Sashe 151
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
..garin zai juyo da ita tafado kan kirjinshi yay murmushi yace perfect spot, oya bude katon bakinki.. daria me sanyi tay kafin nan ya saka mata bread din cikin kulawa ta gutsira ya bata tea din abaki dede zata kurba kenan sukaji an banke kofar an shigo musu irin shigowar wargajajjun mahaukatan nan, a daskare meenal ta tsaya tana wani irin kallonsu da duhu duhu a idonta, dan kadan ruwan zafin ya zuba ajikin halisa tay yar kara
asshhhhhh kiris ya rage khaleel ya kai hannunsa wajen sai yabi ya kame, da wani irin masifaffen kallo ya kalle kofar yaga ashe meenal ce ta banko kofar tana tsaye tana wani huci, wato baisan sanda ya mike tsaye cikin daka mata tsawa ba.. "ke da Allah baki da hankline zaki shigo haka kamr wata doki, mtsss jibi kin wani raxanata
,..just see what u have ur done...
Tsakanin tsawar daya daka mata da kuma yanayin data gansu aciki batasan wanne ne yafi caza mata brain ba gata da konannen kishi dan ji tay atake kwaklwrta na juyawa acikin ruwan zafi
Muryanta harna rawa tace wat do u mean what i have done?....tsaki ya ja cikin katseta snn yace kin makance ne da bakiga konata da kikayi da ruwan zafi ba.
idonta a rufe da kishi tace ohh pls khaleel Ni ban konata ba, tsorata kawai tay ta zuba ruwan tea ajkinta dan anganni na shiigo..
cikin katseta halisa tace "tsorata dan an ganki kin shigo ko? Amina u got to mind ur language.
Dataga ran halisan ya baci kuma sai ta sauko ta sassauto cikin sauri
"kai babe nifa ba haka nake nufi ba, gani nayi kamar zai miki dure shine nashigo da sauri bansan zaki tsorata ba.
Halisa ta mugun hade rai
"Hmmm,Nikam shikenan, i am no longer intersted in the tea. Awani irin ynayin sanyin shagwaba ta kallesa ahankli da muryan daga ita sai shi sukaji tace mishi nice tea doc..! Daga haka ta shiga bayin gida ta kulle kanta aciki.
Meenal ta rasa me halisa ta gayamai da bataji ba
Khaleel yay murmushi aransa, snn ya juya ya kalle meenal din Tun beyi magana ba tace khaleel waimesa kakeson hadani fada da halisa ne yanxu zata dauka ko zarginta nakeyi.
yace wann kuma ke kika sani, inhar kika sake bata sha tea din nan ba ranki zai baci,..daga nan shima ya fita ya bar mata dakin
Magiyan duniyan nan tay ma halisa amma taki kulata gashi abunda tagani gabaki daya yaki fice mata ido, karshe da hawaye ta koma room dinta ta kwanta cikin rudani. Can snn halisa ta fito ta zauna akan couch tare da rage fitilan room din ta bar guda daya cikin sauke nannauyar ajiyar xuciya tana murmushi tace okay lets see who is going to be soo frustrated in this house. shanye shayinta tay hankli kwance sann tay bacci......DO NOT SHARE NA KUDINE CHAT 08060612446 TO SUBCRB
Bangaren su khaleel kuwa Ko minti biyar basuyi a harabar gidan ba suka fice ransa ya matukar baci da bvhr din babansa akanta sam baiso da halisa ta hadu da babansan bama.
sun isa gida ba da jimawa yay wanka ya kimtsa kansa ya taho room dinta danya bata hakuri xuwa yay sameta azaune tana waya da kawayenta. Its almost 10pm ma dare meenal bata kira kowa ba kuma bata dawo gidan ba.
Kowa na mata jaje but she seem fine shiyasa hanklinsu ya dan kwanta sosai. Suna hade ido dashi tay musu sallama ta katse wayar, oversized shirt ne ajikinta da bomb shot, da wani irin sanyin murmushi me sanyaya rai ta tarbesa, cikin sauke ajiyan zucya ya zauna kusa da ita yana kallonta sosai kamar wanda zai hadiyeta "How u feeling? Ya hkri..Tace i'm feeling great and thank u for being der for me im grateful..dan shiru yay kafin nan ya gyada kansa yace " ur speech was great, Its iconic!! mahaifyta ce tace ko zaku gaisa and then this whole situation happen dan Allah kiyi hakuri dats how he is.
Karamin dariya tay tace "but i'm not offended. In kanaso zamuje wajenta anytime mu gaishe da ita, u knw i owe her one she took care of grace sosai.. tun be amsa ba tace Doc kasan me? Yace sei kin fada, kallon sa tayi snn tace ure the spitting image of ur dad wallh kuna mugun kama, i was wondring, is that how u going to look wen u turn old?
Dariya ya dan fashe dashi batare da ya shirya ma hakan ba cikin gimtsewa yace mene kinsan me kike fada ma kuwa abeg abeg bama wani kama i look like my mum jare.
tana murmushi tace Cmn doc, who want to look like a woman? Ummm sister Maryam already looked liked u.
Hannunta ya rike yace halisa i am being serious here kinason ki canja topic din ko, see banji dadin abinda yay ba and u dint even tell me how did it happen?
rau tay da ido tanamai gyara zamanta kusa dashi cikin narkaken sautin shagwaba tace ina zaune na ina kallo sai naji ance min he want eggs and coffe Kuma naga nikadaice wajen shine wata babe ta nunamin wajen yi na masa...
yace uhum "And then?
Then he looked suprise daya ganni, sai yay kamar be zai kalleni ba, he lower his gaze, shine yace min na dinga daura scarf, dats all .toh meye abun haushi aciki.
Cikin kyabe baki yace I dont knw, but ure a guest ai, sai yabari inkin tafi sai ya gaya ma mum ita kuma ta gayamin ni zan gayamiki politely.
Khaleel pls karka dau abinda wani dumi der is nothing der..its ur fther that corrected me. Isnt it a good thing?? Nasan da a titi ya ganni haka bazai ma tunkareni ba but im at his house. Witot his knwdelge.
Yace okay naji naji u won, wani lkci inkin huta zamuje office Dinta kawai ki dubata acan sai ku gaisa ko?
Tace "Why not trmr?kuma meyasa sei a office nide gaskiya nafison muje gidan da safe inmun gaisa daga nan sai muje asibti wajen doctor Aseem cos he called me dazu da kaje room dinka he also like my speech.
baki a sake ya tsaya yana kallonta kawai kice kin gama plans dinki madam. Look u just buried ur sister ..u need to...
Cikin katseshi tace I dont need anything dat will depresses me plsssss
Yace okay fine...shikenan
Allah ya kaimu gobe.
dan shiru ne ya gifta tsakaninsu kafin nan ta dago ta kallesa tace toh me kaci yau? agijaye ya dubeta snn yace nothing much, i cant even rembr. "Are you hungry?
Tace uhmm..
agogonsa ya dan duba snn yace Okay, U cant cook this nite tho, bari na miki tea saiki sha.
cikin jin dadi tace okay fine, ina jiranka.
Tashi yay ya nufi kitchen din ya kunna boiler ya hada ruwan zafi yay musu two cups of tea da toasted bread..
Lkcin ana neman wajen sha daya na dare saura wucewarsa da tray din kawai meenal ta gani daga can sama bayan ta shigo gashi ta gaji yau bana wasa ba dan dakyar ma take tafiya ranta duk a dagule tsabar wahalar data sha yau wajen kwamusho hanklin investors duk abunda ya faru da halisan yau itace kawai batasan komi ba,
Harkan business kawai ta sako agaba wai dan ahakama basu fara xancen zuba kudinsu ba kenan Sunce mata ta kawo musu cikakken bdget plan dinta sugani.
Wucewar khaleel din dakin halisa yasata hanzarta ta fara biyo bayansa, fannin halisa kuwa yana shigowa room dint ya samu dede ta kammala sauya kayanta kenan izuwa na bacci dark pink riga ne marar nauyi me spagthi hand kimtsatu kuma tsayayyun nonowarta sun tsaya kyam ataciki, rigar yana da dan jacket dinsa toh bata kaiga ga daurawa ba ta taho ta tana murmushi ta amshi tray din ahannunsa gaba daya qamshin turarenta ya kusan daskarar dashi awajen dan har ta aje tray din kan table bai motsa ba.
"Thank u soo much for this..Toh zauna mana
janshi tay suka xauna tare tana binshi da wani irin sanyin kallo daya kejin dirarsa har ransa.
Cikin ransa yasan dolene yay makansa kiyamullaili ya gudu kafin nan yafara ganin abunda zai tadamai hankli.
Cup din ya dauka ya mika mata yace gashi kisha nagani, i got to go"amma sai kinsha na gani tukuna
Hannu tasaka ta amsa ba musu, ya mika mata harda bread din wani irin shagwabe mai fuska tay
"Inka ga nasha toh sai kaima kasha...yace what? Pls.. kisha pls.
banason ki kwanta da empty tommy zai hurting stomach naki gobe.
Kusa dashi ta matso kamar zata fado mai akan kirji, kirjinshin nashi saida ta buga da karfi musmmn ma dayay arba da kirjinta, tace "open...
Baisan sanda ya bude bakinta ba, nan ta bashi bread din ya gutsira dan kadan snn tafara bashi shayin yana sha kadan kadan haka ta dinga basa ..
zata kara bashi na karshen ya kwace cup din yace "oya ur turn