Sashe 244
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Banda hmmm baice mata komi ba hawayen dake fuskanta ta share snn ta jawo hannunshi suka haura can sama izuwa cikin room dinta ta cire masa rigar sanyin da ruwa yadan taba ta aje akan couch..
Tana kallonshi ya zauna abakin gado snn ya dafe kansa cikin wani yanayi Duk sai taji wani iri..ta tashi jiki babu kwari taje ta hada mashi shayi me dadin qamshi ta kawo, ta samu still yana zaune abakin gadon dafe da kansa kamr wanda kan yake masa ciwo.
..tana ajewa agabansa ta dawo gefe dashi ta zauna ahnkli, da sanyin murya tace lifeline in kawo maganin ciwon kai sai kasha da tea din? Or We can go to sleep ryt away if u want to, pls tell me wat u want..bana son ganinka ahaka.
Baice mata komi ta mike zata wuce hannunshi taji cikin nata ya jawota ahnkli ta dawo baya, kan cinyarsa ya direta snn ya dora kansa akan saman lallausar kirjinta yayi shiru idonsa a lumshe for a while yanajin yadda take mishi wasa da suman kanshi ahankli har wani bacci bacci abun yaso yasakashi.
Sunfi minti sha biyar ahaka kafin nan ya dago kansa ahnkli ya zuba mata narkakkun kwayr idanunsa acikin nata jin gabobin jikinshi na amsawa da rauni kan kace wani abu ya hade bakinsu waje guda yay minti biyar yana sakin mata wani Warm deep kiss daya kusa zautar da ita yana kwace lips dinsa ya shafafa gefen fuskanta muryansa kamr na wanda zai mata kuka yace Halisa, pls i'm begging u..lets get married mana...i need u, i want u,..I dont knw wat i wll do witout u.
Dada narkewa tay ajikinshi batace masa komi ba face dumin hawayenta dayaji tana saukar masa ata baya
Kirjinta na bugawa kamr zai fashe dan tunani take inde haka meenal take da zafin kishi,in nata ya ci karo dana meenal din hala saidai in su kashe shi a tsaye.
Dan gani take kamr duk haukar meenal bata kamo rabin abunda takeji aranta akansa ba.Tabbas tasan in ta shiga gidansa ahaka yaqi ne zai tashi tsakaninta da meenal kuma dolene wata rana su illata masa zuciya ko gangan jiki.
Tasan yanayin taurin kanta ta kuma san yadda take son abu ji take kamr
ma shi kadai akayi ta a duniyan nan.
Har saida ta gama share hawayenta snn ta mike ta lallameshi yasha tea din snn suka dan kwanta tana gefensa suna hira da kadan kadan har bacci ya kwashesu ahaka tana gefensa.
Bangaren meenal din kuwa ba'a magana, tunda ta shiga dakinta amai ta dingayi sabida naushin da khaleel ya mata aciki bana wasa bane it feels like kayan cikinta gabaki daya ya gauraya gashi duk sanda ya mareta sai bakinta ya fashe yay jini
Haka ta kwana acikin azaban murdawan ciki ga amai ga baqar kishi
Ga kuka sai ji take kamar komi ma ai lefin halisa ne akaro na farko kenan da zciyarta ya soma yin zafi da mumnun zargin halisa akan khaleel.
Tsabar azaban ciwon ciki da amai bata san ya akayi bacci ya kwaceta a kasar toilet dinta ba
Washe gari da safe haka ta Halisa farka taga kanta shame shame akan bare chest dinsa har ya cire rigarsa ya lullume su da bargo. Ta kalle agogo taga 5:40 am gari yay sanyi sosai itakanta da kyar ta tashi akan kirjin nasa sabida dumin dataji jikinshi yayi, tana sauka akan gadon ta saka mishi alarm din 5 min danya tashi yay sallah snn ta fita a dakin taje extra room dinta ta dan kwanta awajen nadan wani lkci.
Alarm din na bugawa ya farka da baiganta ba ya sauka ya duba agogo a gurguje ya sauka daga kan gadon yaje yay alwala, ya fita waje lkcin safiya yadan farayi yay sallah snn ya dawo dakin straigh ya samu ta aje mai green tea akan table me dumi ya sha jikinshi ya sake hada dumi yana kwanciya kuwa bacci me nauyi ya daukeshi.
Dake Ranar asabar ne sai wajen 9:30 kafin nan su uztaz da fadila suka zo duba ta da daily reports
Halisan Ta fito daga wanka kenan ta saka jump suit ta fito falo suka gaisa tun ganin car din khaleel anan suka gane yana nan tace musu yau zasu fita bazata dawo akan lkci ba so thay can take the day off ko suje field anan ne ma tayima fadila bayani akan batun su da khaleel na marketing proposal and strgies fadila tace babu damuwa daga ranar monday sai su fara.
Fadilan ce ta musu breakfsat ita da uztaz suka ci, halisa bataci komi ba tana jira sai khaleel ya farka ta musu dakanta suci atare, nan ta dauko key din motar khaleel din ta bawa uztaz akan ya gyara masa parking..
Uztaz yana fita waje aka kirasa awaya sai damka ma fadila key din yaje can gefe amsawa.
Fadila na tsaye tana magana da wani mutum ta chat akan tsiyar da suke shirin kullawa meenal akan kamfani caraf sai sukaji ana danna wanin mahaukcin horn abakin gate me masifar karfi.
kowa hanklinsa atake yaje wajen Tun abun bai dara fadila ba harta fito tace ma gadi karya bude gate din yafara dubawa yagani, shin wani dan iskan mutum ne yake musu horn awaje haka babu kakkauatwa kamar wani hanjin cikinshi suka amshi aro.
Ran fadila ya baci tana tsaye har mai gadi yaje ya dawo yace hajiya Amina ce tazo wai tana neman mijinta.
fadila ta bushe da wani irin dariyar mugunta snn tace "really? Toh kaje ka bude mata gate din ta shigo. yana juyawa fadila tabar wajen taje ta laɓe ajikin wani waje tana kallo har meenal ta shigo cikin gidan da wani irin mahaukacin yanayi tay parking daga ita sai dogon riga kanta babu dankwali kana ganinta kasan borin kishi dana hauka shike dawainiya da ita.
Tana sauka kirjinta na bugawa kamr zai fita, nan ta karewa wa motar khaleel din kallo nan take taji tsuminta ya dada tashi Hanklinta ya dada gigituwa.
Fuuuuuu take tafiya kamr zata fadi tsabar baqar duhu duhu datake gani agabanta kanta na wani irin juyawa tanajin kmr bazata isa ciki ba.
Uztaz na waya yana ganin yanayinta ya katse wayar yabita ciki
Halisa, halisa halisaaaaa
Da ihun sunan halisa ta shiga gidan..where the hell are u halisa come out here.
Halisa dake kan chair tana kwance da wayarta a hannu wani faduwa gabanta yay dataji yanayin muryan meenal bata motsa a inda take ba saiganan meenal din ta iso...
Suna hade ido meenal din tamata wani irin muguwar kallo a mugun zafafe tace thank god ure here.
Cikin katseta Halisa tace Amina whats all this?? Ihun me kike haka.
Dede nan uztaz ya shigo, da bacin rai meenal tace "halisa Ina miji na yake? Where is khaleel,just tell me where he is ryt now,I saw his car outside, Ina mijina yake why are u hiding him.
Cikin Izzza tare da dagu muryame tafe da hawaye ta karashe maganan tana sakin huci..
halisa tace sai kuma akace agidana ne zaki samu mijin naki??
tace Halisa banason in miki abunda ranki zai baci..just call him out,
Halisa ta nade hannu tana kallonta
Tace i tot we are sisters inyazo miki ai da sai kice masa ya dawo wajena tunda ai nice matarsa bake ba amma ace khaleel yaci mutunci na yamin duka and yet he came to u snn kika karbe shi?? What is going on here..i dont understand u
Cikin katseta da bacin rai tare da dakewa halisa tace i dont knw abt ur husbands whre abt.. snn ni babu abunda ya shafeni da lamarin aurenki Amina, ke kinsan ni, snn kinsan halina, so kifita kiban waje kawai kafin raina ya baci..Go find ur husband sumwher else.
Zatai magana halisa ta mata tsawa tare da cewa is enuf Amina karkiga na namiki shiru jiya agaban su hadiza ki dauka ko tsoronki nakeji duk gigin haukarki baikai nawa ba so mind ur self and get out kinga yanxu sfya ne sam ni bana son wani surutu..
Rai abace meenal tace akan me zan fita bayan nasan yana ciki, u're lieying to me, ai mummy ma tace yana nan, ina zaije inba nan ba...
Halisa batace komi ba
taja tsaki halisa kina bata min lkci na maybe i shud go up and check him by myself, ahaukace ta bangaje halisan da gudu ta hau kan step zata haura sama kenan uztaz ya wani jawota ya fincikota har waje.
Halisa tabiyo su a baya suka fito har tsakar gida kirjinta nata bugawa sai bataga car din khaleel awjen ba.
Cikin firgici meenal ta daga hannu zata daura ma uztaz mari halisa ta rike hannunta tace karki sake ki mareshi bakida hankli ne?? Akan me zakizo har gidana kina tuhuma na akan mijinki.
dama can kinsan da Kinason shi kika barsa ya fice a gidan cikin dare ana ruwa baki tsaresa ba ko dan kin rainani yasaka baki da inda zaki zuba borin kishinki sai akaina?
Kusan ihu meenal take muryanta harna fita waje
tace "STOP pretending halisa banason in gaya maki maganan da har ki mutu bazaki manta ba so dont push me. In babu rami me zai kawo rami?
Mumy tace min dake kawai yake yawo yanxu why??kuma Akan me zai baki ring din da ya kamata ace ma ni ya bayar, ke matarsa ce?
Ko dan kawai na barku agidana kika ga ya dace ki zama matarsa, dat ring was suppose to mine, ohh daga mun samu matsala shikanan sai akace ya zo gidanki ya kwana dake?? Halisa banyi tsammanin haka daga gareki ba,..where is my husband..wallh wallh yana ciki tunda dai ga motarsa a nan.
Halisa tace wani mota?
ina motar..
A zafafe meenal ta juya tace ga...sai kuma tay shiru ganin babu komi awajen dagske..mamaki ya daskarar da ita. Ta kuma san tare da uztaz suka shiga ciki,..
A mugun razane ta fara zagaye tana neman motar tana cewa i saw his car right here ina ya bace yaje. tagama dube dubenta bata gani ba atake take taji kanta na warwarewa notinan na kuncewa tanajin kamar zatay hauka jikinta na bari bari.
cikin dakewa Halisa tace
"Uhunn? Ina motar, uztaz ko kaga wani mota anan
uxtaz Yace no maa..