Sashe 264
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin rolling eyes da harara tace bilkisu ce me gadon xinare and i am maryam hasheeem, so i am not cutting it..kaje kawai baxan fada ba dan rainin hankli. Tana mikewa tsaye ya daga ido yana kallonta Yace haba mimi Tare dake fa muka xo duniya...
tace tab di, Ahh nice ma na kawoka duniyar.. ashe abun babu dadi jiya kukay maganata da baba amma nayi juyin duniyan nan ka fada min kaki kagayamin ai Kasani sarai mama kuma baxata taba gayamin ba haba khaleel.
cikin kwaiwayon muryanta shima yace Haba maryam nagaya maki fa wnn xancen ai bai shafeki ba ko akace miki ni magulmaci ne.
Ta dauki trow pillw ta wurga masa ohh toh saika jira magulmaciya taxo ta baka labarin halisa..Allah saka ma wani ta samu nadaban bakaiba baba yamata aure, kaje ma ta gaya maka she is done and over with u muhuta da wankan karya, ji..kamar wani dan sarki kana wani shan qamshi mummuna kawai.
dariya yayy Xata wuce ya jawota da karfi tare da maraice murya snn yace ke wallh kin fiye magana irin na yara masu kiriniya inni mummuna ne ai dani kikyi kama ..
xatay magana cikin katseta yace toh meye ne baxaki jira agama maganan ba kema aikinsan maganan aurenki kawai mukayi ko..
cikin sauke wata devilish grin Maryam tace ohh toh finally ni wallh na dauka meduguri xa'ace nakoma.
Dawowa tay ta xauna yanakan kallonta snn tace"okay so tell me more. Yace nop, a word for a word ..tace fine,
yace ladies first, tace uhm uhm dont pull dat bullshit with me ka fara gayamin kawai kasan ni baxan maka wayo ba.
Cikeda sigar harara ya kalle agogonsa snn ya kalleta Yace okay fine, baba ya gamsu da mutumin naki kuma yanxu inaga xuwa next week dai xa'a xo karban date na bikin maryam hasheem.
Da wani irin mamaki akan fuskanta Tace what? Are u serious wow
I tot he wll neva aproaved
atakaice Yace yeah, ai mutumin naki ne ya nace, but thank god i cant wait sabida mun gaji da jin hirar korean films da kuma cinye abincin gidan nan dakike yi gashi baki aikin komi sai rashin kunya wa manya.
tana murmushi me yawa cikin jin dadi ta furta alhamdullh ahankli snn ta hararesa tace i cant wait to leave u too kuma dama Su waye manyan inba ni ba mama tace ai ni nafara fitowa kafin kai.
Yace karyan banxa ni a matsayina na babba na turoki waje dai kafin na fito cant u see leadershp frm the scratch?
Cikin rolling eyes tana dariya sosai tace ohh pls...back to business
Yace toh inajinki.
Kasa kasa tay da muryanta snn tace dama Baba ne daxu yana dawowa bai wani huta ba naga ya kira mama, he was so happy, he brot a news abt halisa toh tun daxu suke sama suna magana amma bansan me yake gaya mata ba.
Kansa adan kulle yace
"akan halisa kuma He was so happy ??
Cikin katseshi maryaam tace eh, ohh ashe ma yace wai taje office dinsa dan daxu da nakai masa eggs naji yana ce ma mama sunfi awa biyu da ita acan.
dan jimmn yay snn ya Mikewa tsaye da dan fargaba a muryansa yace Kikace taje har office dinsa amma ai munyi waya bata gayamin taje wajen baba ke barinji kawai naji abakinta..
Maryam tana kallonsa saikuma taga ya juyo kansa suna hade ido yace hey.."Did i look good?? dada kare masa kallo tay snn Tace u alwys did..Ajiyan xcya ya sauke ahnkli Yakuma cewa did u think she wll accept to marry me? tun bata amsa ba cikin kunshe ido da budewa yace Allah ma yasani tunda abunn ya faru nakejin tsoron wann ranan sosai bana son hakan yasaka tace baxata iya xama dani ba
tunda na kawo maganan auren nan She have been warning me abt life losses kinga kuma uztax ne yaxo ya rasu.
Hannun shi ta kama cikin sanyin murya snn tace khaleel just relax am not sure abt anything anma am very sure that halisa tanason ka sosai kasa aranka cewa duk wani abunda xataa yanke muku baxai taba iya gushe qaddarar ku ba inhar ita matarka koda nice na mutu saika ga anyi.
Kwace hannunsa yyy yanamai binta da haraara ta fashe da darixa ya ja tsaki ..me ya kawoku cikin xancen nan inkin mutu saime?..u think i am him tsohon da xaki aura shine dai xaiji dashi
dariya tay sosai snn ya girgixa kai yy murmushi
ahnkli tace good luck bro fuskansa dauke da murmushi yace "thanks" daga nan ya saka kai ya fita da tunani kala kala dake running a mind dinsa ahaka har ya isa gidan halisan bai iya gane komi ba.
yana kammala parking motarsa ya dauki Park din wasu special gifts na dates and nuts chocolate dayaxo mata dasu last time dayaje shi saudi.
Wani irin shiru gidan ya dauka banda qamshin turare babu abunda falon yakeyi yana kammala yin sallama sai ga fadila nan ta bude wani kofa ta fito.
Suna hade ido cikin girmamawa tace ina wuni Doc snnu da xuwa
Ba yabo babu fallasa ya amsata ya sake mata jajen ustx sama sama ta amsa shi dan sauri take xata wuce dan she only came to chck up on halisa ne kawai to make sure she have eaten tagama kenan xata fice dama.
Tana can sama xaka sameta a ta wajen shan iska.
Yace okay thanks.
Murmushi ta masa snn ta fita, shikuma ya haura can sama inda tace mai yaje..karamin out door palor ne da akayishi acan sama amma a can waje wanda in ana ruwa sai adanna wani abu kamar bango wajen sai ya rufu kirif wajen is alwys warm sabida Fire place da ke ci aciki.
Cikn sauke ajiyan xuciya ya kare ma wajen kallo lkcin koina yy shiru ganin be ganta ba wayarta ne kawai akan table da cup din ruwa yasakashi yy kwafa
Jacket dinsa ya cire ya aje akan cushion snn yabar whte long sleeve shirt dinsa dake jikinshi nan ya yayo ta bakin kofar yana budewa kuwa suka kusan cin karo da ita da sauri ya jawota ciki yadan koma baya.
Wani irin kallonta yake da dukkan imaninsa ganin irin kayan data saka me kamar indian kufta riga da wando ne me fadin gaske, cass cass yy ma jikinta gashinan peach colour wani irin kyaun na daban datayi aciki har ba a misaltawa...
A cikin ynyin rudewa tare sarkafewar murya yace "wow "..oh I'm soo sorry baby..na bugeki ko..
Kanta na kasa tana dariyar rudewar dataga yy ty murmushi me snyi snn tace its okay..
Duk inda tayi yke bi da narkakkun ruwa idanunsa da suka cike da axabr Kaunr ta har Xai riketa ta baya taja da baya kadan snn ta dago kai suka hade ido cikn sarkfewa cikin idanun juna, dayaga sassanyar kwalliyar dake shimfide akan fuskanta tan har wani irin harbawa sama sama yaji kirjinshi yakeyi dan jiy yake kamr xai luui ya sume atake.
murmushi me taushi tayi tare da ciwo wani abu daga aljihunta ta mika masa tace "Hold dis...
hanklinsa gabaki daya nakan fuskanta har ta damka masa abun ya amsa batare da yasan me bane..
...wuce shi tayi tana dariya yabita da kallo sai can datakai kusa da wani standing chandlers snn ta tsaya tana kallonsa sai ya daga abun sama yaga rose flower ce guda daya da wata karamar paper aciki an rubuta wasu kalamai aciki.
Yana gama karantawa idonsa yadan sauya kala ya kalleta yana sakin murmushi me sanyi ckin ajyan xucya yace baby girl "did u mean yes? Da sanyin murya me tafe da sanyin murmushi tace "uhum, Meya rage?After all love is a choice not just a feeling..cikin sakin murmushi Yace yeah
Ta kalleshi ahnkli ta furta "i choose u not bcos ure perfect but bcos ure my only enemy that has bcome my friend and my love.. a lkta da dama da xauna tare dakai We went tru alot of mistrust, fights,conflcts, mistakes, judgement and all sort of bad things.
We also went tru alot of emotional draining feelings,weaknesses, vulnerabilties and
we comunicate. We forgive, we bcome compatible, partners, playfull, we build on our personal growth we went tru all of that together.
Banajin akwai wani fahimtar junan da bamuyi wa juna ba..we learn both the good and the bad sides.
Ahnkli Ya jinjina kai yace we did yanamai dada matsowa kusa da ita snn yace opposites only attract but similarities sustain. Duk da haka kinga ai bai rabamu ba it only tells u we are meant for each oda.. So i choose both. To love you and to choose u, everday for the rest of my life..
Yana kallon cikin idanunta ahnkli yace "Ure my choice haleesa, And i am willing to wait....
Cikin katsesa Ahnkli tace "no, we cant wait..i am ready..yi yya kamar xai dauke nunfashinsa ganin yadda tace i am ready din da shauki mai yawa a muryanta, kallon cikin idanunsa takeyi ahnkli ta kima cewa "khaleel i love u, and I want to spend my life with u..Wani irin lumshe idanunsa yy jin Wani sanyi na mamaye masa xcya. Ta dada karasowa daf dashi tana kallonsa da muryanta me sanyi sosai..ta kuma cewa "inason auren mu ya xama daban not the perfect type but unique and i knw ure the only person dat can make our dreams come true.
ahnkli ya bude lumsashn idanun nasa ya saukesu acikin nata yanajin wani irin farinciki me yawa na mamayesa, cikin taushin murya Yace I wll make sure dat this decision u make today is the best decision ever, i wont let u regret this in sha Allah..
Tace i know..i trust u.
xai jawota jikinshi yaga ta dan ja baya Kadan
Suna hade ido tace "lifeline i want to tell u sumting..
cikin sauke ajiyan xya yace "okay speak.."
Ajiyan xcya tay me sanyi snn tace lifeline..we dont have to use the ring or buy a fancy weding gown or even wed in a church.
Yace why...no no baby..u wll do wat eva u want. And I wll support u. Addina na bai hana aure tsakaninmu ba.