← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 312

Sashe 33

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tace inkin damu kiji damuwata sai ki gayawa mijinki ya fita acikin harkata ana jinyar dole ne????

Juyowa tay zata amsa mata magaanar halisan taja musu tsaki tabi ta banging kofar bammmm a idanunsu tasa key ta ciki snn ta koma kan gadonta ta kwanta tareda lunshe idanunta sosai.

A Sigar makirci meenal ta juyo tare da mayar da kallonta kan khaleel din da sigar tuhuma mai tattare da frustration din attitudes din halisa tanamai cewa.

"Khaleel what did u do to halisa...wai kai wani irin mutum ne, kabita ahankli mana kasan fa bata da lfya, what is wrong with u...

Tafadi hakan ne da sigar raini sabida tasan zei iya mata tsawa halisan taji dan ta dada batashi a idanunta...

Shikuwa kallo daya ya mata sei ya soma tunawa da kalamnta na dazu akansa sai baice mata komi ba ya juya kawai zai bar wajen dan baison suyi abunda ransa zai dada harzuka

Yana saukowa daga side din meenal ta biyoshi fuuu kamar kububuwa dan ta fada masa asalin abunda ke cinta aranta cikin tsaresa tana huci..

Tace dakata min malam Nace meyene ke damun ka? Kasha wani abu ne Answr me khaleel. First of all ka kawota gidana batare da izini na ba, and yanxu tace batason zama damu amma kabi ka nace. Why? Akan me
Yarinya tace bataso bataso, so why wont u just let her leave???? Ana dolene ehhh, konima cewa take batason gani na, kaida ma ta tsaneka batason ganinka akanme zaka....

Fincikota dataji yay da wani irin karfi kuma a zuciye yasaka zuciyrta tsinkewa acikin tsananin tsoron yanayinsa na zaki me haɗiya data gani a bayyane.

Cikin kwayar idanunta ya darsa nashi rikutattun idanun meenaal tell me sumting.....

A mugun tsorace da yanayinsa muryanta na rawa rawa tace whaattt khaleel, whaaaaaat and
Why are u holding me this way..

Zare mata idanu yay kamar na wanda zai hadiyeta da kyar take iya hadiye yawu izuwa makwaronta dan tsabar tsoronsa da ya lullumeta
Muryansa kasa kasa amma zafafe Yace
"Have i ever raped u???

Tamkar ba ita ta furta maganan ba tabi ta rikice ta gwalo masa idanunta waje bakinta na ɓari Tace What? Raped? Yaushe..
Akan me kake min irin wann banzan tambayar.

Dada matsota yy saida tay kara mai rauni cikin kunnenta yace..."Don't fucking lie to me.

Ta fashe da kuka ni ka sakeni dan bansan me kake magana akai ba..

Yace "What did u tell ur friend abt me this morning...

Shiru tay kamar bata wajen, ya daka mata tsawa saida ta razana ta fice a hayyacinta yabi ya dawo da ita cikin kara daka mata wani tsawan me kada hanji...

cikin wata makirtacyyar kuka mai karfi tace I dont knw ..ni ban sani ba....Munafuki kawai me shegen gulma...a ina kaji inba karya kakeso ka hadamin ba, maye kawai..

Yace ohh so ure indeed talking abt me then?

A raunane sosai ya saketa yana kallonta da tsananin mamaki aransa muryansa kamar na wanda zai mata kuka yace Amma Meyasa
...Amina mena taba maki..why... why dis harsh and evil describtion of me..
Mena taba miki a duniyan nan ehhhhh?

Kasa amsashi tayi tay tsam tanaa hawaye kamar mutuniyar arziki banda rawa babu abunda jikinta yake tay lissafin duniyan nan amma saida maganan ya tsammace kwakrlwtta da tunaninta dan ko a marfarki batayi tsammanin jin haka abakin khaleel ba.

Cikin waskewa dan karta tambayesa inda yaji yace 'i was coming to the room to check on her sai najiki kina maganan nan and if u dare lie to me zan kawo maki sheda kisan da cewa najiki ...
So, Amina is that how......

Cikin katsesa da kukan makirci tace Yes yes i said that naafada khaleel bazan iya maka karya ba.

Kallonta yake tanata wani irin kakalo kuka mai ban tausayi tun kafin yace wani abu yaga harta sulalo kasa timmm bisa kan kafafunsa tabi ta kama masa kafarsa sigar tausyi tare da sunkuyar dakai kasa tana zubdaa hawayenta sosai

..khaleel am sorry..
Pls ka tsaya kaji.. tana fadin hakan ta wani langwameeeee masa wuya kamar almajirar data kwana takwas bataci komi ba.

Khaleel pls Abunda kaji na fada ba gskiya bane nide bada niyyar komi bane yasaka na fadeshi
..they are all lies. U' ve neva raped me, ure good husband to me. Akan me zance mata haka akanka, Wallh Na fada ne kawai domin na jawo halisa cikin hayyacinta..i want her to talk to me. Inasone kawai na sakata magana cos am worried about her mental healtj banason azo ace za kaita gidan mahaukata...

Khaleel dan Allah ka fahimce ni, kana da yan uwa kasan yadda abun yake da ciwo kaga dan uwaka acikin irin wann yanayin...yauko ce mata nayi kana kasheni bai kamata ka daukesa gaskiya ba. i just said it for halisa's sake..pls am sorry my love. Bazan sake ba ..pls forgive me.

Mamakinta yabi ya cikashi yanata kallonta yace da Amina lafyarki kuwa..nace kina da hankli kuwa shin saikin watsar da mutunci nane sann zaki saka kawarki warkewa ko yin magana dake?look, i am very dissapointed in u. This is childishness at it peak.
Bansan ma me zance miki ba Amina..amma kiji tsoron Allah.

Matsowa tay zata rike kafarsa yay saurin kwace kafarsa yaja mata tsaki yanamai cewa Let me be.
Ai saikije ki zauna da kawartaki kimata jinyar tunda tafi miki aurenki daraja. Yana fadin hakan ya kama hanyarsa yay waje..batako tashi tabi bayansa ba har saida taji karar motarsa snn ta miƙe tsaye ta kar kada jikinta tabi ta share hawayenta taje gaban dispenser ta tsiyayi ruwan sanyi tasha ta sauke wata nannauayr ajiyar zuciya.

Hanyar dayabi tabi da kallo haka kawai dariyar kukan datay ya tason mata tace "such a fool, yanzu fa ya dauke mashi nakewa kuka mtsw..ai me kamani da shaidar wani laifi a duniyan nan sai ya shirya wallhi.

Tsaki taja me sauti ta haura sama dakinta tana isa ta samu wayarta yana ringing video call.

agaggauce ta saka hannu ta dauki wayar ganin mummynta ne yasaka tay sauri ta dauki jan jan baki akan madubi ta hau mulkashi akan fuskarta yay tabbare tabbare dan ace an mareta.

Tana daukar wayar tabi ta sunkuyar da kanta kamr irin an mata dukan tsiya an nakasata din nan, hankli atashe hajiya nadiya da batama lura daa yanayintan ba tace haba Amina wai ina kika shigane inata kirarki baki daukawa kinsan irin hakane yake saka hawan jinina ya tashi. Hjya nakan magana tun bata karkare ba meenal ta dago fuskarta ahankli tanamai sakin kuka

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun Amina ? amina meya sameki meya faru.

Rushewa da kukan ta kumayi mummy ba khaleel bane dan nace masa yabi halisa ahankli shine ya mareni

Ya mareki? Kutuman ubancan...ke kuma kika tsaya yin mene.

Mummy na rama mari na mana..kawai de rainin dayakemin din ne yafara yin yawwa mummy haba ace kenan bani da wani iko dashi...mummy we need to talk akan business din nan mummy ince dai dan yana gadara da an dorasa a project din nan ne yafara rainani???.

Cike da bakin ciki Hajya nadiya tace kasssh Amina kaiconki wallh.
Seda na gaya maki kizo muje wajen alfa ayi masa me kankata kikace a'a amma inbanda raini har ya isa ya dora hannunsa akanki...bura ubancan yaron nan bai sanni bako? Idanbya sake ya sake marinki to har gidan ubansa zanje na mare uwarsa.

Mummy is okay..
Nide bari na shirya nazo kawai muje ta beach mu tattauna...nan gidana is no longer safe. Khaleel ya sakamin ido yana son yaga bayana.

Habawa yama isa yaga bayanki?..Allah situru bukwui..me ganin bayanki ai saide maqiyinki .marmza ki shirya kizo muje ina jiranki agidana.

A shagwabe tace yes mummy yanxu zanzo

Daga nan ta katse wayar cikin rolling eyes ta mike tsaye tana karkada kafafunta aranta tana cewa inkasan wata ai bakasan wata ba...

**********

Ata dayan fannin kuwa wan satin ya kasance da shauki na musanmaan ga rayuwar vicky dake satine dake dauke da zagowar ranar auren su da mijinta femi.

Duk da yawan matsalolin zamantakewar aure datake fuskanta a rayuwa sam hakan bai hanata binnesu a kasar ranta domin ta shirya musu bikin zagowar wann ranar na aurensu daya kafa tarihi acikin rayuwarsu ba..

Ayayinda take haba haba Da isowar wann ranan ata dayan fannin chief okoro ma shiryawa yake yi sosai domin bikin murnan zagowar ranar haihuwarsa daya fado dede da wann ranan.

Ranar zagowar aurensu kusan lkci ne me muhimmci agaresu wanda hatta femin da bai dauke auransu da daraja aransa ba yafi samun kwanciyar hankli idan yay spending wann lkin tare da ita sede wann karon gani yake kamar zai masa mugu wuya wajen zantar da hukunci bisa ga inda zaije duk dama aransa ya bari cewa he will attend both kawai,
Ma'ana inya kammala da vicky sai ya dawo kan chief dinsa su hole junansu, sede ata fannin chief din sam ba hakan bane aransa. So yake ya dandana wa zuciyar vickyn azabar da bazata taba mancewa ba badan komi ba saidan tasan da cewa yanajin mtsanancin
Kishin masoyinsa femi....

tun daga yau vicky ta fara decorartng gidanta domin hidimar tunda wann karon indoor celebration kawai ta yanke hukuncin zasuyi sabida sunada bukatar bawa junansu lokci na musamman domin su sake karfafa marital vows da darajar igiyoyin auren dake kansu.

Da zciyarta daya take shirya komi dan aganinta wann karon zata iyayin komi dan su samu karin fahintar juna, su dawo da rayuwarsu ta jin dadi dede tare da mijinta femi cikin nunawa juna so da kulawa.

Daga inda take tsaye akasa ta zuba red roses da wasu irin pure white balloons tako ina suna bouncing akasa har zuwa inda take tsammanin femi zai fara dora kafafunsa.

Daga ido tayi ta kare ma wajen kallo gadon dake dakin ta lailayeshi da farin beddings da kuma farin comfoters masu tsada da armashi sai yanzu ta dada gyara zaman rubutun"I Love you"da red roses flakes din data jerosu akan gadon just beside where she cud reach.

Tun goben baiyi ba dakin ya riga ya dauka da wani irin azababben qamshin lavenders and vanilla notes masu dadin gaske.
Chapter 33 · 0% Book details