Sashe 291
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
suna isa kofar gidan agabansu me gadi ya kira khaleel awaya ya sanar dashi cewa sun iso. Meenal ta fara kkrin zare ma megadin ido danya bata wayar tay magana amma haka hajya nadia ta hana fir sabida batason agane cewa meenal bata da wani cutar hauka da suka laka mata aka basu sassaucin nan.
saida sukaci 7 min awajen snn Khaleel yace ma megadin ya rakasu cikin gidan har ciki snn ya nuna musu site din da zasu shiga gashi nan yana dawowa .
Tunda aka saukesu kallon gidan kawai suke suna kyabe baki as usual meenal tafara hura hanci tanajin kamar nan din ai gidan mijinta ne kuma duk kyau da girman gidan tana gani y kasa mata irin gata matar upcoming billionaire inn nan.
Lkcin halisa ta gama duk abinda zatay kenan tay wanka ta saka wani denim bomb short iya cinya da wata top peach colour tay asalin kwaliya me daukar hankli akan fuskanta, daga jikintan har gidanta gabaki daya wasu sassyar qamshin turaren wuta ne Tashi dan khaleel yace mata in 20 min time zai shigo gidan gashi tunda sukayi aure sai yaune yaje ya jima awaje she want to give him a warm welcom
Wani irin gyara ta ma suman kanta ya zuba har gadon baya snn ta dora head band akai kalar bomb short din ta saka wata flat shoe na fenty.
An saka ma meenal police tracker akafarta so daga su sai likitan kawai suka shigo ciki
tunda suka shigo falon sukaga kayan duniya yatsine suke suna hura hanci da turo baki hade da jajjan tsaki suna checking out in koina da baqin hassada aransu Idanuwansu kamar zai fado kasa wajen harara.
wani irin haushi da damin baqin ciki hjya nadiya ta kumtsa tanaji inama ace yarta meenal ce a wann gidan ita daya ga koina ya dau gamshi
Sanyin Ac na ratsawa akusan kowani kusurwa
Duk zafin kai da fizgan da meenal take bashi ya hana me gadi nuna mata sashen da khaleel yace masa akaisu ba.
Dama daki biyu ne agidan da iyayensa sukama halisa sai suka bar ma meenal din dayan kawai sabida basa son wani fitina.
Suna shiga dakin ta wani yatsina fuska alaman ya mata karami, altho she felt relieve dataga an shakeshi da komi da komi na zamani but she want extravagency tanason komi amata shi na almubazarnci dana hauka. Taji kanta acan sama..
Hjya nadiya na kkrin aje tumin duwaiwakanta akan gadon meenal ta sake wata arniyar tsuka ranta a mugun bace tace
Mummy kiga fa inbanda rainin hankali akan me zaa min dan wann gadon
Mummy kiga ba'a ma saka min kayan sawa a closet din ba, so wat sort of a stupid house is this nifa shiyasa banason zama a gidan namiji..
Hajya nadiya ta mata wani irin kallo rai abace tace ke Amina ki kama kanki..naga kamar baki fahimce abunda ya kawo mu nan ba toh bari na gaya maki is now or neva, gidan miji ko gidan yari..u need to lower ur gurds down...kibar shirmen kin nan muyi abunda ya kawo mu kawai inkin samu kan miji a hannunki kya masa wnn compain din
Cike da bori meenal din ta daga kai zata ma hjya nadiyan bori rai a mugun bace hjya nadiya ta daga mata hannu tanamai cewa dakata min Amina nan fa ba gidan ki bane bare gida ubanki ...in dis house just one stupid mistake can cost u life imprisomnt so u better choose wisely shashasha kawai marar hankli..ina aji da izza da ilimn naki ya kawo mu yau ga babban kawarki ta kwace miki miji??
Cikin Mugun bacin rài hjya nadiya ta fadi hakan sann ta fita tabarta a fusace tana tsaye tana huci ita kadai.
Doctorn tunda ta kawosu ta fice abunta cos she wll be sleeping at the nearby ques house.
cikin ihirin gidan Hjy nadiya ta shiga ta fara dube dube kamr wata barauniya tana kan duddubawa ko zataga boyayyar camera kamar yadda lawyrn dinta yace musu su tabbata sun duba sabida karsu khaleel su sammacesu.
Jikin frame flowrr verse jikin bango duk ta duba bataga komi ba ta kira lawyern awaya ya dada gaggaya mata inda zata duba amma bataga komi ba.
tana cikin dube dubenta taji karar waya akan table a falo tay sauri ta je tadan leka taga an rubuta lifeline ajiki kafin tace zata dauka sai taji motsin halisa na fitowa daga ktchen da wani irin gudu ta koma part dinsu
Meenal dake kkrin rage kayan jikinta saidata razana tace mummy lafya lafya waya koroki haka kike gudu.
Hjya nadiya na huci tace ba koroni akayi ba wann yar iskan maciyar amanan kawarkin na gani shiyasa nazo in gaya maki kije kiganta yadda tay kane kane miki agidan mijinki shegiya arniya yar babbn bura uba.
Yadda hjya nadiyan take maganan da borin baqin kishi sai mood dinta ya hatsala meenal din gabaki daya tafara huci tana huruwa kamr maciji
Babu takalmi akafarta ta bankade hajya nadiyar akasa ta fito cikin sauri.
lokacin Halisa ta zauna kenan akan chair din dinning bayan ta gama jera masa dinner bata hankara ba taji an wani tsammaceta ta baya
a mugun razane ta farka sai ji tay anja maata wuyarta da wani Dankwali meenal ta shakure mata wuya halisa bata san sanda wayar hannunta ya fadi kasa ba, hade da kujerar meenal ta shakuresu cikin tsananin borin kishi da zazzafar fushi da borin hauka tana ihu tahau cewa barauniyar miji munafuka azzaluma
..Me waje yazo me tabarma ya nade karuwan banza yar iska
....a mugun firgice halisa ta rike dankwalin itama tamm hawaye ya fara fita a idonta numfashinta na fita dakyar dan bata iya ko budan baki sabida mumnunan kama mata wuta da veil da meenal tay ta baya tabi ta hadeta da jikin kujera.....
kokawa suka farayi meenal tafara ihu tana cewa bitchchhhhh i shud have left u in the street where u belong to, wallh saikin fita agidan mijina
baki isa ba..i am going to kill u. ure a going to pay for all the pain u cause me Saina kasheki saina ga wanda ya tsaya maki saina ga gatanki a duniya wallh Baki isa kizo in raineki da hannuna kizo ki kwacemin komi na ba ure a gone lier...nafi karfin makircin ki halisa babban munafuka kawai azaluma butula Allah ya tsine ma aboki me fuska biyu kin cuci kanki dan wallhy kin sayi tikitin mutuwarki ne agidan nan
Tanakan ihun halisa na kkrin kwato ranta.
Gashi da dan uban karfi take janta halisa tafara jin kamar zata mutun da gaske da karfin bali ta yunkura zata tashi saiga nan hjya nadiya tazo a gaggauce ta dada danneta suka hadu mata su biyu, suna kai mata cafka akanta suna jan gashin kanta kamr zasu figeshi dan ubanki ina zakije cikin daka mata tsawa hjya nadiya tace zauna anan algumguma
macuciya Allah ya tsine maki halisa macuciya
dama mijin yata amina kike hari yar iska kawai
toh wallh karyanki yasha karya butula toh gamu munzo wllh saikin gane kurenki.
Halisa tafara tari me karfin tsiya idonta ya tsaya cak tana wantsalo Hannu tana kkrin kwace kanta amma dukansu subiyun suka matseta meenal na kwaroro mata ashirya hajya nadiya nayi kamr zata bugeta da kyar tay mika ta wani irin gulle meenal din aciki saida ta tafadi kasa tau tumbulbul
kan kace wani hjya nadiya ta capketa tana kkrin sake shaketa da dangwalin duk dama taga tana tari me karfi
Suna cikin wann yanayin haukan aka bude kofar falon hajya nadiy tay sauri ta janye meenal tareda zarge dankwalin a wuyan halisa ayayinda halisan ta zube kasa ta fashe da wani irin kuka mai tattare da tari me azaban karfi da rauni aciki
Wani irin ɓari meenal take hjya nadyan na rike da itta..
Khaleel ya karaso cikin sauri ya daga halisa kasa ya zaunar da ita duk bakinsu bai mutu ba sunata zage zage duk damaa sunji tsoron ganinsa akasar ransu
da Borin kunya hjya nadiya ta fara cewa anji kunya wallah Maciya amana kawai a rasa wacce za'a aura sai kawar matarka Tirrrr wasu mazan dai asarar haihuwa akai akansu dan basu cika maza ba..
Meenal kuwa wani kuri take tana huci tana cewa kadana kika gani dan baki isa ki zauna min agida na ba karyanki butula kawai, u have the guts to marry my husband after all wat i did to u.. i pick u up the street and you have the guts to snatch my husband halisa kinji kunyà wallhi. Ta maimaita kalman nan yafi sau talatin..babu kalar gorin da bata ma halisa awaje ba,. Ure a devil in diguise arniyàn banza karuwa I shud have left u in the street yar tasha kawai arniyan banza matsiyaciya..
Khaleel duk be kulasu ba
ya dau ruwa ya bawa halisa tana sha tarin ya dan sassauta mata snn ta kife kanta jikinshi ta fashe masa da wata ssnyar kuka......
Hankalinsa a makurar tashe ya tsaya akan halisan jikinshi harna rawa rawa yana famar tambyarta if she is okay muryansa dake rawa rawa kamr na wanda zai mata kuka duk ya rikice yana ririketa yana cewa "baby are u okay? bbygirl pls talk to me..honey,..Ko muje asibiti ne?? He look and sound so worried da kyar halisan ta dan girgiza mai kai cikin shesshkar kuka me zafi muryanta na fita da kyar tace ni Amai nakeji champ daki nake son naje.. da mugun sauri ya dafa kafadunta cikin rarrashi yana cewa okay
sai Yafara kkrin dagata...
Baki bude hajiya nadiya ta kalle meenal lokcin
ran meenal ya matukar baci yana tafarfasa kamar zatay exploding ita babbar damuwarta shine yadda khaleel din yay kamar baisan suna wajen ba. She hate to be ignored..dadin karawa da wann tsinannen lallami da rawan kafar dataga yana ma halisan agaban su bata taba ganinsa na rawar kafa akan mace ba ji take kamr ta yi barin wuta awajen.