Sashe 104
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hawayen datake dannewa ya kwace mata hawaye masu azaban ciwo da mahaukacin zafi ya fara zubo mata yarr hannunta dake dunkule da uban karfi ta bude tare da dora masa akan fuskarsa da wani irin karfin da saida yaja baya batare da ya sani ba.
Wani irin bacin rai da rauni takeji duk jikinta na bari idanunta na fiddda ruwan hawaye masu tsananin zafi Ji tadingayi kamarta harzuka ta gagaggaya masa baqaqen maganganun da harya mutu bazai manta dasu ba but she is not like him. Zatay fada akan komi amma bazata tsaya fada da mutumin da ya karance rayuwarta Abaibai ba dan ji take kamr zata bata makanta lokacine wajen masa bayanin gaskiyarta.
Waye shi da sai ya fahimceta, shidin waye ne da zai ta gaya masa labarin rayuwarta kafin nan ya yadda da ita, she dont care what he say tunda shi ba Allah bane how he think of her doesnt matter.
Tana kuka ahankli harta kammala ayyana haka aranta ta juya kanta a fixge zata koma gida
yy saurin kamota ta baya
"Where are u goin?
Lumshe idonta tay hawayen ta na zuba dan bata tabajin kanta so irritated with him kamar na yau ba. she just cant believe he think this low of her da har zai kalleta a matsayin karuwa wacce ta bar gaban familynta ta fito duniya dan ta gina dukiyatta da arzikin wani ɗa namijin.
Haushi da hatsala yasaka ta juyo kansa da fusata take tureshi tana mai kai masa duka akan kirjinsa har sanda ya rike hannunta dam dam snnn ta nitsu, muryansa wani iri yace "why are u soo furious with me, is it bcos i told u the bitter truth"?
He expect yes from her teary eyes sai yaga ta kalle tsakar idanunshi tace masa "No, am furious bcos i am going to watch u regret saying dat to me doctor.
yace regret what?
Raunatattun hawaye suka kara bulbula daga idonta muryanta na rawa rawa ahankli tace masa I get ure a pyschologst, its ur job to knw ppls mental issure and emotions and treat them. Amma Inde haka karatunka ya rawaito maka akaina then i am glad to let u live it with it, cos am neva gonna defend myself to u bcos ure soo irrelavant and nothing to me.
Wani irin kallonta yakeyi tana hawaye zuciyarta a mugun karye dan baiyi tsammanin zatace masa hakan ba ko kadan.
He neva even saw guilt and weakness in her teary eyes, he just saw anger And disspontment in him datake kallonshi dashi.
ACikin fushi ta kwace hannunta anashi zata juya yay wuf zai juyo da ita hanklinsa yay mugun tashi da yanayinta..
Halisa listen..i just say this so that we can talk about it. I really want u to tell me the truth by urself
Duk abunda na gaya maki abunda naji ne kuma na gani da idona
..its is only u i wanna hear it from..
Batasan ya akayi ta juya da muryan kuka me yawa ta kalleshi ba..
Kusan ihu ta masa tana cewa "You din't see anything, u just assummed the worst of me..seeing is believing but ure soo dump u dont even knw that seeing cud be deceiving too..
...i swear ure going to regret saying this to me...
Ya tsaya cak yanata kallonta idonshi suna masu bayyana tsananin tashin hanklin daya shiga ciki musmmn ganinta a wann yanayi..ya jima yana son ya ga wann ranan amma gashi ranan yazo masa wani iri tun ba aje ko ina ba yafarajin danasanin gaya mata abunda ya fada mata yanxu...but how else wud he say it..she appear to him as rude, arrogant not easy to talk to..ta yaya zai gaya mata maganan ta inda bazai hurting dinta haka ba..
duk jikinshi yay sanyi yanajin duk be kyauta mata ba, ganinta tana share hawayenta ahankli tana gama share hawayenta fara tafiya da kafa zata nufo kan titi ta wuce gida
Binta ya fara abaya yana kiran sunanta
Bata ko amsa shi ba saida taji ya kamo hannunta tajuyo asalin zage karfinta tay ta nausheshi acikin shi har saida ya rusuna kasa damke da cikin.
Ahnkli tace mai
"Don't touch me again".
Tabi kansa Taja masa hatsalallen tsaki snn ta juya aguje tabar wajen tana kuka ahankli ta doshi hanyar gida batare da ta sake kallon inda ta barsa ba.
Maganganun daya gaya mata da wanda ta gayan masa suke damunsa fiye da zafin da cikinshin yake masa, memekon yaji sanyi aransa yau dayay jarumtar confronting dinta da abunda yake ji akanta sai kuma yaji kansa ya dada kullewa zuciyarsa ta dada tsumuwa acikin matsanancin damuwar yanayin dayaga ya jefata aciki yanxu, ya jima anan a zaune a cikin yanyin da shikansa bai gane ba
Wani bangaren xucyarsa already harya fara jin nadamar gaya mata hakan,wani bangaren kuma baiya nadama ko kadan dan yasan inda bai furta wayann zafafan maganganun ba da bazai gane wani abu Aciki ba..
atleast hanklinsa ya kwanta da bata bude baki tay admiting komi gameda accusation dinsa ba dats means ders another truth to the story Wanda dolensa ne ya samosu cikin gaggawa..
Da sauri ya tashi ya shiga motarsa ya fara bin ubern daya dauketa abaya tunanin duniyar nan yayi na inda zai samo dayan gaskiyan har suka isa gate din gida kusan atare bata juyo ta kalleshi ba bare ta kulashi ba..
Tabarta ta kunna tana sha tana tafiya tana tuna yanayin kalamansa.
Bashine mutum na farko daya gaya mata bakaken magana irin haka ba amma sosai nashin yay mata zafi fiyeda yadda take tunani..
First time da megadin gidan ya gaisheta bata amsa ba kawai ta shige cikin gidan...
khaleel yanayi parking ya biyota cikin gidan agggauce domin kuwa yana da abubuwa da yawa da zai tambayeta akai mostly abunda meenal ta gaya masa..
Daf zata haura kan steps din kenan taji ya kamo hannunta ta juyo a hatsale ta kalleshi"
muryansa kasa kasa yace "pls listen"..hayakin taban ta dinga hura masa a fuska tanacewa i dont want to talk to u pls ure irritating me,.. zata turashi kenan sai ga meenal tana saukowa ta wajensu da sauri sauri tana kkrin rabashi da jikinta kenan wayoyinsu suka zame suka fado kasa.. kusan atare suka kai hannu ya dauki nata ta dauki nashi tana dagowa ko dubawa batay ba ta saka wayar a aljihunta tare sa shanye hawayenta cikin sauri.
Shikuwa yana mikewa tsaye da wayar atake ya gane banashi bane duk dama komi da komi irin dayane har model din da kalar wayar...
Da sauri Batare da ta lura ba yay swiping din wayar ta budu dan kar ya shiga lock, ayayinda hanklinta ya koma kan meenal shikuma hanklinsa nakan wayar ne dan baiyi wata wata ba kai tsaye ya shiga call log dinta ya fara dubawa ahankli...
Kirjinshi har bugawa yake ayayinda yakai ga call logs dinta,dan yawan yin wayanta akwana biyun nan shine abuna farko dayafi tsayamai arai..scrolling yake yana dubawa ahnkli gabansa na mummunan faduwa ganin abunda yaketa tsammnin gani aranshi bashi ya ganiba, almost duka calls dinta na satin nan gabaki daya revolves around few ppl, And they all business related, uztaz, shuaib, and few of her friends kamr su shema'u, vicky da hadiza maitama sai na safeñ nan dayaga kamar daga university of lagos state ne...
Yana cikin dubawr wani tex Message ya shigo duk dama baiso yay mata bincike har haka ba amma adan dolensa ya bude ya karanta..
Malalaciyar murmushi ne ya kufce mai, cos he feel very very stupid ryt now musmmn ma daya zarge yawan calls din nata awani siga ta daban..
So all of this ppl da suke zuwa wajenta da paper talks have nothing to do with zach kenan? hmmm thats quiete intresting!
Cikin wata mayyar catwalk meenal take tahowa tanamai kallon yanayinsu da fuskokinsu duka Gashi ta tsokalo kyau all fashioned up tayi kwalliya ta sako launin jan jan baki tasaka wata hadaɗɗiyar mandarina duck's lady suite baki mai bajajjen wando da dogowar jacket hannunta riƙe da clucht bag dinta na fendi, takalmanta na malone soulviers ne sai bi da kafafunta gently take cikin catwk.
Khaleel ta fara kalla taga idanunshi da hanklinsa gabaki daya nakan wayar dake hannunsa ne tay karamin tsaki sai nan taketa dawo da hanklinta kan halisa ta zuba mata idanunta cikin kiyasce yanayin data gansu aciki
Har kasar ranta tana jin tsananin kishi da dar dar din barinsu agidan nan tare musmmn ma da bata da niyyar dawowa lagos nan kusa,dan daga yau watan ramadan yau saura sati guda knn ta kama, tasan tana zama khaleel zai saka mata ido akan azumi its almost a hard decision for her tabarsu ahaka sukadai amma dake bata san da cewa uztaz baya gari ba yasaka bata wani damu sosai ba.
yanayin idanun halisa yasa tasha jinin jikinta tasan dolene da akwai abunda ya afku wanda da suka ganta sukay saurin yanke maganan sukayi shiru.
She hates to look awkward, tanata kallon kowannen su asace..
Dauke kai halisan tay batace da ita uffan ba ta tamke fuska tana busar tabarta kmr bata san da zuwantan ba. dasauri ta dafa kafadunta, snn tace "Halsy good morning
"kuka kikayi ne?
Halisa ta dan daga ido sai caraf idanunsu ya sarkafu cikin na juna..
Innalillahi maiya sameki haka anmiki wani abu ne? Waya batamiki rai..
dan yatsine fuska halisa tayi cikedason tamata shiru dakuma tarin gajiya tace "nagaji ne kaina namin ciwo Amina.
Kafin ta amsata rabin hanklinta naga kan mijintane dako daga kai akan wayar baiyi ya kalleta ba.
"Tace ohh dats tru sannu, halisa batay aune ba taji ta damko mata hannu ta rike anata..Kusan har kusa da gaban khaleel din ta jawo ta Tana cewa "kinga dan baki saba irin wnn fitar safen bane Sannu babe, kinga yadda kika gajin nn bazan cikaki da surutu ba, I am going to be off for my business if u need me u can call me okay???
Halisa batace mata komi ba tana Allah Allah ta kwace hannunta sai gani tay meenal ta wani mararaice ta kwanto masa a jiki sigar makirci tana aika mai dawani irin shagwabben kallo wai ita a dole zata neman halisa alfarman zama agida..