Sashe 118
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Can Cikin dare khaleel Adakinsa ya shimfida sallaya ya hau sauke wasu dogayen nafilfilu raka'a sha biyu kamilallu yayi acikin kowani raka'a saiya karanta full surah mai tsayi daga farko har karshe cikin kyakywar nitsuwa,bayan nan zama yay kawai akan sallayarsa yahau bitar karatun qur'ani tun daga suratl nass har Izuwa Suratul yusuf danya dade baiyi karatun qur'ani mai tsaho da dadi kamar nayau ba, gaba daya shauqin karatun ta maimaiye fuskar sa da gangan jikin sa ,shikadai ma kawai saikaga yana dan murmushi, sosai idanunsa suka cikke da ruwan hawaye saika rasa meke guduna acikin zuciyarsa shide yana son Allah ya dedeta maai rayuwarsa dana iyayensa he hope to see that day da shima zai sakasu cikin farinciki, yau tun beyi wani nisa ba yahau jin fayau acikin zuciyarsa duk wani nauyin dayakeji aransa dayake saka masa yawan tunani da fushi sai yaji yadan ragu masa sosai.
..,bayan ya kammala karatun zama yay yana studyng tafser din wasu ayoyi daga cikin suratul tauba da suratul kahfi kamar yadda da can mahaifinsu yake dorasu akai.
Bayan ya gama hakan a nitse sosai ya maida qur'anin ya ajeshi a gefen gadonsa sannan ya zauna yana mai daga hannunsa duka biyu sama addu'oi yahau yi kala kala yaname neman gafara, yayi addua ma iyayensa da shikansa yaname rokon Allah daya basa y'ay'a na gari dan Harga Allah acikin ransa yana mutuwar son haihuwa abun na cikin ransa fiye da yadda ake tsammani, yana kammala adduar ya mike tsaye daga nan ya fada bathrum ya sakar makansa warm shower yay wanka Within 15 gud mints ya dawo ya shirya kansa bai wani dade ba bacci yay awon gaba dashi.
Washe gari da Sassafe Suka shirya suka fita wajen normal routine dinsu, yana daga tsaye yana ba halisa directions na abunda zatayi tana bi duk xucyarta ya gama firgita ya cike da matsanancin fargaban cewa hala khaleel zai mata magana akan case din uncle dinta koma ya gasa mata baqar magana irin na ranan amma sai shiru har suka gama routine suka dawo gidan be ce mata komi akan haka ba hasalima tunda ya wuce dakinsa bata sake jin motsinsa agidan ba.
Abubuwan dake gabanta
ta tsoma kanta aciki cos she really want to build her confidence back, sosai ta saka hanklinta da nitsuwarta akan yadda businesses dinta suke gudana a hannun wanda ta damka musu aron jan ragama.
Ita da team din mutanenta They put alot of effort akan business wnn karon segashi tun ba'ayi nisa ba taga albarkan arziki na shigo mata tako ta ina, smooth Inflow of business deals da riba ke shigowa mata takota ina wasu harta rasa nayi dasu koda ta gaji ta dan kwanta bacci
Da yamma can ta farka daga baccin hutu gajiya datayi, wanka tay ta fito tsaf tsaf tana baza kyalli, natural make up ta ma fuskanta ta shafa shiny lip gloss bakinta na sheki snn Tay parking sumanta sama in a messy bun, qamshin turaren rebelle by rihanna ke tashi a fatar jikinta nan da nan ta saka normal flair gown na lallausar material sam baida nauyi irin dinki me bazuwan nan ne aka mata daga kan waist dinta ya riketa ya mata cif cif, grey colour ne da touches din red ajiki yay matukar kyau dake ita doguwace sai ya mata kyau tana saukowa kasa yana ja har kasa tafe da tsirin hannu me kamr vest.
Da rashin aikin yi gara aikin kishiya, deciding tay ta tsaftace waje snn tama kanta simple dinner
Dan haka ta wuce kitchen dinsu direct ta hau dudduba abubuwan dan taga abunda zata iyayi me sauki ta cinye abunta itakadai.
Ga nan abinci hilimi guda a store dinsu sede kuma babu wani isashen kayan hadin girki datake so ty amfani dasu, dan haka tay deciding tay indomie ppr soup kawai inyaso gobe zata aike me gadi yaje kasuwa yasiya mata sauran tarkacen da zata bukace su musmmn ma wanda take son ci.
within 15 minutes ta shirya indomie dinta dayay pale green sabida kalar spice din data zuba aciki, qamshin dadi take ya mamaye kitchen din dan da sardine tayi shi sauran ganyen daya rage da jasmine ta siyo tay ganishing dinsa dasu.
Da fruit din data gani a fridge tay karamin apple and beries syrup.
fararen plate guda biyu ta sauke ta daurayesu Dan kadan ta xuba makanta Sabida qamshin abinci daya haura mata kai.
kafin nan ta zuba dan dede acikin dayan plate din snn ta Rufe da niyyar bawa megadi awaje sauran data rage A tukunya take da niyyar ci anjima da dare.
Kai tsaye ta fito da abincin a hannunta da ruwan sha taje har bakin gate takaima megadin yana ganinta ta fito Waje da plate a hnnu ya mike tsaye yana washe baki dan sosai yake bata girma, gaisuwa yay mata ta amsashi babu yabo babu fallasa, hannun shi har na rawa ya karba abincin data mika mai yaname mata godiya murmushi kawai tay ta juyo ta koma cikin gida.
Daukar abincinta tay ta haura sama dashi takai room dinta tanaci tana sipping syrup dinta data tsiyaya a cup tana kallon wani American serie a netflix.
shigewarta ciki bada jimawa ba khaleel ya dawo daga masjid nan inda ya kammala sallahn ishai snn yakai kudin contribution da suke hadawa na sadaqar abincin axumi da akeyiwa mabukata, akaro na farko yaga me gadinsa ya dukufa akan abinci ham ham yakeci kamar dan yunwa hannu baka hannu kwarya.
Kusan tande plate din yay tsabar yaji dadin indomie din abunka da bai saba samun irin haka agidan ba.
Gyaran muryan da khaleel yay yasaka shi aje plate din firgit ya mike tsaye Suna hade ido yace sannu da shigowa oga..
ba yabo ba fallasa Khaleel yace masa sannu malam liman Abinci ka samu haka ne?
Washe baki yay yanamai cewa ehh oga..madam ce ta mikamin wnn.
Khaleel yace toh yay kyau bari na shiga ciki
Yana barin wajen me gadi ya tande plate din tass snn yaje bakin tap ya wankesa da sabulu tass tass snn yakawo matashi ciki ya aje a kitchen din yayi waje.
Bayansa kawai khaleel ya hanga ayayinda yake kan saukowa a nitse daga ka stairs na room dinsa sanye da wata lallausar maroon colour wando yasha guga na kamfanin burbery daga shi sai farar vest dinsa data dame dirin jikinshi tay masa damas kamar domin jikinshin akayi.
Wani irin qamshin notes din tonka ke tashi afatar jikin shin yana tahowa a nitse yana mai karema tsaftar gidan kallo ganin ko ina fess a kimtse, ahnkli cikin kyabe baki ya wuce cikin kitchen yana bude kofar kitchen din daddar qamshin abincin ne ya bugi kofar hancin shi cikin ransa yace woow
Karasowa yay ciki kai tsaye ya hau bude bude cos the kitchen is as neat as kamar ba ayi girki aciki ba, syrup din ya soma gani afridge ya firo dashi waje ya zuba acikin glass cup dede wanda zai isheshi yabar mata sauran awajen, yana bude pan din saman kan gas kuwa idonshi ya sauka akan sauran abinci
data bari a tukunya still warm bai gama hucewa ba. Abincin baida wani yawa shikuma yunwa ma qamshin kitchen din ya dada sakamai.
clean Plate ya ciro ya dauraye ya juye abincin duka akai yabar mata empty pot yazo babban falonsu ya zauna yaci abunsa a nitse yanakai loma yana lumshe ido har ya cinye tasss tass bai rage ko tsillin indomie akai ba.
Hamdala yay cike da qamsuwa da girkin wanda rabonsa dayaji abinci irin haka yana sakamai nishadi da masa dadi abakinsa tun girkin mahaifyrsa.
aljihunsu ya laluma baiji Wayarsa ba da cup din syrup din ya tashi ya haura sama ya je room dinsa daukowa yana shiga ya samu wayar na ringing ogansa na kiransa,daukawa yay ya xauna suka cigaba da magana yanamai assuring dinsa cewa yanxu ya gano bakin zaren akan batun case din halisa bazai jima ba zata samu sauki.
sosai Dr Aseem yaji dadin wann kalaman nasa ..
Daga nan kuma suka fara tattaunawa akn project din yanami gaya masa cewa zai turo masa guidelines ya duba yagani snn yabi format din yay creating nashi monitaring plan din karkuma ya sake kowa yagani dan kusan plan din shine abu mafi muhimmanci acikin aikin da larabawan suke so su gani kafin a mika musu aikin gabaki daya a hannu.
anan Har yake gayawa khaleel cewa ai Doctor khaleed ma ya shiga gasar ta haannun wani doctor da ake cemai Doctor emeka ezenwa.
Sun cusa kansu shiga hidimar ne bdon komi ba
saidan hassada da kishi
Dr khalid yana son yaga ya doke khaleel tako ta ina shikuma Dr emeka gaba yakeyi da duk wata cigaban dr Aseem na inna naha. Motive dinsu kusan dayane dan haka suka hade kansu kusan kullum Dr khalid sai yaje Abuja dan ace ya jajirce alhali kawai so yake dr Aseem Din yaji aransa cewa shima yanada gata awasu wajen ba sai a karkashinsa ba.
Ko ajikin khaleel dan bai saka kwadayin abun duniya aransa na can can ba, if not bcos ogansa yanaso suyi dabazai ma dau abin dà zafi sosai ba. Kwantar ma ogansa hankli yay yace sucigaba da Addua babu abunda Dr khalid din zai iyayi.
wajajen karfe 10 suka gama wayar ya fito ya sauko kasa da empty glass cup dan ya daga plate din yakai kitchen
Yadda ya bari haka yazo ya samu duk atunaninsa hala halisa bata sauko kasa ba kenan kwafa ya dauka plate din ya nufi hanyar kitchen dashi
Ahnkli ya turo kofar caraf idanunsa suka hango masa ita agaban sink tana tsaye da kayan jikinta, ta sake yalolon suman kanta ya zubo mata har gadon baya tana wanke plate da pan din acikin kumfa tana yarfa suman nata ahnkli.
Cikin bude idonsa lumshewa ya kare mata kallo jin wani abu me mugun karfi na fizgarsa tun daga tsakar kansa yabi zuciyarsa hr ta cikin kwakwarlsa yanamai masa zagaye harkan tafin kafafunsa.