Sashe 193
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Koda ta kashemai ido ta amsashi ji yay kamr zai suma tsabar jarabar son mata. Tafiya take cikin siga me daukar hankli.
Wuyarsa kamar zai karye
wajen kallon tafiyarta har ta bar masa office dinsa baidawo dede ba, baisan ta riga ta gama dashi ba.
Tana ficewa sai kuma ta rasa yadda za'ayi ta isa ga offishin khaleel ahaka
Ta tuna lkcin datake saka
Ire iren waynn kayan agidansa ma avoiding dinta yakeyi, in yazo bata magani kuwa har ji yake kamar ya kasheta dan haushi. Gashi ta riga tasan kalar zafin kishin sa akanta yanxu sosai
Tafi minti biyar tana tsaye tsakanin office dinsa da kan stairs har ta gama yanke hukuncin zata gudu taje gida kawai caraf sai ga motsi ata down stairs alamar ana haurowa tana lekawa kuwa sai ganan maryam wani irin sanyi taji aranta ta yi saurin saukowa tazo suka rungume juna
Maryam nata kallonta da mamakin ganin shigarta baki bude ahnkli tace halisa why r u.. half naked.. and worried..
Tace Sister maryam i wll explain later..but pls help me banason khaleel yazo ya ganni haka zaimin masifa.
...maryam ta fara dariya shikuma asuwa da zai miki masifa, u look hot dama aliyu yacemin kina modeling are you doing a hospital shot?
..a shagwabe sosai Halisa tace mata No sister maryam nide dan Allah..maryam tace toh shikenan tsaya in baki abaya na kisaka amma zaki barmin mayafin in rufe kaina ...Halisa tace no problem..haka ta kunce abayarta atamfa ce aciki ta bata rigar abayan ita kuma ta rufe kanta da veil din abayan tsuka nufo cikin office din nasa atare.
Maryam ne agaba halisa na binta abaya tace salam alaikum sama
yadaga kai yana dan murmushi ya kallesu duka snn yace musu wa'alkisalam come in.
Dede nan Suka hade ido da halisa mamaki yasa shi mikewa tsaye yana kallonta yace har kin tashi a aikin baki kirani ba? And waht is this ure wearing.
Muryanta kasa kasa tace
Abaya..baima gama lura da yanayin maryam ba
har suka zauna banda hmm baice komi ba..
Maryam ta ciro Wani invitation card daga jakarta tace mishi gashi, naje gidansun, tacemin inbaka wann.. khaleel dan Allah kaima kaje mana koda hanklinta xai kwanta, gobe ne abun kuma dai zakaga lkci ajiki.. pls and pls go on time it means alot to her kaji???.
Ya karbi katin baiko kalla ba yasaka a aljihunsa yace "naji..Ya kalli halisa yana murmushi ya mata ido akan tazo ta wajen sa..mikewa tay sum sum tazo gabansa ya tashi tsaye ya bata waje ta zauna akan seat dinsa yay yar danne danne snn ya bude mata wani coloured document taga file din form dinsa har yaje sama an turo masa verification code dinsa da invitation to the opening seminar.
Tana gani ta gane cewa aikinta is succefull, she really do hacked them out. Da wani irin murna ta tashi ta rungumesa tare da dalewa jikinshi tana babbaka dariyar murna dana mugunta aalkci guda tama manta maryam na gabansu.
"i can't belive dis yeeyy congratulations oh my god ohhh my god...
..dan juyi yay da ita yana dariyar rashin kunyarta snn ya sauketa kasa tun be bude baki ba yaji an bankoda kofar office dinsan kamar anzo masa da tarogon yaki.
Da sauri ya sauke halisa kasa da kyau tay sauri ta koma bayansa ta lafe kmar munafuka, maryam tamike tsaye adan tsorace ganin kusan mutane uku ke rirrike Dr khalid din yana diri yana huci yana hargagi yana cewa nine za'a gwadawa bariki? Where is thatttttt bitch ..Huhhh Khaleel ure playing with fire..god i swear to u, khaleel baka isa ba..wani irin ihu yay kamar zaki..khaleel na kallonsa ko motsawa baiyi daga inda yake ba
maryam ta dawo gefen su ta tsaya suna kallon ikon Allah wani irin zage zage da borin hauka Dr khalid yake yana ihu yana tutture kujeru yana watsar da waje yana fixfixgewa, shide abarsa yaje ya kama khaleel da kokawa aka rirrikesa.
Yatsarsa da ke rawa ya nuna halisa dashi cikin tsananin bacin rai yana cewa you You you halisa ure a witchch..haaaaaa..
I wish u die on dat bridge ha haaaaaa oludumare..I am finished...ihu yake mata yana cewa meyasa kikazo office dina oo? Meyasa...haaaaa halisa ure an agent of the devil.
so U have the guts to deceive me with ur body haaaaaaaaa..so u plan all dis with ur boyfriend againts me toh dukan ku saina nuna muku iyakar ku. Saina nuna maki cewa ke karamar yar iska ce.
Da mahaukacin baci rai Khaleel yace "what? Maryam tay saurin rike masa hannu tamasa ido akan karyay reacting dan tasan kalar fushinsa jin halisa ta dada rigeshi ta baya yasaka yay shiru din baice komi ba.
.."Dayan likitan sai cewa yake Dr khalid calm down calm down wai
Meke faruwa ne..
Nan saiga Dr aseem ya shigo cikin sauri ba ajima ba saiga Dr emaka shima yazo yanxun nan zuwaansa asibitin bayan wayar da sukayi da Ademide yariga yagaya masa cewa sumone has use same nano tech anyi logging dinsu out of the system and anyi hacking dinsu back an tattara information dinsu.
Shikam tuni ya tattara jakarsa ya wuce airpot zai bar kasa dan yasan dolene hukuma suzo kamasu in akayi bincike..
hanklin doc emeka a rikice yaxo asibitin dan su gane waye ya kwashe sirrinsu..dan yasani duk tsiya prison zasuje kaf
Lokcin babu abunda dr khalid yake cewa khaleel face "dan bura uba, ue insulted khaleel blue black, yace Shashaha ka turo karuwarka tazo ta cuceni ko..toh i wll deal with u both, inkaga ka saka hannu akan deal din nan bama numfashi..is not over, it is far frm over gon gon..sai yay yare yare yay zage zage tunda suke dashi basu taba ganinsa a wnn yanayin kuncewarwa ba.
Duk haukar nan dayake khaleel baice masa uffan ba, ya dinga ihu ma halisa yana ce mata macuciya tazo office dinsa ta cucesa haka ya wurge halisan da chip dinta tay sauri ta tsuguna zata dauka khaleel ya rigata daukewa ya rike a hannunsa yana kalla.
haka Dr emaka ya rike Dr khalid din maza maza yajashi gefe suka bar wajen dan kar ya jawo musu wata baranbarama agaban doc aseem daya mugun saka musu ido awajen yana daukarsu a video camera duk sun tsorata kamar me..
COMENT AND DONT SHARE NA KUDINE_SURAYYAHMS!_
Bayan ficewarsu Halisa ta koma kusa da maryam ta tsaya tsoro ya kama mata zuciya dan tasan dolene tay ma khaleel bayani yanxu kam tunda taga irin kallon dayake mata.
suna ji Dr aseem na gaya ma khaleel dalla dalla akan abunda ya faru khaleel nata mamaki shide kawai yaga abunsa ya yay me succesfull ba wani ciwon kai duk ya dauka yin Allah ne baisan anata tuka tsiya abayan idon sa ba.
Dr aseem Yace Alhamdullh my hunch was ryt. kaga Allah dakansa ya tono asirin yan iskan nan. Dama sai da nace maka emaka da khalid sune suke abun nan kacemin no toh gashi Sumone else has hacked them back.
..karma is a bitch hahahaha dama duk wanda ya gina ramin mugunta daga karshe shine zai fadi aciki dr Aseem yay wata dariya.
Ya juya yana kallon su halisa yace my dear sorry for the tension karki saka komi aranki akan abunda yace miki he is just bitter and pained at his loss.. baima san meyake cewa ba. Soon the security will deal with him.
Kanta na kasa tace no problem sir, i am not offended..nan suka gaisa da maryam.
Sann yace ma khaleel kuje gida mana ya kamata kadauki hutu daga yau kaje ka huta nan da sati daya zasuzo nigeria. ka huta sosai a abuja za'ayi event din nan hala.
Alhamdullhi yanxu kam kowa tashi ta ficcesa tunda information dinka acan is verified..I am at ease now..duk abunda zai faru akan gaskiya zai faru.
Khaleel na murmushi cikin sauke ajiyan zuciya yace its okay sir. Ya kalle maryam yace musu muje
nan Takama hannu halisa suka fice dukansu uku Haka suka wuce gida.
yana tuki amma tunanin abunda khalid yakecewa akan halisan duk shiyafi damunsa..
dole ne ma yaci uban khalid din nan gani yake kmr dan be taba fasa masa baki bane shiyasa ya iya zagin sa agabansa haka he will pay for calling halisa names. Yana tukin yana tsaki.
Me gadi yana bude musu kofa yay parking motarsa ya sauko da chip din a hannunsa. Suna sauka a car din yadube maryam yace malama lafya kike bina wai bakin gama ban sakonki ba kije gidanku mana i want to have a private time in my own house...
Ta hararesa tace inbika akan me mtsww, wani mushen gidankan? Ni wallh badan rigata dake wajen halisa ba babu abinda zai saka kaganni.
Yay rolling mata idanu sai yanxu yaga rigar ya gane cewa ma ashe abayanta ne ajikin halisan..he bcm curious
Halisa na isowa daf dasu tay kamar bataji chicken fight dinsun ba, sadaf sadaf zata wuce ciki da sauri ta sauya kaya ya jawota baya Yace hey malama Bata rigarta ta wuce gida mana ina zakije. Muryanta kasa ta kallesa zata marairaice masa murya yace uhm uhm kawai bata rigarta Yau bazata shiga ciki ba
Maryam ta dafata tace halisa bani rigata kinji badan Karnaje na samu baba a kofar gida ba dana bar miki,..
Halisa tace its okay sister maryam thank u soo much.
Maryam tace barshi kawai shima zaizo gidan mu saina walakantaka.
Yace ohho dai da Allah malama karbi rigarki kije gidanku..
Ta hararesa shima ya rama.
Ahnkli halisa ta cire rigar ta mika mata, bakinsa a bude yake kallonta tana juyowa taga ya mugun hade ransa muryansa wani iri da tsananin kishi aciki yace Halisa U went to his office looking like dis?
Kafin tace yes din tsananin kishi yasaka ya mata Wani irin kallo yana cewa "are u insane?? Oh my god.. ya juya a fusace ya shiga cikin gidan da sauri tabiyosa abaya.
"Khaleel wait, da mugun gudu ta shigo snn ta rike mishi hannu ya juyo yana kallonta Tace nifa ba wajensa naje ba, nifa naje ne kawai dan na saka abu.
Dede nan maryam ta shigo cikin gidan sabida Tasan Halin dan uwanta sarai akan abunda yake so..