Sashe 64
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kafin ta amsa ya dan bata ransa yana me cewa wann satin gabaki dayansa na hutunki ne i hope you knw dat u have more to do next week wanda zai shafe motsa jiki dan haka baki bukatar zuwa ko ina hutu kawai kike bukata yanxu.
Muryanta adan shagwabe ya fito badon taso ba, Tace ba ko ina nake zuwa ba dama Kuma ba dolene bane in gaya maka sunan wajen okay, U can't keep me here like i am your prisoner, i am looking soo unkept or i am not allowed to my personal self care?...,
Tana kammala furta hakan at same time tay Scoffing ganin irin kallon daya karewa jikinta dashi agaggauce..
She had to relax giving him dat perfect i dont care mood har yagama checking inta out da idanunsa shidai baiga ta inda maganan nata yaje ba bcos her skin isnt looking bad at all a wajenshi wani self care kuma take bukata kuma,
ita kuwa gani take kamar kwana biyun nan data kumshu a daki duk ta dishe ta dawo wani abu na daban sabida tsanar zamanta datayi agidan sai tana ganin kamar jikintan ma ya dishe ya lalace duk dama ba hakan bane kai tsaye.
Its just the environment she hates and she is not comfortable with....
Yanayin fuskarta ya kalla yadda ta harde hannu ta bata ranta sosai Sann ya dan mike tsaye cikin tabe baki.
Okay fine.. i need to knw the name of the place and time..
Ta dauke kai cikin sauri ganin yadda ya furta maganan da iko kamar irin shine mijintan nan. wani tukikin tsaki tay aranta batare da ta kallesa ba snn tace "My assistant will tell u Everything" Ta fada cikin jan aji sosai.
Shiru yay baice mata komi ba tukun ya xuba hannuwansa acikin aljihu
Shiru ne ya gifta tsakanin su can sai ga uztaz din ya taho da ice packs a wani bowl da ya zuzzubasu.
Kallon yanayinsu yay ya rasa meke faruwa a dakin ganin halisa ta dauke kai khaleel din kuma ya zuba mata idanunsa daga tsaye.
Saida yay Gyaran murya kafin nan suka dan juyo dukan su suka kalleshi kusan atare.
Yace Dr ga ice din.
Khaleel ya amsa yace thanks
Agaggauce ya dawo gabanta cikin nitsuwa ya kamo hannayenta biyu tare da nashi snn ya dubeta yace Breath in and out, ahnkli taja numfashi ta fetsar waje snn yasaka ta memeta hakan sau uku bayan tay hakanne ya saka hannun nasu acikin ice din atare yanamai daddanawa kan jijiyoyinta aciki ahankli.
Jin sanyin abun ta dingayi har cikin kanta sai kuma taji kamar an yaye mata wani abu akan nerves dinta sosai suka zamo calm ko minti uku basuyi ahaka ba ya cire mata hannun ya rike a nasa, kafin nan ya zaro hankynsa na calvin clein fari me dan kauri daga aljihunsu yabi ya Dora hannun nata akan hankyn dan damshi damshi da sanyin ruwan dake hannun nata ya tsantsame tasss ajiki.
Uztaz dake sauri dan ya fita ya kalle khaleel fuska ba yabo ba fallasa ya fara masa bayanin inda zasuje da Halisan kai tsaye.
Yanxu da halisa bata nan aikin managing kamfanonin su sosai yake neman yasha masa kansa duk dama lafyar tan yafi masa komi amma baison yay wasa da aikin sa ko kadan dan haka yake son yakaita ya wuce office da gaggawa.
Duk bayanin kyale kyalen matar da zatayi baji khaleel yake ba, abu daya ne kawai intrest dinsa yake kai shine How private is that place? Dan Baison taje inda akwai maza ko taron mutane Ya tambaye uztaz game da hakan.. nan ma yay masa cikakken bayani cewa private body shop ne na business organisation dinsu na mata masu kudin kansu a garin lagos so zallan members din kungiyar ne
Kadai suke iya shiga wajen snn babu abunda babu aciki.
Hanklin khaleel ya kwanta sosai dayaji hakan ya kalleta ganin ta gama qakuwa yace mata su tafi caraf sai taji yace
"In taci abinci zaku iya tafiya. 2hrs is enuf? Da wani irin gatse Tace
"No, is not enuf, i need like 10hrs..har zai amsa ta kenan uztaz yay saurin katseshi "sir, i promise zamu dawo on time snn zata ci abincin...karka damu.
Yay sauri ya dauko abincin ya mika mata ranta a bace dan ta tsani renin hankli ta karba ta rike cike da taurin kai taki ci ganin khaleel nata kallonta Shima Allah Allah yake takici yace mata bazataje ko ina ba.
Nan uztaz ya deba mata a spoon zai mika mata khaleel ya saka hannu ya karbe "pls let her eat by herself..ya dangwala mata spoon din a hannu taja mai tsiririn tsaki ya hade rai kamar zai fashe dan Badon yanayin magiyar dake bisa kan fuskar Uztaz ba da sai ya hanata zuwa yaga ta fadin.
da kyar ta dauka ta fara ci ahnkli, gabaki daya saida ta bata musu lokci kafin ta gama cinyewa tasss tasha ruwa after relaxing for 3 mint Ta mika mai plate din ta mike tsay Ko wayarta bata dauka ba uztaz din ne yabi ya tattaro mata da dan karamin side bag dinta ya rike zai sakata agaba tace nop ta dawo tsakiya shi yana gaba khaleel na tsaye daga bayanta yana kallonta bai hankara ba yaga ta cire Face cap din kanta da niyyar ta cillo shi baya, suman nata yololo ne baki sidik kamar na sadaka yalla Dan haka yanayin da suka ziriro gadon bayanta ya mugun tafiyar dashi bai hankara ba yaji saukar face cap din fuskarsa kwafffffffff ganin bata juyo ba yasan da gangan ta jefeshi dashi yay kwafa baice komi ba har suka fita....
Kan computer ya koma yabi ya tattaba snn ya dawo kan cameras din ya cire wanda yake saman gadonta dana can sama yabar wanda yake jikin mirror dake miirorn na iya haska gadon nata directly shima..
LITTAFIN NA KUDINE
#SURAYYAHMS
TO SUBCRIBE CHAT SURAYYAHMS @ 08060712446
DO NOT SHARE.....
Harsaida ya kammala abunda zai a dakin snn ya fice ya koma sashen sa, yana shiga ya aje wayar sa akan table snn ya rage buttons din gaban rigarsa sa kamar guda biyu ya bude cabinet inda wasu manyan manyan text books da journals suke.
Tsayawa yay idanunsa stiff akansu cikin tunani wanne littafine zai taimakesa akan bisa lokacin daya rage masa ynxu.
sai can ya zaro wata katuwar littafi wanda girmanta zai kusan kai oxford dictionary gaban ta an rubuta "the law of human nature" by Roberts greene. Littafi ne dayay exploring 18 universal laws dat gorvens human behaviour and pschology
Yana daukawa ya aje shi akan table snn ya zaro wani madaidaci an rubuta the evolution of human behaviour 1982, By helen .E. fisher duk ya hadasu waje guda snn ya tarkatosu tare da hanklin sa ya zauna agaban computera yanamai tsunduma akan aikin project din nan nasu na larabawa da suka sako agaba.
Bangaren halisa kuwa Tunda suka fito batace ma uztaz uffan ba shima baice mata komi ba har suka isa gaban lexus din daya parker a tsakiyar gidan cikin sauri ya bude mata owners coner ta shiga ta zauna sann ya aje mata wayarta da jakarta agefenta ya rufeta ahnkli.
janyo jakar tay ta budeshi ta fidda karar tabarta data boye aciki ta kyasta lighter akai ya kama ahnkli tay relaxing bayanta akan seat sann tafara xugar hayakin ahnkli tana fetsarwa waje.
Langwamar dakant tay cikin seat ruwan dake kwayar idanunwanta atake sukayi luf kamar na me jin bacci dan kuwa sassanyar qamshin turaren khaleel data kwaso daga jikin hankynsa daya goge mata hannu dashi ya kama mata hannuntan harma yafi kaurin tabar tata tashi wanda shine yake kashe mata jikinta a yanxu bana wasa ba.
zagowa uztax yay ta dayan bangaren driver ya bude snn ya shigo shima yana zama ya bude gaban motar ya dauko wata golden and black card acikin tarkacen da jasmine ta zuba mata a podcast dinta.
Address din club house din ya kalla snn ya kunna motar suka kama hanya izuwa victoria island after few minutes suka iso gaban wata sharbebiyar gate da gabanta yaji security duk sun saka uniform me kama dana sojoji suna tsaye da bindigogi a hannayensu suna gadin wajen.
Card din kawai ya ciro ya nuna musu abakin gate din snn aka barsu suka shigo har ciki.
Wani irin serene and secure contemporary 3 level building ne ata ciki dats located in the heart of victoria island.
Wajen shakatawa da relaxation ne na aiwatar da abubuwa da yawa kamar business meeting, conference, treats, round table discussions, arts/fashion, exbihitions da abubuwa dayawa wanda hamshakan manyan matane zalla suka taru suke juyashi Domin kuwa an kirkiresa ne dan yay serving 5% na top african female business excutives,Ceo, business owners, senior professionals, officers da business founders..
practically duk wata macen datake kawo cigaba ma kasa da kuma bunkasuwar kasuwanci tsakanin mata a kasa tana ciki dan Is a top premier private business women club u have to be a member kafin nan ka samu shiga wajen.
Uztaz ya sauko agaggauce ya bude mata kofar motar ta sauko tare da daukar jakarta ta rataya a kafadunta dayan hannunta na rike da karar tabar tana zuka a hankli tana kuma tafiya cikin kamiya da nitsuwa.
Zai magana cikin katseshi tace kaje aikin ka kawai Inna gama zan iya komawa gidan dakaina. Waje ya gwalo idanunsa Yace boss no am sorry. Doctor khaleel yaban strict oder Akan hakan..batace komi ba ta gyada kai aranta tana jinjina ma iyeyin khaleel tare da cin alwashn zata ladabtar dashi. Yadda tay shiru tana sake sake aranta Shikansa uztaz ya kasa fahimtar abunda zuciyarta yake ayyanawa a dede wann lokaci.
toh ka rakani ciki kasan yanzu ana hutu da wuya ne kaga wasu member din anan.
Bai mata musu ba ya fara binta abaya hannun shi rike da wayarta aka bude musu wata sharbebiyar glass door
Wata receptionist na tsaye tana murmushi uztaz ya nuna mata card
Aladabce tace Ure welcome to the club house maam how can i serve u..business? Meetings...cikin katseta halisa tace "De-stress."
Matar ta gyada kai cikin girmamawa ta danna wayar dake gabanta take take sai ga wasu sun fito namiji da na mace sanye da uniform din aikinsu ajiki ta gaban rigar an rubuta Amalfi wellness