← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 312

Sashe 42

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Make up artist din da tay mata kwalliya tin na aurenta tan gayyato daga Abuja na musamman dantazo ta kimtsata kamar amarya.

Kusan awa uku da rabi akayi ana abu guda sunyi dyieng suman kanta ya dadayin baki sidik an wani irin gyara mata shi ankamashi da flower ribbon pure white colour bridal style ta gaba gaban gashinta aka coiling dinsa da tsadadden gel yabi ya kwanta sosai.

Irin kyaun da vickyn tay baki bazai iya misaltashi cikin sauki ba dan sukan su make up artist din sun kasa dena kallonta dan acewarsu kwalliyar tata nayau hartafi na ranar asalin dorin aurenta haduwa.

Kayan data musu oder na kamfanin Aldo bianci ita da femi ta dauka ta zura a hadadden jikinta.

Rose Red flowing gown ne dayay ma hadadden shape dinta cif cif ya riketa kamar domin ita aka kerashi, an masa ado with a shiny turfles da akabishi da swavroski stones all over, bayan rigar a bude take irin deep sexy cut din nan an mata karamin zanen love da hadadden tatton sunan mijin nata a fatar gadon bayanta wanda hasken fatarta dake sheqi yake haskoshi sosai, exxgerated tules na jikin kayan ya wani bazu akasa jelarsa kuwa yanamai sharar kasa tabi ta tsaya akan 6 inches high heels na italian rosié da wasu irin simple but yet striking jeweries silver wuya da hannu da kunne sosai suka dace da sabuwar bracelet din ta da aka kawo mata acikin kyautar daxu.

tun daga inda take tsaye akasa aka zuba red roses ganan pure white balloons tako ina suna bouncing akasa har zuwa inda zata fara dora kafafun ta Daga ido tayi ta kare ma wajen kallo gadon dake dakin yaji farin beddings da kuma farin comfoters masu tsada da armashi sai yanzu ta dada kallom rubutun "happy weding anniversary to us my love "da red roses flakes din akan gadon just beside where she cud seat.

Murmushi me nauyi me ya kufce mata cikin zulumin rashn sanin me zatayi duk tabi ta bawa maaikatansu hutun ranan gabaki daya dan sosai take son yaudin yakasance daga ita sai mijinta femi badon komi ba saidan su sasanta tsakaninsu su dawo da aurensh bisa kan hanya
To renew thier vows and help each other grow, su kuma samu fahimta akan sexual life dinsu dan tariga takai makurar hakuri.

bayan ta sallame make up artist din take gidan ya dauka da wani irin shiru, waje ta nema ta zauna tanata daddana wayarta tare da turama femi sakonnin soyayya masu ratsa zuciya da sanyaya dik dama tana jin ciwon rashin kiranta da turo mata sakon da baiyi ba haryanxu.

Haka tay harta gaji ta bari Ta dauke katon single red rose din dake kasa tana kallo ahankli takai hannu ta tura shi kan fuskanta kamar me shakar daddan qamshi saidai Wani tsabar bakin cikin daya mamaye ta a wannan lokacin dan jinshi take tamkar babu mahadinshi har cikin zucyarta takejin zafin rashin ganin femi akan lokaci wann rana.

A bangaren femin kuwa farkawar sa daga bacci ke da wuya kenan ya tarar da sakon babban kyautar estate a dubai da baiyi tsammani ba daga wajen masoyinsa chief okoro da ya tura masa harda hotonanan takardunsan ata wasap dinsa yagansu boro boro da sunayensa akai.

Kusan a rude femi ya tashi zaune akan gadonsa na hotel room din daya kama yana zama aciki, da sassafen ya shirya kansa yaci ado yajeshi anguwar ikoyi dan ya amso tsadadun birthday gifts daya siya ma masoyinsa chief okoro wanda tun daga kasar waje aka hado masasu daga asalin kamfanin Dolce and gabana together with and expensive 120 million naira hublot watch da turaren pure licorise worth 200$ duka duka yasan basu kai kudin da chief ya kashe ya siya masa estate din nan a dubai ba.

farin cikin dayake ciki bazai ma iya misaltuwa ba. Aynxu Hanklinsa gabaki daya ya koma kan yadda zaiyi ya saka chief a cikin farincikine domin yanuna godiyarsa akan wann kyautar bazatan dayay masa Hakan yasaka yabi ya mance da zancen matarsa victoria gabaki daya wanda hakan cikar babban burin chief ne dan yanajin kishin vicky bana wasa ba.

Yasha cin alwashin cewa zai nuna mata matsayinta awajen femi ta hanyar kwace attention dinsa a ranar anniverryn su.

She'd neva take his barazana da wani muhimmanci sabida gani take in normal sense babu wani namiji da zai dora bukatar abokinsa na shagalin birthday sama da bukatar matarsa na aure ko? Ita kam ma har ta manta.

Tunda femi ya fice bai duba wayarsa kwata kwata ba bare ya ga meya ke faruwa. Dan daga wajen karban gifts din spa kawai yaje aka wankesa aka kyafeshi yay kyau sosai ya saka slim fit versece suit bamai tarkace sosai ba ammasa gyaran fuska yay kyau kamar ka cinye shi danye duk inda ya ratsa qamshinsa kawai ke tashi.

Around 2:30pm na rana ya kammala duk wani shirinsa tsaf ya fito dauke da tsadaddun gifts dinsa ya nufi boyayyar gidan chief okoro da niyyyar taya shi murnan birthday kamr yadda suka saba.

Kirif ya rufe kansa acikin wata dunkulleiyar jeep matrix ultra data sha bakar tinted banda tulin egon shi daya gaurayu da qamshin turarensa dana sanyin Ac babu abunda ke ratsawa acikin motar.

Tunda ya fara tafiya Bai tsaya ba sai a Dede wajen trafick light sabida yanayin cinkoson garin legas yasaka ya dan dauki wayarsa yay sliding ya fara dubawa..

Sakonnin vickyn ne ratata agaban screen tun bai bude ba yaji aransa cewa vicky tana cikin halin matsatsin bukatar ganin amsoshinsa. Ajiyar zcyace ta kufce masa tare da Maida wayar ya rufe Bai ko bude sakon ba, deciding yay akan ya barsu ahaka unread, aransa yanamai cewa sai ya kammala shagalin birthday da chief okoro kafin nan yaje ya sameta obviously bcos she is not dat important to him arayuwrsa kmr chief okoro. Aganinsa Badon ma yau din yasan rana ta musamman bace agare su kuma yariga ya sabar mata da kasancewa tare da juna a wann ranar da zai iya cewa ba dolensa bane saiyaje.

ARayuwarsa gabaki daya baiyajin sha'awar kasancewa da mace komin kyanta komin diri halittarta, sede kuma ata Wani bangaren zucyarsa da akwai feelings na tausayi dayake zuwa masa akan vickyn duk sanda ta fado masa aransa wanda baisan meyasa yakejin hakan ba.

Shidai ya Amince aransa cewa duk matan duniya abu dayane kawai burin su, sugansu acikin daula da arziki, shiyasa yasaka aransa cewa iya rayuwar daya bata da luxuries din daya sakata aciki is enuf price to pay for his absence in her life kawai dai vickyn bata nuna masa godiyar Allah ne.

Tunaninta ya dingayi aransa har aka basu hannu ya ja motarsa ya tafi anguwar da chief okoron yake.

Babban quest house nashi ne a karshen layi dan haka masu gadin suna ganin dosowar motar femi suka bude masa babban gate din gidan tunma kafin ya karaso, tun shigowar sa gaisuwa kawai suke aika masa amma har ya dire kafafunsa kasa bai daga kai ya kallesu ba bare ya amsasu...

Gifts dinsa gabaki daya ya riƙe a hannunsa ya doshi cikin gidan cikin kasaita da tattali.

Wata shuumar murmushi ce a fuskar Chief okoro dake jikin window yana leko isowarsa yafara lashe bakinsa kamar tsohon maye ganin irin daukar wankan da femin yay.

Femi Yana danna bell chief yay sauri ya kuma dakinsa ya feffetsa ma jikinshi turare sann ya hau gadonsa ya dan lafe ajikin pillow yay kamr baisan da shigowarsa ba.

Private worker dinsane yaje ya budewa femi kofar yana dar dar ganin yadda femin ya haɗerai sosai.

Ya naga gidan soo dry, "Where is chief?.

Kafin ya amsa yace neva mind. Kai tsaye ya bude wata kofa yabi matakala ya wuce dakin baccin chief din kai tsaye.

Koda ya bude kofar dakin ahankli, kakkarfan Qamshin turarenne ya fara bugar dashi, dan duk sanda zasu hadu basa amfani da normal turare na shafawa a fita waje, suna yawan amfanine da original sensual perfumes masu tayar da sha'awa da saka mutum jin yana cikin matsatsain bukatar sex alokcin.

Tunda femi ya shaƙa iskar dakin yaji dick dinsa ta waani harba sama kamar kunawa

He looks vry excited dayaga chief yana isowa yawani rungumeshi ya dora masa kisses a baki me tsayi muaahhhhh da
Kyar ya amshe bakinsa snn yace "Happy birthday my love"..chief dake masa wani irin kallon love ahankli ya shafa gefen fuskarsa yanajin kamar ya cinyeshi danye dan kauna. Nann femi ya damka masa kyautukan daya kaawo masa na happy birthday.

As usual koyaushe ya bawa chief abu sai yaga chief ya amshe abun da tsananin murna da nuna muhimmanci duk dama yasan yafi karfin abun nesa ba kusa ba wanda hakan ne yake dada sawa femi yaji son chief din ya kara mamayesa.

Kallon kallon suke aikawa juna daga zaunen kamr zasu cinye kansu dan sha'awar junansu

Lkcin Daga farar singlet sai fanjamemen nicker ajikin chief wanda yasan inhar ya fanjama masa suka fara harka yau ba lallaine su gama aakan lokci ba.

Tasowa yay daga kan gadon ya jawo hannu femin sukaje can cikin mini palonsa dayake yawan hutawa aciki sabida wajen kamar
Relaxations spot ne akwai soft bed couchs da chairs na hutu na zamani wanda daga ka zauna akan chair din zai cigaba da maka danna me dadi agabobin jiki.

Wani katoton kwalban giyar Hernerssy XO ya ciro tare da strong negroni ya juye musu duka biyu a glass yay mixing dinsu awaje guda ssn ya mikawa femi nasa shima ya rike nashi a hannu.

Karamin cake din dayay odering red in colour suka kunna candle akai suka yi birthday toast snn suka yanka atare femi ya deba cake din lovingly ya bawa chief abaki shima ya deba ya bawa femin abaki yaci yanamai murmushin jin dadi.

Hirarsu ta batsa suka dingayi a wajen suna shan giyan, chief yanata mawa femi alkwarun abubuwan duniya yanami kuma bayyana masa tsantsar son dayake masa aranaa a fili, ahaka har saida suka shanye giyan nan tass suka dan fice a hayyacinsu femi dakansa ya cire makansa riga yabar atractive and fressh faffadar kirjinsa a bayyane..
Chapter 42 · 0% Book details