← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 233 OF 312

Sashe 233

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yadda ta tsayan da buhun masifa ayanayinta yasaka murmush me taushi ya kufce akan fuskan kayden din baice mata komi ba, diving yay izuwa ta baki bakin snn ya fidda kansa waje cikin salo me mugun daukar hankli yana mai tsura mata idanunsa me sanyi ganin yadda ta kure kan kirjinshin da kallo ruwan ne ke ddiga akan Sexy bodynsa ta kasa iya dauke idonta akansa
har ya fito sanye da doguwar wando daya jikke da ruwan sosai.

Da sanyin muryan Yace mata hey good morning angel.

tace Morning my foot.
ta rike rigar jikinta tace what is this? How dare u
change me..are u mad?

murmushi me sanyi yay tace arggh stop smilling and answr me..Did u?

Kai tsaye Yace "yes..

ranta a dagule
Tace oh my god.

Ahnkli Yace "I din't look..

tace okay just Forget it.
Wann wasan banza has to stop..give me back my cloth ya isa haka. Stay away frm me. Zan dawo maka da komi naka and thanks for ur help i domt need this childish shit.

Cikin katseta yace this isnt childish shit.

Tace to menene? You and me..oh no..kaima kasan bazai taba yuwa ba. We arent even same

A nitse Yace' 'why? Meyasa kikce we r not same and why is dis childish to u...i mean we were good..kinsan da haka

Ta juyo ta kallesa tace dat was online, we were good online, so pls Young man stop dreaming and wake up
we can't be friends.. we can't.. cikin katseta da dan karfi yace "No i dont want to be ur friend.. kai tsaye yace "I love you..
i love u alot..sabida ke na dawo kasar nan. I saw u on tv and ive love u since then..kaarkiy tunanin ko saida nazo naganki a schl nafara jinshi..ive loved u even bfr u knw me..and my parent lnws abt us. So pls dont call this childish my feeling is alwys true

mamaki ya rufe Vicky bakinta harna rawa rwa tace "what? Seriously?
Are u crazy..u saw me on tv are u crazy kayden?

kansa na kallon kasa yace yes i am crzy abt u
"I love u.. tace oh my god
Ure just 22 kayden zaka lalata rayuwarka ne da wann obsession din just Look at u. Ur future ahead is still bright. U dont wann ruin it?? I am 33 and u wann love me?

yana kallonta Yace" age cannot Change anything btwn us. I knw u feel sumting for me.

Tace woah, comfort urself boy, it still doesnt change the date on ur birth certifacate.

cikin bude ido da lumshewa yace no matter what u say i am gonna fight for what my heart beats for. I love u vicky till the end, even if its gonna ruin me.

Dafe kanta tay cikin rasa abunda zatace mai gani irin kallon dayake mata kamr zai hadiyeta da alama baimasan tanayi ba, cikin sauke ajiyan zuciya me snyi Tace ohh comon..just get rid of that tattoo. I wll make u forget me.

Kafin ya amsata saiga personal gurd dinsa ya shigo wajen da mugun sauri..sir sir we found them..

Da wani irin karfi Kirjin
vicky ya buga cikin sasaarfa ta karaso wajen kayden din ta tsaya kusa sashi suka amshi pad din suna kallon Location din femin atare, Kayden ya dudduba musu codinates yace in few hrs he wl be heading to the port yana shirin zai bar garin nan ne ta jirgin ruwa. Call the ports security and let be on our way now.

aggaugauce Gayen yace yes sir ,vicky ta rike ma kayden hannu a mugun rude kamr yaro taja shi ciki suka koma ciki suka fara shiryawa agaggauce

Tsabar rudani da sauri agabansa ta shirya kanta yanata kallonta yay murmushi suna gama saka kayan halisa ta farka ganin suna ta sauri yasata mike zumbur vicky wats going on?

a tsatsaye Vicky ta juyo ta mata bayanin halisa tace musu suje da sauri toh ita zata biyosu abaya yanzun nan.

Daga can waje kuwa atake qurd din kayden ya ciro wayarsa ya fara kiran nasu team din police din snn ya suka kira ports aka bada oder akan kar asake wani jirgin ruwa ya wuce har sai sun iso.

kayanta na jiya ta maida jikinta shikuma ya saka kananan kaya tare da rigan sanyi snn ya jawo hannunta cikin sauri suka fito suka samu har an shirya motoci ya sakata aciki ya zauna tare da ita suna barin gidan motocin squad dinsu suka fara binsu abaya.

Wajen nada nisa dan haka hirarsu a motan kusan abun dariya ne sosai... Dan kuwa babu
kalar rainin da vicky bata masa ba akan age dinsa shikuma babu kalar manyance da baya zuba mata. Allah yaso ma daga su sai driver suke wann musun soyayyar.

Agarin masa tambayoyi ta dingaji abubuwan masu ban mamaki abakinsa wasu abun ma basu ma real ba. But deep within her she is amazed da yadda yake mutuwar haaukar sonta bata taba tsammanin akwai namiji dats so young, handsome, wealthy and innocent irinsa da gatansa da komi da zai mata irin wnn soyayyar maitan aboye ba

Ahaka suna musun su mai ban dariya har suka iso wajen, a take security da polisawansu sula bazama cikin jejin dake zagaye da port din da bindigoginsu a hannu

Shikuma da vicky da sauran squad suka tsaya
ata gaban suna shigowa ta wani hanya, he was busy tryng to protect her by all means. Tanata kallonsa tanajin kmr bazata iya ba amma sosai abun yake taba mata zuciyarta sosai.

Fannin femi kuwa ya riga yasan Dolene su bar wajen sassafen sabida duk tsiya yasan vicky tana nemansa ynxu
Haka ya tashi nile daga suman nan karfi da yaji ya gama jika masa jikinshi da ruwan sanyi nile ya farka da zazzzbi me tsanani jikinshi nata rawa rawa ga yunwa ga jiri. Jansa ya farayi cikin jejin dan su billa inda mutanensa zasu taho su daukesu akaisu cikin jirgin ruwa.

adan dolensa ya rage sauri sabida aman da Nile yakeyi, dalilin haka yasaka har police dun kayden suka kusa cimmasu duk sai yaji yarude daya fara jin takunsu a kusa dasu.

Cikin sauri sauri yake jan nile aksa kamr ya samu kare dan gudu yake yana jansa dansu tsira shi bai damu ba.

A fanninsu vicky kuwa Suna kaiwa wani hanya jikin kayden yafara bashi cewa wani abu me muni zai faru dasu, haka kawai yace musu su raba kafa shi zai bi ta baya.

ya musu wayone dan kar Police din su shiga deep deep cikin jejin tare da vicky dan ya gwammaci duk abunda zai faru ya same shi amma banda ita.

Tana tsaye acikinsu amma yay musu ido suka fahimce shi, akan shida wani qurd zasu wuce ta baya, snn ya jawota gefe ya cire rigar snyinshi ya sakata mata ajikinta, yana zuge mata zip din ya kalleta yana murmushi me sanyi da taushin muryansa yace mata i promise zan dawo miki da nile. and i wll protect u.. and love u truly, even if its gonna ruin me kisani ur love is worth my life.

yadda yake maganan da sanyin jiki yasakaa jikinta gabaki ya mutu murus Tun kan tace masa wani abu taji ya kama saman goshinta ahnkli yay kissing snn ya juya suka tafi ta baya...

Tun da hakan ya faru taji tafara rasa nitsuwarta akansa, tun tana mita acikin ranta har ta fara yinshi a fili, tace ma police din kawai tanason tabishi he is just a kid she cant let him risk his life for her sake ..masifar duniyan tay musu amma basu ce mata komi ba.. haka suka dinga mata wayo suna zaga waje daya da ita basu kaita can cikin jejin ba

Afannin halisa kuwa ko tsaywa cin wani abu batay ba tana gama magana da khaleel tahau shiri tana kammalawa ta dau wayarta zata kashe kenan sai ga kirar hadiza maitama ya shigo, ko wani gaisawa basuyi ba hadiza tace mata suna ina? Halisa ta gaggaaya mata abunda ake ciki.

Budar bakin hadizan sai tace mata dont call the lagos state police dan acikinsu akwai mutanen da suna nan suna taimkawa femi ynxu zai bar gari Ki fito ki tsaya a junction Din gidan mai na mobile im sending u a back up

Halisa tace toh, daga nan ta shirya agaggauce ta fita ahanya shemau ta kira ta awaya sun jima suna magana harta isa
Wajen tana tsaaya batay minti biyar ba wani van yazo shake da kwarrun polisawa aciki suka wuce wajen atare da ita.

Kayden da qurds dinsa suka bita baya he was not even holding a gun shikam sauri suke har suka kusa shawo kan port din. Aka sako femi a tsakiya ga kayden agaba ga polisawa abaya

shikuma nashi mutanen acan gaba suke suna jiransa.

Gudu yake yanajan nile akasa ga zazzabi me tsanani numfashin nile din na kasa kasa kamr zai dauke, Daf sun kusa kaiwa bakin ruwa kenan sukaci karo da kayden,
suna hade ido kayden ya dokeshi yay baya, femi na kkrin fitar da gun dinsa qurd yazo daga baya ya nausheshi sanda yay tumbul kasa.

Daga nan ne suka fara royal rumble da kayden
Kamar basu san juna ba suke dambe wanda yay kama da kamar kkrin kashe junansu sukeyi dan da zuciya femi yake cakumo kayden shikuma da karfi yake dukan femi

gurds din yay sauri ya Dauki nile ya goyashi a baya sabida nauyin da kafafunsa sukayi

Kayden Dake ji da karfin yaranta ya faffasa ma femi fuska nan da nan sukama junan su jina jina dan bakaramin tsanarsa dama yay ba...

Suna cikin haka saiga sauran squad din sun karaso aka zagaye su da kyar aka rabasu snn aka sama femi din handcuff
Da shi da kayden da nile suka kamo hanyar dawowa inda vicky suke

Kafin nan tun hakan bai faru ba halisa suka iso tazo tasame vicky cikin zullumin abunda zai iya afkuwa but wann karon she was more concern abt kayden

Dan haka da polisawan da hadiza ta turo suka bazama suma suka fara bin bayan ta inda su kayden din suka bi
Chapter 233 · 0% Book details