Sashe 156
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana isowa falon ya samu halisa harta kawo masa hot brew coffe me qamshi sosai, dark cokolate din ya fara mika mata cos is healthy for women yana temakawa wajen regulating female hormones yana kuma boosting overall feminine health. Snn ya bata vanilla ice cream, yana gaya mata cewa jiya da dare yaso ya kawo mata but he slept off, ta karba tana murmushi sosai tace masa thank u soo much, duk tunaninta abunda yaje daukowa a room din kenan tana kkrin budewa dan taci ta Tura masa coffe din da dayan hannunta gabansa tace "this is ur coffe" kanasha nikuma ina cin cokolate dina da ice cream so Will dat make ur mrning look good?
Ahnkli Yace uhmm partially, ta dago ido ta kallesa tace what...Tun bata idda rufe baki ba taga ya bude mata abun wuyar ahankli yace "this"
Kallon rashin fahimta tay masa yace "pls i want u to have it. It wll make my mrn look good. Hannu ta kai cikin box din ta cire pendant din tana kalon irin kyaun na musmmn da design din yayi, tana murmushi tace this is absolutely my favrite precious stone..is this a rare desing? Wait, this must come frm the company its self, soo original. Tun ma batace ta amsa kyautar ba yaji ransa yay sanyi yadda mood dinta ya sounding soo jovial and happy yace "Ya kayi kikasan daga kamfani ne? U have many of this i ques. Bata amsa ba tace cmn nide kagayamin inda ake irin wann designs din basu kawo irin wnn a kasuwa,
karban abunsa yay yace i wll tell u, but can i put it der on ur neck??? tana murmushi tace masa sure" sumanta data dan sakeshi kasa yaja gefe snn ya saka mata abun wuyar gently a wuyarta ta rike stone din tagaban tana kallonshi cikin jin dadi tace its so beautiful, thanks for this nagode sosai, Yy murmushi yace ure welcome and thank u too for being der for me i really apreciate ur effort in taking care of me while i am..
cikin katseshi Tace while u were sick? ohh wai sabida haka ne aka siyamin gifts din? Kai ba a maka saboda Allah kenan,toh ko zan karba saidan kawai kabani kyauta but not for that reason inba haka ba cire abunka bana so.
Dariya masifar tata ya bashi yace okay fine its just a gift. And I am lucky u like it.
tana murmushi Tace soo much. The desng is soo captivating, In halinka ne gobe ma ka kara, yanata dariya sosai harya dawo yazauna akan chair next to her yanashan coffe din yanamai gaya mata yadda mum dinsa take sana'ar luxurie and aucpicious jeweries ire iren wann dama gold da diamonds da precious stones kala kala direct frm manufacturers ya nuna mata website na mum din nasa tana gani
Suna cikin hakan ta mike tace mai zata dauko pills dinta data mance a kitchen dan tasha yace mata okay, abun wuyan ta dinga kalla harta isa akan slab na work top ta ga maganin ta dauko tana kkrin saukowa kasa wajensa kenan sai ta hango meenal ta fito jikinta sanye riga da wando na suit red colour iri daya zak dake jikin ruby pendant din daga zuwarta ta karema wajen kallo tasan dolene tare da halisa akasha ice cream da cokolate din, da wani irin ruwan borin kishi takai har gabansa bai hankara ba ta jefar masa da abunsa agaban sa cike da shan qamshi tace ga abunka i cant take this, Mummyna tace bai dace dani ba dana gwada sakawa a wuyana ma kaikayi yafaramin i am not used to this local stones.
Ranshi yaji ya sosu amma bai ce komi ba ya daga abunsa akasa ya cusa a aljihunsa, ahnkli yace 'its fine"sai bai sake cewa komi ba.
What do u mean by its fine? dama dagangan ka kawomin abunda kasan ba aji na bane, nide gaskiya in zaka siyamin abu ka siyamin wanda ya dace ni, ta dauki wayarta ta aje masa akan hannunsa, look ni irin wann wittels bach diamonds #200 million.....nake...
Cikin katseta da dakewa da kuma wani irin harara yace i don't have that kind of money, kao ko ina dashima bazan siya miki ba, so get out of my face bfr u wll regret dis.
fixge wayatta tay a hannun shi da wani irin sangartaccen gadara duk dama tana tsoron fushin sa amma girman kan yay mata yawa gorin nan fa dolene kawai tayishi ko zata jibgune kuwa
tana murgudamai baki tace Okay fine, dont buy me this cheap things again. Zan siya wanda nake so dakaina, 200 million is not even a big deal, kaine da baka dashi kake ganin kamar zai dameni inbaka ban ba.
Shiru yay bai amsa ta ba sai ganan halisa ta sauko yanayin ta kamar batasan me yake faruwa awajen ba.
Kallon wuyan halisa meenal ta dingai ganin Pendant din nasu iri dayane zak lkci guda taji kanta na juyawa kamar tana cikin rairayin jiri jiri.
har halisa ta sauko kasa bata iya dauke ido akan wuyarta ba batasan da gangan halisan ta fidda shi waje dan tagani da kyau ba.
Muryan halisan a nitse sosai cikin son bugan cikinta tace Amina lfya kuwa?
Kallon khaleel din meenal tay tana cizan labba cikin ranta kamar ta hadiye zucyarta ta mutu dan takaici, wato ma abun wuya iri daya zak ya siyamana da halisa lallai namiji munafuki ne wani gulluton abu taji ya toshe mata makoshi,sai kuma ta fashe da matsanancin kukan makrci tayo wajen halisan, duk ta rasa meke mata dadi. Mema zai saka khaleel ya siya musu abu iri daya da halisa bayan tasan sun jima da tsanar junansu kanta taji ya sake kullewa sosai bana wasa ba. Kuka take na baqin cikin khaleel da rudanin abunda idonta yake kkrin ganowa ayayinda duknsu basusan dalilin kukan nata ba.
Shikuwa Baiko kallesu ba ya tashi abunsa ya haura sama izuwa dakinsa da pendant din a hannunsa yanakaiwa daki ya saka shi a cikin kwalinsa snn ya nemi waje gefen gadonsa ya zauna yay shiruuuuu..
Daga falon kuwa in banda karya da makirci babu abunda meenal din tahau gayawa Halisan
Cewa take dagangan khaleel yake saya mata cheap jewries bawai dan baidashi ba ai mamansa tana saida diamonds ita diamond din take so ba stones ba. Duk ta kasa iya budan baki domin tanbayar halisa wanda take gani a wuyartta.
tana maganan ne Halisa tana mata kallon bitacan amma Duk bata sani ba.
Kinga Amina Tunda yace miki haka sai kiy hakuri ki karbi pendant din ki ajeshi ko baki bashi hqri ba in ya huce ai zai siya maki abunda kikeso.
Haka halisan ta gaya mata snn ta kyaleta da tunani, bayan ta tattara wajen ta wuce kitchen ta hau hada musu breakfst
Yana dakinsa a zaune saiga nan meenal din ta shigo, kansa tazo ta tsaya ta gama kinibinta baice mata uffan ba,
duk ganin irinsa a wuyan halisan ne ya daga mata hankli babu yadda batay dashi ya bata ba amma yaki sam yace mata tunda tace yay mata local shikuma ya janye kyautar. Duk ranta ya dagule tafara tunanin ko zataje tay siya irinsa ne dan gaskiya halisa bazata saka pendant din a wuyarta ita ma bata saka ba bazaiyu ba.
Tagama fushinta da borinta zata bar dakin ya tarkata fav cokolate da ice cream din nata ya bata, zata amsa kenan idonta ya sauka akan twin rings din jikinta na rawa ta bude ta dauka zata saka a yatsunta ganin diomond ne ajiki wani dan iskar tsawa ya daka mata saidai ta razana taja baya, cike da balbalin masifa yace ta aje masa abunsa tay waje bazai taɓa bata ba tunda tace masa baida kudin siyan mata kalar diamond din datake so infact bazai ma bata wann din bane saboda ba nata bane.
Babu kalar magiya da kukan sakarci da bata masa ba, duk ta dauka yana purnishing dinta ne sabida munanan kalmonin data gayamai marasa dadi akan pendant din, sai abun be wani dameta sosai har can can ba. A cewarta in ya huce dakansa zaizo ya bata ring din tasan kawai dolene ma ya bata tunda baida wata mata sai ita.
Haka tagama borinta ta bar masa room dinsa after few minutes ta tarkata tabar gidan ta wuce office dinta abunta.
Halisa na aikin breakfst babu abunda ke yawo a mind dinta sai lamarin gorin da taga meenal tanama mijinta akan arziki wani tunani tay aranta snn ta yi wata shuumar murmushi tace ta yaro dadi yake, yarinya kenan dadina da gobe saurin zuwa. Ita kadanta sai murmushi take dan kuwa yawan arzikin datake hango wa khaleel acikin project dinsa zai iya ninka na meenal din sau biyu inma ace baiyi investing dinsa akomi ba kenan. But why wont he even invest? She tot of that, sai kuma ta fara tunanin ko te taimaka masa da janyoshi cikin harkan ne, cos he can still be a doctor and a business man, alot of doctors arond the world are major investors and silent billionaires.
Lissafin data dingayi a mind dinta kenan harta je ta lallabosa ya fito daga dakin sukaci breakfast dinsu su biyu yaukam baiji ta amsa surutunsa sosai ba har suka shirya suka fita agidan tare yakaita HRM wato kamfaninta na lagos shikuma yaje asibiti can yamma after four yazo ya dauketa suka dawo gida.
Haka rayuwarsu ta kasance tsawon kwana biyu halisa nakan lissfin janyo dukiyar da khaleel zai samu izuwa cikin business, meenal kuma tana kan jiransa ya gama fushi ya biyota da twin rings din nn har daki snn ya saka mata nata a yar yatsunta ya lallabata kamar sarauniya dan tsabar tasaka su aranta har mafarkinsu takeyi,