← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 221 OF 312

Sashe 221

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Looking at how serious she was yana dariya ya jawota kan cinyarsa ta zauna ahnkli yace matsoraciya kawai inna mutu hanklinki ai zai kwanta kinga sai kiyi rayuwki da kawarki da kike so din.

Cikin turamai baki tace champ stop it bana so
nifa bance maka haka, I just want this to work our for ur sake and our future 's sake, amma bawai dan na dora ta asama dakai ba.

Da mamaki a muryansa yace "wow. Hmm Thats a big point for me.. atleast yanxu naji sanyi araina ta wani bangaren tunda ina da matsayi.

Cikin rolling masa idanu tace kaima fa kasani, ni banason muyi auren da kullum zamu kare acikin tashin hankli ne, ta dora hannunta akan fuskansa suna kallon junansu, a nitse sosai tace Honey, i want a peaceful life..with u. banason abunda zai na daga mana hankli.

Yace hmm to me kika ganin zamuyi akai? Nide na gayamaki a matse iyayene suke, My dad wunt even like it in ina yawan zuwa nan kullum kullum wajenki batare da munyi auren ba, did u even knw how hard it is for me to be arnd u like this inaji kamr in cinyeki Ko wata rana?? U knw i am a man ryt? bby kiji tausayina mana.

dauke idonta anashi tay ta sunkuyar da kanta can kasa batace mai komi ba

Can yace bbyna pls think abt it fast..lets not fall into temptations, kinsan kuma banason mu bata mai ransa.

Cikin sakin ajiyan zuciya Tace.. i knw..okay fine.
take ta marairace masa fuska snn tace champ, Amma ai Amina is already back..

yace uhum?

ahnkli Tace danaje tattara kayana Ranar naga suna gidan tare da mum dinta and its seems she is looking for u.

Yace okay..Did u talk tagaya maki mesa take nema na?..

Girgiza kanta tay tace ni fa ban wani tsaya ba i just pack my stuff and leave cos her mum is busy calling me names..

yace names like wat???tace dont bother ita dama kullum kallon yar iska takemin..

yace hmm I hope she will not say this to you to my face.

muryanta a marairaice tace just let it go..nide abunda nakeso kayi shine try and talk things out with amina Kaji ra'ayinta akan karin auren da zakayi.

Cikin katseta yace har kuma sai naji ra'ayinta ita ta aureni kenan, Babygirl are u for real?Her answr is already no and u knw dat.

tace toh ka gwada mana champ pls lets do sumtin selfless for once.

Ya hade ransa yace kamar me..

Tace lets try to slow down abit, kadan ji damuwarta kafin nan nima nagama tunani na, champ i think kamar amina tana cikin wani matsala ne yanxu da kamfaninta, kasan kuma yadda ta saka kamfanin nan aranta shine mata gadonta datakeji dashi sosai...Nide bata gaya min meyafaru ba shiyasa ban ce mata komi akai ba amma ai nasan zata iya gaya maka tunda kai mijinta ne and maybe She wll need u to support her.. yanxu ida muka kara mata da wani damuwar she wund be able to handle it.

...yace okay, are u asking us to go on break for a while ur Royal majesty?

.. ahnkli tace if possible
Ur highness..pls i knw i am asking for too much but she need u..lets do the thing right..i promise i wll wait for u to come back.

ransa be waniso ba Yace "Fine.. shikenan dama kisan i cannot say no to uAi..

Yadan yi shiru sai can da yay tunani kafin yace Maybe is good idea..zan tsaya naji meyene matsalar and i wll do my best to support amma fa itama zata min hakuri in kawo ki gidan namu ko.

Halisa tay murmushi tace "As u wish,Ya kama yatsunta yay kissing.

Ahkli ta sauka akan kafarsa tace Zanje bathrum kajira ni anan i' am coming.

jikinshi Akasale yake kallonta ahnkli Ya gyada mata kai har ta shiga be daga ido akanta ba.

Bayan kamar minti talatin ta fito ta samu ya gyara mata kan gadonta
Me gadi tun tuni ya koma bakin aikinsa, khaleel yay finding way dinsa to the kitchen ya kunna tea maker ya musu shayi me kauri with toasted bread.

Ta fito ta samu baya dakin amma ya gyara mata kan gadonta tay murmushi me snyi ko shafa mai batay ba ta
Saka inner wears sharply snn ta nemi bomb shot na deni jeans tare da cotton shirt light green ta kammala saka kayan kenan taji yana kncking tayi sharp shap ta shafa cream ta fetsasa turare kafin nan taje ta bude masa kofar ya shigo..

amsar tray din tay a hannunsu suka karaso suka sha shayin snn tay kwalliyarta a nitse suna dan hirar biki.

She had to call jasmine right away Tana daukawa ta hadasu da khaleel din
Bakaramin dadin jinsu atare jasmine tay ba halisa ta kyalesu sunata wayarsu me ban dariya cos jasmine was busy assuring him cewa halisa zata auresa.

Daga nan suka je kitchen tare ta musu asalin break fast Sukaci then She took him round the house suka sha iska suka dauki alot of selfies da wayarsa, shikansa me gadin nata yasha baqar mamakin irin soyayyar dayake gani ayanayin su duk dama baisan khaleel ba amma bakaramin dadi yaji aransa dayaga halisa tana soyaayya da dan uwansa musulmi ba.

ranar juma'a ne dan haka ta fasa fita bataje office ba haka suka spending ranar a gidanta subiyu wajen daf Magrib kafin nan ya tafi.

Wknds din gabaki daya abubuwa suka fara musu wahalan yi musmmn da suketa kkrin ganin sunja ma junansu layi dominsu dubi matsalalolin dake tasowa a gabansu da zai
hanasu kasancewa tare agaba amma kuma its almost imposible for them to stay apart.

meenal ta gama bincike Abuja kaf bata samu khaleel ba haka takarar da duka sauran kudinta dasuka je dashi kafin nan suka fara shirin dawowa on monday.

Ranar monday din sai wajajen karfe 2 na rana suka samu jirgi sabida bad weather lkcin hjy nadiya tsabar fushi da takaicin dayake cinta arai akan meenal har suka dawo lagos din bata ma meenal magana ba.

meenal Ta iso gidan nasu wajajen hudu saura tsabar fitina harta dan zube tanata masifa dan mumynta tun a airpot sukayi baram baram ta tafi gidanta abunta.

Daga isarta gidan ta wuce room dinta tay wanka tafito tarasa yadda za'ayi tayi odern abinci gashi batason ta kunna wayarta bare akamata, karshe me gadin datake jin kyamar shin ne tafito ta aikesa ta tsaya anan tana jiransa har ya dawo snn ta kafa masa warning cewa karya bar stranger ya shigo snn duk wanda yazo nemanta ace bata kasa, ko godiya bata masa ba ta amshi abinci tahaura sama dashi taci tay bacci dan rabonta da yin bacci me kyau bazata ma iya tunawa ba.

Ranar data dawo din khaleel ya fara shirin karasa aikin gidan sa dake ikoyi tun sasaafe ya fice yana wajen dan yana Allah Allah ne ya gama gidan dayake tunanin anan zai saka halisa bayan ya aure halisan, tun kafin larabawan nan su kirasa ya koma bakin aiki Sabida yasan inyaje can sai yay kamar wata biyu kafin nan ya dawo gida. yafi matsuwa yay auren, cos Atleast he can spend his honey moon over der in riyadh batare da andamesa da wani fitina ba.

Fannin halisa kuwa tana cikin babban office dinta suna meeting da board akan wasu muhimman abubuwa dan yau tun safe da sukayi waya da khaleel basu karayi ba har yamma.

Meenal kuwa tunda ta fara bacci bata farka ba sai can wajen karfe biyar da rabi na yamma nan ma wanka kawai tay tanajin ta gaji sosai bazata iyama biyan wasu salloli ba ita tunda Allah ya bata haushi da bataci game dinta ba shikenan kuma tafarajin kamr babu amfanin tay sallah

Tuñda ta fito a wanka ta zauna da towel ta rasa me ke mata dadi gabaki daya gashi taga halisa ma bata wani bata fuska bare taje wajenta ta dan rage takaici..ga raini da girman kai duk abunda take ciki gani take kamar tafi karfin ta nemi taimko awajen halisa, kai ko hadiza metama bazata kira danta taimaka mata akan kamfaninta ba, cos she feel she is too big to lower her seld down ask for help inta tambayesu kam ai girmanta ya fadi
Musammn ma halisa datake ganin kmr itace ta kawota lagos babban abun kunya ne mata halisa tasan halin datake ciki...tunda ma khaleel yay kudi...she wll just sort it out on her own bata son kayan kaskanci dana raini. Hakanan ta zauna cikin gigin giyar girman kanta da kyar ta shafa mai ta saka wasu kananan kaya, can da yamma ya rufa ta dauki landline in gidan ta kira mumynta dashi tanamai ce mata ta taimaka ta saka amata spyn akan kamfaninta ajiyo mata meke faruwa acan izuwa gobe.

khaleel kuwa har sanda yaje gidansu yaci abinci dare yayi sallah acan yanata kkrin ya sha cikin maryam yaji me suka tattauna da halisa a wknd din amma sam haka taki tagaya masa..
instead ma sai suka hadu tare da mum dinsa sukawomai maganan shirin hada lefensa akan lkci.

maryam tana tsokansa tanacewa kasan dai ita attajirace tam, saika dage kafin nan ka hada kayan lefe gara ka motsa dan mu fara shiri da wuri mudai muna kan hada namu anan..tun zaman su anan lisafe lisaafe take masa har saida yaji kansa yana masa ciwo.

Wajajen goma ya wuce gida tun yana kkrin kammala parking motarsa yaga motar meenal ya kyabe baki ya sauko ya shiga gidan sashensa ya nufa direct ya fada wanka after a while ya saka pyjams dinsa yazo ya kwanta shiru wajajen 12 ya tura ma halisa tex bai yi bacci ba harsaida tay replyn dinsa snn yay addua ya rufe idonsa ya kwanta.

Da asubah ya farka yaje sallah ya dawo kenan yana shiga dakinsa, sai ga hjya ndiya ta iso gidan agigice direct ta haura daki hartana haki ta tashe meenal dake hangama bacci.

Agigice meenal ta farka tana cewa mummy lafya
Meye haka??? Akan me zaki tasheni ooooo ooo
Chapter 221 · 0% Book details