Sashe 148
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har suka kai waje bata sani ba sanda ya bude mata Gaban motarsa kafin nan ta dawo hayyacinta ta zauna ciki tunda suka kama hanya hanklinsa ke kanta ko nisa basu yi ba taji ya riko hannunta cikin nashi in a comforting way yana tuki da dayan, ahnkli ta jingina kanta jikin kujerar silent tears na sauka mata idonta a lumshe har suka isa inda zasu isa. Gaban babban foundation din mutane makil dake babban cibiyace dayayi kaurin suna Dan suna da shaharrun members masu faɗa a ji sosai..
Lokci ya kure ga kuma condition din datake ciki dan haka ko sauka a motartasa bai barta tay ba, daga nan aka Gama shirya grace aka wuce cemetary da ita, lkcin sosai halisa take kuka ajikinshi dan saida taga gawar grace din take jin komi dayafaru a ranar mutuwar mahaifyrta na dawo mata kanta fresh.
Tunda suka iso wajen khaleel ya sauko tare da ita aketa kallonsu rabin hanklin jama'a nakanta ne dan dayawa basu taba ganinta a zahiri haka ba.
Komi ita kadai takeyi dan Tun ana kananan zunde da gulmace gulmace na rashin zuwan sauran family members dinsu har saida suka dawo jimantawa wa halisa ganin komi ita daya takeyin abunta dan wasu abun nasu na tsarin biso na cristoci dolene itace zatayi batare da temakon khaleel din ba.
komi da akayi wajen burial din bata wani cikin hayyacinta sosai, zuwan vicky ne ma yadan kara mata karfin gwiwa data dan riketa suka tsaya aka zuba kasa akan akwatin gawar grace, babu wani bata lkci aka gama komi.
Dake hadiza ta riga ta turo musu da four men security force da zasu na kareta tarukucen media da sauran masu jajanta wa da gulma duk basu samu zuwa kusa da su ba.
Wajajen 5pm na yamma suka bar cemetery, khaleel ya dauko ta a motarsa vicky na binsu abaya sai na securities da motocin foundation din.
Kafin su iso harabar cibiyar har mahaifyar khaleel da sauran matan da basuje makabartan ba sun kammala shirya hall a wajen da za'ayi shirinsu na GV wato "GRATED VOICE". Wanda Sunayi ne a kowani lokci bayan an rasa ran member nasu dat is a cancer warrior dan kar mutuwarn da akayin ya zama trauma ma sauran marasa lafiya masu jinyar wann ciwo na cancer ko ya zamo musu silar rasa jarumtar su akan jinyarsu.
anyi decorating hall din da all white Wajen yay kyau sosai maryam da Aliyu suna tare da mum dinsu datake matsayin president na cibiyar ita da wata bayarbiya mrs janet ojo datake musu a matsayin chairperson dan itace ma shugaba da jagorancesu akaje burial din dake ita xtians ce.
Motarsu na tsayawa khaleel ya juyo yana kallon lumsashun idanunta dake fidda silent tears hannun shi ya dora akan nata yace
Kidena kuka ya isa haka, hannunsa ya saka ya share mata hawayen "dont hurt urself,..life wil alwys throw a curve ball when u least expect it, kituna cewa Ure strong woman,and u will pull tru this one too ok?
Halisa ta dan bude lumsashun idanunta sama sama ta kalleshi tay masa murmushi me sanyi, da tausayi a muryanshi yace "mata we are here muje ciki ko,
Ahnkli ta share sauran tears dinta snn tace "okay" ajiyar zuciya ta sauke kusan sau uku, kafin nan ya xagayo ya bude mata car dinsa kanta na kallon kasa ta tsaya gefe daf dashi. Securityn ne suka dan zagayesu sabida masu neman labarai khaleel yace ma vicky ta fara yin gaba da sauran matayen members sabida hanklin media ya rabu biyu dan yasan wasu zasu dauka vicky itace halisa dan a rage ma halisan cunkuso baison kokadan hakan yay traumatizing dinta musmman ma yanxu data dan samu ta nitsu.
Security biyu suka raka vicky ciki, itama bakaken kayan tasaka riga da wando ta toshe da bakaken shades agaba gaba aka bata seat ta zauna, sauran special Members da officials nan suka zazzauna kan high table nan audience din kuma ya kasance zallan masu fama da ciwon ne da families dinsu da kuma wanda basu da family sanda wajen ya dan lafa kafin nan khaleel ya shigo hall din tare da ita kanta na kallon kasa sai kuma hanklin kowa ya dawo kanta har suka kai ga wajen zamanta da aka abari dominta a Can sama.
immideitly suna isowa aka fara gabatar da taron cikin kwarewa da ilimantarwa...
Suna zama akaro na farko ta dan dago kai dan yanxu ne mata karo na farko data soma cin karo da fuskar mahaifyar khaleel wanda basai an gaya mata ba danko kalar fatarsu ma zak iri dayane. matar is so soo humble and classy red colour atamfa super wax ta saka ta yafa hadadden dirin jikinta na hajiyoyi da nera da kuma hutu ya ratsatsu, da babban HD veil me kauri data yafa, yadda ta zauna kan seat dinta a kasaitance gwanin burgewa yayanta biyu maryam da Aliyu suna bayanta tana magana a mic cikin kwarewa sosai take adressing din marasa lafyar game da qaddara
Tace "Life is indeed a journey, kowa zai mutu basai me ciwon cancer, hiv, sickle cell, hepatitis, kidney failure, heart issures and other life threatning ailment ba. in her words she encourage them to be navigate ther ups and downs and not to wallow in self pity, dan mutum me lafya ma na yakan iya mutuwa ya bar me ciwo, sabida Allah ne me bada rayuwa, he is perfect and dos'ent expect perfection frm any one. may God comfort grace family.
Wajen gaba daya akace Amen snn aka tafa mata
halisa taji dadin speech din sosai, looking at all the kids, underage dake wajen idonta ya cika da ruwa sosai, wato inkaga damuwar wani dole ne naka ya zamo dan karami she wonder how this children are feeling da wann ciwon ajikinsu.
me gabatarwa ta kira khaleel gefe tana tambayarsa ko halisa zata iya jawabi yana ta kokonta sabida ganin yadda take duk hanklinta ya tashi dataga yara yara
Yana gaya mata kuwa tashare hawayenta tace mai zatay.,tana tasowa kowa ya tsura mata idanu anata mamaki da son jin me zatace dan babu wanda ya bata tsammanin cewa zata iya cewa komi sabida yanayin datake ciki na damuwa da kadaici ga zafin rashi.
vicky da Khaleel duk zasu rakata kan stage tace musu duk su bari zata iya dakanta cikin dauriya ta mike tsaye ta isa gaban audience ta tsaya da mic din wajen yay wani irin shiru kowa ya zuba mata ido, she was feeling soo nervous at first amma data kalle fuskan yara yaran sai taji komi ya washe mata gabaki daya. Silent tears na sauka mata Tana murmushi ta same time tace my name is Halisa Robert mansa. tun bata kaiga jan numfashi ba surutu ya fara cika wajen
Dake dayawan mutane sunsan sunant amma ba'a santa azhiri ba nan da nan Media suka cika tagaba kowa na daukar abunda take cewa. Tace "I am a family to the deceased. After few words of godiya datay ma foundation din cikin kankanin lokcin ta fara sharing musu labarin mahaifiyarta ayadda tay rayuwa da ciwon cancer, real life stories are most heart breaking and the most touching stories
..iyayen yara da suka cire rai da kuma yara yaran da suke ganin kamar basu da wata rayuwa, she use her mum as exmple to give them courage, hope and also encourage them with her story na yadda taga mahaifyarta tay leading normal rayuwa hartay aure, suka zauna lfya snn ta haifeta and then tace musu suma in suka mutu yaransu will work hard and make them proud kamar ita and they wll be healthy, they wll also encourage others and so they have nothing to lose.
tunda aka kafa cibiyar anjima ba'a samu heart melting jawabin daya jawo alot of media traffic kamar wann ba alot of cancer patient da sukayi
tunanin nasu yakare are the ones smilling.
Ita kanta tasha mamakin yadda ta iya nitsuwa ta bada labarin mummynta agaban dukkan dumbin jama'ar dake hall din, tare da dfrt media houses agabnta batare da tay kuka ko wani abu ya sameta ba. Khaleel was more than proud of her dan wann babban sign ne cewa ciwonta yafara samun sauki, vicky tay kuka har ta gaji dan halisa bata zaman dan tabasu labarin familynta haka a bayyane ba.
In her last words tace moments will become memories, and people will become lessons Let every grating voice compel you to grow.
i knw, You're grievous about people being too hard towards you ,But remember your every sigh is counted by ur god
The distance from the mind to the heart is often the longest journey, so Instill the concept of goodness in your souls, so that the difficulties of sickness in front of you will be softened by your confidence that God will ease your worries and protect you."....
manyan mata da suka dinga gulmanta karshe sune suka kare suna kukan tausayi awajen, kowa ya mike tsaye yana tafi, awajen wanda jikinsu baiyi sanyi ba yan kadan ne, bayan nan halisa tayi donating kudade ma foudation din a matsayin temako da kuma godiya.
Kawayenta hadiza vicky da shema suka hada kudi suka turo ma acct din vicky sai ta rubuta shi in check ta mika musu. tarihin foundation din Ba'a tabayin taro me armashi kamar wann ba.
Fadin irin yadda hajya fatima Da ahalinta sukaji Halisa ta burgesu har cikin ransu bazai misaltu ba, gashi khaleel baizo kusa dasu ba bare ta tambayeshi a inda yasan ta duk wani bayanin da su maryam sukay ma mahaifyarsu bata gane komi ba.
aikuwa Ana kammala speech din Suka gansa yayota inda suke lkcin halisa na tsaye tare da vicky asama sunakan mika godiya ma sauran manyan chairpersons da members na foundation din. Vicky bata masan meenal na gari ba dan halisa batace nata komi akan ta ba.
tun kan Khaleel ya karaso mum dinsa ta bude baki tace ibrahim wato haka akeyi ko, u dint tell me abt her?and it seems u knw her very..