Sashe 240
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shema da vicky suka fara yanka aka tafa musu sai hadiza ta yanka sai meenal ta yanka dede ta kai baki kenan Halisa takai hannu kan cake din zata yanka, wani gufff meenal taji cake din ya shakureta a wuya badon komi ba sai ganin twin ring na diamond data gani a yatsar halisa.
Wani irin fetto cake din tay waje tare da sakin tari me mahaukacin karfi da ya riketa, atake hadiza ta rike ta cikin sauri sauri shema'u ta dauki goran ruwa takai mata baki
Vicky dake lura da komi ta jawo halisa suka tsaya agefe anata sannu sannu ma meenal ko ajikin vicky sai ma kyabe baki datakeyi cikin ko in kula
Tanakai cake bakinta cikin salo. Halisa bata motsa ba ta zubawa meenal din ido.
tari me yawa Meenal take yi tana bubbga kirjinta nan tabi ta dawo musu kamr wata me aljanu kafin kace wani abu hawaye masu yawa sun wanke mata fuskanta.
cike da tsokana Shema tace kai Amina garin hadama zaki kashe kanki nan ta ficcikota sukayi bathrum dake kusa ta kwara mata ruwa a fuska tana dan bubbuga mata kriji da kyar meenal ta dawo dede.
Shema ta kalleta gaanun tana bari bari tace ke lafya kuwa?? Kode wani abu kika tuno..
Meenal tabita da zazzfar harara ke bana son iskanci..uban wayace miki ki watsa min ruwa mtschwnn..da bacin rai ta fita ta bar shema a tsaye..
tana fitowa Taji zuciyarta ya kasa hakuri kai tsaye taje gaban halisa ta dan kama hannun ta tana kallon ring din..
a mamaknce Hadiza tace whats going on meenal? Nan sai ga shema ta fito tana kyabe baki, meenal sai kallon ring din take tanajin kamr zuciyatta zai amon wuta, vicky kuwa ji take kamr ta shakureta dan takaici Halisa tace Amina lafya kika rike min hannu?
muryanta na dan rawa rawa tace lafiya can i talk to in private?
Caraf Vicky ta amshi maganan tace excuse me? Hey, der is no private here dukkan mu kamr yan uwan juna ne so tell us what is going on.
'It is btwn me and haliisa okay..
Shema tace ohh abun haka ya dawo?
Hadiza ta dan dafa kafadun meenal tace Haba Amina hush down meye ne..whats up.
Rau rau da ido tay cikin rasa ma me zatace saai tace kawai dama tambaya ce
a nitse Halisa tace tambaya akan me?
Nan ta juyo ta kalle idon halisan snn tace this ring, really looked like my husbands twin ring.
Hadiza da shema suka kalle juna snn suka kwashe mata da wata iriyar mahaukacyar dariya..
shema tace Bura uban can..amma meenal ke asalin yar iska ce Yo akan wann abun kika shaƙe Har kike wani abu kamr me aljanu..hmm sannu me miji.
Hadiza na dariya tace "looked like? Yo ma shi kawai akayi design din hala.
Vicky Ta mugun hade rai taja tsaki me tsayi snn tace inma mashi ne sai akayi yaya baida damar yay kyauta ma duk wacce yaga dama ne, and wat sort of childish insecurity is dis mtswss.
Halisa tay karamin murmushi snn ta dafa kafadun meenal din
ahnkli meenal Din ta bude lumsashun idanun ta da suka ciko da ruwa dan bakaramin takaicin dariyar da su shema suka mata taji ba.
suna hade ido da halisa taga tana murmushi me sanyi ahankli tace mata idan kyautar yay miki zafi then talk to ur husband abt it okay..he gave me sumtimes back, nina dauka ma ya gaya maki ne.
take Meenal taji kamr ruwan zafi na tafasa akan zuciyarta da kwakwarlta saidai yadda halisa take maganan with calmness ta rasa gane kan komi.
Da kyar ta shanye abun muryanta na rawa rawa tace No, nifa bance wani abu ba, kawai de nasha mamaki ne naga ai baku shiri and he gave u such a lucrative gift?? Kuma shine ko ki gayamin.
cikin katseta Vicky tace enuf,..meenal wann magana ce da zakiyi da mijinki bada halsy ba ke ko kunya ma bakiji yadda kike tsitsiyeta agaban mutane da tambaya akan mijinki..ure just too insecure. And mind u mijin nan banaki bane ke kadai..i dont get why ure attacking halisa .
Shema tace gane min hanya vickay, shebi i told u kai halsy gidan meenal jinya is a bad idea tun a asibiti take nuna mana kamar ita kadaice me kyakkwan miji..koda shike munfa san ya akayi kika samoshi da kyar but still trwing ur insecurites on halsy is not fair.
Hadiza tace anji basa shiri amma ai ya mata jinya kusan rabin shekara
so i see nothing wrong in gifts.
Vicky tace meenal u shud be ashame irin wahalar datay akan mijinki da baki nan harma kinada bakin magana, u left them for 2 fucking months she cook and cleans kuma tana jinya..
Kusan ihu meenal ta saka a tsakiyarsu is enuf guys naji naji naji nayi kuskure halsy i am sorry
okay?? I am hapy he gave the ring. Shikenan magaña ya kare.
vicky tace weda ure hapy or not mijinki zai yi aure kuma u must have to deal with dat.
Shema tace tabbas, halsy datake da saurayi ma yanxu me mezatay da naki mijin..
Ni bance zatay wani abu da miji na shema bana son iskanci da munafruci
Vicky tace toh inma mijinki ne saurayin nata yaya zakiyi?
Shema ta tuntsire da dariya tace sai mutuwa
cikin sanyin murya Hadiza tace toh ya isa
Guys is enuf..halsy dan Allah kiyi hakuri
Halisa tay murmushi batace komi ba. Sai kuma abun ya dame meenal aranta bana wasa ba taji dama bata daga maganar ba
Waje ta nema ta zauna kamar an mata mutuwa
Tafara basu hakuri wanda daga ji kasan ba daga har zuci yake fita ba
Hadiza da shema suka karbe ring din suna kalla
Shema sai kara azazzala
ma zuciyar meenal wuta takeyi cikin raha tana cewa wayyo Allah dis must be a very special gifts wallh. Hadiza ta dauko abun gwada diamonds dinta suka gwada suka kalle juna
Hadiza tace wow 'Rare designs..toh gaskiya mijin meenal ya iya bada kyauta..halsy ure lucky.
Shema tace inama ace dukanku ya aura musha kallo. Wani irin dariya vicky tayi snn tace In halsy ta shiga gidan ai bata da kishiya..Halsy is a queen in every man's heart..maqi gani ya rufe idonsa.
Shema suka dinga dariya ita da vickyn, ganin mood din meenal ya sauya yasaka hadiza ta kunna music, Abataso haka suka jawota cikinsu suna rawa har maganan yadan yi sanyi suka denashi meenal ne kadai takeji kamr ta kama hannun halisa ta cire zoben ta gudu da shi.
ana cikin shagalin yamma yay liss wani baqi qirin din haddari ya hadu, nan sai shema ta dan fita tabarsu taje dayan falon domin amsa wayar yar uwarta Amal dan sunyi akan cewa zata aro motar haya tazo ta dauketa dashi kuma dama gashi ta gama hada plan dinta akan hadiza sosai.
Bayan ta gama wayar kenan hadiza ta musu kyautar Sabbin motoci kirar benz E-class na zamani kowacce cikinsu taji dadin kyautan, amma haka girman kai da jiji dakai yasa meenal taki karban motan tace musu ai mijinta zai siya mata sabbin cars nagani na fada kwananan.
Hakama halisa ta basu kyautar sourverniers na expensive gold jweries and watches datay odernsu a website din mum din khaleel kowa ya amshi nashi amma haka kishi yahana meenal..
Vicky ta kawo musu card na invites a exclusive spa session a hotel din datake zama da cewar ita zata biya musu komi
Wann ne ma meenal ta amsa..shema kuma bata amsa ba sabida yanayin laulayi datake boye ma kowa.
Shema looks fine amma Aranta taji babu dadi da bata bada wani gifts ba amma dake meenal ma bata bayar ba sai abun be wani dameta can can ba.
Suna zaune suna dan hira sama sama aka kira magrib halisa na gefe akan kujera tana famar chatting da khaleel tana murmushi me snyi jin ya nace mata saidai yazo ya tafi da ita gida. Sunata musu akan meenal yace mata sam saidai shi yazo ya dauketa kawai yauko uztaz bai yadda ya kalle mishi iya dayawa ba..
ana cikin hakan Hadiza da shema suka dan shiga ciki meenal na zaune tana kiran khaleel
Awaya bai daga ba, vicky sai satar kallonta take tana dariya kasa kasa sanin cewa he is busy chating halsy aranta tace maganin munafuki dama ramin mugunta mugun ne ke fadawa aciki.
Ita kuma meenal so take in khaleel yazo sai ta tambayesa zancen ring din agaban kawayenta
Hala ko zai bafa wani excuse da zai wanke ta kunya she is totally pained and embrssd da abunda ya faru musmn ma mgaganun vcky dama shemau sun mata zafi bana kadan ba.
She called him like 8 times kafin ya katse chat dinsa da halsy ya dauki wayar..dede lkcin hadiza da shema sun fito kenan
Dagangan ta danna wayar a handsfree khaleel yay sallama ta wani hade rai bata amsa na nan tafara masa magana da wani irin raini da gadara..toh mun gama..kazo ka daukeni
I am too tired i dont think i can drive come fast kar ayi ruwa..da wani irin comanding voice ta fada kamar da driventa take magana duk dan ta burge kawaye.
Tana rufe baki kai tsaye khaleel yace "toh sannu uwata, see,..i can't. Tot u have sumting important to say a wann uwar miscals din, Ni dan Allah ki kyaleni kinji ko..bafa na son hauka inkinga dama ki kwana wajen
A zafafe ta bude baki zata masa ihu sai kyat ya katse wayar. Da wani irin baci rai tace khaleel??? Sai taji shiru. Hadiza da halisa suka kalle juna
Shema da vicky suka wani irin tuntsire da wata arniyar dariya har suna tafawa.
wani fuuuu meenal ta dau jakarta ta wuce wash room da sauri yanayinta cike da borin kunya hadiza tabita da girgiza kai...