Sashe 111
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cikin shan kamshi Yace Allah ya sawwaka, pls teach her how to cook nasan kin fita iyawa ..
Daga fadin hakan ya bar wajen yana tafiyarsa cikin nitsuwa tabishi da harara yana mumushi jin yadda take zuba ma jasmine masifa ita kuma tanata dariya abunta..
Fannin victoria jiyan da kyar ta iyayin bacci sabida aikin dake gabanta gana sabuwar aikn kayden daya offering mata gana schl ga kuma tunanin makomar business dinta daya sakata agaba.
Kafin tay bacci duk saida tay submiting din mails dinta izuwa inbox din kayden...
Washe gari Karan wayanta ne ya tasheta daga bacci, wani irin malalaci tsaki tayi ta jawo wayar, time ta fara gani taga wai har karfe takwas da rabi na safe,
juyawa tayi ta ɗaga wayan a tsorace ganin mai kiranta a wannan lokacin, sectary ce daga kamfanin elmarion
a nitse tace "Hello mrs regina"shiru tay tana jin tsoron kar ace wani abun ne ya faru da plans dinta,
daga daya bangaren da harshen turanci matar tace "Mrs victoria kina jina, tace eh, matar tace boss dinmu mai gaba daya yace zai turo da car azo adauke ki we are in nigeria already, starting the comissioning today, kuma sai kina nan dan haka duk abunda kikeyi kibari ki shirya nan da 30 min the car will be ready at ur door step.
take vicky Baccin datake ji duk ya washe mata bakinta na rawa rawa tace yess yes ma i am on it...
Matar na kashe wayar vicky ta diro kasa da wani irin tsananin farin ciki ta jawo computerta ta bude email din datagani akai ta karanta wani irin lumshe idonta tayi sosai cikin jin wani irin matsancin dadin ganin takardan shedan daya nuna kayden ya dorota shugabanci akan harkan dataketa tsoron rasawa...
Da murmushi me sanyi akan fuskar vicky ta sauka daga kan gadon cikin xcyarta babu komi face godiya datake mikawa Allah daya bata wann dama, minti sha biyar kawai take dashi dan haka ta fada bathrum tay wanka sharply ta fito ta shafa mai koina yaji ta gyara fuskarta da light make up, bata tsaya styling sumanta ba kawai ta tattarashi baya ta dauki bone straight wig cap baki me shegen tsada ta kifa akan gashin kanta ta kimtsashi tabi ta gyara gaban da original curling gels na mielle,nan da nan looks dinta ya zamo dan dede kuma natural bakaramin kyau simple looks din yayi mata ba.
Walk in closet dinta ta shiga ta zabo wasu hadaddun kaya ɗa akay mata odernsu daga thailand kwanan nan ta zuba su akan gadonta
gaban mirror ta wuce ta dasu tsaya tana kallon kanta a sannu a hnkli ta dafe kirjinta tay ajiyan zucya wanda har acikin ranta tanajin sarraƙewar da numfashin ta yakyi wajen tunanin yin zaben kalar dressing din da zaifi dacewa da ita intaje event din nan, sanin kanta ne manyan mata masu international connection da suke business na cosmetics masu ji dakansu zasu hallara wajen, she is anxious and nervous, dan bata tabajin looks dinta Wil matter alot kamar na yanxu ba, dik a tunaninta shine acan kano state inda zasuy progrm din zata hadu da ceo na kamfanin datake chatting dashi akaro na farko, and She is already crushing on him babu karya, jikinta na bata cewa ya mugun haduwa sabida yanayin aji da kasaitace dake tafe da sassanyar kalaman sa, he most be a king dan har wani Allah Allah take harsashenta akan kyan fuskansa ya zamo gskia, dan har ranta takejin shaukin son tagansan,
duba da yadda shaukin kalamansa ya mamaye mata zuciya yake hanata sakat cikin bacci, mararin son hade ido dashi ya samu wajen zama na musmn acikin zuciyarta da ita kanta bata isa ta fassara manufar hakan
Kankararun kaya masu ma'ana da aji wanda basu baiyana tsaraici ta dauka cos the last thing she want os to look like an attention seeker, tana mugun son taga ta kama ajinta koma yaya ne, duk formal suits ne amma daya collar gown ce ta gucii,daya skirt din aldo bianchi, daya kuma suite me dogon wando ne na french designer zegner.
make up dinta ta dada gyarawa tayi touching kwalliyar fuskrta da light powder mai haske danya kara ma yanayinta haske da annashuwa.
Jim kadan ta kammala shirinta tsaf ta fito cikin hadaddiyar french grey zegna suits dintan mai tsinannen kyau irinta sophiscated rich ladies, yasha madaran design din botora daga wuyarsa har kan breast bone yana zuba kyalli,grey colour ne kayan dan haka da jaka da takalminsa baki ne na channel mai balain tsada kominta to match.
Tun kafin ta fito mai aikinta suzan ta shigo tafitar mata da dan karamin trolley dinta izuwa harabar gidan,for a moment vicky ta tsaya a dakin tay shiru with the feeling of.. "This is huge for her"... abune wanda batay tsammanin sa ba kwata kwata ba dan tay tsammanin zata sha baqar wuya kafin ta samu shiga wajensa duba da cewa kowa dayake irin business din datakeyi na cosmetics idanunsa nakansa ne
Daga tsayen Ta rike wayarta tana kokonton wanda zata kira ta sanar dashi game da tafiyar tata daya tason mata acikin gaggawa kuma bazata, cikin lumshe ido da budewa ta raya aranta cewa mijinta prince femi wud have been the perfect person to knw all her achievements, cikin sauke ajiyan zuciya ta bude wayartan har tay dialling lambarsa sai kuma ta katse da sauri tanamai sauke raunataccen ajiyan zucia tunawa yau satinsa biyu kenan harda dori bai nemeta ba sann baixo gida ya duba yadda take ciki ba, he left her like a log of wood wanda bata da feelings ko wani bukata ko iko,infact inba abakin nile ko lucio ba bata sanin halinda femi yake ciki yanxu.
Rolling idanunta tay cikin jan tsaki to mutumin da bai damu da existance dinka bama meyene na cusa masa kai mtsss..
Wa nile ta turawa text cewa zataje kano, irin dai hira ta shakuwa tsakanin yan uwa, sai bata boye masa komi ba, nan ta gaya masa cewa Hadiza maitama ce ta taimaka mata ta samu private email din elmario har kuma tana chating dinsa kamar da wasa gashi abun ya soma zamowa mata reality harya dorata shugaba akan babban commisioning event dinsa da za'ayi na kwana uku a kano state.
Text dinta ya shiga wayar nile dede lokcin sunakan shirya breakfast lkcin abokinsa lucio yanakan waya da femi nile baima sani ba sabida ahnkli lucion yake magana dake yanxu lucio ya mugun sabawa da femin sosai sabida yana bashi kudi kamar na banza.
nile najin karar shigar sako awayrsa ya wanke hannunsa ya dau wayar yana budewa yaga vicky ne da sauri ya Bude ya karanta sakon, murnan ganin yar uwarsa ta samu babban cigaba yasashi ambatar sunan ta karfi freaking out a bit yaje har gaban lucio da murnan a muryansa bai ma lura da wayar dake kunnensa ba yana dariya yace...mehn kaga magic din mata ko, women they are alwys lucky with male ceos, kaga fa sister vicky Ta samu wani huge oppurtunity a kamfanin elmario cosmetics the new one in singapore..
cikin kwalo ido da matsancin mamaki Lucio yace "what? Are u kidding me..aawww congrat to her, wayarsa ya fitar fili yana cewa awww brother femi shine baka bamu labari ba.
Nile ya tsaya cak yana kallonsa da mamaki he was like dama waya kakeyi...
Lucio baice masa komi ba ya saka handsfree yana jiran jin amsar da femi zai bayar
Atake Femin yay kamar yasan da zancen yafara kawo musu bayanai cewa komi tare da vickyn sukayi 100% yana sane, zancen nasa sosai ya bawa nile mamaki duba da vicky ta ce masa hadiza metama tay mata hanyar ba femi ba.
shiru yay Baice komi akai ba wanda hakan yajawo femi bai iya shan bakinsa jin sauran labarin ba..
Shi Dadajin dadi ma yay hanklinsa ya kwanta da yaji ance vicky ta maida hanklinta kan business ba akansa ba badon komi ba saidan yana son yaga yacika babban burinsa akan nile..
Saidai duk da haka rashin nemansa da rashin kirinsa awaya datakeyin nan na dan damunsa aransa badon komi ba saidan baison yaganta tana cigaba ko tana cikin walwala da farinciki inba shine zai sakata aciki ba.
dat narssicistic and selfish behaviour kusan wani dabia ne na maza irinsa which most of them Bazasuyi providing peaceful life ma mace ba amma kuma baso son suga tasameshi ta wni waje musammn ma ace tanayi ne dakanta batare da ta nemi taimakonsu ba..
Lokacin da suke zaman dadi da vicky babu kalar connection din datake so akan business dinta da bazai iya samo mata ba.
harcikin ransa yanason yaji sauran labarin yadda akayi ta samar makanta shiga wann babban kamfani batare da saka hannunsa ba, sede kuma baison su nile su fara gane cewa da akwai matsala tsakaninsa da vicky dan haryau basu san ma baya komawa gidansa ba dake yanxu wknds kawai yake zuwa yay dasu.
ta fannin vickyn kuwa batare da bata lokci ba ta kammala shiryawanta tayi waje harabar gidanta anan taci karo da wasu kankanrarun lexus guda uku da akazo dashi sun sha tinted bataga kowa aciki ba, sai da aka bude mata taga wasu mutune su biyu baturai dayan me suna james wanda ya gabatar mata dakansa a matsayin shine assistant dinta, sai dayar me suna anita ita kuma cosmtics enteprenur expert ce
,suna da saukin kai sosai dan haka bata ji dar dar nakansacewa cikinsu ba, tare dasu aka wuce da ita aiport, private plane ne yakaisu daga lagos har izuwa kano state wanda kafin isansu wasu kyafaffun motocin ne na daban suke jiransu anan din ma, sede wnn karon ita kadai aka dauka acikin wata hadaddaiyar motar daga ita sai driver sai escort dake bin bayansu har izuwa masaukinsu..
masaukinsu cikin Bristol palace hotel aka wuce dasu with tight security, sede progrm din gabaki dayansa a tahir quest palace za'ayi dan haka baqinsu da duk wani shirye shirye acan akeyi