Sashe 173
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallonta yay sai yaji gabaki daya ta tsane masa aransa kamar an yi ruwa an dauke.. idonsa kamar wuta tsabar yay jaaa amma murmushin takaici ke kufcewa abakinsa yace i tot i have sumting to say to u sai kuma naga bata bakina kawai zanyi. Kije duk inda zakije tareda kowaye..i've heard all ur reasons kuma na fahimceki, ba lefinki bane lefina ne dana rufa maki asiri na aureki. Nide Gargadi kawai zan maki hajiya shema'u usman marafa, see,..wat eva u will do in this life, ina fatan bazaki sake samun wani dalilin da zai saka ki ambace sunana abakinki ba, bare kuma har kixo inda nake. Snn Nayi maki alkwari, as i leave you here, i wll be leaving u along with the ashes and dust of ur memries dat i have of u in my life.. ure the worst thing that ever happen to me. And Good luck with ur new life...
Da sauri ta dago kai cikin kuka snn tace fine amma sakin fa mahmud.
yana murmushi yace ke ai baki bukatar wani saki ure already liberal enuf tunda kinama zama dashi, sede inkina neman shedar hakan daga wajena zaki sameshi ne wajen iyayenki and trust me i wll neva try to spoil ur plans tunda ma har Allah ya hadaki da dedeke. Allah ya kara dankon kauna.
Yana gama gayan mata hakan ya juya ya kunna ruwa a sink ya wanke hannunsa da fuskansa yana sauke ajiyar zuciya wani gingimammen mahaukacin tsanarta da nadamar aurenta yake ji aransa gabaki daya ya gama rufe masa wajen yin tunani.
nan da nan ya shanye komi kamar ba mahmud ba, haka ya fito waje da sakakken fuska ya koma wajen zamansa ya zauna yanajin karshen abunda ake cewa.
haka taci Kukanta awajen ta mike tsaye ta wanke jinin dake fita a baki da hancin wanda marin ya haifar mata dashi tanajjajan tsaki ba abun tace zata rama marin ko ta walakntashi intay kudin ba tasani sarai ta raunata zucyar shi dayawa dan duk duniya bataga me sonta dayawa kamar shi ba.
harta gama ta fito babu wanda yay noticing dinta tazo zata zauna taga wayam babu alhaj shafiu awajen ficewa tay waje nemansa ta samesa akan lobby yana waya hanklinsa a matukar tashe sabida already angayamai bashi yaci ba
Infact gabaki daya team din da sukayi aikin dasu ba za'abi ko mutum daya acikinsu ba, he is closed in total lost and dismiss, sisi bazai samu akan project din ba, yay yay agayamai sunan wanda yaci aki sam agaya masa
Yana tsaka da maganan saiga Nan shema'u ta iso tana tambayarsa meke faruwa yana ganinta ya katse wayar ya hahhada mata karya snn yace mata suje ciki sai bobboye fuskarta take sabida shatin hannun mahmud ne zara zara akai wajen yay jaa sosai
Lkcin zazzabi na damun mahmud baison abun ya masa worst bare agane halin da yakeciki yasha kunya awajen, dan haka yay sauri ya tarkata wayarsa da jakarsa ya koma hotel yace ma team dinsa duk abunda ake ciki su bari sai gobe su gaya masa baijin dadin jikinsa ynxu.
Su shemau sun dawo hall tare da alhaj shafiu amma bata gane kansa ba Har kusan 1hr da tafiyar mahmud, ana fara annoucing result din taga alhaj ya jawo hannunta sunyi waje tun ma ba zo kansu ba, tambayar duniyan nan ta masa amma baice mata komi ba ya hadata da wasu suka maidata uk a jirgi aka dumpata a hotel dinta daga nan ya kashe wayarsa gabaki daya..
7;30 bayan isha mahmud ya shigo room din hotel dinsa idonsa yay wani irin jaaa sabida yawan hawayensa dake ta zuba dayake sallah domin kuwa wasu daga cikin baqaqen maganganun shema sun mugun tsaya mai aransa yanajin kamr duk lefinsa ne daya bar hakan ya faru dashi...
Maganganun iyayensa akanta ya dinga tunowa aransa yana astgrfurllah shikadansa dan saiyau yake gane cewa tabbas abunda babba ya hango yaro ko yau tudun tsauni ne bazai hangoshi ba.
Banda ruwan sanyi daya sha ya gode ma Allah akan yau, bai sake iya saka wani abu abakinsa ba haka ya zabge kayan jikinsa ya kwanta daga shi sai boxers dinsa snn ya kashe wutar dakin yanata juye juye shikadai akan fankacecen gadon hotel din in total darkness cikin tsananin zafin zazzabi tsabar tsanar shema dayake ji aransa harma baison yaga zcyarsa yana tuna masa ita. He want to compltely trash her out of his life ta zamo masa tamkar shafaffen tarihin da bai sake iya tunawa ba. The intense pain and suffocation is der yanajin ciwon ajikinsa amma sam sam baijin nadaman rabuwarsu ko kadan, snn baijin har abada zai sake kaunar wata mace me irin sunanta a duniyrsa
Bangaren hafsa kuwa bata ci minti biyar da sauka a train ba sai ga taxi cap din ya iso tun batama kira layinsa ba
Tana ganin sunanta ajikin tag ta bishi suka gaisa yace mata mijinta ne ya aikosa he wll take her to him, suna tafiya suna dan hira yanata ta bata labarin hidimar da akayi dazu dake shine yake daukar mahmud izuwa ko ina tunda yazo so ya gane me akeyi sosai. Sama sama take amsa shi in a polite way har suka isa gaban hotel din arnd 8:30pm ya karbi jakarta da trolly dinta ya mata jagora har ciki zuwa wajen reception ta mika mata key card tace shine yace abata so tana zuwa kawai budewa zatay ta shiga, nan aka hadata da wani yakaita can sama har kofar room dinsa mutanen are so hospitable bata samu matsala da kowa ba..
tana saka card din kofar ya budu hannunta na rike da door knobs hasken dake waje ya haskashi taciki mahmud dinne a tsakar dakin nasa a durkufe akan gwiwarsa yana kwaza amai sosai.
Da wani irin sauri ta koma baya tana dan kallonsa kamar zata dauke numfashinta har ya gama aman daya keyi sai taga ya rike kai Da sauri ta shigo ciki ta sake jakunanta anan ta kunna wuta. Runtse idonsa yay sosai dayaga hasken dai baima ji sallamarta ba.
dawowa tayi gabansa ta dago kansa a hankli tana kallon fuskarsa ya bude Idonsa da ya kada yayi jajir yana kallonta awani yanayi samun kanta da yi masa sannu murya can ciki bai amsa ba ya shiga kokarin mikewa tsaye sai yayi baya xai fadi ya rike kafadar ta da sauri..
ji tay hanklinta ya mugun tashi, a hankli ya kuma durkushewa wajen duk ta ma rasa abun yi ta matso kusa dashi tana masa sannu sannuz mikewa taga ya kuma yi ita ma ta mike tana kallonsa da kyar ta iya bude baki tace aman ne? gefen bed dinshi taga ya koma ya zauna yana dan kallonta
Hardan murmushi yay mata me sanyi snn yace "ure welcome, ya hanya? "Kin gaji ko. Numfashin shi na fita da kyar yace i am soo Sorry i cudnt come to pick u up fatan zaki yafemin ko yn mata
Da wani irin susutacce kuma ragwabben murya ta tallafo hannunsa dake rawa rawa anata duk ta mugun tsorata ta dauka ko wani abu ya faru ne da project dinsa ahnkli tace "its am fine forget abt me yaa mahmud meya sameka haka, are u okay,.kafin ya amsa yaga ta fara kuka ahankli
Kodai wani abu ya faru ne da aikinka dan Allah ka gayamin meya sameka kaji?
Lumshe idonsa yay sosai yana murmushi me sanyi dan bai tsammanin ta damu dashi har haka ba ahankli ya jawota jikinshi daya hada wani uban zafi yanajin tana kara sautin kukan nata ahankli ya shiga lallashinta yana cewa shussh wify kiyi shiru mana, zazzabine kawai..Babu abunda ya faru da aikina, infact evrything went well na dawo da wuri ne sabida ciwonkai, sai gobe zanji me ya asalin faru kinji pls stop crying..kinci abinci?
Da kyar ta shanye kukan snn ta gado tace nasha ruwa a train...yace me kikaci toh kafin ki taso din, habarta ya rike sofly yace look ..tell me wat u want to eat xansaka ynxu akawo miki nan sai kici..u cant starve. Hannunshi dayakai kan telephone din ta rike tace yaa na riga na sha ruwa a train nayi azumi ne i am okay..
yay murmushi yace "wow..same here munyi azumin tare kenan
Ahkli ta gyada kai tace nide fatana Allah ya baka nasara..i wish u quick recvry too...kalar sanyin dayaji aransa shikasan baisan yawansa ba yana murmushi yace Ameen.
Tace amma "Kasha ruwa lafya ? Naji jikinka da zafi
Janyeta yay ajikinshin snn yace zazzabine kawai, kinga Bari na wanke bakina saina mana oder muci tare ko? Cikin mata wayo ya fadi hakan tana amsashi Yana shiga bathrum ruwa ya dan watsa ajikin shi bai saka komi ta ciki ba ya lullume tsiraicin sa da bathrobe ya fito.
Samu yay har ta shigo da kayanta ta aje snn ta kira room service sun gama goge inda yay aman ta hada masa ruwan tea me kauri ta taho ta samesa zaune gefen gado ya dafe kai kamar mai jin zafi durkusawa tayi kusa da shi tana kallonsa tace "ganan shayi kasha" dago kansa yayi yana kallonta bai ce komai ba, can ya mike da taimakon ta ya zauna akan couch badon yaso ba haka yasha shayin dan kadan snn itama ta sha taci abinci bamai yawa ba
Yana zaune anan ta gyara musu gadon snn ta zo ta zauna daf dashi lkcin duk tsikar jikin shi ya tashi, kallonta dataga yanayi awani irin siga yasaka tawani dauke kai da sauri gabanta na faduwa sosai, tashi tay ta koma bakin gadon ta zauna, ya karaso bakin gadon ya zauna ya kuma rike kansa juyawa tayi tana kallonsa ta rasa takamaiman abinda zata yi.
a hankli ta matso ta inda yake ta durkusa gabansa murya can kasa tace aina ake saida drugs din zanje na siya, cikin sanyin jiki ya gyada mata kai alaman aa yana kallon fuskarta tace "to in kira maka doctor yanzu" girgixa mata kai yayi yace ki huta kawai wify ni Bacci nakeji..
hakan yasa tamike ta nufi wardrobe din wajen ta ciro masa gogaggiyar pyjamas da ta gani, da taimakon ta ya saka, snn yyi kwanciyarsa kan gado nan da nan bacci me nauyi ya daukesa .