Sashe 57
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jiki a sanyaye hafsar ta fito, nan hjy ta kama hannunta suka bar wajen
Ko nisa basuyi ba shemau ta tsaresa da buhun masifa mahmud whats the meaning of all this kana tsaye fa ake walakantani agaban hafsa me aiki bakace komi ba saima kace min na kwashe kanuka?
Haba mahmud...wai aura maka hafsan akayi ne da zaka zage ka walakanta ni agabanta bako gezau?, ko jini kuka hada nide i dont get it..
Cikin katseta Yace u dont need to get it.. koma miyene hafsa ta zamo agidan nan is not ur issure for now. Wai bakece kikace baki bukatar ta ba..? Toh meye naki aciki dan kinganta anan?
Zatay magana cikin katseta yace Shema ive heard enough of u ya isa haka and ive warned u akan yadda kike treating mutane amma kinkijina
Da Allah malama ki shiga kawai ki tattara dishes din nan ki kai kitchen sann kije kibawa mummy hakuri kofa gaishesu ma bakije kinyi ba. Kiyi da jikinki my friend.
Yana gama fadin hakan ya koma cikin dakin yabarta awajen atsaye looking dumbfounded and confused.
Fuuu ta biyosa ciki masifar duniyar nan ta masa amma bai kulata ba hakama ta dinga tambayarsa akan matsayin hafsat din shima sam yaki yace mata komi ba ya shareta
Har ya kammala shirin sa bata yi shiru ba sanda taga zai fice snn ta hakura ta tattara dishes din ta hau binsa dashi badon ranta yaso ba
A kofar kitchen din ta dangwala musu shi a walaknce Ta biyo bayansa da sauri dan su shigo falon tare
Yana kammala doka sallama sai gata nan abayansa sum sum babu ko dan mayafi ajikinta.
Lkcin hajy badiatu ta hade gabar da yamma bata ko murmushi bare tay dariya, mahmd ya tsuguna har kasa yay gaisuwa shikansa sama sama ta amsashi bata wani bashi fuska ba.
"Mumy ina kwana ?
Hajy badiatu ta kalleta sama da kasa cikin wata kaskantaccen kallon daya hautsunata da kyar tace.
"Au kece? Sai yau kikaxo
uhmmm. Toh sannu;
wani awkward silence ne ya gauraye falon cikin shemaun duk yabi ya duri ruwa ganin yadda tsoffin suka nuna a fuskarsu karara suna adawa da ita.
Mummy binta in..ina kwana
Itama Batare da ta kalleta ba tace lfya shemau wai yaushe kikazo ne??
Kallon mahmud tay koda ma zai sha bakinta ya amshe maganan sai taga kansa na kasa baima kallonsu gabaki daya.
Krikiraren murmushin dole ta saki "Dama jirgin namu ne bai iso da wuri ba shine mukayi isowar dare.
Hjy binta tace toh yayi
Ya su ummanki?
"Tace lfya kalau
Daganan Sai hjy bata kuma ce mata komi ba.
Tana dan daga kai suka hade ido da mahmd yay mata alaman ta bata hakuri.
Ta turo mai baki tabi ta hade rai aranta tana cewa sai kace dole
muryan ta ciki ciki tace mummy binta dama mahmud ne yace wai in baki hakuri... afuwan please akan abun da nayi dazu naga kamr ranki ya baci.
Takaici yasaka mahaifyarsa hjy badiatu ta mike tabar wajen ahnkli mahmud ya tashi da niyyar yabi bayanta sama can sashenta.
Tun bai haura ba yaji
Hjy binta tace ohh shi yace kibani hakurin?
Mahmud yaji kunya ya lullube shi.
Ta kalle shi tace Toh mahmud na gode
its okay, karde ki sake cewa hafsa me aiki agidan nan hakan ba dede bane itama yace agaremu kamar yadda kike ƴa agidan nan
...aikinji ko?
Shema'u tay shiru batace komi ba ta dan kirkiro murmushin dole ta dora akan fuskarta dan wallh bazata rike matsayi daya da hafsa ba har abada
sai can tace mummy na manta wayarta a daki bari naje na dauka.
Hajy ta gyada kai batace mata komi ba da sauri ta tashi tabar waje ta haura sama tana shiga dakin ta kulle kofar ta zauna turus agaban madubi tana huci
PLEASE DONT SHARE
MEISON YA SIYA YAMIN MAGANAA A 08060712446
#SURAYYAHMS
Tunda Shema'u ta shiga dakin tayi zaune durus agaban mirror tsaki kawai take ta saukewa uwa dattijiwar tsaka itakadai tana kumbura fuska uwa kububuwa tana famar kadakai kamar kadangaren gobara.
Wani huci takeyi ita kadanta kamar xakanya data fito farauta da alamar taji tsananin takaicin haɗa matsayinta dana hafsa da akayi tare da jin haushin ganin yanayin fuskar da hjy binta ta amsheta da shi suna babbasar da ita musamman ma hjy badiatu dataga kamr ta mugun daukar abun da zafi.
Jiya jiya tazo gidan amma Ji tayi komi na gidan ya fice mata akai duba da yadda suke Wani basar da Ita tamkar wata shara bayan gani take kamr tariga tafi karfin zama anan agidan na su.
Da sanninta a duk wata rashin kulawarta da kuma rashin zuwanta kan mijintan mahmud ayayinda yake cikin halin ciwo wanda tasan kawai shine babbar matsalarsu da ita.
Tsaki me tsayi tay for the millionth times tanajin aranta kamar dan dole take zama a cikin rayuwarsu dan nan din sam bai dace da ita ba.
Gaba daya haushi taji suke bata dan Da girman kantan Allah ma yasani bazata iya jumre halayen su ba Dan arayuwa bata taba yarda Wani Dan adam ya taka ta ba, hala sai Alhaj shafiu shidin ma dan son kudin shi ne da ya fara mata yawa take ganin soyayyarsa zai iya jefata tay masa biyayya izuwa na dan wani lokcin da zata kammala mallakeshi .
sauke idanunta kasa tayi cikin damuwar yadda zata fara bi dasu dan arabu kwata kwata cikin gaggawa dan tagashi da musu alfarman zama dasu gashi tana tsananin son taga ta bar Abujan ta wuce lagos nan da kwana biyu sabida aiki dake gaban ta acan,
gabaki daya mijin ta mahmud baya cikin lissafinta na rayuwarta sabida gani take kamar rarar lokacine kalilan ya rage mata tare da shi a matsayin ma aurata, gani take lokcin da zata rabu dashi na nan zuwa nan kusa bada jimawa and dats what she need to work on right away babu wani sanya.
But she knew she have to do sumtin to earn her freedom acikin ruwan sanyi anan gidan tunkan iyayenta su gane inda taa dosa, batare datayi wani dogon tunani ba kawai ta dau jakarta da dan karamin mayafi ta sulale agidan taja motar ta ta wuce yin abunda ya dameta..
Isar mahmud sama ya same hjy badiatu zaune a fankacecen bedroom dinta dayake tashi da wani irin sassanyar qamshin turaren wuta asalin hadin meduguri mai kama daki sosai.
Tahowa yake yana satar kallonta tare da sauke Boyayyar ajiyar zuciya mai cike da damuwa Ganin yanayin data harde rai ta zauna ta tanadan karkada kafafunta cikin rashin jin dadi.
Da gefen idonta take kallonsa ranta na tafrfarsa duk ta rasa meyake gani ajikin shemau dahar ya dorata aransa, duk gwiwarsa yay sanyi Har ya karaso ya zauna akasa agefenta Jikinshi a sanyayen baice komi ba...
Itama basar dashi ta juya kanta gefe can tay kmr bata san da isowar sa ba
Sai can Kansa na kallon kasa Muryansa ya fito a hankli sosai "Yace Mama..? shiru tay bata ko kallesa ba bare ta amsa shi ,ya dada tausasa muryansa kasa kasa mama Dan Allah kiyi hakuri kinji mama na
kyabe baki tay tace haquri akan mene mahmuda? nide sam ban ga abun hakuri anan ba..kullum akayi magana sai ka kawo uzuri, ko kunyar karya a idonmu bataji ba tana nufin yau fiye da sati guda kenn tana neman jirgin zuwa Abuja daga lagos?
Zai magana ta mike tsaye cikin fushi tace ka saurara mahmud ni bangane inda matarka ta dosa akanka ba amma tunda kanace kai ka gani kake so shikenan ku karata tacan, amma kasani akan yarinyar nan ba zan lamunci wani rashin da'arta ba, kawai in bazai yu ba ka fito fili kagaya mata ka aure hafsa inkuma kasan abun nan bazaiyu ba kawai ka gaya mana musan cewa itace ta haifeka bamu ba..
Da sauri ya dago kansa cikin katseta yace mama kiyi hakuri ki kwantar da hanklinki dan Allah nayi miki alkwarin komi zai dedeta tsakanina da shema'u, dan Allah karki saka wani abu aranki sanin kanki ne bazan taɓa cutar da amanan da kuka damka min a hannuna akan kowa ba...
....ina neman alfarmanki da kiy ma shema'u uzuri na karshe, nasan bata canci hakan agareki ba amma for the sake of rashin sani kimata uzuri.
Cikin katseshi Hjya badiatu Tace Toh sai yaushene zata san cewa kayi aure? Ko tsoron ta kakeji ne mahmud? Dama Na dade da sanin cewa yarinyar nan ta maida kai soko kana abu kamr bakasan me kakeyi ba.
Kai tsaye Yace mama bana jin tsoronta..amma ina gudun kar na aikata wani rashin adalci akan amanar dakuka bani shiyasa nake bin abun ahankli, mama Ki tunafa aiki take mana kuma tana balain jin tsoronta har yanxu, yarinyar nan kwanan nan ta rasa mahaifyarta so i dont really think is high time shema'u tasan matsayin ta agareni ynzu dan zai iya jawo mata wani tashin hankli musmmn ma da ayanzu karatunta kawai zata fuskanta.
Ta shareshi batace mai komi ba, cikin marairace murya sosai yace maa
I knw am not making sense to you, amma kiyi hkuri mubi abun ahankli nadan wani lkci by then wani fahimtar juna ma ya kara karfafa a tsakanin mu duka. Please please maaa dan Allah..
Cikin sauke ajiyan zuciya me nauyi badon taso ba tace naji.. Baka kuma kaini son na kare rayuwar hafsa ba, amma kasani dan de kawai bakasonta ne aranka kake neman wa matarka uzurin karin lokci. Ure very okay to hurt anyone in oder to please shemau ko? Kai anan ka kwanta ciwo amma bata tashi xuwa dubaka bama saida taga dama, toh ohon maka ai kai kagani kace kanaso ni wallh babu ruwana.
Ahankli ya sunkuyar dakansa kasa dan har ranshi baiya jin dadi in mahaifyarsa tana fushi musammn in ya shafi auren sa da shemau.
Tace Nide Mahmud ina dada shawarta akan kar ka rufe idanununka akan abunda kake dashi, wallh ynxu lokcine da yay da za ka mika hannunka ka amshi abunda Allah ya kawo maka shi a gabanka...
Ahnkli yace i will try my best Mama. Nide fata na shine ki kwantar da hanklinki kiy hakuri wallh banason ganin bacin ranki.