Sashe 79
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dan shiru tay kafin nan ta turo bakinta gaba a shagwbe mummy toh me zai hada mu kuwa banda iskancinshi shi kullum kenan sai andinga ware masa kafa sai kace wanda baida control agindinsa..mum wallh bakiji wahalar da yake bani ba, ga abunsa kato dik sanda yay sai naji kafata na zugi,nifa bazan iya wann wahalar akan namiji ba..
Hjy ta zauna daf da ita yo ke meenal namiji ai wann abun kamar abinci ne agaresa..ki daure mana kina bashi ehn? Abu ga dadi ga saka nishadi. So when last kukayi sex dashi?
Turo bakin ta dadayi i dont knw mummy kamar ma tun lkcin daya dawo daga Abuja ne sai bamu karayi ba..
Hajy tace hmmmm ashe dolensa yay tunanin karo aure ana zaman lafya zaki hana lafiyayyen namiji morar arzikinsa?
Waiko ke baki da lafiya ne kam meenal
Ni lafyata kalau Mummy im not into this sexual slavery ne kawai, i belive in sexual freedom, lkcin da nayi ra'ayin kwanciya da namiji zai kwanta dani amma in banyi ba gaskiya saidai yayi hakuri. Mum i am a feminist..i beleive in my freedomal right as a woman.
Hjya tace hmmmm meenal kenan But dats not feminism at all..nide yadda nasan feminist they care about thy sexual life infact suna amsar dukkan wani abu da zaina basu pleasures is just that they...
Cikin katseta tace mummy is enuf, ni ban damu ba,cos i make my own rules okay, Nide dan Allah kidena bin bayansa kawai so nake ki gayawa bokan kin nan a hanasa yin tunanin auren ma kwata kwata.
Cikkn kyabe baki Hjy nadiya tace saiki shirya muje kifada masa da bakinki..aikinji abunda ranar na gaya maki akan sihirin hana aure inkina son aiki me garko me kyau to fa sai kin kwana da boka..inkin amince yanxu na dauko mayafi muje nidakaina zanmiki gashi inmun dawo...
Da wani irin sauri meenal tace Allah ya sawwake min, me i cant sleep with that lunatic ooo..okay fine, nafasa. Khaleel yaje yay auren yagani wallah haka zan kasheta in cold blood koma wacece inkuma karuwa ce saina konata da ranta saidan in bana raye.
Hjy nadiya batace komi ba anan suka bar maganan daga bisani meenal ta fice danta leka office dinta dan yanxu kwata kwata talba grop of companies baya mata dadi..daga ta shigo yau matsala ta daban gobe ma matsala ta daban kullum sai tay asara ta rasa mesa hakan yake faruwa altho duk abunda ya faru lefin akan fadila kawai take daurawa.
Yauma tun zuwanta kanfanin suke case da magajiyarta akan client dinsu da suke son guduwa magajiya ta tsaya mata a wuya sede ta bata wata macen da zatakai hotel tasha mata gindinta intaji dadi ne zata zage ta shawo musu kan mutane hakan yasa dik meenal ta rasa meke mata dadi...
******
Bangaren khaleel kuwa tunda ya isa gidan abokinsa nasa he was unsually quiete har suka karya amma Khaleel bai wani sake ransa ba..
Tun da ya sha ruwan sanyi babu abunda ke kwarara akansa face munann zantukan da meenal take cusa masa aransa game da halisa hade da ganinta da zach dayay yau sai abun ya matukar rikeshi a kirji...
Wani bin dama haka yake, shi mutum ne wanda yakan iya shashantar da abu daga baya abun yazo ya damesa aransa matuka sai kuma ya rasa yadda zaiyi yafitar dashi waje domin ya samu sauki....
Abokinsa hafeez dake lura da yanayinshi tuntuni shikansa saida yaji shirun khaleel din ya damesa, kai ba zallan iya shirun bama yanayin fiskar khaleel din gaba daya ta sauya da akwai ayar tambaya akai dan damuwa da takaici ya bayyana akai sosai..
Dan Tabashi yay suna hade ido yaga idanun sa yay jaaa sosai adame yace Abokina meke farune are u okay kuwa
Khaleel ya kasa cewa komi yanata kallonsa
Engr Hafeez ya dan jinjina kai "Look khaleel, nasan bakason hirar matsalar gidanka kona familynka but atleast u need to let it out pls sumtimes koda bazaka samu solution awaje na ba ai nauyin zaidan ragu maka akan kirjinka, men u dont look good at all o.
Cikin katsesa da wata nannauyar ajiyar zuciya yace I knw hafeez Abunda yake damuna is quiete distubing is not even abt my family but...
Sai yay shiru idonsa ya dada rinewa shikadansa yasan kalar raunin da zucyarsa yakeciki...
'But what? Khaleel dont tell me nothing pls we are not kids haba mana
Yace hmm...i want you to help me judge this case hafeez.
Hafeez ya nitsu yace ina jinka.
Nan ya fara tsakura masa labarin sama sama batare da ya kira sunan halisa aciki ba dan Yanajin kishin danganta halisa da wasu kazaman abubuwan da meenal take gaya masa akanta babu abunda bai amayo ya gayawa hafeez din ba but strickly in a case scenerio kmr yana bashi labarin wasu daban ne, dik yaki sam ya barshi ya gane akan wacece ake maganan akai bare ya cafko inda zancen ya dosa.
Mamaki yasha ganin kan hafeez bai daure ba kamar yadda nashi ya daure sosai, dan his heart is truly conflicted wani bangaren yanajin ya yarda da halisa dari bisa dari wani bangaren kuma sam sam bai yarda da ita ba...sai duk ya rasa wani bangaren zucyarsace take gayamai gaskiya.....
Cikin bashi shawara kai tsaye hafeez ya nuna masa kamar yafi gamsuwa da zantukan meenal dan aganinsa dabiun halisan na taurin kai, yawo da kawar banza da kula mazan da akace tayi adacan ma kadai ya isa a fassarata hakan dayake tunani...
Khaleel yaji wani iri aransa duk sai dan karfin gwiwar dayake jin ma akanta ya dan ragu masa
Duk abunda hafeex yake fada masa was based on analysis din meenal shiyasa sam bai gane komi aciki ba..
Ganin khaleel yay shiru bece masa komi yasaka yace Abokina inhar kana ganin shawarata batay ba i suggest u shud confront her koma waye ita..ina ga ahaka ne zaka dan gane wani abu but to me sincerely der is 70% chance na yuwar gaskiya acikin magann nan. Ka rika tunawa itafa ba musulmace kacemin ryt? So what even make u think she is not into guys come on khaleel anan garin ka girma wai yake abu kamar bakasan yadda suke gudanar da rayuwarsu agarin nan bane..
Inde harka da maza ne is normal awajensu dan da wuyane ka samu kamammu, yana kallon sa yace I really wud love to knw that christian girl dakaketa neman ka kareta haka, hmm guy please think deep oooo
Nakasashiyaar murmushi ya kufce ma Khaleel cikin sauke ajiyan zuciya yace "shikenan thanks alot"
In sha Allah nasan abunda zanyi...
Alright ba matsala wai yaushe ne zaka kaini maiduguri wajen maryaman ka?
Tabe baki Khaleel yay i dont knw..inkana son ganinta ka shirya kaje kawai..itama ta shiga layin yan girman kai bata son kirana tafison muyi chat kawai
Hafeez yay dariya Hahaha su maryama manyan mata..yakamta tazo kodan tagana da matarka..waima ace kuna yan biyu amma kayi aure har kana neman cika shekara biyu yar uwanka taki zuwa Kode kishin yan biyun ne ya tashi.
Khaleel na dariya yace da Allah kyaleta dan ban aure zabinta ba shiyasa bata son wanda na aura yanxu, just forget her she will come around intagaji
Da jirana a meduguri
Dariya sukayi suka cigaba da hirarsu ta yau da kullum khaleel ya sake jikinsa sosai kamar bashi ba...
Wajajen karfe 11:30am na safe gurd man dake bakin entrance na zenith bank dake cikin babban birnin lagos ya bude kofar ayayinda Halisa ta fito tana takawa ahankli uztaz na biyota abaya cikin bata kariya suna tafiyarsu cikin nitsuwa yana amsa call awayarsa har suka iso gaban hadadden motarsu.
Katse wayar yay ya soka a aljihunsa snn ya bude ma halisa gidan baya ta shiga ta zauna yabar mata acn cikin motar a kunne shikuma ya sauka yakarasa ta bakin gate din bank din jim kadan ya hango fadila a tsaye agaban wani kiosk dan ta riga ta iso wajen tun basu iso ba, ido yay mata daga can akan ta taho suna hade idon kuwa babu bata lokci ta doso ta wajenshi tana tafiya ahankli tare da dan sussunkuyar da kanta akasa dan tana sane da cewa mutanen meenal nakan nemanta agari.
Fadila tay baki ta dan rame sabida cuta me karya garkuwan jiki dake nanike ajiknta hade da matsanancin damuwar rabuwa da mahaifyrta datay ga kuma rashin abunyi shima dake shimfide akan fuskrta wanda yasa tazamo wata mashak kamr mara lfya sam bata da kuzari ta saka doguwar hijab brown colour ajikinta da facemask wanda inba kamata kallon kurel ba bazakace ita bace kai tsaye.
Tana isowa daf uztaz yay mata sallama, da sanyin murya ta amsashi fuska babu yabo babu fallasa suka gaisa cikin mutunta juna.
Gaba yay tana binsa abaya har suka isa inda sukayi parking motarsu sunakaiwa wajen Ta dan tsaya zuciyanta na dan bugawa har bude kofar motar.
Qamshin turaren halisar ne ya sakata ta dagokai da sauri, suna hade ido da halisa ta dan rusuna kai da sauri kuma cikin girmamawa snn tace good morning ma'am...
Halisa tay nakasashen murmushi tanamai kallon yanayinta da mamki ganin duk ta sauya snn tace morning fadila ya kwana biyu..?
Kallon tausayin da halisan tay mata yasa taji jikinta yay sanyi dan ita kanta tasan ta canza sosai, kanta na kallon kasa cikin jin nauyin idanunsu da sanyin murya tace Alhamdullh aunty halisa ya jikinki Am soo sorry i cudnt come to see you over der.
Halisa tace "Its okay. Da Akwai wani abu me muhimmanci da nake so zamu tattauna ynxu hope ure ready.
Tace yess ma'am...
Nan saiga wani jeep ya dososu hnklinsu gabaki daya ya koma kan motar banda halisa data dan dauke kai har suka karaso.
wani mutum ne murjajje handsome dashi yana me sanye da jumpa sky blue tana kyalli yasha hula da tazauna damas akansa hannunsa rike da wata madaidaiciyar briefcase, suna hde ido da fadilar wata murmushi me sanyi ta kwace masa akan fuskrsa tay saurin dauke kanta akansa nan taga Wata kyakkwar budurwa black beauty agefensa ta sauko sanye da white suit me dan guntun skirt kana ganin yanayinsu kaga irin educated professional business freaks din nan.