Sashe 249
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani irin soyayya na daban sukeyi,mai cike da yarda, sanyi, nitsuwa da uwa uba sirri me yawa aciki dan haryau akwai masu bibiyarta da gulma da yunkurin tuno mata dramar aurenta da femi.
wanda hakan yasaka bata fiye yawo agari openly da kayden ba, soyayyr tasu is more private than anything kuma yafi basu kwnciyar hankli me yawa,yakan saukar dakansa while He listens to her, itama haka takan saurareshi saboda nitsuwa da kuma hanklin dataga yana dashi sosai, As usual tare zaka gan motocinsu ya iso schl amma tana shiga office dinta bada jimawa ba zai zo Wani bin suyi hira wani bin he wll spread her legs and use those vibrators on her, wani lokaci kuma a office din sai ayi harkan ayi agama a fito. Duk wani Gurbin sexual starvations and cravings duk ya ciketa matashi har tazo ta fara jin kanta kamar batay irin wancan rayuwar da tay acikim baqin cikin femi ba. ayanxu duk sanda taji ta dau cagi jakarta kawai take dauka ta wuce gida ko ta kirashi office and she wll get a vibrant young and holistic sex wanda ko wani rana yake mata dadi na daban.
Most of the time in baya nan lagos to yaje abuja aiki ko wani abu. Tamkar yadda halisa da khleel suka tsara rayurwasu ahnkli haka suma sukeyi with the touch of deep sexual exploration and emotional connection dan kowani rana sukay sex, they will also comunicate wanda hakan ya sa wani sabuwar shakuwa ce ke daduwa a tsakaninsu da yake yazamo musu kmar bazasu iya busar numfashi me kyau batare da juna ba.
Ata fannin Halisa kuwa tun bayan tafiyar khaleel take tunanin yadda zata kawo karshen duk wani feeling dake tsareta daga amsar batun aurensa Dan Jasmine ta riga ta bata shawara cewa akanda ta fito fili ta gaya ma khaleel komi dalla dalla akan feelings dinta izuwa yadda zai fhmceta amma haryau bata san ya zata fara gayamai wasu abubuwa kamr meenal ce ta rabata da zach ba, she wanted to end things nicely with meenal kafin nn ta amshi tayin auren khaleel duk dama tasan bazaiu ba amma bada gaba ba ko fushi ba ko daukar fansa ba,inhar ta shiga da niyyar haka to dolene daya daga cikinsu ya hakura ko ya mutu yabarwa daya mijin.
shiyasa take ta son ta iya danne kishinta tun anan waje ko dan darajar Abun da meenal din ta mata a rayuwa duk dama tasan bada zuciya daya bane amma awajenta wann din ba halacci ne da bazata iya mancewa ba.
tun bayan tafiyar lhaleel saudi arabia in suna waya dashi har tausayi yake bata yadda yake yawan rokonta akan ta amince masa ayi auren nan gabaki daya Kanta ya daure duk ta rasa me xatay aynxu guda.
meenal kuwa Duk a birkice take da rudani da borin hauka, hjya nadiya ta gaya mata cewa bokanta na abuja yace Halisa ce budurwan mijinta amma haryau abin yaki ya zauna mata aranta sabida yanxu bata son Amincewa da zancen mumynta musmmn ma inbawai tagani bane da idonta wann Rashin kamasu a ranar da batay ba dik yasaka ko mumynta ta sake dago maganan bata wani kulawa.
Ita kuwa hajya nadiya haushi takeji musmn intaje wajen malaman duban nan ta gano ma meenal gaskiya snn tazo taki amsa, akan zancen halisa da khaleel tay tay da meenal akan su dauki kyakyawn mataki akan halisa kafin ta aure mata miji, amma meenal taki sam duk ta bari cewa wnn natural tsanar halisa da mummynta tay shiya sa kowani lefin duniyan nan sai ta laka mata akanta.
Meenal gani take zata iya handling komi dakanta tadai qudura aranta cewa
duk sanda khaleel ya dawo nigeria ai dolene ya dinga jigila zuwa wajen bbygirl din nasa to anan ne ita kuma zata ɗana musu tarko ta kamasu inma bata kamasu ba, tanaso ne ta kama babygirl din tashi ta mata wani irin nauin azaban da dole saita gwammaci mutuwarta akan haduwarsu.
Bayan wasu kwanaki hajy nadiya ta dinga bin manyan baqaqen malaman duba dana tsibbu akan halisa tanamai duba lamarinta da khaleel dan itakam sam hanklinta bai kwanta akansu ba
Kullum kuma taje sai hnklinta ya mummunan tashi saboda ire iren abubuwan datake zuwa ta jiyo. Dan kuwa mafi akasarinsu sun gaya mata cewa Halisa ce matarsa ta qaddara Snn za'ayi auren, wasu sukan gaya mata cewa zasu hayayyafa har tsufarsu zasu kasance tare. Wasu kuma sukance mata ai khaleel din ne zaiyi arziki fiye da yadda suke tsammni anan gaba.
Hajiya Nadiya ta shiga damuwa matsananci akan wayannn labaruka datake jiyowa wanda hakan yasata ta dinga neman hanya da zata kashe halisa amma dake duk bokayen nata sunki shine ta biya kudade tace
koda ciwo ne su jefeta dashi, hakan ma ta kashe
dumbin kudinta datake tarawa atacan tana xuwa wajen malamai ana dashe dashe da binne binne akan halisa kowa kuma cikinsu sai ya bata assurance na cewa anyi angama kawai taje ta huta ta jira sakamako.
bayan kwana biyu da faruwar hakan meenal na zaune a falonta ita kadai tana kallon news na dole sabida intense crisis da strike da board na kamfanin ta suka shiga.
wasu irin munanan maganangu ake yadawa akanta a tv Ranta ya turmushe ya lalace idonta ya ciko da ruwa ita kadai tana huci
Wayarta dake gefe sai ruri yake amma bata ji ba har sai can dayay kamr sau goma snn ta ja wata hatsalallen tsaki sann ta dauka a zafafe tace waye ne kam ya ishe ni da kira.
Dagata dayan bangaren akace mata kirar daga hospital emergency ne itace Amina Ali talba? a hujajan meenal ta mike tsaye tace nice lafya kuwa. Mutumin yace mata tazo babban Asibitin dake abuja cikin gaggawa mahaifyarta na cikin wani hali. Wani nunfashi taja mai tattare da tashin hankli aciki Sai kuma ta tuna cewa ashe yau kwanansu hudu kenan basuyi waya da ita ba. Da kyar cikin dedeto makanta nitsuwa tace
"Meya sameta" nan mutumin ya mata bayani batama gane meyake cewa ba. Tsaki taja ta kashe wayar ko kashe tv batayi ba ,ta haura sama taje room dinta ta sauya kaya ta debi kudi ta kama hanya izuwa abuja
Isarta Abujan ke da wuya ta sauka a babban asibiti sashen emergncy an bata gado Ashema wai kawunsu TJ dayake rage mata zafi ne yakaita, nan meenal taje ta samu jikin mummyntan babu kanta
Ciwwoka sunkai takwas da aka kwada aka ce yana damunta,gasu dai comon ilnesses kamr ulcer, dirheoria, chest pain, kafa, baya, wuya,
migraine, hypertension amma duk maganin da aka bata sai aga ta kara rikicewa jikin ya tashi gadan dagan kamar ana zuba mata ciwukan ne.
ya dawo ko magana hjya nadiya bata iyayi bare ta bude idonta tsabar ciwon kai da ciwon jiki ga zawo akai akai kafin kace wani abu ta zabge ta dawo sulub kmar me ciwon hiv daya jima yn kkrin dawowa Aid duk fatar jikinta ya yamushe
likitocin duk abun duniya ya damesu dan babu abunda basu mata ba amma the more anayi the more ciwon na karuwa. Haka su meenal suka dinga kashe kudi suna canza mata asibti
But same, wahala kan wahala har aka fara cire rai akan hajya nadiya.
dan dolen meenal ta zauna anan tare da ita tana jinyarta gashi duk sunki danginsu ta uwa ta uba sun kori kowa akan abun duniya sun walankata duk wani me son kulla zumunci dasu
Sosai meenal taga illar hakan wann lkcin amma girman kai da jiji dakai ya hanata ta sauke kanta ta kira koda dan uwan babantan ne ta sanar dashi irin halin da suke ciki. Duk dana kawunta yadan shafa labarin acikin dangi amma daga wasu sun danne zuciyarsu sun kira meenal awaya dan su jajanta sai ta fara watsa musu baqaqen magana tana kiransu mabarabata, ko tace musu ita ba gaisuwa take so ba kudin babanta da suka ciccci dayake raye shine zasu kakalo su kawo musu in badai jira suke mamanta ta mutu suyi murna ba,
harta fara ce musu ai kiran nasu na munafurci ne dama kawai jira suke ace mamanta ta mutu su zo su kasheta itama suci arzikinta, she wll call them stupid idiot kuma komin girman mutum saita zageshi.
Karshe duk suka hakura suka dena kiransu gabaki daya sai kuma ta dawo cewa ai dukansu makirai ne. And dats how she kept suffering alone dan ko kawayenta bata gaya musu komi ba.
Ayayinda hakan yake faruwa ata fannin su shema kuwa tun ranar da akayi hidima agidan hadiza ta fara cusawa Amal kwadayin abun duniyar dake zagaye da hadiza amma wani abun mamakin shine yadda Amal din taso ma tafi zakewa.
Dan Kafin kace wani abu atake Amal ta zakalo musu dukkan wani abu da suke bukata sosai tsuminta ya tashi dataga waye mijin hadiza snn taga irin daular da matsayin da suke ciki, atake amal tafara hango raywarta awani yanayi na daban hartakai kanta a matsayin kishiyar hadiza maitama dan rantsuwa tay aranta cewa itama sai ta fanjama cikin daular nan.
Shema dake ta san halin su dayane gabaki daya ta gama gano manufarta amma tamata shiru ta zuba mata ido for some time tana ganin yadda take kkrin neman shigar dakanta wajen alhaj kyari amma abune kusan ince impossible musmmn aynxu.
saida ta bar amal tagama zagayenta snn Rana daya ta zaunar da ita ta wanketa tass sann tace mata ta nitsu dan kuwa ita karamar kwaro ce wayann mutanen yan siyasa ne datake kkrin shige musu kuma zasu iya sakawa a shafeta a duniyan nan ita da zuriarta sann su zauna kalau, Haka shema tay amfani da weaknesses tare da sirrikan Amal ta zazageta dasu har Amal tay kuka Sann daga baya tace mata wann mission din yana da hatsaro sosai Saboda irie irensu alhaj kyari gaggan yan siyasa suna tsare kansu wasun su mayu ne ko suna cikin cult me karfi ba lallai ne Taci nasara akansa da garaje ba.
Dan haka ta tsara musu cewa zasuyi abun ne kamar deal, ita zata musu hanyar shiga gidan hadizan amma riban game din zasu rabane 50-50 shema tace Amal auren alhaj kyaro zatay ta tattaro musu kudi kafin asiri ya karye saita bar gidan.