← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 98 OF 312

Sashe 98

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kasancewar kayden yana kulata babban alfarmaa ne agareta saidai Har yanzu zucyarta da dan tsoro tsoro aciki sabida bata saba kula maza a waje ba sai tanajin kanta bambarakwai gashi tana fama da dar dar din yin blind dating da ya shafi business patners gudun kar akaiga batun bata mata suna, kowani abu ya taso me muni wanda zai kawo mata zubewar mutuncinta dana iyayenta..

Duk sanda tay wann tunanin sai taji karfin gwiwarta gabaki daya ya sace, Awani bangaren kuma inta tuna da kalan abubuwan dake faruwa da ita agidan femi sai taga kamar yin hakan ma shine mata mafi a'aala.

Tsakaninta da femi tazarar dake tsakanin su ma is getting worst dan babu wani haske bare kuma sauki.

Dan kwata kwata yanzu femi baya dawowa gidan nata bare kuma ya nemeta awaya.

Sabuwar rayuwarshi ya bude acan yakeyinshi tsakanin gidan nile da gidan abokansa yana gudanar da sharholiyarsa yadda yaga dama agari.

Yau rabi yana gidan su nile, wasu ranakum kuma yana tare da friends dinsa suna sharholiya

badon komi yake daga kafa agidan nile din ba saidan karsu nile suyi tunanin ko ya samu matsala da vicky ne yasaka baiya zuwa gidan sa yake zuwa nasu..

He decided to be spending every wknds agidan nile inyazo haka zaita xposing kansa wa nile just to see if he can attract him naturally da kyaun jikinshi, baijin ko dar dar musammn da lucio ya fara sabawa da shi sosai, dan duk wknd insunzo gidan zai samu makudan kudi snn zasu sha giya masu tsada suyo game ayi raha.

Bangaren khaleel tunda ya koma room dinsa yaji kamar wuta aka hura masa akan kirji dan ya tsani yay mummunan harsashe akan dabiun halisa snn yazo yaga abun dayayi kama da gaskiya atattare da ita.

he started feeling moody dama yakan fitone dan ya make sure taci abinci snn ya duba jikinta sai ya koma dakinsa amma yaudin bai sai fito ba har can dare wajajen tara da rabi, nan ma yazo ya samu tagama shiri zata fice cikin daren tare da uztaz, Shikansa uztaz yay yay ta gaya masa inda zasuce amma taki sam ta musu taurin kai, khaleel baison suyi wata hayaniya sai yakyaleta tare da bawa uztaz shara din cewa ya tabbata ya dawo da ita akan lokci

Crop top me kyau da jean ta saka looking casual and sexy ta warware sumanta duka suka zubo mata akan kafadunta tana zama acikin motar ta kunna tabarta tafara shanshi a hankli..

yau iskan waje take son tashaka shiyasa take son tafita cikin gari tadan buga game kadan ko dama zataji dama dama aranta dan zama waje guda shikansa wani makamashin ciwon ne

Uztaz yana zama a car din Direct tace mai ya kaita private night club dinsu da suke zuwa da ita da jasmine nan inda babu hayaniya, dake sai ka cika celebrity ko wani babban mutum haka kafin shiga cikin wajen hutawarsun. Shikansa shiga wajen ma sai kana da katin shedar register wanda yasa bakowa ke zuwa wajen.

Wajajen karfe 10 suka isa sabida yanada nisa da unguwarsu khaleel din as usual kowa na harkan gabansa, masu rawa nayi masu shaye shaye nayi, ita duk bata wayann dabi'un dan haka direct ta wuce inda ake buga snooker da kuma balling
Bait ta fara bugawa.

Intay ta gaji sai ta kurbi fruity piñnata da waiter din ta kawo mata..

Uztaz na gefe kadan da ita ya zauna yana danne danne awayarsa dan sauran ayukan da bai karasa ba duk ya sun kuya akai yanayi yana kuma lura da ita...

Mutane dayawa sunso su iso gareta just for chats and publicity dake labarinta dake zuwa musu ana ce musune she is in total breakdown batama cikin hayyacinta anan kuma sai sukaga ba haka bane sam sam.
Infact She look calm and shiny and a bit happier than eva.

kowa nason yaji gaskiya abakinta amma haka nan uztaz ya kasa ya tsare ya hanasu isowa gareta sam dan baison wani yay mata wata tambayar da zai iya bata mata rai ko wani abu marar kyau ya faru. Gashi dama khaleel yay masa kyakywan warning akan fitar tasu kawai baison ya hanata fitan ne sabida Baida cikakken ikon yin hakan dama dokan shine kar abarta ta fice wani waje ita kadai batare da kowa ba

motsly daga ita sai wanda suke buga wasar suke tsaye suna bugawa yawancin mutane nata kallonta da mamaki cos she is having soo much fun batare da ta damu da idon kowa ba gashi ta mugun kwarance a buga snooker, wasu burgesu datay yasaka sukayi short clips suka dan daddaura a status nasu cos doka ne a club din ba akai hotunan wani ko videon wani social media batare da saninsa ba..

Wayanda suka dan sassakata a status dinsu belive that iyasu yasu ne da private contact dinsu..

Wajajen sha daya da rabi na dare meenal na kwance a room dinta tana waya da mummynta sai caraf ta gani awajen wani gaye datake harkan business dashi..

Katse wayar tay atake batare da tay ma mummynta sallama ba da sauri da sauri tay zooming din hoton status din ta gani dakyau
Tana kyabe baki...jin wayarta na kara yasaka tay screen shot snn ta dauki wayar hjy nadia tace ya muna magana me muhimmnci kin kashe mini waya.

Meenal tace hm mummy kibari kawai naga wani abune ina zuwa pls zanje wajen khaleel i wll get back to u.

Meenal wait...menene kikagani haka kike wann uban sauri da tsakar daren nan..

Bata wani ja ba tace mumy i just saw halisa a club..probably ta fita ma beisani ba nide gurmi kawai nake son gani..

Hajya tace hmm toh agani lafiya tabbb wann bahaggon mijinkin to Allah yasaka Karkije ya disgaki.

Meenal tau rau da ido mummy kenan kema kinsan ni ba irin naki karamin makircin nakeyi ba...bakiji dazu na gaya maki just small drama danayi pullinng akan siyen mata abinci dayake zuwa gashi nan ya jawo and denashi for good.

Cikin jan numfashi hjy tace hmmm Alright meenal jeki Allah ya bada saa.

Wata guntun Smirks tay snn Tace Ameen Gudnite mummy.. tun bata amsa ba ta katse wayar. Ta saka bedroom sleepers dinta cikin gaggawa ta karasa gaban miiror ta dada gyara fuskarta ta shafa turare snn ta dada matso push up bra din dake cikin nitynta ta dada kallon kanta a madubi tay murmushi snn ta doshi sashensa da wayar a hannu.
Meenal naficewa a dakin halisa tajawo bag dinta tabudeshi tare da sauke ajiyan numfashi dan haryanzu inta tuna cewa zata cigaba da zama anan gidan ranta baya mata dadi sosai..

nannauyar ajiyan zcya ta sauke kafin nan ta fara fidda kayanta daya bayan daya tana jerasu a closet din neatly kowanne tana ajeshi a inda ya dace dashi, kafin kace wani abu room din yay fess kamar bashi ba..

dake ita ma'abociyar tsaftace sam batason tarkace dan hatta trolly din dataso dasu saida ta nema musu permannt wajen zama..

Tana cikin wanke toilet dinta da brush wayarta ya fara ringing hakanan tabari tazo ta daga wayar tadan kalle gaban screen ganin shuaib omar ne yasata ta nemi waje ta zauna snn ta kara wayar a kunnenta ta fara magana dashi..

Bangaren meenal tana shiga dakinta wanka ta fada ta haura gado tay baccin akalla mintina 30 snn ta farka ta sake yin wani wankan Cikin sauri tafito tana bude kofar daki ta wuce gaban glass wardrobe dinta ta bude ta zabo wasu sababbin kaya ɗa akay mata dinkin su kwanan nan ta zuba su akan gado.

gaban mirror ta wuce ta tsaya tanata kallon kanta jin koinanta na mata rairayi,can takai hannun ta gefen wuyarta tana shafawa ahankli cikin lumshe ido tahau tunowa da kalar masifaffen dadin da jiya khaleel yasa taji..sex is actually good cos she is feeling relived ba karya, cikin ranta har wani nishadi da karin lafya takeji tare da duka ilahirin jikinta, dada lumshe ido tay tanajin wani abu me masifar sanyi na tsarga mata a tsakar fadar zuciyarta as she kept rmbring how he make her feel da touches dinsa da kuma romantic kisses da batajin akwai wani namiji da zai fishi kwarewa..

She just loved khaleel and she love him even more,ta tuna jiya bata kawo wani ruwan sha'awa ba cos she is mostly dry down der, iyakar tsabar iya bi da kwarewarsa wajen sarrafata shine yasaka tay enjoying abun duk dama wasannin da yay da ita sosai din shine ya temaka masa shima yaji dadi..

Har Kasar ranta tanason wata rana tay rayuwar da za'ace itace me sarrafa khaleel, taga itama tasaka namiji irinsa shidewa da dadi, yana zubo mata gurnani da kuma sumbatu sede kuma tarasa mesa bata da wann isasshen ruwan dadin da manyan mata ire iren su hadiza ke zance akai kullum..

Kaf kawayenta tasan da cewa Hadizar ce kadai gogaggiya a wann harkan kuma babu lefi tana wayar musu da kai akan sex stuffs sosai..

Meenal din ce ma bata damu da hakan ba dan awajensu kawai take shan labarin yadda maza suke mutuwa akan macen data iya sarrafasu wajen kwanciya,but she was neva intrsted in dat kind of life cos she took herself to be above it and above men's object of pleasure and entatenmnt

sede in hadiza tagama musu bayanin sex tricks taga shema'u tafi kowa zuwa gwadawa akan mijinta mahmud Haka zasu dawo suta basu labarin yadda mazajensu suke musu rawan kafa musammn ma ita shemaun da suke ganin kamar ma mallake mijintan kawai tayi sai abunda tace mishi yakeyi.

vicky tasan komi amma cikinsu kowa yasan bata iya fadan me takeciki da mijinta femi,saidai ayi na nishadi dake ta kwarance wajen iya foul plays daga sun fara hirar takan gaya musu salo salo na yadda ake sarrafa wasanni masu taba zuciya da kwakwalar maza.

halisa kuma har ayi akare batace musu komi dan ire iren irin wann hirar babu abunda yake cusa mata face baqin ciki da tunanin yadda kawunta ya kwace mata budurcinta datake karama yay mata ciki ya musanta sann shida matarsa suka mata dukan mutuwa su sakata ta zubar wanda shine yay sanadiyar guduwarta agabansa harta fado cikin azaban wahalan duniya ita kadai.
Chapter 98 · 0% Book details