Sashe 305
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Now dat she have just 12 days with them tanajin kamar bazata iya lalata koda awa guda na rayuwanta wajen sanya akan khaleel ba..
Tunda har halisa tay cikinsa a sati biyu itama tanason within this days taga cikinnan ya shigeta
Kota halin kaka ne
And her medical reports is showing red ga chronic depression ga mugayen ciwukan infection na mahaifa ko binta kan bayanan likitan batay ba tunda alfah ya dakatar da jinin taji karfin gwiwa...
yau tunda suka dawo gidan da likitarta babu wanda yaji sarari miji nata ne a abatajin dadin wai itama sai tay masa girki irinna halisa kiris ya rage gobara ya kama gidan khaleel Allah yaso megadi yana nan shine Ya taimaka ya kashe mata gas akan lokci.
Duk ranta a dagule bata iya komi ba gashi Aliyu ya dauke halisa sunje cikin family house ziyara dan harga Allah bata iya boye kishinta itama wata rana.
Meenal ce kawai take zagaye ita kadai dan abunda ta caccagabar sunyi baki kiri sun kone murus haka ta zuba su a kondon shara.
duk wann be dameta tundaga lagos tasaka mummynta aiko mata sexy nity Tana Allah Allah
dare yay khaleel ya shigo
Bai kuwa tashi shigowar ba sai can wajajen sha daya na dare fuskansa ma ba asake ba yazo ya samu tajirasa tagaji har bacci ya fara daukarta
Abakim gadon ya zauna yagama chat da halisa kenan zai kwanta taji motsinsa daga cikin baccin ta farka a firgit.
Firigtan datay yasa taji mararta ya wani murdata ihun bazata tay saida ya juyo yaganta harta zabura ta mike tsaye a take sai kuma taji dumi me mugun yawa na sauko mata kasarta kafin kace wani abu jini guda guda sun tuttulu sunabin kafarta yarrrrrrr sunbi sun wanke kafafunta ixuwa kasa suna sauka dan ko pants bata saka yau ba ta shanya gindi tana jiran miji yaxo..
kusan rudewa tay dataga jinin na sauka dan a take jikinta yahau karkarwa tafara cewa na shiga uku
Wayyo Allah na karkamin haka mana...na shiga uku na..
Da mugun sauro khaleel ya dira akan gadon bakinsa yanamai furta innalillahi wa inna ilaihi rajiun...
Rushewa tay da kuka ta tsuguna akasa tafara zage zage tana cewa ta shiga uku.
Bai tabata ya kama hanya yafita after a while sai gasu nan sun dawo tare da halisa suka dau wayar meenal din suna kkrin kira mata likitar gwamntin da aka hadosu da ita.
Meenal kuwa tana ganin halisan tafara ihu tana cewa muguwa azzluma algunguma burinki ya cika kin min asiri dan kar mijina ya kwana dani Allah saiya tsine maki halisa ta dinga ihu tana tsine mata..
halisa tay tay da Khaleel ya taimaka yaki sam karshe ma ya barsu a dakin yaje cikin motarsa yashiga ya kwanta abunsa yay banza da su.
Halisa ne tsaye akanta dik uwan ruwan boma boman zagi da sharrin duniyan saida ta mata amma bata damu ba tana tsaye tare da ita har aliyu ya taho da likitan acikin dare aka hau dubata.
She is having a severe uterine infetion side effect na maganin tsaida menstural flow dinta datay tun tana yar shekara sha takwas da zimman cewa ita bazata sha wahala ba, she is boss lady, equal to men,
Shiyasa bazata juri yin al'ada yana katse mata harkokin gabanta ba.
Yau taji babu dadi sosai aranta komi ma ya fara bata haushi tana jin kamar ta musu hauka, dantagama saka rai tay lissafin cikin kwana goma zata dau cikin khaleel ko ana so ko ba aso.
Tunda tafara lamarin zubar jinin nan gidan ya zama ba azaman lafya dan akoyaushe tana cikin tada rikicin cewa halisa ce ta mata asiri dan kar miijnta ya kusanceta.
Khaleel harya yafarajin kamar hakurinsa zai kare akwanakin musammn data fara tarar halisa da mortal combat da dambe, dan tausaya mata da halisan takeyi duk saida tazo ta kwabar dashi sabida she was soo desparate itadai saita sami cikinshi kota halin kaka ne ..
Ana saura sati guda akoma kotu gidan ya dawo kamar wanda ake zamn doya da manja.
Meenal ta sakasu agaba da da fitina da sharri at same time tace ma mummynta lallai kawai ta Amince ta kwana da alfah on her behalf domin ama khaleel wata muguwar asirin mallaka ita tagaji da hakuri kawai gara ta masa asiri me kankat ta mallakeshhi
ganin meenal ta daga hanklinta sosai yasaka hjya nadiya ta aikata hakan snn Alfah ya bata asirin wani abune kamar ruwa akwalba aka bata akan tazo dashi, ya musu list da wasu abubuwa harda buran kare, da jinin al'ada, da danyen placenta aciki yace musu sun tabbata sun nemo wayann abubuwan suyi stew dashi kuma meenal din ce zatay girki tazuba ma khaleel tare da ruwan kwalban abincinsa yaci abincin akalla sau uku sai shikenan bazai sake tuna wata halisa ba sai meenal har mutuwarsa kuwa.
agwggwame hajya nadia ta dau hanyar medugurin jikinta babu dadi sabida tunda taje lagos yau sati uku kenan tana ciwo musiba ajikinta kala kala ajikinta ta kasa gane kanta gabaki daya ga wasu jajayen kurajen da suka fetso mata ajiki sai dan uban zawo daya sakota agaba.
Ranar da zata iso medugurin kusaan kasa zama meenal tay duk ta jeme ta rame kowani rana akan saka mata ruwa ga karin jini akai kakai, yau ko baqin cikin hakan bataji da tunanin dik wani matsalar ta zai kare in mummynta ta iso.
tasha jira amma shiru dake motar haya tabiyo
sai can Cikin dare polisawan dake monitoring calls dinta suka kirata awaya aka sanar da ita cewa an kawo hajya nadiyan ruwa ruwa sabida zawo am bata gadon asibiti aka lankaya mata drip itama..
Meenal ta kasa samun nitsuwa sai jeka ka dawo take da canula ahannunta ga uban pampers datake sawa yanxu sabida jinin haryanzu be yanke ba kawai dai baizubowa da uban yawa sosaine yanxu, but still a sanitary pad cannot contain it.
Duk buhun maasifarta datake saukewa agidan idonta nakan irin rayuwar da khaleel yake bawa halisa me daraja and each time tagansu acikin wani yanayi na soyayya bakaramin birkicewa saitin kwakwarta yakeyi ba.
Abubuwan dayawa ta gani wanda halisa takeyi ma mijinta kamar ladabi, biyayya, tattausar lafazi, girke girke, zumunci da yan uwansa, ladabi wa iyayensa da girmama su da yin duk wani abunda zai burgeshi yaji dadi wanda har ga Allah tasan bazata iya yinsu ba wasu kuma tasan batama iyasu ba.
Wanda sune suke dada karya mata zuciyarta bana wasa ba.
Duk wannn hudubar shaidan din datake rike aranta akan namiji saitaga duk ashe hauka da wauta takeyi namiji ba amasa gadara da iko gani take kamar acikin ruwan sanyi halisa ta ke malallake rayuwar khaleel bada irin nata salon ba. Duk haukarta da borinta tana lura da su sosai tanaganin komi kawai karayace bazata iyayi ta zubda makaman yakinta ba sabida tana tsoron taje jail..kuma tana da yaqinin cewa inta dage ai Allah zai bata nasara akan qudirinta na kwace mijinta tare da yin waje road da halisa mansa agidanta.
Washe gari ana saura kwana shida aje kotu
Meenal ta dena kula maganan lawyernsu ganin cewa ga babban nasara yazo mata wanda basai tasha wahala ba bukatarta zai biya cikin sauki.
Sassafe sukayi waya da mummynta saikuma taji muryam mumynta bakanta, amma tsabar rashin nitsuwa bata tambayrta jikinta ba tafara maganan maganin boka..
Hjua nadiya dake cikin wani mayuwacin hali ta mata fada akan hakan amma meenal ko ajikinta
haka ta hakura Ta tura mata list tace mata cheque din kudin da halisa ta bata ta yananan suyi amfani dashi...
...meenal tasaka mata ihu tace sam bazata taba amfano da kudin halisa na tafi karfin wncn kudin
Haka dai suka gamaay hayanyansu tace sam zata amso kudade wajen khaleel, dama Alfah ya hadasu da wani mutim wanda zai nemo musu ingredient amma kuma kudin aikim nemo fresh mahaifa placenta alone is 10 million saura kuma yace zai samo musu me kyau a 6million harda kudim wahalansa 20 million dan acewarsa in aka kamasa prison zaije
meenal bata damu ba sabida taga uban kudin da khaleel yake dashi yanxu tasan intaje ta kirkiro wani abun tagaya ma likitanta suka gaya ma halisa zai iya nada kudin akan lokci dan dik jinyar datay haka sukeyi
Zata yanka kudi ma likita ita kuma ta gaya ma halisa ahaka suke samun kudin jinya daga wajensa cikin sauki dan shi tunda tafara jinin bai sake zuwa ta wajenta ba.
Bayan sun gama lisafin kudi meenal ta rubuta a paper tay list din wasu abubuwa da zaa mata na jinya ta harhada da karya
tama kasa hakura likitan taxo tace zatakai ma halisan dakanta fa daddare sabida gobe da safe takeson ta samu kudin dan bata son abata mata lkci
Can saida ta bari daren yay lokacin data san halisa na yawan yin ma khaleel hadadden shayi ta fito da papern a hannu dan tazo ta tsareta.
sabani sukayi Halisa data fito daga kitchen din ma bata ma lura da ita ba ta wuce abunta ha saida tay nisa snn meenal din ta hangota sai tafara binta abaya.
Amma bata wani damu ba dake taga halisan tabar wutar kitchen a kunne sabamin yadda taga ta saba kasheshi kowani dare.
halisa na shiga dakinta bata wani ja kofar dakyau ba ta same khaleel shi har ya shiryawa bacci acikin ranshi yana so ya tsayar mata akan baiyason muamalar ta likitan Meenal din, da ita meenal din daya ga har tana bata damar shigo musu dakinsu anyhow amma sai yaji baida lokacin yin hakan yanxu.
halisa Ta zauna kusa da shi zata bashi shayin sanda ta rusuna gaban sa aladabce ta mika mashi ya karba yana murmushi even after all this time she is beinh so respectful komin ta na burge shi, zama tay agefensa tana masa hira kadan kadan gameda zuwan iyalan uztaz da zasuyi shima anan yake gaya mata cewa su kawunta leut abbkar zaizo dan haka gobe zaije lagos ya tarbeshi acan gameda maganan seach dinsu akan uztaz
Tunda yafadi hakan sai taji gabanta yafara faduwa dan babban abunda ke keeping mind inta at ease kenan sumtime is the little hope that she have nacewa tunda ba'a same gawarsa be he might be alive..