka haifeta na asali.
Chapter 160 · 0% Book details