Sashe 232
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har saida kayden yace mata vickyn is in shock
addua halisa take mata
Shikuma ya riketa ajikin shi dan karta yanke jiki ta fadi dan kamar kankara haka ta dawo musu babu abunda ke motsawa sai ruwan hawayenta dake diga kmar bakin famfo
Fitowarsu wajen bada wani jimawa likita yay rising alarm cewa lucio is dead..
Agabnsu sukaga yadda munufikan polisawan da aka turo su kasheshin sukayi rejoicing irin aikin su yazo musu da sauki innan.
They wanted to take his corpses to the mutuary kayden yace musu vicky is his family and they did not want to take his corpse to the mutuary.
Likita ya kara musu da karyan cewa ai zasu ma gawan autopsy for futher investigation haka dai aka shssirya makrci aka kore polisawa all they have is hoton gawan lucio wanda suka tura ma femi femi yana jejin a boye a wani waje dayaga hoton bakaramin sanyi yaji aransa ba. Dan duk plan dinsa nayau ya lalace dake nile ya sake yin doguwar suma bai samu ya shirya masa komi acikin daren nan ba
Motar da aka shirya cewa zai kai lucio wajen autopsy department aka sauyashi aka saka wani gawan aciki mutanen kayden suka tafi da lucio
araye aka kaisa wani asibitin cikin gaggawa batare da sanin uban kowa ba aka saka masa tsaro awajen me karfi ana kulawa dashi.
lkcin ko tafiya Vicky ta kasa yi da kafafunta cos of the millions things dake running a mind inta ta kasa furta komi ta kasa nitsuwa ta harhada kalmamonu da zata tsine ma femi da shi, kenan haka femi yake shiri zai lalata rayuwar kaninta?
Ji take kamar dama batazo duniya ba jikinta na da zuciyarta na dada ragwabewa da rudani tafara girgiza kanta tana cewa no no no..i cant bear this..i cannot bear if anything happen to nile.
Wani irin tsumanmen kuka tafarayi me saka tausayi harkasa takai tana kuka araunane sosai.
Halisa tana dafata ta saka musu ihu awajen
Cos her brain is trying to send her into a nervous breakdown. Halisa ta fara kuka ta rikota amma ina sai kukan fitar rai vicky takeyi tana kiran sunan nile cikin matsanancin tsoro da damuwa tsanani.
Kayden na tsaye awajen amma bai iya yin komi ba sabida shikansa baisan me yakeji aransa ayanzu ba. He just cant bear to see her hurt.
Halisa ce tay kkri ta dagota suka tsaya tsaye
Amma ina bata iya daga kafafunta ba she want to run out taje ta nemi dan uwnta acikin daren nan
Tana kuwa daga kafarta ta jiri me mugun karfi ya kwasheta kayden ya tarota cikin sauri tafado ajikinshi bata ko motsi..
A mugun rude halisa tace mishi su karasa da ita wajen likita abata gado kayden yace sam gida zasu tafi..
Hakanan ya dauke vicky a hannunsa cak suka bar asibitin halisa ta bisu abaya agaban wasu hadaddun convoy na cars yakaisu aka bude musu suka shishhiga
Tafiya me nisa sukayi can suka isa wani sabuwar estate acikin GRA wani hamshakin madaidaicin gida me tsananin kyau me fari fat din fenti Da yelwatan furanni da kuma security kota ina suka shiga.
tun Daga yanayin yadda halisa taga ana respa ma kayden tagane personal pent house dinshi, komin shi nagata ake mishi sabida shine dan gaban goshin babansa shiyasa duk wani abu na kyalkyali da jin dadin duniya yana dashi hardana banza.
Suna shiga gidan maid ya nuna ma halisa wani daki to freshen up shikuma ya haura sama da vicky ya ajeta a room dinsa akan fankacecen gadonsa, isarsu bada jimawa aka kira mai doctornsa ya dudduba ta aka mata alluran mai tattare da sedatives ta samu ta bige da bacci me nauyin gaske.
Kafin halisa tay wanka ta saka comfy gown da aka kawo mata har an kawo mata abinci da komi da komi. Bata ci ba saida taje ta dubasu ta samu vickyn tana bacci.
Kayden yace mata she can join them to sleep here in babu wani abu cos vicky zata iya farkawa cikin dare zata iya bukatar mace akusa da ita bashi kadai ba.
Ahnkli halisa ta gyada masa kai aranta tanamai yabawa da hanklinsa.
Suna zaune shiru daga bisani tafara jin yunwa tay excusing dinsa ta sauka taje room din da aka batan ta bude abincin ta taba kadan
Tadan sha ruwa snn ta kunna wayarta taga sakonnin khaleel nata shigowa tay murnushi dan sabida shi ta kashe wayar tasan bazai taba yarda taje wajen haka nan kawai baibiyota ba
Tsallake sakonin nasa tay ta bude na hadiza da na shemau, she called hadiza first, ta gaggaya mata abubuwan da ake ciki sosai hadiza ta daga hanklinta tafara tunanin dawowa cos so many things are hapening tana ganin kamar dolene su tsaya ma vicky a wnn yanayin data shiga ciki.
Bayan sun gama ta kira shemau, da kyar ma ta dauka sabida amai daya taso ta agabaa yana mai galabaitata ga azaban rashin kudi daya tasota agaba yanxu duk ta fara gajiya da roko tafara tunanin dawowa gidan itama. Sama sama suka yi magana, shema ta zazzage femi Jin ance shine ya dauke kanin vicky ta tsine masa tass
Hartaso ta saka halisa dariya. Basu wani yi hira sosai ba halisa ta katse wayar tunkan khaleel ya kira yajita on call bata kira meenal ba sabida ita kadaice bataga sakonta ba, nan ta kwanta snn ta kira khaleel bugu daya ya dauka suka fara magana as usual hira sukasha me tsayin har 1pm na dare Abakinsa takejin cewa yau meenal bata wuni agidanta ba.
Bayan sun gama wayar ne ta dawo room din kayden ta samu har yama vicky wanka ya saka mata wani rigarsa
T shirt me dan kauri ya lullume ta da bargo kanta akan kafarsa takekan bacci,..
Hakan kuwa akayi halsy ta kwanta akan couch din dakin ya bata bargon su ta rufu tay baccinta, shikuma ya kwanta kusa da vicky keeping her close yanata kallon fuskanta har bacci ya kwaceshi ahaka
Can cikin dare da sanyin Ac yay yawa vicky tafara birgima cikin baccinaa yaji yadda ta bi ta kankamesa sosai take dumin jikinsu ya gaurayi da na juna daga nan basu sake motsi ba sai da karfe shida na safe ya buga dot vicky ta fara bude idonta ahankli ta saukeshi akan Tatto dinta dake kan kirjin nile datay pillow dashi...SURAYYAHMS
08060712446 CHAT ONLY*INA AMAREN SUKE?* Magana ake ta *TIMELESS COUTURE FASHION BRAND* aljannar amare.yar uwa nesa tazo kusa.Original bridal fabrics kike nema mai daukar hankali for your big day just holla me 09037909996 yar uwa kina da bikin göğe raini kin rasa abun sawa?taho *TIMELESS COUTURE* domin siyan fabrics na keta sa’a.uwar amarya matso kusa akwai exclusive and exquisite fabrics for your kids big day.qawayen amarya ku matso kusa daku nake.akwai unique *ASO-EBI* fabrics, *SAMPLE CHORD & DAMASK* domin qawata bikin qawayen ku. *TIMELESS COUTURE AJANNAR AMARE KUMA DUNIYAR AMARE* kiramu kai tsaye ta wannan lambar 09037909996
Follow us on Instagram *@Timeless__couture_*
Address-sharada phase 2,kano Nigeria.
Numfashinta na fita ahankli tatsura ma kan kirjinshin sleepy eyes dinta dayake famar lullumshewa dakansa tanata kallon wajen tana jin kanta namatsanancin juyawa da wasu sabbin mahaukatan rudani..
gabaki daya tarasa dame zataji cos She just can't believe cewa all these while da yaron nan take soyayya abayan fage ganin tatto din nan ma ya kara tabbatar mata cewa tabbas shidin ne.
lumshe ido tay tanamai jin mugun haushin hakan tare da Wani irin kunya da kuma rikicewar yanayi mai karfi dayake kkrin rufe mata hanyar yin tunani. Bata sam ma me zatay mishi ba, ko me zatace masa , all she knw is that duk wnn abun has to stop, ita sam gani take kmar bazata iya tarayya da karamin yaro sa'ar kaninta ba bata kaunar abunda zai jawo ma rayuwarta rudani.
Idonta a lumshe ta gama ayyyana ahaka, sede tana budewa data sake dora idonunta akansa sai taji kuma tana narkewa da azaban sonshi ta ciki wanda yake zubowa yuuu yana mata kwalwla aranta kamr ana mata juyen yayyafi da ruwan kankara...ta kasa iya dauke ido akansa, kyaun yaron da innocense dinsa har huda mata kwayar idanunta yakey shaukinsa yana binta har ta jikin jijiya sa gangan jiki, Nan da nan kuma sai ta fara tuna yadda soyayyarsu da shakuwar su ta kasance , rhe way he suppport her, the way he lavish his money on her kamar bayaso da kuma irin cireta a samuwa dayay alkcin da aurenta da fwmi ya ruguje .and now he is here risking his young life trying to save her brother
Wani irin tukukin ajiyan zuciya mai matukar nauyi ne ya kufce mata cikin rasa inda zata aje tunaninta akansa, acikin wnn yanayi sai can snn ta lura sa cewa rigarsa ne ma ajikinshi mikewa tay cikin sauri ta fada bathrum tafara dudduba jikinta tana mamakin yadda yay mata tunbur ya sauya mata kaya she was seriously panicking sabida a yaro dan karami da baisan komi ba take jinshi aranta.
Kafin ta nitsu ta dawo dakin ta samu bayanan
halisa ce kawai kwance akan couch tana famar bacci.
Dauke kanta tay akaan halisan ta fita a room din ranta adan dagule zataje tay mai masifan cire mata kayan dayayi..
Tana tafiya tana kallon gidan bakaramin haduwa waje yay ba, dan ba zallan class yake dashi ba komi nashi speaks calmness, simplicity and sophiscation. Tana tafiya
Ta hadu da security ta tambayesa inda kayden din yake nan ya nuna mata can sama ta haura kan wani up roof top fili ne tarwal a sama gida an gina wata makaken roof top swimming pool daga ita sai shirt din tanata sauri ta iso har wajen lokacin security biyu na tsaye da guns kyaden din na cikin ruwan yana tsaye da waya a kunnensa yana magana da babansa cikin nitsuwa
yana juyowa kafin su hade ido yay ma dad dinsa sallama ya mika ma security wayar yace musu subar wajen.
Da dauraren fuska vicky ta tsaya a bakin ruwan tace kayden i need to talk to you nowww..