Sashe 217
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Agajiye sosai meenal ta sulale kan gadonta tare da ture kayan dake kai gefe not giving a fuck tana cewa kai mummy kin fara kenan ko..aikuwa halisa tanamin kokarin gyaran daki kawai data fara ciwon nan ne komi ya canza bata iya min komi ..So pls..
cikin katseta da hararae zafi hjya nadiya tace so pls what??? Hmm amma ai ciwon be hanata gyara tsakar gidan ba ko..waike
Baki gan hotonta tsamo tsamo da mijinki awajen hidimar san nan bane banji kince wani abu akai ba???
..meenal tace mummy let it go, tay tsaki nan take ta tuna zaman ta datay dasu a gidan was hell for her to even see them Get soo close. Amma ai ta yi lissafin kwanakin jinyan zaman halisan ma yaxo karshe no need to stress over their matter..cikin jan tsaki tace..i am pretty sure halisa ta manta ne bana son wann maganan nikam lets focus on wat is next...tsaki me tsayi hajya nadiya taja snn ta zauna agefen gadon cikin sauke ajiyan zuciya tace tashi ba zama zakiyi ba kije ki duba kiga ko ya dawo daga aiki inkuma be dawo ba fine sai kizo mu shirya aikinji na gaya maki yau dai awajensa zaki kwana and make sure u spread ur legs for him well well kibarsa yaji dadinki sosai Amina, yanxu ba lkcin da zaki kawo sakarci bane..
Tanakan maganan ta bude zip din babban jakarta tafara fidda wasu tantirun magungunan mata tanajesu akan gado
cewa take Mata dayawa da wnan abun suke jawo hanklin mazajensu har su musu abunda sukeso, Amina koma bazaki bashi hadinkai dan jin dadin kanki ba atleast kodan ya fara biya maki basukan kamfaninki, ki ake girman kai kindai san gayen nan yanxu yanada kudi toh wll gara ma kikamashi tun yanxu dan bamuda wani isashen ajiyan kudi awajena.
Meenal bata wani ja sosai ba ta tashi ta mike ta jeta har sashensa ta dudduba koina taga a kulle, tsaki taja ta dawo ta duba dakin halisa taga nan ma a kulle, batare da tasaka komi aranta ba ta dawo dakin snm ta sanar da mumynta nan da nan hjya nadiya ta sakata tay wanka har dasu herbs din steaming hq ta jiijjiga mata maganin mata har da kwayar karin sha'awa aciki da meeenal bata sani ba haka ta shassha taji dam snn ta saka wani dan iskan kayan bacci tanata jiran khaleel ya dawo.
Duk a tunaninta aiki kawai yajeshi, ko kuma yaje wajen abokansa tasan dik tsiya inba kwana zaiyi a asibiti ba baya wuce bayan ishai a waje ya dawo gida.
Haka suka zauna su kulla wann su warware wancan da kyar suka rabu da kasala suka dan tattara kayan dakin suka kimtsashi
Shiru shiru khaleel bai dawo ba har wajen karfe takwas izuwa tara ta fara kiran layinsa akai akai babu kakkautawa da wayar mummynta amma shiru duk baya shiga lkcin gashi ji take tafi karfin ta tanbaye me gadi yanxu, rashin jin khaleel din yasaka ta kasa samun sukuni aranta sai ziriya take dan kuwa bakaramin tashin hankali takeji aranta ba. Izuwa karfe 10 da rabi na dare lkcin kwayar sha'awar ya narke ajininta haka tay mashak akan gado tana jiye juye cikin nishi kamar me aljanu idonta ya sauya kala yay jazur duk ta rasa meke mata dadi haka kawai ta fara jin kamar tacinye gindinta ita dakanta amma babu mafita can ta fara zabga kuka tana birgima marar ta na murdawa da wutar azaban sha'awa dake tssafo mata tako ta ina tun abu na wasa wasa kafin karfe sha biyu ya buga na daren meenal tabi ta gigice tana Allah Allah taji namiji ya taba ta, birgima da fincike finicike ta dinga haka uwartan ta sake daukar asara ta maidata asibiti ruwa ruwa aka dora mata allurai da drip kafin nan ta samu bacci
Daga paris kuwa sai can Ana daf da za'a kira asubh kafin bacci ya dan sace halisa, washe gari asabar ranar biki kafin kace cassss team din designr masu shirya amarya da make up team duk anzo an cika koina.
jasmine's make up room was generously filled up with boxes and bonquets of gifts daga wajen family, well wishers, and friends, kowa da sunan sa ajikin kyautar da ya aiko mata, babban box din gifts guda shida Da halisa ta bata tadauka tanata kallonsu hawaye ya cika idonta tanata murmushi me sanyi acikin kyautukan they gifted her a matte black mercedez maybach truck ita da khaleel and its means alot to her.
Professionals sunfi goma a dakin da ake shiryata kusan kowa da abun dayake mata ajikinta duk dan tay kyau aranar aurenta.
Halisa bata tashi farkawa ba sai wajajen 8:30am with tons of texs messages daga wajen masoyinta tana farkawa kuwa ta duba wayar snn tay replying dinsa tana murmushi me sanyi, a agurguje ta sauka daga kan gadon snn ta shiga bathrum tq yi wanka ta fito itama dan a shiryata byz 10 am na safiya ne zasu hallara a wajen events tana fitowa a wankan bayan kirar khaleel kirar vickyne ya soma shigowa wayarta sukayi magana wani irin matsancin farin ciki taji aranta ya mamayeta musmn ma da vickyn tace mata ta riga ta iso paris amma zata jira isowar hadiza maitama a hotel dan tare da hadizan zasu zo.
Daga nan dakin shirin nasu ta dosa lkcin kusan kowa ana attending dinsa, Suna hade ido da jasmine tafara murmushi dataga irin kyaun datayi haka suka saka ihun murna suna rawar wakan today is ur weding day kaf wajen anata musu dariya cos they were so excited and funny.
Kafin kace wani abu har angama shiryasu tsaf tsaf ingaka jasmine di kamr ka lasheta dan Wani irin sexy luxury bridal weding gown na mariya zakir ta saka wanda tsayinsa da bazuwarsa akasa yakai ayi wani suturan ma duka kawayen nata biyar taci blonde hair anyi styling dinsa, an kuma saka mata royal bridal crown dinta daya rike veil dinta sharara dake ja har kasa shima, halisa dake gefenta da nata chief bride maid white off shoulder flowing gown bata wani bari an tula ma fuskanta kwalliya sosai ba haka ta rike mata wedinh flowers dinta suka fito daga gidan tare da sauran kawayenta da maryam acikin Convoy of luxury porche hatchback, Suv,da kuma sedan, aka kaisu har cikin venue din wato palace of versailles
Inda yagama jin wankan decorations har ya gaji
suna isa halisa ta mika jasmine wa babanta, shi ya karasa da ita wajen mijintan, tana juyowa ta hangosu vicky da hadiza kusan a gurguje tazo suka wani mahaukcin rungume junansu sosai
yanayin Kusan dukkan su ya canza hadiza ta dawo tamkar wata queen, vicky kuma wani sabon energy din samun freedom daga daga auren femi da giyar boyayyar soyayyarta da kayden yasaka take haske tana kyalli. Sunji matukar farinciki aransu da suka ga Halisa ta canza gabaki daya bayan she look healthy, gashi ta kara mugun kyau shape dinta ya dada fitowa suna zama ata baya suka fara hira marar karewa a tsakanin su agefe game da yanayin yadda grop dinsu ya dawo sun bari akan cewa
Duk sanda suka hadu a nija zasu shirya babbn taro dan atattauna duka matsaloli a lkci guda.
bayan nan Har wajen zamansu ta rakasu suka zauna sunata kallon weding solemnization dan tsabr murnan ganin hadiza datakeji aranta har kamar bazasu rabu da juna ba. Da kyar ta kyalesu ita kuma ta koma wajen khaleel dake sanye da cambridge grey suit data masa mugun kyau maryam na xaune itama agefensa duk dama tun zuwan halisa wajensa bata sake jin me suke cewa wa juna...
haka har aka fara hidimar hanklinsu bawai yanakan hidiman bane bcos khaleel is busy flirting and admiring her shi ce mata ma takeyi tafi mishi amaryan kyau.
Tun da tazo wajen ta shaqi iskan wajen ta dan lumshe ido sai taji kamar aure na mugun bata sha'awa awani bangaren kuma sai ta ji auren yana bata tsoro..
Khaleel kuma tuntuni so yake yagani ko ta rabu da trauma na ranar aurenta ko bata rabu da shi ba duk dama yasan dolene Abun ya taɓata amma sai yaga ba wani sosai ba. Duk dai ta kasa samu nitsuwar zuci dan duk da ba itace amaryan ba amma kirjinta wani irin bugawa ya dingayi ata ciki musmn da taga jasmine a tsaye agaban alter duk dama Alhaj bellon yana tsaye awajen amma gani take in har basuyi signing marriage certificate din nn ba hanklinta bazai kwanta ba.
She is compltely nervous duk da suna wajen tare ne amma zufa ne yake son ya tsatssafo mata taciki Wani bin harsai sun hade ido dashi snn take jin sanyi aranta.
Isowarsu wajen duka duka baifi da minti talatin da biyar ba aka karkare kammala signing din marriage certificate agaban iyaye Da abokan arxiki aure ya zama official. Bayan nan Kusan al'adar su ne sai amarya ta dauki hotuna da families frm both side da kuma kawayenta kafin nan A tsunduma hidiman shagali.
Kafin nan hadiza har ta fita waje amsa waya sai kuma bata dawo ba kawai ta turo ma vicky da halisan sakon cewa mijinta yana nemanta a italy da gaggawa dan already sun fara shirin shiga harkan siyasa ta riga ta gaya musu cewa mijin nata yanason yay running presidential canditate a shekara mai kamawa tsabar son tagansu yasakata ta baroshi tazo nan din duk dama tasan bata da lkci.
Halisa was invited to go up,Tay tay khaleel ya rakata saman amma yace mata sam, tanakan tafiya saman alter din har jiri jiri takeji haka aka ta daure aka daddauki hotuna masu shegen kyau bayan nan jasmine ta wurga mata flower ajikinta tace mata in sha Allah itace next din aure anara musu dariya.